Sashe 126
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"wallahi sai ta mutu... I can never share him with you... "Adam ya fad'a kaman he's not talking about he's fellow man sannan kaman ba Dan shekara 16, yanda yake magana tamkar mace taga mijinta da wata macen, kuka kawai yake yana kallon safwan ya shiga part din amra, sauke labulen yayi ya koma dakin yana duba locker dinshi, it's empty babu komai ciki sai takarcen kayanshi, he's looking for something sharp and dangerous, something he can kill someone with, sai da ya gama watsa komai amma babu wani weapons cikin kayan shi, da sauri ya fita zuwa falon shi dake kama da falon wata amarya yana dube2 har lokacin bar hawayen kishi ba.
Safwan na shiga part din amra ya wuce bed room dinta direct ba ko sallama, amra dake kwance ba ganinta tayi saurin mikewa with her remaining strength ta fada jikinshi tana kuka, dagata sama yayi in a bridal way ya rungumeta yana kissing wuyanta,
"am Sorry babyna... I miss you sosai.. ."yafada yana kissing dinta sannan yana kallon yanda gashin wuyanta ya fito saboda rashin cin abinci
"how could you forget me like this..."tafada mashi cikin kuka, rarrashinta ya dingayi ita kuma Tana mashi kuka har dana shagwaba, sai da tayi Mai isanta sannan tayI shuru, bakin gadonta ya zauna har lokacin Tana hannunshi ta makaleshi kaman wata baby, baki ya dora kan nata yana sha kaman Lilipop, afra Tana tsaye bakin kofa Tana kallonsu, she only see such things in movies, sai yanzu ta gane abinda yasa her sister is dying for this guy, number one tunda take bata taba ganin saurayi mai kyau da classy Kamanshi ba, Tana jin kamshin perfumes dinshi daga inda take tsaye, yanda ya rike waist din amra da hannu daya sai bayan wuyanta da second hand dinshi makes her want to be in that position, it looks so romantic that she feels something in her pant, Tana kallon yanda amra ta makaleshi Tana shafa wuyanshi kaman baa gidan suke ba,
"hmmm bhmmmm... "afra tayi gyaran murya, ahankali Safwan ya zare bakinshi ya kalle ta, amra sadda Kai kasa tayi alaman kunya while smiling,
"hmmm ko kunya bakuji shine kuke mana haka cikin gidan kou?.. " afra ta fad'a Tana murmushi,
"pardon my manners .."safwn ya fad'a mata,
"no wonder take son kashe kanta sabida kai...Ashe dadi take sha... "tafad'a babu kunya, da gani amra ta fita shuru2 da kunya,
"ashe har ta kusa mutuwa... "Safwan ya fad'a yana kallonta from head to toe, "
eh mana...ko abinci bata ci. ."amra dora kau tayi a shoulder din safwan Tana boye kanta da alaman she's shy,
"kam.. Then pls ki bani abincin inyi feeding dinta da kaina kafin in tafi... "ya fad'a mata sounding so friendly, juyawa tayi ya bi bayanta da kallo for just a second, gira daya ya daga ya maida kanshi wurin amra, tamkar babu kowa ya sake maida bakinshi kan nata yana cewa
"muyi nan... "ya rada mata, da sauri tace
"no.. Zafi... "tafad'a mashi cikin shagwaba, hannu ya dinga turawa cikin rigarta not caring of anyone will coming.he feels so at home tunda Mai gidan ya bashi permission. Afra sake dawowa tayi ta gansu in a compromising position, she really admires he's guts, kawai ya burgeta, har ta ajiye mashi bowl Of fruit salad basu San ta shigo ba, she's adores them so much that Tana wishing she's the One with the cute guy That will give her such affection, itamashe will do anything to be with such guy, tunda take namiji bai taba touching dinta ba, she really wants to be in such position as amra, Tana tsaye tana kallonsu amma basu sani ba, kawai sai faman romancing juna suke kaman nothing matters in the whole wild world. clapping tayi sannan yayi saurin zare hannunshi daga cikin rigarta.
