Sashe 80
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Rabia tayi text an fada mata she's few weeks pregnant, tun nan ta fara kuka Sosai, hankalinta ya mugun tashi, just few months ago she's a decent girl that ko kallon idon manya batayi, her life was so perfect that Tana ganin kyamar rayuwar wasu, in taga small dispicable attitude sai tayi magana, she always gossip about kawayen da suke da wata matsala ko samari da yawa ko wayanda suke maganar kawaye, gani take rayuwar su is bad, she have the most perfect life before safwan yazo rayuwarta before he unlock the real her, after all her good manner da kuma gulmar kawaye amma yau sai gata da the worst among them all, she's pregnant with a bastard, goshi ta ta dafa Tana kuka sosai, Doctor dake zaune sai kallon ta kawai yake, hannu yayi folding kan table yana kallon yanda beautiful girl ke kukan samun ciki,
"Wai akayi né hajiya..go home and break the good news to your husband..." Doctor din ya fada hoping to hear what she's crying about, kuka tacigaba dayi har sai da tayi Mai isanta Sannan tace
"Bani da aure..." Tafada cikin kuka,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Handsome Doctor din ya fada, volume din kuka rabia a ta Kara Tana cewa
"Na shiga uku...na shiga uku..my father..." Ta fada cikin matsanacin kuka,
"Pls calm down...wannan abun na faruwa always..." Da sauri rabia ta fara girgiza Kai Tana cewa
"Not like this one...my own is different...wani né yayi min hakan...." Ta fada cikin tashin hankali
"Naki is not different my dear...it happens always...ki dauki kaddara...ki dauki hakuri..." Doctor din da bazai wuce age mate dinsu safwan ba ya fada mata in a calm voice,
,"Doctor don't you understand?.. Am not suppose to be pregnant....mutuwa zanyi...kasheni baban mu zaiyi...wayyo na shiga uku.." Tafada cikin kuka, ajiyan zuciya Doctor din ya sauke yana kallon ta, Yanzu shi such cases ba wani Abu bane wajen shi, yasha ganin classy yanmata Ana kawo su Wai ya zubda masu ciki, shi kuma bai hakan, kawai Abinda je bashi mamaki is why suke farawa in the first place, Cikin yanmata daya gani wannan ta gabanshi ta fi bashi tausayi sabida she regrets what she did, amma sauran ko a jikinsu sai suce in bakayi da akwai million places da akeyi, sai su fita hankalinsu kwance.
"Now call him...ki fada mashi you're pregnant..." Doctor din ya fada cikin sanyinmurya, kaman mahauciya rabia ta bude bag dinta ta ture yan dubu dubu da safwan ya bata gefe guda ta fiddo iPhone x da safwan ya saya mata a Spain tayi dailing number dinshi, ji tayi busy ta cigaba da dailing har saida taji ya kashe wayar gaba daya,
"Ya kashe wayar..." Ta fada looking so pitiful, ajiyan zuciya Doctor din ya saki tare da lumshe idanuwa,
"Ki kwantar da hankalinki...go home..kiyiwa iyayen ki magana..." Idanuwa ta zaro cikin tashin hankali Tana cewa
"What am I going to tell them...na shiga uku..."
"Dear our parents are the people that will still accommodate us despite our misfortunes...they will still hug us and forgive us...Don haka go home to them..." Yafada mata sounding so calm, ahankali ta maida wayar cikin bag dinta ta Mike, tissue ya tura gabanta
"Clean your beautiful face..." Yafada mata , tissue ta zara ta goge face dinta still hawaye na zuba, juyawa tayi har ta Kai bakin kofa yace
"Excuse me..." Yafada yana mikewa, card ya dauko ya taka zuwa inda take tsaye,
"This is my card,,,if you need anything call me..." Yafada mata, amsa tayi tare da godiya ta fice zuwa reception inda ta ajiye bag dinta ta hau taxi zuwa gida.
Kuyi hakuri kan suhail, Insha Allah he's our next star a next novel in muna da rai da lafiya.27💚💙💜❤💛
Sirrin wasu gayun
💚💛💜💙❤
® zuwairat (ummumaryam)
2⃣7⃣
Don't read if you didn't pay if you do you owe me.