Sashe 139
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajen karfe hudu ya dawo gida, direct part din baraka ya wuce, afra na tsaye bakin window tana kallonshi, ji tayi wani irin bakin ciki ya kamata, yana shiga ya tarda baraka tana bacci, kitchen dinta yashiga ya zuba abinci yaci ya fita zuwa part din Inna, gaisawa sukayi ya fad'a mata yayiwa wata laifi Dan Allah taje ta bada hakuri yana son auren yarinyar amma Taki ta bashi hadin Kai, he's so serious about it that Inna ta tambayeshi laifin me yayi mata, bai fad'a mata gaskiya ba but he said it's something serious. Daga nan ya shiga part din afra, zama yayi Tana zaune ko kallon inda yake batayi ba balle ta gaidashi,
"hala gidanku baa koya maki gaisuwa ba... "yafada sounding angry a bit, tsoki taja, bata ce komai ba,
"don't repeat that again.. If not Ranki zai mugun baci... Now tell. Me what did doctor say about your condition,..."
"nifa bani da wata condition.. Am. Alright the doctor says so..yace kaine Mai matsala... But let's see kilan matarka ta samu ciki tunda ni nakasa... "tafada sounding angry,
"now I know what your problems are... Wato because baraka kou... Listen and listen good.. Bazaayi min hauka a gida ba... In Kinga baki iya zama kindly leave in kawo masu amfani..i. have been wasting my sperm and energy on you for 5 whole months babu results so don't upset me... "yafada cikin fushi yana barin dakin, clapping hannu afra tayi tana cewa
"dadin abun dai doctor yace am. Alright... Kilan kaine baka da lafiya... " murmushi ya saki yana tafiya yana cewa
"wait and see mana... "yafada yana fita daga dakin, ko kadan bai taba kawowa kanshi he's the one with the flaws ba, kawai he's thinking kilan Mai. Saa ya cinye masu yara Shiyasa bata samu ciki ba, he's thinking zai.maida hankali kan baraka kafin Nana ta shigo da forth wife dinshi. Kawai he Cant wait to hear the good news from baraka kan cewa tana da ciki, yasan kilan bata wuce wannan watan zata ce she's pregnant, baisan irin kyautar da zaiyi mata ba.
Atakaice dai har kusan wata biyu komai ya daidaita tsakanin shi da baraka sosai because they live now like real husband and wife, tana dafa mashi abinci in a classy and elegant way because naturally she love cooking, and he loves her cooking amma the same problem is there, babu ciki, har counting days dinta yake da kanshi yaji ko bata gani ba, amma sai tace ta gani, this days rabia Tana yawo a kanshi da yawa, duk sanda ya tuna da batun Haihuwa sai ya tuna da rabia, ita kadai kesa yayi tunanin he's healthy and OK, inda bata taba cewa she's pregnant for him ba da tuni ya shiga neman maganin amma he's very sure the problem is not from him. Yanzu he's waiting Nana ta shigo tunda anyi resolving komai with the help of Inna da safwan ya dinga matsawa taje ta bada hakuri, tun iyayen basu so har suka amince, and the most annoying thing is lokacin da safwan ya sayi waya ya kaiwa Nana bata nunawa mum dinta ba sai dai taga wayar,she was surprise da inda Nana ta samu wayar, dukda bata San kudin waya ba tasan ba karamin phone bane, tana tambayar Nana inda ta sameshi tace safwan ya kawo mata, mamaki kamata yayi sosai because a nata tunanin she never think Nana zata amshi daidai da kwayar zarrar hatsi a hannun wannan bawan Allah da ta nuna tana tsoro da kuma tsana ba, amma sai GA waya sannan duk kudin da yake bata bata nuna mata ba, hakan yansa mahaifiyar ta ta fadawa babanta ya amince da batun auren,
Nana kam tayi kuka har ta godewa Allah, yanzu wata daya kenan da saka bikinsu and in the next 3 weeks zaa daura, duk ta rame kaman kudin guzuri, safwan yana zuwa amma bata fitowa balle su gaisa kyma ta kashe wayar ta ajiye tana ganin it's the cause of her problem. To cut the Story short anyi bikinsu inda safwn ya dauke masu komai daidai da broom bai yarda ankawo mata ba, her part was well design da the most expensive and beautiful items, duk Wanda ya shiga gidan part din Nana cikin family dinta da suka kawota sai sun rike baki, kawai mamaki suke ina ta samu irin wannan bawan Allah Mai kudi haka, safwan bai damu ya shiga part dinta a ranar da aka kawota ba, he really wants to see her amma sai ya danne saboda kar ya samu wrong impression kanshi kaman farko. Afra kam ta kare tass saboda kishi, abun hanshin is kaman bata gidan yanzu yanda ya maidata, he don't have much time for her sannan in ya shiga part dinta he only touches her of she needs it not shi yana so, in har zata nema bai hanata tunda yasan it's her right amma shi bai nema, kawai he's always thinking he don't have much time to waste a kanta tunda she can't give him a child, kullum tana Kai k'ara wajen mahaifinta amma ko sauraron ta baiyi yake korata, he always says a barshi da heart problem dinshi as he's health keep detoriating despite all the medication, yasan kawai safwan is here to Kill him, ni kam nace it's because you don't know of Adam. Afra knows exactly abinda safwan ke so and she have decided to take matters in to her own hands.
