← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 148 OF 162

Sashe 148

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan ya fadi kasa shugaban ya mike tsaye, takawa yayi ya dawo saitin kanshi tareda wani magana wanda babu Mai jin abinda yake cewa, few seconds later safwan dake kwace kaman gawa ya fara kakarin amai, kaman yana cire wani abu daga jikinshi haka shugaban ya dingayi da hannu a kanshi har safwan dake kwance ya amayar da wani abu baki wulik, hannu mutumin yayiwa abun ya taso zama ya bude baki abun ya fad'a cikin bakinshi. "giving you the extra power is of no use... Wanda na baka saboda ka kasheshi yanzu shekara biyu kenan baka kashe shi ba... Don haka ka koma kaman kowa na wajen nan..."shigabansu ya fad'a yana komawa seat dinshi, safwan yana na kwance baisan abinda ke faruwa ba har akayi meeting, bai bude ido ba sai a hotel da suke sauka, ji yayi duk jikinshi babu karfi, he feels so empty, tunawa ya farayi da abubuwa da suka faru, afusace ya mike zaune yana nishi, yanda yake nishi kaman mace Mai labor, farat daya ya saki ihu kaman wani Wanda aka yanka unexpectedly, shuru yayi ya dora hannu bisa Kai, yana kalle kalle, kofar dakin aka bude usman ya shigo da glass of wine, kallon safwan da duk. Kasan idanuwanshi sukayi ja yayi, har lokacin hannunwan safwan na bisa kanshi, ahanakli usman ya ajiye glass din hannunshi ya zauna, "na gama da kaina... Na shiga uku usman... Na shiga uku.. Wayyo kaicona... "yafada wasu irin zafafan tears na zuba daga idonshi, shoulder dinshi usmab ya dafa before saying "pls take it easy on yourself... "usman bai k'arasa ba safwan ya buge hannunshi dake kan shoulder dinshi yana cewaa "dole kace I should take it easy.. Kana da yaro AI... Nifa?.. What about me.... Ko kwaina ban gani ba... Wallahi sai na kashesu... Sai na hallaka shi... "yafada cikin matsanacin kuka, "ai zaluncin naka ne yayi yawa... Gashi yanzu garin gwaninta ka rasa zuriar ka... "wani irin kallo safwan ya watsawa usman yayi saurin kame bakinshi, "get out... "yafada mashi atakaice, babu musu usman ya dauki glass dinshi ya bar dakin, kuka safwan ya cigaba dayi yana tunanin how life is going to be without a single child, yanda zai rayu bai da yaro ko kwara daya, yanda Allah ya dora mashi mugun son haihuwa Duk duniya babu abinda yake so da kauna kaman yara, ashe haka nashi jarawaban yake, yasan he will surely die of heart attack, sai yanzu ya gane selling soul to the devil, shi ba soul dinshi kadai ya saida ba har da generation dinshi, now he knows cultism can never give you total happiness and joy, ya gane cewa cult can never be your friend and they can never love you, ko sun nuna suna sonka karya suke bai Kai zucinsu ba, he always thought shigabansu love him shiyasa yake abubuwan da yake yi Don ya burgeshi ya kuma nuna mashi kwazonshi but he's wrong, cult has no love, duk sacrifice din da yake masu they still took he's generation away, it's all about conspiracy, goge hot tears dake zuba yayi amma wasu basu bar zubowa ba, ko arziki bai so kaman yanda yake son yara ba, shi yana ta haukan aure mata da yawa saboda a cika mashi gida da yara but unfortunately bai cikin basu Haihuwa, he remember when the leader was saying too many generations. Wulla kanshi yayi kasan tiles ji kake Tim, he's so hurt in the heart that baiji zafin jikinshi, he still remembered lokacin da aka fad'a masu rules and regulations da cult din, saboda cuta aka boye masu, dayeke shi usman is lucky bai shafeshi ba, "wayyo Allah na... "yafada cikin matsanacin kuka, tunawa yayi da Mai lokacin daya je gidansu habib ya ga wannan matar da aka aura mashi da small pregnancy sai kuma ya tuna da matar usman MA ta haihu, yanzu shi kadai ne bazai haihu ba, rollong ha dingayi kasa kaman ba namiji ba, bayason ganin kowa balle a bashi hakuri, he wants to be all alone, yayi alkawarin in har mutumin daya fada masu rule bai mutu a sanadiyar wannan cizon ba sai ya kasheshi, sannan shigabansu ma bazai kyaleshi ba, he will die trying to eliminate him at any cause. Wannan Karin bai kwana ba, kaman yanda habib ya ruga ya hau motar haya haka shima ya hau motar haya na dare zuwa garin kano, the following day yana zuwa bai zarce koina ba sai company dinshi, a kasa ya shiga ciki because ya bar motar shi chan anambra, babu wanda zai ganshi ya yarda safwan ne, that's the problem with evil money, Sam baka samu kwanciyar hankali, koda kuwa ka samu is for a short time, it never last, Mai tallan goro ya fi kwanciyar hankali da natsuwa, workers kallon safwan dake tafiya kaman mahaukaci, gaidashi ake amma ko jinsu baiyi balle ya daga Kai ya kallesu, tafiya kawai yake yaje ya hau elevator ya sauka floor da office dinshi yake, da sauri ya shige wajen hutawarshi ya kamata kasa ya dasa da kuka, baisan yanda zai fadawa matanshi that shine bai Haihuwa VA bayan yanda yake treating dinsu