Sashe 63
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan weekend din ma nana taje gida weekend, kawai her wish is what to tell her mother that she will be convinced, yau ma Friday and she's going for the fourth weekend a gida, big mama bata wani damu da hanata ba saboda har Yanzu babu contract din néman mata, da akwai time da ake bata contract din ta kawo virgin girls kan mililoyin kudi kuma Tana yi dukda tasan what is about, tasan da akwai ritual amma bai dameta ba saboda its all about money, tasan big boys dike Kano, even though Tana zaune a hostel Tana da big gigantic house a gari, bata zama sosai saboda hostel is the perfect place to get what she wants wato ladies, most of the small young girls da. Take kaiwa alhajis suna mutuwa after. Some months with an unidentifiable sickness, duk sanda hakan ya faru ta kan koma wajen alhaji tace. Ya Kara mata kudi ko kuma ta tonashi, Don tasan ho used her for ritual, to dayake she knows them in an out basuyi mata gardama because she's the only person that provides what they need at the time they needs it, big mama Tana da habit of showing she loves you even though she's doing it for herself, in dai zata ga kudi shikenan, duk su alhaji idris and co sun Santa sosai, hostel is a hideout for her ba Wai karatu take ba Don inda karatu take da tuni tayi graduating,. Ana iya Bata million ta Kai yarinya amma sai ta basu 200k ita. Ta rike sauran, su kuma suna Jin dadin an basu kudi masu yawa, basu San they just sold their soul to the devil ba.
Mufida da mom dinta shn dawo Nigeria, inda suka boye exactly abinda Doctor yace game da mufida, ita dai mufida ta dawo normal kaman nothing happened but her heart is boiling with rage, she have promised her self koda it will be the last thing she does sai Tayi revenging abinda akayi mata, tasan she might loose her life amma hakan bai dameta ba. Dad dinta ya rame kullum bai da adua sai Allah ya saka ma family dinshi kan abinda akayi wa mufida, yana da kudin da zai iya bada millions ayi aduar hallaka ga Wanda yayi tempering yar shi amma yayi hakuri ya danne but yasan they person will not go scort free.
Wajen karfe takwas bayan safwan ya gama da rabia yasa ta saka kayanta wanda tazo dasu, bayan ta gama shiryawa yace
"Let's go.." Yafada mata, ahankali ta shige mashi gaba Tana tafiya a hankali suka isa inda ya ajiye car dinshi, bude mata yayi ta shiga sannan shima ya shiga suka bar gidan, tuki yayi in silence har suka isa wani waje inda ke 15 minutes walk to unguwar su yayi parking, shuru yayi yana kallon yanda ta sadda Kai kasa,
"Well it's nice meeting you rabia..." Yafada mata ahankali, bata ce komai ba ta dauki bag dinta ta bude Kofar motar, Tana fidda leg daya yayi saurin riketa tare dacewa
"Ii you want to be cruised call me..." Yafada sounding naughty, bata amsa mashi ba ta sauka shi kuma ya fixgi motarshi ya bar wajen, yana kan hanya ya Kira usman ya fada mashi su hadu gidan alhaji idris su kwana chan sai su tashi da sassafe kaman yanda ya fada masu. Karfe kusan Tara suka hadu gidan alhaji idris, shidai alhaji inda ka San dodo haka ha dauki safwan saboda yana zuwa yace, Ya koma gidanshi ya kwana zaizo ya daukeshi first thing in the morning, idanuwa safwan yayi rolling yace
"Gaskiya da nisa, I can't drive all my way back Yanzu..it's late...kawai in kwana nan basai kayi wahalal zuwa gidana ba,,," Safwan ya fada mashi, shidai alhaji idris bai Kara cewa komai ba amma deep down bai so ba, shifa tunda yaga irin kallon da safwan yayiwa amra ya tsorata dashi, kuma already he's seeing something in him that is unpredictable, atakaice tun ba'a je koina ba he's regretting introducing him to their brotherhood, mikewa safwan yayi ya kalli usman that have changed so much kaman ba shi ba ya sakar mashi murmushi Sannan ya kalli alhaji idris yace
"Where am I sleeping..." Ya tambayeshi wearing a friendly smile, daure face alhaji idris yayi yace
"Choose any room..." Yafada mashi atakaice, safwan bai Kara bin ta kanshi ba ya near wajen ha nufi Kofar wata daki, shima usman mikewa yayi yabi bayanshi,Hira suka sha kan yanda rayuwa ke tafiya for both of them wth the new life and money, sai kuma labarin yanda sukayi da yar alhaji Ibrahim, dariya usman yasha har yana rike ciki, sai da ya gama dariya Sannan yac
"Dole alhaji idris kejin dardar...wannan ranshi mutunci Ai yayi yawa, " Usman ya fada cikin dariya, shima safwan dariya yayi yace
"Yayi ya gama..,Ai Mai rabumu dashi sai Allah..," Yafada yana kwanciya daga shi sai boxers,
"Wai yaushe zaka dauko su Inna?.." Usman ya tambayeshi
"In an gama decorating gidan..,nifa banson yawo unguwar Yanzun saboda yan sa Ido sunyi yawa...kawai da mun dawo zuwa sati biyu na gaba zan maidasu..." Safwan ya fada kaman Mai Jin bacci,
"Tou in ka kaisu wannan gidan Ai zasu iya gano abubuwan dake faruwa..."
