Sashe 124
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon mamaki Mai saa yayi mashi, he can't believe shi Safwan ke wa magana haka, he can't believe he will hear this he picked from the street and brushed, the boy he picked from grass to grace, the person he made someone today,
"yanzu Safwan Don ina neman taimako daga gareka kake fada irin wannan maganar?.. "ya fad'a cikin takaici, baki Safwan ya tabe sannan yace
"AI dole... Kana ganin zata amshi yarda aka mareta saboda ita as daughter in law?... You have to clean up your mess before I marry her.. In har zan aureta dole kaje gidan Ka basu hakuri... Ni kuma in har sun yafe maka zan auri yarka..."yafada kaman it's nothing, shuru alhaji Mai saa yayi yana jin wannan bakin cikin, tunda yayi kudi bai taba bawa kowa hakuri ba sai dai a bashi koda kuwa shi yayi laifi, baisan son amra da Allah ya dora mashi babban jaraba bane sai yau, saboda ita dan yaron da ya haifa is talking to him anyhow, saboda ita zaa ce ya bawa mutanen da basu basu fi ya taka ba hakuri, goshi ya dafa not knowing what to say saboda takaici, wallahi in wasu yaranshi ne he will leave them to die than yaje ya bada hakuri but it's amra, he's one and only angel, ajiyan zuxiya ya saki sannan yace
"wai what happened to the love you said you have for her?.." bai karasa ba Safwan yace
"you happened... Nace Inason yarka ka hanani.. Ni kuma yanzu bansonta... Kawai zan aureta ne kar ta mutu.. But the choice is yours..."yafada yana mikewa,
"kadai San am a busy person.. And jiya nayi aure kasan ango ne ni... "yafada yana barin desk dinshi yana daukan car keys, alhaji Mai saa binshi kawai yake da kallo, har ya mutu Bai da regret kaman saka Safwan a cult, it's the only things he regrets most a rayuwar
"inda na sani da maigadin gidana na dauke shi... "ya fad'a ciki ranshi, juyowa Safwan yayi kalleshi sannan yace
"it's a little bit late for that... " ya ansa mashi kaman nai saa yayi maganar a Fili, goshi Mai. Saa ya dafa shima ya Mike, yana fita ya dawo office dinshi ya zauna yana lumshe idanuwa tare da relaxing, wayarshi ya dauka yana neman number mufida, bayan yayi dailing ya saka a loud speaker ya ajiye kan desk yana rolling cikin kujera, he's just happy da yanda yayiwa Mai saa magana, sai da ta kusa tsinkewa mufida dake kwance tayi picking
"hello... "ta fad'a kaman bata son magana,
"hi.. Hajiyata... Ya kike.. "ya fad'a hankalinshi kwance
"who's talking... "tafada sounding tired,
"mutum... well it's limitless... "bata fuska tayi daga inda take kwance tayi saurin sauke wayar ta kashe, ji yayi an kashe wayar, dariya ya saki ya dauki wayar ya sake dailing, amma sai yaji har ta kashe,
"this girl... "ya fad'a yana ajiye wayar, bayan kaman minti biyar yayi saurin daukar wayar yayi dailing number rabia har adua yake Allah yasa yayi ringing amma still kaman kullum it's switch off,
"ko kina ina?.. "ya furta ahankali, ajiyan zuciya ya saki yana cewa
"many mistakes yo rectify... "yafada yana tunawa da nana, ita kuma bai da number dinta but the good news is he still remembers her address from her history, murmushi ya saki yana tunawa yanda take magana lokacin daya ce ta bashi labarin kanta and why she's here, ta bashi har da sunan ubanta saboda fargaba, he knows lokacin she was thinking Bari jn fad'a mashi kilan ya kyaleni, dariya ne ya Dan kufce mashi sai kuma ya Dan daure face, yasan of all he's victim baiyiwa kowa abjnda yayi mata ba, nata yafi na kowa worst.
