Sashe 66
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
eater..." Ya amsa mashi atakaice, safwan knows abinda yake nufi, usman né ya kalleshi alaman bai gane ba saboda ko a smartness ba daya suke da safwan ba, "Yana nufin Don ya amayar da Abunda ya bamu..." Safwan ya Kara mashi bayani, "Now choose a name you will want to be known with..." Shugaban ya tambayesu, yana kallon faces dinsu, kowanne su shuru yayi kaman Mai tunani after like 10 seconds usman yace "Mai dollars..." Yafada yana kallon shugaban, shi kuma safwan idanuwa ya rufe gam yana tunanin sunan daya dace dashi, "Good choice mei dollars...your name shall be famous..you shall be the best in what ever you do..."Shugaban ya fada in tongue with commands, kallon safwan da har lokacin bai bude Ido ba yayi yana jiran nashi sunan, sai da ya kusa Kai minti biyu a haka Sannan ya bude idanuwanshi da sukayi ja yace "Limitless..." Yafada sounding so strong, idanuwa shiga ba ya zaro yana maimaita "Limitless...what a name...I have never heard of any name that is as strong as yours...your name shall travel far far far around the world...people will know you and crumble at your knees..." Shugaban ya fada mashi, murmushin Jin dadi yayi, "Limitless...I just love the name..." Shugaban ya sake fada mashi "Now this logo will be on each of your products..it will be with honor and power..." Yafada yana mika masu tafin hannunshi, wata yar tarkarda ce Mai dauke da zanen maciji, yana nufin shine logo dinsu Wanda dole sai ya dinga bayyana a product dinsu, "Now you may go upstairs and do the right thing..." Shugaban Yafada masu tare da kallon wani cikin wayanda ke zaune, Mutumin mikewa yayi ya Kama hanyar upstairs safwan da usman suka bi bayanshi zuwa dakin da wannan idol Mai kama da mace mara Kaya, umarni mutum yayi masu susha nonon idol din suna gama sha white handkerchief bundle daya ya fado daga gaban gunkin, bundle daya safwan ya dauka shima Usman ya dauki bundle guda, Sannan ya nuna masu dakin da zasu sauya Kayan jikinsu, Yanzu dai sun zama cikikken da cult Don duk abinda sukayi a baya soman tabi né kan abinda ke tafe,safwan can feel the power in he's blood, bayan sun sauko sanye da Kaya irin na sauran suka zauna kaman yanda kowannensu ke zaune, nan Shugaban ya fara cewa "We have a big problem at hand.." Ya fada looking so tensed, duk maida hankali akayi kanshi suna kallon shi "Third of them who refused to follow my orders is still alive..." Yafada sounding so defeated, duk baki suka bude suna kallon shi saboda Hakan bai taba faruwa ba, "How comes..." Wani daga cikinsu ya tambayeshi cike da mamaki, "I don't really know..I have tried everything but I can't find him...I feel so defeated..." Yafada face dinshi na kara ja da chanzawa, alaman he's so angry, safwan gyara zama yayi yana kallon shi, duk tunanin da yake is habib is dead but now he knows better wato habib is alive dukda baiyi abinda aka sashi ba, kawai sai yaji haka nan Mutumin ke cika baki bai da wani spiritual power, "What if he leaked our secrets?.." Wani ya sake tambayan ogansu looking scared, idanuwa Shugaban ya lumshe yana karkada kafa ahankali, faces dinsu ya dinga kallo har ya kaiga na safwan, nunashi yayi da yatsa Sannan yace "You.." Ya fada da karfi safwan ya Mike tsaye, "Fine him...kill him..." Ya umarceshi, idanuwa safwan ya zaro yace "Why me?... You're the one with the power...why should I be the one to fine him and kill him...I don't think that is possible..." Ya fada sounding so stubborn, "We don't have arguments in our brotherhood...I will let this go because you're a new comer...but don't ever argue with me over anything ever again...." Shugaban ya fada cikin babban voice, sadda Kai kasa safwan yayi yana tunanin ya zaayi ya kashe habib da kanshi, Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun, "He's no place to be found...he left the city..." Safwan ya fada mashi, "You know where he can be...find him...." Ya sake fada mashi atakaice, "And if I can't find him?.." Ya fada cikin sanyinmurya "You will find him..." Yafada mashi, idanuwa safwan ya lumshe kaman zaiyi kuka, "I don't have any power to help me locate him..." Safwan ya sake fada mashi cikin gardama, hannu mutum yayi mashi alaman yazo kusa, takawa safwan yayi yazo gabanshi Sannan ya tsaya, "Closer..." Ya sake fada mashi, babu tsoro yaje daf dashi har suna shakan numfashin juna, "Open your mouth..." Ya sake umartarshi, baki safwan ya bude Shugaban mikewa yayi ya Kai bakin shi daidai saitin na safwan, wani abune ya dinga fita daga cikin hakoranshi suna shiga cikin bakin safwan, sai da ya bashi kaman digo biyar Sannan ya koma ya zauna shi kuma safwan ya hadiye, ahankali ya ja baya yana dafa chest dinshi, baya baya ya dinga bi har ya Kai inda seat dinshi yake, duk Wanda ke zaune babu Wanda suke kallo sai safwan, idanuwanshi rumtse gam sai nishi kawai yake hannunshi kan chest dinshi, kawai yana Jin wani Abu na yawo all over he's body, it's moving from one place to another har sai da abun ya gama yawo duka Sannan yaji ya samu sauki, ahankali ya bude idanuwanshi, sama ya kalla yaga he can see far beyond the building, mutane dake zaune ya kalla yaga yana kallo har cikin hanjinsu and he can read their mind, he can smell something from miles, he feels so different, "How do you feel?.." Shugaban ya tambayeshi, "I have never been better..." Yafada yana kallon kanshi, "Good...that is a token from my power...it will help you find him...when you do kill him and drink from him..." Yafada mashi, ko kadan bai taba tunanin Inda Habib ya ke ba sai yau, he's so busy enjoying he's new found wealth da ko tunawa dashi baiyi sai once in a while, ahankali ya koma ya zauna, yana tunanin what he has gotten into, idanuwa ya daga ya kalli alhaji idris Mai saa, sai Yanzu ya gane Mai saa is he's cult name ba sunan Allah ba, kawai he hates him with passion, kawai he wondered why bai fada masu anything ba ya dawwamar dasu cikin wannan balain, kawai if there's anyone who deserves to be dead it's alhaji Mai saa, kallonshi kawai yake yana kallon har heart dinshi dake cikin rib cage dinshi dake bugawa ahankali, kaman ya Mike ya fixgo heart din yake ji. Yau dai tare sukaci suka sha, safwan loves the meat so much that he don't mind eating it everyday, ahaka meeting yazo karshe kowanne ya fita zuwa inda yayi parking moticinsu, alhaji idris is so angry saboda wannan karin karfi da akayiwa safwan, yasan it's not going to be good, safwan dake tsaye jikin motarshi yana jiran ya taho ya bude mota ya hango wannan haushin cikin zuciyar shi, usman na tsaye gefen safwan yana kallon yanda safwan ya kurawa alhaji idris Ido kaman wani predator, alhaji idris na karasowa safwan yace "Why kake Jin haushi?.." Ya tambayeshi Kai tsaye.