Sashe 50
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau né aka daura auren habib da Fatima, amarya kam Tasha kyau in her own way sai waazi ake mata kan ko sau daya kar ta kuskura ta yi mashi ba daidai ba, Sannan duk abinda yace yana so kar tayi mashi gardama. Bayan an daura auren habib ya samu quite spot dinshi ya zauna yana tunani, kawai he's thinking if Allah yasa yayi impregnating Fatima shi kuma ya mutu who will take care of he's unborn child, yana tunanin yanda mamanmu ke hustling for survival da siblings dinshi Sai kuma ya Kara Dora mata wani nauyin.
"Hmmm five more days to go..." Yafada hawaye na taruwa eyes dinshi, bayan sallah ishai aka Kai Fatima dakinta which is few feets away daga gidan iyaye ta, ko kadan bata yi kuka ba idanuwanta bude Tana kallon mutane, har suka isa dakin mamanmu, nan mamanmu ta amsheta hannu bibbiyu, habib bai dawo gida ba sai wajen karfe tara da rabi, yana shiga gidan ya fara lekawa dakin Fatima yaga babu kowa ciki ya leka the other room still babu kowa, jiki ba kwari ya dinga takawa zuwa dakin mamanmu Don ko kadan babu irin wannan zumudin ango a jikinshi he looks so dull and pale, duk ya rame sosai, da sallama ya shiga dakin mamanmu dake zaune Fatima na rakube kusa daita, ahankali ya zauna yana kallon yanda take takure jikin mamanmu, gaida mamanmu yayi Ta amsa Tana cewa
"Bari in dauko maka abinci..." Tafada Tana kokarin mikewa,
"Aa mamanmu..ki barshi...bana Jin yunwa..." Yafada cikin sanyinmurya,
"Haba bangane Baka Jin yunwa ba...duk yau bakaci komai ba kuma kana cewa bakajin yunwa...." Ta fada sounding angry, shuru yayi bai ce komai ba, mikewa tayi ta fara dauko mashi rubutu da ake bashi ya amsa ya sha Sannan ya Dan kalli Fatima da ko daga Kai batayi ba tunda ya shigo dakin,
"Zara..." Ya kirata ahankali, Dan motsi tayi kadan which serves as a reply, murmushi kawai ya saki yana Jin tausayinta har cikin ranshi because she's too young for what he's about to put her through, abinci mamanmu ta ajiye gabanshi taga har da kaza ciki, tasan she bought it for him alone, kallon Fatima yayi yace
"Ki juyo muci tare..." Yafada mata bayan mamanmu ta fice daga dakin, ahankali ta makale mashi kafada,
"Dan Allah Zara kici kinji...gobe zan sayo maki katuwar kaza ke kadai...sai kici ki koshi kinji kou..." Yafada mata cikin whispers da babu Mai jinsu sai ita, still makale kafada tayi. Yanzu ya mance rabonda yaji tayi maganar, she always nod to everything tunda aka sa masu biki, , Dan ture kwanon Abincin yayi yace
"Nima ban ci..." Yafada mata kaman zaiyi kuka, ahankali ta tura kwanon gabanshi shi kuma ya sake turawa yana cewa
"Banci..." Ya fada yana turo mata baki, ahankali ta juyo gareshi shi kuma ya daga idanuwa ya zuba mata yana imagining is beauty dinta, she's so calm and gentle, ahankali ta soma hannunta cikin Abincin ya saki murmushi yana cewa
"Amaryar modibbo batason mijinta ya kwanta da yunwa.." Yafada cikin zolaya, daga idanuwa tayi ta turo mashi baki, shima hannun yasa cikn. Abincin sai ya Dora hannunshi kan nata, da sauri ta zare
"Dan Allah kici..." Ya fada yana Jin natsuwa na ratsashi, maida hannun tayi Tana daukan 5to 8 grains of rice Tana kaiwa bakinta, shima habib zama yayi yaci ya koshi and ta dai bata ci sosai ba, ko kadan bai ci naman ba ya umarceta ta ci, itama kinci tayi, har saida ya raba biyu ya bata rabi, mikewa yayi ya Kai kwanon waje mamanmu ta biyoshi cikin dakin, nan ta zauna Tana basu shawaran zamantakewan aure, shuru habib yayi yana sauraron ta, deep down he's thinking kar ta bata saliva dinta tunda he don't have much time, bayan ta gama tayi masu aduar zaman lafiya da kuma samun zuria dayyaba, Sannan tace
"Ku tashi ku tafi..." Tafada wearing a smile, ahankali habib ya Mike yana tunanin ko ya wanna Daren zai kasance, Fatima kam Tana zaune inda take bata Mike ba, dariya mamanmu tayi tace
"Kije dakinki mana..." Tafada mata calmly, still Tana zaune bata ko matsa ba. Habib na shiga ya dinga kallon dakin, bed dinta looks beautiful to him tunda daman koma birnin da yake ba dakin masu kudi ya sani ba, Don haka yaga kyauwun dakinta sosai, bakin gadon ya zauna feeling naughty, murmushi ya saki yana Dan mika tare da biting lips dinshi, he's feeling somehow, kawai yana ganin shima zaiji abinda akeji, kwantawa yayi yana dariya tare da mance duk wata matsalar shi.