baraka is such a good blessings to safwan as duk sanda yake part dinta she makes sure he don't miss any of he's prayers, haka nasa yana kaunarta sosai saidai when ever he remembered he killed aisha sai yayi hawaye, at times in yaje office bai da aiki sai na kuka, he will.be thinking of abubuwan dayayi, mutanen daya kashe kawai sai yace
"no hope for me... "shine abinda yake maimaitawa duk sanda ya zauna yana tunanin abubuwan daya aikata, last meeting dinsu shigabansu warning yayi mashi yana cewa
"babu second thought kan kungiyarsu... Babu fita babu gardama... Duk wanda yayi wannan gangancin sakamakonshi mutuwa... "ya ke fad'a mashi da harshen turanci cikin kakkauran murya, safwan yasan he sees the second thought in him shiyasa ya fadi wannan maganar. Shi dai yasan kawai abinda zaisa ya cigaba da wannan harkar is yara, if har ya tara yara to he's satisfaction babu abinda zaisa yayi abubuwan da suke so, he will rather die than do more harm. Inna kam Kai ya waye, bata da abunyi sai adua, bata yarda da karfin adua Basai yanzu, komai look so peaceful kan da, yana jin maganar ta sannan shima kullum babu abinda yake cewa sai ta dinga yi mashi adua babu dare babu rana.
Sai bayan complete week safwan ya shiga part din Nana, ta rame sosai kaman ba ita ba, zama yayi ya kirata tazo ta zauna kan kafarshi, babu musu tazo ta zauna kan legs dinshi cikin tsoro, kallon chest dinta yayi ya lumshe idanuwa yana dora Kai tare dacewa
"lucky me... All this is now legally mine... Alhamdulillah... "yafada kaman baison magana, babu wasting of time was ya sauya, he make sure he takes the fear away from her, he gave her all a man should give he's wife in term of pleasure and more, saida ya tabbatar tayi mashi kukan dadi instead of na azaba, babu abinda yake ce mata sai
"kiyi min kuka... Na dadi bana azaba ba... I want you to shed the years of pleasure because you have shed enough of tears of pain... "yake fad'a mata while he's head was down there taking the whole of her to his mouth, he never done this da matan shi amma ita he wants to do it for her, ya fidda son Kai ya biya mata bukatunta like three times before day break without sleeping with her, her gave her total pleasure that da asuba kasa tashi tayi, all her body is so weak and tired saboda yanda yayi draining dinta da bakinshi. Tare sukayi wanka suka fito kaman bazaiyi ba sai kuma yaji he can't control it anymore, he was as gentle as cottonwool, she cried and hold him tight because she still came to an orgasm while he's riding, hmmm. Abeg let me cut it short.
Five months later.
Wajen karfe biyu na dare habib ne kwance idanuwanshi biyu ya kurawa ceiling ido sai nishi kawai yake, abubuwan dake dawo mashi is so scary, Mai saa dake kaisu wani waje, abubuwan da aka fad'a mashi, fuskokin mutanen daya gani suna cin naman mutane, tunawa yayi da abubuwan da akace da suyi, fuskokin mutanen ne suka dinga dawo mashi one after the other, then he knows who's safwan, usman, and above all Mamanmu, ihu ya farayi hannunshi bisa Kai, he's having serious headaches as the memories rush in, komai ya dawo yau, he's total life, he's wife, he's other,
"mamanmu... "yafadi cikin matsanacin ihu, bayan kaman minti goma aka bude kofar falonshi, maigadi ne tare da alhji bello kasancewan har lokacin yana gidanshi bai yarda ya koma cikin well decorated home dinshi ba, cikin tashin hankali alhaji dake sanye da jallabiya ya shigo, maigadi yaje ya kirashi bayan ihun habib yaki karewa,
"son.. Son..."alhaji ya kira habib dake kwance rike da kanshi, da kyar habib ya bude ido ya kalli alhaji, cikin ihu yace.
"I remember... I remember everything... "yafada cikin ihu,
"good..finally... Stop shouting... " alhajiya fad'a yana shafa kanshi,
"ciwo.. Kaman ana datsamin Kai... Sunce zasu kashe ni.... Sunce in ban kashe mamanmu ba zasu kasheni..sun datsa min Kai da adda... Zafi... "habib ya fad'a cikin ihu yana dafe da kanshi, juyawa alhaji bello yayi ya kalli maigadi yayi mashi alaman ya koma, da sauri Mai gadi ya fita ya bar masu dakin, alhaji bello ya lura he have some dirty secret, and baison ya fara fallasa su gaban maigadinshi
"son relax.... Relax... Tell me what happened.... " yafada yana rike da kan habib, nishi habib ya farayi da karfi shi kuma alhaji bello ya fara yi mashi adua yana tofa mashi.
Thanks55💜💙💛❤🧡
Sirrin wasu gayun
💜💙💛❤🧡💚
®Zuwairat (ummumaryam)
5⃣5⃣