"Sun dade basu gano ba...I don't owe anyone any explanations...kawai dai kudi Inna ke so...kuma zan ajiye mata kudi taci ta koshi.,but if tries meddling in my affairs zata samu matsala Wallahi..." Yafada atakaice sounding so sad,
"Ni danaje gida da mota babanmu korata yayi..Wai wane aiki nake da zan samu kudi haka lokaci guda?.. Amma koma jikina...if they want su Zo if they don't su Bari...their business..."Usman ya fada hankalinshi kwance,
"Abeg barni inyi bacci..,ban samun enough sloe this pass two weeks..." Yafada sounding tired, dariya usman yayi yana cewa
"Kayi wa yar mutuminka laga laga kenan..ai ni Yanzu na gane women are the cheapest creature on earth...Wallahi duk yanda take tsaleliyar ta in zata ga naira Yanzu she will become your bitch,...what baffles me most is yanda yanmatan nan ke bin Wanda basu Sani zuwa unknown destination...wane Irin saida kaine wannan...abun yana bani mamaki sosai..." Usman Yafada,
"Ai kasan me...women will be my victims...saboda greediness dinsu yayi yawa...da sun ga mota shikenan..Wallahi duk yarinyar Dana hadu daita sai na koya mata hankali..ba dai kudi sukeso ba,,zasu ci Mai dalili...ni I even wonder why masu yankankai basu amfani da karuwai..." Safwan ya fada yana mikewa zaune, dariya usman yayi yace
"Ai it depends..Baka ganin muma da virgins mukayi amfani?.. So ya danganci yanda abun yazo..it depends on what they want.." Usman ya amsa mashi, gira daya Safwan ya daga Sannan yace
"Eh haka nefa..." Safwan ya fada kaman ya mance da haka zancen yake,
"Wai har ka mance da sacrifice din mu kenan.." Usman ya tambayeshi,
"Hmmm nifa dadi Kawai né gabana...Bari muje muji abinda zaa sake samu..."
"Allah yasa kar su sake bukata sacrifice..." Inji usman,
"They should bring it on...because am not ready to taste poverty ever again in my life. ..so kome sukeso zamuyi..." Ya fada hankalinshi kwance,
"Hmm ko habib yana Ina Yanzu?..nasan kilan he's dead tunda Time da aka bashi is over...gaskiya I miss him ..." Usman ya fada cikin sanyinmurya,
"Hmm Nima dai nakan tuna shi.,kawai am still thinking why shi baiyi ba..why shi tsoronshi bai fita ba kaman namu...or is it because mamanmu Tana mashi adua kullum Sannan sanda aka bashi wannan abun ya amayar mu bamu amayar ba...kawai kullum sai nayi wannan tunan." Safwan ya fada kaman zaiyi kuka
"Me too.." Usman ya amsa mashi, shuru né ya danne biyo baya for a moment Sannan safwan yace
"Oho dai..life is good..." Ya amsa atakaice kaman bashi bane yayi magana sounding so calm few minutes back ba.
Rabia na tafiya gida tun daga nesa aka fara ihu anacewa ta dawo, sai yau tasan yasan mutanen unguwar saboda yanda koina ya cika har bata samun hanyar da zata bi ta shiga gidansu, da kyar da aka shiga daita ciki kanta kasa sai kuka take, mahaifiyar ta ce ta rungume ta gam Tana kuka, shi kam alhaji Ibrahim kallonta kawai yake daga in da yake tsaye yana kallon yanda tayi kiba ta Chanza, duk su dake gidane cikin tashin hankali amma ita alaman wani tashin hankali dake tattare daita, asalima ta amshi abinda bata samu agida,alhaji Ibrahim kuka yasha kaman ran shi zai fita saboda bakin ciki. Rabia bata boyewa mahaifiyar ta abinda ya dingayi mata ba, but bata fada mata facts about how she's going to sleep tonight without him in her ba, kawai she showed she was molested over and over again, koda aka tambayeta ko ta San waye sai tace ita bata taba ganin shi ba.
The following day karfe six alhaji idris da su safwan suka fito Don Kama hanyar anambra, family disnhi né suka fito as usual cikin su har da amra da afra, amra na sanye da Kayan bacci Wanda bai wuce gwiwanta ba sai sai ya Dora da hijab Wanda da kadan ya wuce knee dinta, fararen legs dinta na waje, tunda ta fito safwan dake zaune a bayan mota ya duka yana kallon legs dinta, she dai what he don't know is that duk sanda ya ganta something moves in him, yanda take magana kaman zatayi kuka ya zauna yana kallo uncontrollably, he don't care if alhaji idris na kallonshi, shidai kawai staring at her gives him total pleasure, shidai alhaji idris sallamansu yayi ya shiga mota suka hanyar anambra.
Thanks..22💚💛💜❤️💙
Sirrin wasu gayun
,❤️💜💛💚💙
®Zuwairat (ummumaryam)
2⃣2⃣
Don't read it if you didn't pay
Need your prayers, Antyna danace zaayi mata aiki baa samu Yi ba sai yanzu, still need your prayers pls. Nagoode
How many of you have heard of rain soul?., rain soul magani né dake healing abubuwa da dama, daga diabetes, hypertension, stress, fatigue, kasala, da sauran abubuwa dake damun mu yau da kullum, Sannan yana gyara jiki da sauransu, I used it and it was wonderful, for more information contact 08063328903.