Sashe 74
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
A wurin Mamanmu kam Ana cewa time heals amma ita the more days na shiga bacewam habib the more bakin ciki ta na karuwa, kullum bata da bakin cikin daya wuce na rashin habib tare da ita, kullum cikin kuka take, Sannan bata bacci da dare sai sallah da adua, Fatima kam ta fara Jin new changes a jikinta amma since she's young bata gane she's pregnant ba Sannan Mamanmu bata maida hankali kanta ba balle yasan she's pregnant, Tana iya zama daga safe har dare bata ci komai ba, if mamanmu tayi forcing dinta sai ta amar dashi, mamanmu was thinking depression na rashin mijinta né, wannan kudin da habib ya bata lokacin first niyyar lokacin bata taba ko sisi cikin kudin ba sai yau dataji bakinta na bukanta something peppering ta fita ta shiga gidansu Sannan ta bawa kanwarta kudi ta sayo mata tsire na dari biyu, amminta kallo daya tayi mata ta gane she's pregnant, daki ta shiga tasha kuka while ita Fatima tama waje Tana cin tsire da aka sayo mata, sai da taci tasha ruwa Sannan ta Mike tare dacewa
"Ammi na koma..." Bata jira taji amsarta ba ta fice.
Bangaren alhaji bello kam kullum yana nan yana kyautatawa masu karfi Hali, yau ma ya fita zuwa wajen gari tare da amininshi, he looks so dull Wanda this days haka yake sakamakon abinda ya samu yarshi mufida, kullum abokinshi tambaya shi yake abinda ke damunshi sai yace babu abinda ke damunshi, yau da zai fito babu abinda ya kudura a ranshi iya Allah ya tozarta Wanda ya wulakanta mashi rayuwar ya,
"Ya Allah ka kalli zuciya ta...ya rabbi wannan sadakan da zanyi yau ka yaki duk azzalumin daya taba min ya..ya Allah ka kawo karshen wannan azzalumin...ya rabbi ka tozartashi..." Wannan shine aduar da alhaji bello keyi cikin zuciyar shi, as usual taimakon da ya saba bawa masu bukata ya fita yi, kudine bundle bundle sun Kai goma cikin aljihunshi, kawai sai dai ayi masu sallama da Mai gida ya mika mashi, shi taimakonshi is always unexpected, Sannan ga masu Rabo, yau yana badawa yana aduar Allah ya yaki azzalumin daya lalata mashi yarshi, kafin ya dawo gida ya kashe kudi a wajen ba kadan ba, that's life, while wani yana da kudin bai taimako wani kuma shi gurunshi ya ragewa talaka kuncin rayuwa, a lokacin da su safwan ke néman taimako inda ire iren alhaji bello suka samu da bazasu fada halin da suka shiga ba, amma dayake Allah bai kaddara sai sun zama annoba ga alumma sai gashi Allah ya hadasu da alhaji idris Mai saa, duk Wanda ke naiman taimako kome ya samu yi zaiyi, Wanda yake fada rijya ko wuka aka bashi kamawa zaiyi.
Ita kuma nana kullum yanda zaayi kar taje gida weekend take nema, amma dayake mahaifiyar ta irin uwayen nan né wayanda suke da jajircwaa kan yaransu ko kadan bata bada daman nana tayi weekend a hostel ba, babu irin kar yar da batayi kawai Don ta samu weekend a hostel amma no way, kullum babu abinda big mama take fada mata illa she should try and stay at campus during the weekend saboda suna da party da zata hadu da big and classy boys, nana hates her mother so much, kiri kiri take fadawa big mama she hates her mother wai bata bata chance tayi abinda take so, big mama kam bata wani damu sosai ba Don bukatar irin ta bai taso ba, in har ya taso she knows how to get her to her costumers. Maryam kawarta kam tayi deciding daga wannan bata Kara zama hostel Don nana ta juya mata baya sosai kaman a they're not best of friends, ko magana bai hadasu ba Yanzu sabida nana bata zama dakin, daga lectures sai dakin big mama. Sannan har yau maman ta bata San da akwai wata katuwar phone hannunta ba, duk weekend in zata gida sai ta Chanza sim ta maida cikin small phone dinta.