duk lokacin da suka ga monthly period dinsu, Nana kawai yakr ragawa amma itama duk sanda tace she's menstruating hanshinta yakeji, yasan ya zama dole ya rabu dasu duka Don bazai yu su zaune dashi ya cucesu ba, kuka kawai yake kaman ranshi zai fita,. Sai da yayi kwana uku baici ba bai sha ba, phone dinshi kam misscalls sunfi a kirga Don kira kawai suke amma bai ko kallon inda wayar take balle yayi picking, A gidanshi kam hankalin mutanen gidan ya mugun tashi har sai da driver yace masu yana company aiki ne yayu mashi yawa bai zo gida ba, ganin har kwana uku yasa inna tasa driver ya kaira limitless company, har ciki aka rakata, ita kadai ta shiga yana kwance daga shi sai boxers, har bones din ribs dinshi sun fita waje saboda baici baisha for three whole day, idanuwanshi ko budewa basuyi, kokarin budesu yayi jin motsin mutum a wajen, biji biji yaga inna da duk hankalinta ya gama tashi saboda yanda ta gan safwan kaman bashi ba, cikinshi yayi flat kaman bai taba jin abinci ba, da sauri ta karaso tana salati, bakinshi bushe kamas, salati ta dingayi tana kirashi, Dan murmushi ya saki with he's changed face, "inna... Kece?.. "yafada idanuwanshi bude amma bai ganinta sosai, idanuwanshi sun kumbura beyond words, da sauri ta fita ta kira driver dake cikin office yana jin kukan inna, babu wasting of time aka kaishi hospital, sai lokacin Nana da baraka sukaje cikin mota guda, idanuwanshi lumshe amma hawaye kawai yake, ya kasa magana sannan ya kasa bude ido balle ya kallesu, kawai kunyarsu yakeji, afra dake fama da kanta b'ata zo ba tana gida, hannunshi Nana ta rike tana mashi sannu. Sai da yayi complete kwana uku a hospital aka sallameshi, bayan ya dawo gida yana kwance kan doguwar kujera Hannunshi kan cikinshi, sallaman inna yasa ya Dan bude ido, zama tayi gefe guda ya Mike zaune ahankali, Dan kallonta yayi for a moment yana kokarin reading mind dinta amma hakan bai yuwu ba, he sees nothing, ko kadan bai San an cire mashi wannan abilities din ba, "Dan Allah wane abu ne Wanda yasa ka shiga damuwa haka har zaka kashe kanka?.. " ta tambayeshi cikin kulawa, shuru yyi baice komai ba, "Dan Allah ka fadamin... Menene yayi zafi haka?. "ta sake tanbayan shi, "babu komai inna... "ya amsa mata "da akwai mana... Gashi likita yace ka bar damuwa kar zuciyar ka ta samu matsala?.. "ta sakr fad'a mashi, kawai sai ya fashe da kuka yana cewa "na cuci kaina.. Inna na kashe kaina... Na shiga uku... "yafada cikin tired tears da deep voice that is close to nothing, . "inna lillahi waina ilaihi rajiun... Safwan menene Dan Allah... "inna ta fad'a cikin tsananin damuwa saboda yanda safwan ke kuka "aa inna... Ni na kai kaina aka cuceni... " "damfarar ka akayine?.. " ahankali ya girgiza mata kai "tou me ya faru kake ka cuce kanka an cuceka... Dan Allah ni mahaifiyar kace... Kar ka boye min komai..."ta fad'a cikin rarrashin, "inna... Kiyi hakuri... Allah bai sa ina da rabon baki jika ba.. "yafada yana kuka sosai, Dan confused looks inna tayi mashi sannan tace "ban gane baka da rabon bani jika ba.. Daman kaine Mai matsala?.. " ta tambayeshi cike da mamaki, shuru yayi yana kuka "inna lillahi waina ilaihi rajiun... Safwan... Fadamin abinda ya faru... Naji kana cewa ka Kai kanka an cuceka... "ta sake tambayar shi, "babu komai.. Likita ne.. Yace... Ban... Haihuwa... Har in.. Mutu... "yafada cikin shessheka, shuru inna tayi tana kallonshi, Sam ta kasa gane abinda ke faruwa, "likita Allah ne?... Shidai ya fadi nashi sai kuma my zubawa sarautar Allah ido.. "tafada mashi cikin nasiha, lumshe idanuwa yayi yana inama doctor ne yace mashi he's infertile da ya fiye mashi wannan balain, Don ji yake tankar shi da kanshi ne ta kashe yaranshi, he's imagining having a child that look like him, dake da komai irin nashi, sakr fashewa yayi da kuka saboda bakin ciki, sallama akayi Nana tas shigo da food Warmer a hannun ta, ahankali inna ta Mike tana cewa "wannan kukan ya isa haka nan... Bari in... "da sauri Nana tace "inna ki zauna.. Fita zanyi yanzu... "ta fad'a kanta kasa "aa zo ki zauna ki bashi yaci... "Inna ta fad'a tana ficewa, ahankali Nana ta zauna kusa dashi ya daga wet face dinshi ya kalleta tare dacewa "did you cook?. "ya tambayeta cikin sanyimurya, ahankali ta daga mashi Kai sannan tace "dazun zai Kai hospital sai kuma aka sallamoka... "tafada kanta kasa not looking at he's wet face, she have come to love the monster, b'ata taba sanin zata so wani da namiji bayan abunda yayi b'ata ba amma she was totally wrong, he showed her he's good side and she totally fall for him, komai nashi is so unique, a kyauwun fuska MA yafita kyau Don he's uniqueness is beyond words, "baby da baki wahalal da kanki ba... Ban iyacin abinci... "yafada cikin sanyinmurya yana goge face dinshi "nidai Kaci... "tafad'a tana daukan cooler din daga daman tray tare da
Chapter 148 · 0% Book details