Dagawa yayi har yana rike daita ya dauko ya koma ya zauna ita kuma ta makale shi kaman zaa dauke mata shi, afra komawa tayi ta zauna Tana kallonsu with adoration, da kanshi ya dinga feeding dinta ta Shanye tas,
"hmmm love is powerful... "afra ta fad'a tana daukan bowl din. Bai bar gidan ba sai wajen karfe takwas, babu irin lalata da basuyi ba, Mai saa kam bakin window ya koma ya zauna yana kallo ko Safwan ya tafi amma he's still there har wajen karfe eight, rasa inda zau saka kanshi yayi, da shi da Adam Allah kadai yasan wanda yafi wani shiga damuwa Don shima Adam yana makale bakin window kawai yana jiran fitar safwan Don ya aiwatar da abinda yayi niyya, tunda safwan ya shigo Adam ke kuka Amma vabu Wanda ya sani, inda gidan talakawa ne ko gida mara girma sosai zaa gane Don ya fad'a almost komai na dakinshi amma dayake gidan manya ne babu Mai jin hayaniyar dake gudana a part din. Mai saa na kallon Safwan daya fito da squeeze riga alaman something happened, wani abu Mai zafi yaji a face dinshi, yana tabawa yaji hawaye, he can't believe he's own tears will be this hot, sannan yasa inda zaa auna zuciuarshi dole zaace yana da matsala Don tunda maganar amra da Safwan ya tashi yake fuskantar zafi a chest dinshi, he never knew mutum zai gagaresu ba sai Yanzu, he always have everything under he's control until now that very small boy ke neman fin karfinshi ko kuma yace yafi karfinshi completely, yana kallon yanda Safwan ke kallon part disnhi yana murmushi cikin isa da takama, he knows he's watching, shoulder ya daga ya shiga motarshi ya fice yana dariya. Adam na kallon ya fice ya zauna nan kasa yana kuka sannan yana aduar dare yayu sosai Don ya aiwatar da abinda yayi niyya. Amra fitowa tayi ta nufi part din ubanta, yana ganinta yayi saurin goge hawayenshi, yarinyar dake kwance kaman zata mutu Is now walking on her two feet because she have seen her love, at times sai yayi tunani kilan asiri yayi mashi sai kuma ya tuna safwn is a hot guy that will be loved by all ladies, shi kanshi in da bai San how dangerous he is ba da without wasting of time zai bashi yarshi. Da sallama amra ta shigo ta durkusa kasa kanta kasa ta fara cewa
"daddy am so sorry... Forgive me... Basan abinda Safwan yayi maka ba but Allah yasa na fada cikin sonshi.. Ka yafemin ubana in har nasa ranka ya baci... "tafad'a in a respective way, shuru yayi for a moment sannan yace
"amra darling... Ba wai I hate safwan ba but I want the Best for you... Amma tunda Allah yasa he's the one you choose Allah yasa hakan shi yafi alkhairi. You can tell him ya turo ayi bikin ku without delay... "yafada kaman zaiyi kuka, wai shi yau ke bada consent ayi auren yarshi da the most dangerous and murderous guy around. Da sauri amra ta Mike tayi ta rungume shi Tana nuna mashi farin cikinta karara babu kunya,
"sai ki fadawa mahaifiyar ki ta fadi list din abubuwan da zaki bukata... "yafada voicedinshi na rawa,
"nagide daddy... "ta fad'a cikin matsanacin farin ciki, gani tayi mood dinshi Sam babu walwala, Kai ta daga ta kalleshi sannan tace
"daddy naga kaman na bata maka rai.. Dan Allah daddy kayi hakuri.. Wallhi inda ban sonshi Bazan nace kanshi ba... Kayi hakuri ka yafemin... "ta fad'a cikin sanyimurya,
"ba komai... Allah yayi maki albarka... "ya fad'a cikin calmness, da sauri ta mike har jikinta na rawa ta bar dakin. Part din mom dinta ta shiga tana fad'a mata yanda sukayi da dad dinta.
Safwan kam cikin farin ciki ya shiga gida, baraka na zaune part din Inna Tana jin kara mota tayi masu sai da safe ta Mike d sauri, safwan dake zaune bayan mota yana kallonta sai sauri take zata shiga part dinta, tsoki yaja yana cewa
"wait for me to beg you.. Kinyi saa I change my mind about dealing with you.. Da yanzun kina nan kina wata zancen daban... "yafada yana relaxing bayan mota. Part din Inna ya shiga suka gaisa ya dab ci abinci sannan ya koma nashi part din ya lullube cikin blanket.