Mamanmu kam Tana chan Tana Shan drama da Fatima kan ta koma dakinta amma ko motsi bata yi, daga baya ma kwantawa tayi kasar inda take zaune, baki mamanmu ta bude Tana kallon ikon Allah,
"Fatima ki tashi ki koma wajen mijinki..." Ta daka mata tsawa, jiki na rawa ta Mike zaune Tana fashewa da kuka
"Ni nan zan kwana..." " tafada cikin kuka,
"Ai Fatima haka bazai yuwu ba...haram né kauracewa miji...Don haka ki tashi ki koma ciki kinji kou?.." Ta fada mata calmly,
"Tou..." Fatima ta amsa mata amma still bata Mike ba, dariya mamanmu tayi Tana tunanin Fatima irin yaran nan né masu tsoro amma da akwai kafiya,
"Tou tunda baki tashi Bari in Kira modibbo sai ya zo ya daukeki da kanshi..." Tafada taba mikewa, da gudu Fatima ta Mike ta bar dakin mamanmu tabita da dariya,
"Jaira..." Tafada Tana dariya, kofarta ta rufe Tana Mai yi masu adua. Ahankali Fatima ta dinga sando zuwa bakin Kofar ta ganshi kwance kan gado kafarshi kasa, ji tayi she can't step in, Dan juyawa tayi taga koina tsit, Kofar dakin gwaggo ta nufa ta bude ahankali, luckily bata farkaba, kanwata doguwar kujera data ga duniya Don ta ya tsufa sosai babu form sai wood da spring Fatima ta kwanta tare da lullube kanta. Habib na kwance yana jiran Fatima yaji shuru har wajen 11, Dan fita yayi yaga koina kulle har da Kofar dakin mamanmu,
"Wa yo Allah Mamanmu...I have few days pls...just let me make use of the small moments I have..." Yafada kaman zaiyi kuka, bai Kara cewa komai ba ya koma daki yana bubbuga kafa kasa kaman zaiyi kuka, dakin ya koma ya kwanta amma sai bacci yaki daukarshi, bai samu bacci ba sai wajen karfe biyu na dare. Da asuba gwaggo Tana fitowa daga kurya taga mutum kudundune kan kujera, salati ta saki Wanda yasa Fatima fargawa, Tana ganin itace ta saki salati Tana cewa
"Wai wa nake gani haka?.. Ba Zara bace?.." Tafada cikin fada da loud voice,
"Wayyo gwaggo karki fada sa karfi ammi da mamanmu zasuji..." Bata karasa ba gwaggo ta kwala mata touch light dake hannunta Tana cewa
"Ashe daman baki da ahankali ban sani ba?.. Ina kika baro modibbo kikazo nan kika kwanta?.. Amma Wallahi yau sai kinci ubanki cikin gidan nan..." Tafada sounding so angry, da sauri Fatima ta Mike ta bar dakin while Sauran yan gidan suka fara farkawa saboda maganar gwaggo, mamanmu dake zaune kan praying mat Tana sauraron abinda gwaggo ke cewa murmushi kawai ta saki Tana cewa
"Yarinta Mai dadi..." Shima habib yana jinsu Don yanda gwaggo ke magana da karfi da kyar in duk makota basu ji ba, Fatima na fita ta debo ruwa ta fada kewaye, shima habib fitowa yayi Don yin alwallah, Tana ganin shi tayi saurin durkusawa Tana Ina kwana. Murmushi ya saki ya amsa mata Sannan ya shige bathroom, har lokacin gwaggo bata bar fada ba, mamanmu ce taje ta bata hakuri kan ta rufa mata asiri Don har dukanta Ana iyayi saboda abinda tayi, sim sim Fatima ta shiga falonta tayi sallah, Sannan ta koma gefe daya ta takure, shima shigowa yayi yayi sallah,bayan sunyi sallah ya kalleta yace
"Ina kika kwana jiya?.." Ya tambayeta cikin sanyinmurya
"Dakin gwaggo..." Tafada kanta kasa,
"Gaskiya kar ki Kira...kinji kou?.."
"Tou..." Ta amsa mashi atakaice,
"Taso kiji..." Yafada mata yana dariya ba musu ta taso ta taka ahankali ta dawo gaban shi, ahankali ya Kama hannunta ya jawota jikinshi gani yayi jikinta ya Kama rawa, Dan murmushi ya saki yace
"Wai mene?.." Ya tambayeta,
"Ba komai..." Tafada jikinta na rawa, ahankali ya kai hancinshi saitin kunnenta, sai kallon Kofar dakin take Tana kokarin mikewa, riketa yayi yace
"Zara..Dan Allah ki Bari mu mori rayuwar aurenmu tunda ba dadewa zamuyi tare ba..." Yafada mata cikin sauyin murya, Dan kallon shi tayi Tana tunanin dalilin dayasa yace
Ba dadewa zasuyi ba, kaman Ta tambayeshi amma ta kasa, juyo da face dinta yayi ta fuskanceshi Sannan yac
"Zara kisan ko ban nan kina cikin Raina...kuma kece mace ta farko danaji yanda nake ji akanta..." Yafada yana kissing wuyarta, ji tayi duk jikinta babu dadi, hannu ya dinga shafawa a bayan ta zuwa waist dinta then to her chest, da sauri ta Mike Tana cewa
"Zanyi fitsari..." Dariya ya saki yace
"Hmmm guduwa dai zai kiyi..."
"Aa fitsari zanyi..." Tafada Tana tsaye Dan nesa dashi,
"Naji ..je ki dawo...Ina nan Ina jiranki..kinji..." Ahankali ta daga mashi Kai tayi wuf ta fita daga dakin, Aikam dakin mamanmu ta shige ta gaisheta Sannan ta samu wuri ta zauna, habib najin shuru ya saki tsaki ya Mike ya shiga dakin mamanmu, wajen karfe 8 aka kawo abinci daga gidansu Fatima, nan dai kowa yaci ya koshi Habib ya koma daki ya kwanta.