Sashe 131
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Safwan relaxing yayi yana hawaye, yaga gajen hakurinsu, sannan yana bakincikin da vengeance bai bari ya tuna da wayanda suka taimaka masu when they were stranded, kawai all he thinks was people da suka ki taimaka masu
"let's look the opposite way... "yafada cikin sanyimurya hawaye na fita daga idonshi.
Wajen sallah ishai safwan ne ya fito daga wanka daure da towel, afra ba kwance cikin sexy nighty, ta gyara gashin kanta sai sheki kawai yake, kallonta yayi ya fara zare towel disnhi, da sauri ta rufe face dinta Tana cewa
"baby pls stop... In ina on... "tafad'a Tana dariya with her two eyes closed, bai saurareta ba ya wurgar da towel din ya hau kan expensive Italian bed that can change someone's life for good, jawota yayi yace
"meke damunki... "ya tambayeta yana kissing wuyanta
"am menstruating... "ta fad'a ahanakli, dagawa yayi ya kalleta
" by mestruration kina nufin kina Monthly period?.. "ya tanbayeta yana kallonta from head to toe,
"eh... Ya lokacin shine... "tafad'a calmly,
"lokacin uban Meye?... Watan mu nawa da aure?.. "ya tambayeta yana mikewa daga kan gadon,
"wata uku... "towel dinshi ya dauka ya daura sannan yace
"so wata uku bai isa ki samu ciki ba?.. Hope you're not doing planning against my wish.. "ya tanbayeta tare da kafata da ido bai ko kiftawa he's reading and seeing her mind,
"aa.. Wallahi ban yi... "
"then why har yanzu shuru?.. Kinsan yanda nakeson yara kuwa?.. So nake a chakamin compound da yara... I don't mind being the man with the highest number of children in the world.. Duk aikin da nake har yanzu baki da ciki... Gaskiya am getting another wife... "tafada yana daura towel dinshi face dinshi babu walwala, da sauri afra ta mike zaune ta fara kuka Tana cewa
"haba baby... Daga aure wata uku Don babu ciki sai ka karomin kishiya?..."tafad'a cikin kuka, kallon haushi safwan yayi mata yace
"you're lucky har kikayi wata uku... I wanted to marry 4 wives the same day... Don haka kima shirya... "bai k'arasa ba tace
"daman I know you don't love me.. Don ka ga ba amra bace... If amra ce bakayi mata haka... "ta fad'a cikin matsanacin kuka,
"pls stop bringing amra into any of this family issues.. She's no more kuma in kina maganar ta it disturbs me... Mata hudu nakeson yi... Banga wnada zai hanani ba.. Ko waccan yar iskar bar min gida zatayi in kawo Mai amfani since she's useless.. Don haka Kima kwantar da hankalinki..."ya daka mata tsawa, kara volume din kukanta tayi tace
"wallahi ni ban iya zama da kishiya.. As classy as I am in dinga sharing mijina da wata.. Ban iyawa... Kuma kace dole zakayi gidanmu zan tafi..."bata k'arasa ba ya kauce daga inda yake tsaye ya nuna mata hanya tare dacewaa
"you're always free to... Ban hanaki wallahi..bari MA ki gani... "yafada yana barin dakin, closet ya nufa ya dauki boxers ya saka sannan ya dauki jallabiya ya saka ya kalli afra dake faman rusa ihu yace
"am not sleeping here tonight... "bai jira amsarta ba ya fice daga dakin. Afra mikewa tayi ta dinga tsalle Tana ihu kaman an doketa. Yana fita sai ya kama hanyar part dinshi, gidan tamkar rana saboda haske, part din baraka ya kalla yaga the lights are on
"ko wannan mayyar ta tafi gida?" yafada yana kama hanyar part dinta, bakin window ya k'arasa yaga the curtains are close amma da akwai inda yake ganin falonta da kyau, sau daya ya shiga falonta tunda tazo gidan, the first night daya shiga yaga ta kulle bed room dinta, Bai Kara shiga ba, yana cikin lekawa yaga ta fito zuwa falo rike da cup a hannunta, yana kallo yaga ta dauki remote ta kunna kallo,
"let this door be open... "shine abinda yafada cikin ranshi while walking slowing to the door, yana tabawa yaji it's locked, da sauri ya koma bakin window yace
"ke Dan uwarki upen the door kafin I decent on you... "ya daka mata tsawa, baraka najin yayi magana tayi saurin mikewa ta kama hanyar bed room
"wallahi baraka or what ever you are called Ranki zai baci.. Nan gidan ubanki ne da zaki dinga kulle kofa?.. If you want to lock door kije ki kulle na gjdan ubanki... Ba nawa ba.. Now come back and open the door... "yafada sounding so commanding and authoritative
Baraka bata tsaya wasting of time ba ta shige bed room dinta, cikin zafin Nama ya juya ya zagaya ta wajen windows yana kallon.ta inda ta shiga, dayan bayan daya ya dinga zagaya windows din kaman wani predator har yagan Wanda tashiga, wani irin naushi ya sakarwa window Wanda yasa baraka firgita sosai,
