← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 162

Sashe 51

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yau kam habib bai yarda tayi mashi wayau ba Don yana dawowa daga sallah ishai yazo da full chicken ya ajiye dakin baccinsu Sannan ya shiga dakin Mamanmu ya tarda mamanmu da Fatima tare, abinci mamanmu ta bashi yaci ya koshi Sannan shima ya Mike kafa, wajen karfe 9 mamanmu tace suje su Kwanta, mikewa habib yayi ya tafi waje ya tsaya yana jiran fitowa Fatima, bayan kaman minti goma mamanmu ta korota, Tana fitowa habib ya kamata sai dakinsu, kuka ta farayi ya zare mata idanuwa tayi shuru, nan ya umarceta tayo alwallah shima yayi, sallah sukayi rakaa biyu Sannan ya dauko kaza ya ajiye suci, San kadan Fatima tace saboda frgaba ganinta daki daya danamiji, bayan ya gama ya cire kayan jikinshi ya jawota jikinshi, nan dai ya rabata da komai na jikinta ya hau wasa da each and every part na jikinta but when it comes to the real deal ji yayi bai iyawa Don ko kadan bai samu hanya ba har Fatima ta fara fita hayyacinta, gani yayi in har yace he will force her baiyi mata adalci ba, kan ruwan cikinshi ya kwantar daita yana Shafa kanta har ta samu bacci, tunda da dugugu ya zuba mata ruwan wanka yaga Tana tafiya somehow dukda baiyi penetrating ba, kiranta yayi ya umarceta kar ta fita daga dakin Ta amsa mashi da tou,

Safwan kam yana chan yana farautar yar mutane wato first daughter din alhaji Ibrahim, safwan bai boye mata komai na attitude dinshi ba, kawai he's telling her zai bata kudi and har million zai iya bata muddin zata zo gareshi,irin wannan kalaman yasa in ya kirata ba always take daukar wayar shi, saboda dukda yana Kira mata such Huge amount of money ita bata yarda zai iya badawa ba Sannan basu sake haduwa da shi ba, yau kam yana zaune a compound Din gidanshi wajen karfe hudu na marairaice sai kiran  number dinta yake bata piçking, da ganin shi he looks so angry, kawai gurinshi ya ganshi daita cikin gidan nan, yasan in har zai ganta ya bata cash a hannunta da wuya taki shi, he's next plan is yanda zai ganta ya bata kudi, sai Jan tsaki  yake yana dailing number dinta, ya kirata ya Kai sau goma sannan tayi piçking taja cewa
"Dan Allah malam ka rabu Dani...ni ba yar is ka bace...ko billion zaka bani bazan iya saida mutuncina gareka ba...kar ka sake kirana..." Tafada mashi sounding so angry Sannan bata jira taji Abunda zai ce ba ta katse wayarta, yar dariya safwan ya saki yana cewa
"zaki ci ubanki né..." Yafada yana sake redailing number dinta, still bata daga ba,
"Hmm I pity you Wallahi..." Ya fada yana sake dailing number dinta. Picking tayi Tana cewa
"Wai malam meye haka Dan Allah..."baki ya tabe yana cewa
"Alhamdulillah..Alhamdulillah...Alhamdulillah...Allah na gode maka daka bani wacce taci jarabawa ta...naji dadi Allah ya amshi aduoi na...dear am so sorry for all I have said...I never meant anything I said...kawai am tasting you..kiyi hakuri rabia..." Yafada sounding so happy but deep inside he's furious, shuru yarinyar tayi Tana sauraron shi because yanda yayi magana this two days babu wani zancen wasa ciki, Jin tayi shuru yasa yayi tunanin she's not convinced sai yace
"Wai baby kinyi shuru...believe what am saying...kawai inason aure né kuma yanmatan sai ahankali..shiyasa na gwadaki..but pls forgive me..kawai tell me inda kike zanzo..."
"Nidai har Yanzu ban yarda dakai ba...you mean duk abubuwan da kake fada is a joke?.."
"Yes mana,,,nidai tell me where are you?.." Ajiyan zuciya rabia ta saki Sannan tace
"Ina gida né..." Idanuwa yayi rolling Don ko kadan ba haka yaso ba Don bai son yana zuwa unguwar da rana saboda yan San Ido
"Ok...zanzo later da dare..., "
"Aa kar kazo...dad bai yarda muna entertaining Maza...kawai we should keep taking on phone..." Tafada in a why that shows she's interested in him, yatsine face yayi Sannan yace
"Ni Wallahi  I want to see you...kawai later zanzo then ki Dan fito mu gaisa..pls..." Bai karasa ba tace
"Aa Maigadi bai Bari mu fita after Magrub...,"
"Haba..ai ke ba yarinya bace da zaa tsareki cikin gida...nidai tell me ya zaayi mu hadu?.." Shuru ta danyi for a moment Sannan tace
"Gobe zamu gidan wata antymu...in na isa zan kiraka..." Dan kwantar da murya yayi before saying
" Yanzu you mean sai gobe zan ganki?.. But kisan cewa zan kwana counting seconds to your call né...kawai farin cikina is gobe zan ga beautiful face dinki..." Yafada yana yatsine face,
"Allah ya Kai mu..." Ta amsa mashi, hira suka Dan taba for a moment Sannan sukayi sallama, direwa yayi daga bayan motar yana cewa
"Let's see if you're really holy...let's see if you can resist money..." Yafada yana shigewa falonshi, dakin da yake ajiye kudi ya shiga ya tara kudi masu uban yawa Yana arranging dinsu,
"I can't wait for tomorrow.." Yafadawa kanshi yana wata muguwar dariya.17💜💛💚❤️💙
Sirrin wasu gayun
💛💚❤️💜💙