"I doubt if zata aureni itama..."yafada ahankali, ajiyan zuciya ya sake saki sannan yace
"let's see..."bai karasa ba PA dinshi ya bude kofa ya shigo,
"you have a visitor.. He's Adam by name... " daure face safwan yayi before saying
"tell him am not in... "bai karasa ba Adam ya shigo yanacewa
"tell him kar ya kara tsaidani if nine... "bai k'arasa ba safwan yace
"shut up my friend... Why are you here.. Ain't you suppose to be in school?.. " ya tambayeshi sounding angry, PA fita yayi,shi kuma Adam yazo ua zauna yana shan kamshi,
"wai baka jina ne.. Nace why are you not in school...?"ya sake tambayanshi sounding angry , Adam turo baki yayi yace
"am itching.. "ya fad'a kanshi kasa,
"kai ka shiga hankalinka... Be care full with me... Nace ja Bari sai na kiraka shine kakeyimin Zarya a office kou?...mahaifinka bai dade da barin nan ba.. What do you think will happen if he meet you here or him meeting him?.. Daga yau kar ka ra zuwa sai na kira ka... "ya fad'a cikin fushi,
"you started it AI... Nidai am itching.. In ban zo ba ina zani?.."ya fad'a yana shafa bombom dinshi kan kujerar da yake zaune, disgusting look. Safwan ya watsa mashi yana cewa
"baka da hankali.. Did you know am getting married to your sister amra?.."wani irin kallo Adam yayi mashi, he saw total jealousy in him,
"gaskiya ni kar ka aureta... Haba... Muna tare kuma ka aureta?.. "Adam yafada kaman Dan daudu, Safwan couldn't help it but laugh, he can't believe this,
"you're unbelievable... Did you think because of we're together ban auren ta?.. Kai matata ce?.. Kishina kake?.. "Safwan ya tambayeshi, turo baki yayi yace
"eh mana.. You said we're itimate friends... "
"and so fucking what?.. Wallahi ka shiga hankalinka... "da sauri Adam ya fashe da kuka sosai yanacewa
"wallahi sai in Kasheta... Wallahi if you say you will marry her I will kill her... I mean it... "kallon mamaki Safwan yakewa adam because before he said he will kill her har yaga wanna a zuciyar shi, da gaske Adam is into him,
"amma baka da hankali ko kadan... If you annoys me yanzu ban kara harka da kai... Kawai zan fita harkarka completely.. Now tashi ka koma school and don't come back until I call you... "ya fad'a mashi atakaice.
"wallahi kaikaiyi yake min... Pls.. "
"nace ka tashi ka koma school... Don't let me talk again.. Oya stand up and leave... "ya fada babu wasa, still yana zaune bai Mike ba, afusace Safwan ya Mike yana cewa
"In ba so kake in ci ubanka ba Stan up and leave.. Now!!! " ya daka mashi tsawa, ido cike da kwalla Adam ya tashi yace
"nasan saboda amra kake yi min wannan abun... Kuma wallahi sai na Kasheta..."ya fad'a yana barin office din, kallonshi Safwan ya dingayi har ya fice daga office dinshi.
"what sort of problem is this... "ya fad'a looking angry, again bayan kaman minti ashirin wani matashi ya shigo cikin office din, Safwan ba ganinshi ya gyara zamanshi, hannu saurayin ya mika mashi suka gaisa sannan ya ajiye abinda je hannun shi kan table tare dacewa
"this is all I got... "ya fad'a yana zama, safwan daukan bag din yayi ya bude, abubuwan dake ciki ya bude ya juye kan desk dinshi yana Dan bata face, babu komai ciki sai used pad, pants wasu are very dirty da alaman kan bola aka daukosu, left hand Safwan ya saka yana ware abubuwan ciki, gani yayi dukkan pad din guda hudu ne sai kuma pant guda biyar, daure fuska yayi ya fara cewa
"what sort of insult is this... Yq zaayi ka kawo min wannan abun... Despite all the money am spending on you and you team... "da sauri saurayin yace
"sir wallahi babu ne... Koina is empty..daman cikin Dustin din university muke samu da yawa amma yanzu kaman sun gane... Babu komai kan bola..."yaron ya fadawa Safwan,
"you must be very stupid for saying that... Dole sai nan garin zakuyi hunting?.. Tunda nan sun fara hankali sai kuje wasu wajen... Like small small villages, or better still wasu states din... Places like katsina, zamfara, adamawa, kaduna, Niger, da sauran su, dole yanzu ka samo wayanda zasuyi aiki a states din dana ambata... " ya fad'a sounding business like
"amma sir kai da kanka kace baka son mutane da yawa su San wannan abun... In aka fara fadawa mutane da yawa ana iya samun mara amana da zasu fadawa mutane what we're doing... "
"see kar ka cikani da surutu... Money talks bullshit walks... Kai ya akayi baka fadawa mutane ba?.. It's because kasan hanyar samun ka ne.. In ka fadawa mutane ka tushewa kanka hanyar samu.. So all those jobless guys out there will do anything to have 5k..balle kuma 100k per pant... Nasan ko matasa dubu kake so zaka samu.. Kawai don't give me any excuses.. Go out there ka nemi wayanda basu da abunyi... "ya fad'a yana bude locker dinshi inda kudi yake, kudi ya debo masu uban yawa yana ajiyewa kan table din, sai da ya cika waje da kudi sannan ya kalli saurayin yace
"count.. "nan yaron ya dauki bag dake dinshi ya dinga zuba bundle din 100k har million biyar,
"5 millions sir... "ya fada mashi,
"good.. Kaga 50 items kenan.. Banason excuses.. Ka kawo min before Next week Runs out because am travelling.. "ya fadawa yaron, mikewa saurayin yayi ya bar wajen, bakin window safwan ya koma yana kallonshi ya bude mota,
"shege shima har mota ya saya amma he's talking rubbish.. "ya fad'a hannunshi cikin aljihunshi. Yanda yake tsaye tamkar irin Arabian guys din nan tsaye da hannunsu cikin aljihu, hes always looking more cute than ever, he looks so innocent and gentle, baka taba yarda cewa zai kashe fly amma if you get in he's way you might no him better.