"open the door.. In ba haka ba zan sa a cire duk doors dake part din nan... Har windows zansa a cire.. I gave you till the count of three... "yafada sounding so super duper tensed, baraka mikewa tayi ta kashe wutan dakin yanda bazai ganta ba, hada kai da window din yayi yana saki ajiyan zuciya
"sister Meye laifina zaki dinga yimin haka... Nifa mijinki ne... Kinsan da akwia alhakina kanki... Ni babu abinda zanyi maki... I want nothing from you... Just open the door... "yafada cikin sanyimurya amma deep down he's thinking how to deal with her, banza tayi dashi,
"Kefa kanwata ce... Ko ba komai I have the respect of an elder brother wajenki... Dan Allah me nayi maki... The last time I checked I didn't force you to marry me... Then why kike behaving haka.. In auren ne bakiso open the door zan saukake maki... "ya fad'a trying to be calm but he's dying inside, babu macen da tayi mashi irin wannan abun, one thing he noticed is suna da taurin Kai, he remembered how he battled with aisha before he kills her,
"I wonder where they inherited taurin Kai... Kilan their stupid father.... "ya fad'a cikin ranshi,
"baby pls mana... "ya rada mata kaman suna tare,
"go away... "shine abinda yaji baraka ta fad'a, dukan window yayi da karfi kaman zai cireta yace
"don't tell. Me to go away in my own fucking house... Wallahi baraka remain inside for the rest of your life.. Don ina kyaleki ne... Shiaysa kika rainani...wallahi ko a gaban Inna ne sai na ballaki.. The battle line have Just be drawn... "yafada yana barin wajen, yanda yake tafiya ko Mai gadi ya San da akwai problem, part dinshi ya shiga ya kwanta kan kujera, ajiyan zuxiya ya saki tare dacewa
"She's not even worth it... "yafada yana saki tsoki, wayarshi ya dauka yana binciko number mufida, bayan ya ganota yayi dailing amma bai shiga, sakewa yayi bai shiga, wata layi ya kirata dashi yaji ya shiga
"shegiya she blocked me... "ya fad'a yana sauraron ayi picking, sallama tayi bai amsa ba yace
"mufida I want yo discuss something very important with you... "bata bari taji abunda yake cewa bat tace
"who? "
"keep quite and listen to me... It's limitless... Nasan i hurt you..shiaysa nake binki to make it up to you despite ke kika saida kanki gareni..."
"ka bar... "ta katseshi
"keep shut and listen to me... I what to make it up to because i Feel guilty kan abinda nayi maki... In kuma kin yafemin from the bottom of your heart shikenan... "da sauri tace
" I forgive you... You don't need To make anything up to me... Na yafe maka... "tafad'a calmly,
"so mean bazaki aurenj ba?..i promise daga yau ban kara damunki... I will work with what ever you say..."ya fad'a in a hurry kaman he have no time
"I forgive I said.. I can't marry you... "ta amsa mashi atakaice,
"OK.. Fine... Good bye... "yafada, bai jira amsarta ba ya kashe phone dinshi, (note it's a novel, don't think you will sell yourself to a man and expect him ya dawo yana baka hakuri ko yace zai aureka.. It's rare, most masu kudin nan when sun gama using dinka ko kallon inda kake basuyi balle ayi maganar aure ko wani abu so beware kar kuce in yarda nasan he will get back to me.. You're deceiving yourself. ) ajiye phone din yayi yana tunanin nana
"it's your turn... "yafada yana mikewa, kwanciya yayi rungume da pillow, babu abinda yake tunani sai. If afra na da problem that yanzu wata uku bata samu ciki ba, ko kadan he don't know something is wrong with him, because rabia was impregnated by him so he knows he's healthy.
Wacegari wajen karfe hudu ya shiga mota sannan ya bawa driver address din gidansu Nana.
Thanks51❤💜💙💚🧡
Sirrin wasu gayun
❤💙💜💚🧡💛
®Zuwairat (ummumaryam)
5⃣1⃣
Karfe biyu nana ta dawo daga school kasancewan babu lectures da yawa, aikin gida tayi as usual tayiwa kanwarta wanka suka fita zuwa neighboring house, suna chan har wajen karfe hudu suka dawo gida, she was having an unusual feeling Wanda batasan ko na Meye ba, kawai haka nan sai taji gabanta na faduwa, bayan tayi sallah ta fito cikin doguwar riga, ta zauna kusa da mahaifiyar ta looking dull,
"mama wallahi gabana faduwa yake... I don't know why.. "tafad'a hannunta kan chest dinta, Kallonta mum dinta tayi tace
"fargaba kuma? "
"eh mama.. Gabana na faduwa sosai..."ta amsa mata cikin sanyimurya,
"tou ki yawaita Inna lillahi waina ilaihi rajiun... "mahaifiyar ta ta amsa mata, idanuwanta ta lumshe ta fara maimaita Inna lillahi waina ilaihi rajiun, while she was repeating it her her hand is on her chest.