® zuwairat (ummumaryam)

1️⃣7️⃣

Don't read if you didn't pay if you do I owe you🙅🏿

Dedicated to my anty....Allah ya Kara Kauna,

Sai da yayi arranging kusan million ya fita ya jera a cikin mota, all because of rabia Ibrahim, kawai he's into destroying alhaji Ibrahim family and nothing is standing in he's way, duk Wanda ke son ganin pant dinka will be patient until he succeeded, ladies ayi hattara, not all that guys da suke like maka are really into you...some are there to destroy you, ko zaka wulakantasu Wallahi they don't give up easily, yana gama shirya kudin cikin mota yace
"In ma wanna bai isa ba zan Kara...I won't stop until I destroy all ladies in that house...in da mahaifin ku ya taimaka mana da just 100k da kilan bazamu je néman aiki ba balle mu fada halin da muka shiga...a tiny charity always changes someone's life amma no...when am through with you...you will beg for mercy..." Yafada idanuwanshi na Chanza kala saboda fushi, har yau zafin abinda sukayi masu bai fita daga cikin ranshi ba, he's so hurt that he's like this and he's going to make all of them pay, yasan inda an samu just one good person daya taimaka masu da ko kadan bazasu hadu da alhaji idris ba balle yayi leading dinsu astray, amma nobody was will to help, Banda excuses babu abinda suke samu wajensu, shi kam alhaji Ibrahim face to face yake nuna mashi he won't help, he have the money but won't wash away their sorrowful tears,
"Then it will be your turn...kawu musa...I will destroy your family...Wallahi I won't let anyone of you rest sai na koya maku hankali....I will deal with all of you...am in hell because of you people and am dragging you with me..." Yafada  idanuwanshi kaman ba nashi ba, yau sauyin idanuwanshi sun banbanta da na sauran kwanaki, duk baki idanuwanshi sun koma dogo kaman yanda na snake ke komawa, sai farin kawai, inda shi kanshi zai ga yanda ya koma da sai ya tsorata,
"Inna..inda I have small blessing from you da nasa ban tabewa...just tiny little prayers,...just like mamanmu..." Yafada hawaye na taruwa cikin Wannan scary eyes din,
"In da na samu prayers daga gareki da ban taba tabewa...habib bai tabe ba...." Yafada coming in contact with the whole truth, he's allowing himself to think about it for the first time, yasan habib is lucky for not doing what they're doing, he knows mutuwa is better than all this, he's so lucky because of mamanmu, idanuwa ya rufe yana nishi kaman wani Dan gudun tsira,
"Ban yafe maki ba...and you will get what am getting..." Yafada yana biting bakinshi da karfi, ahankali ya zame ya zauna nan gaban motar ya hada Kai da gwiwa ya dinga kuka
, yafi minti talatin nan ya kuka Sannan kuma ya Mike zumbur kaman he's not the one, idanuwanshi ya goge ya gumke baki yana maganar da babu Mai gane abinda yake cewa, he looks so angry and mad, ciki ya koma yaje ya watsawa kanshi ruwa.

Mufida kam sun isa abroad lafiya da mahaifiyar ta, kuma sun samu damar ganin Doctor victor, suna zaune a gaban doctor da mamanta Doctor yana yi masu bayanin gwaje gwajen da akayi mata, nan yake fada masu womb dinta ya samu matsala saboda sex position da akayi mata was straight to her womb kuma it's with force shi yasa take bleeding, kuka mahaifiyar ta farayi sosai Tana Jin bayanin Doctor, mufida kam idanuwanta lumshe Tana tuna yanda safwan ya tura pillows a karkashinta ya bankareta Sannan ya fara thrusting da karfi, tun wannan lokacin tasan yayi mata illah a cikinta, kasa kuka tayi Tana sauraron bayanin shi,
"Is there anything that can be down?.." Mahaifiyar ta ta tambayi Doctor,
"Yes...she will heal with time...but it's only by miracle that she will conceive..." Doctor ya fada mata, kuka né ya kufcewa mufida Tana
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...na shiga uku..." Ta fada da karfi cikin kuka, nan dai Doctor ya rubuta maganin da zanyi healing dinta da wuri.
Chapter 51 · 0% Book details