← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 145 OF 162

Sashe 145

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Safwan kam was so angry that duk maitanshi baisan abinda ke faruwa cikin gidanshi ba,  inda zai kalli Mai gadinshi he might know amma damuwan da yake ciki  ya isheshi sannan ko part din afra bai ce ba and ita bata fito ba balle yaga abunda ke ranta.

A takaice kowannen Bangaren is happy  especially gidan habib da rayuwa is neat and clean kullum cikin yiwa usman da safwan adua yake Don ya gano safwan is limitless and usman is Mai dala, shi da alhji bello suna plan on how to tackle the issues.
yanzu kusan sati biyu kenan daya maido su mamanmu cikin gari,  gida ya samu yayi masu renting. Inda duk weekend chan gidan suke yini shi da Fatima,  ya kaisu gidan alhaji bello sun gaisa da hajiya da alhaji,  alhaji yayi fushi da habib daya amsar masu gida bai fad'a mashi ba balle ya basu  wajen zama, hakuri dai ya bashi.  Rabia have finally find happiness as zama cikon danginta gives her total joy,  family dinsu kam har na nesa zuwa ganin yaran suke,  duk Wanda yazo ya gan yaran sai yayi magana kan kaddara. Ko kadan basu magana kan uban yaran balle rai ya baci,  rabia ta koma Mai kula da gidansu Don tun first week Dr yazo ya b'ata ATM card wai inji alhaji. Dr kam duk week end yana zuwa ganinsu, he wishes he can come more often amma gidansu da nisa compared to inda suke before. He's showing care sosai kan rabia amna ita rabia b'ata maida hankali sosai because b'ata son bawa kanta hope Don tasan da wuya someone Like Dr ya b'ata second chance,  she have gotten enough From him and she don't need anything anymore sai dai tayi mashi adua.

Safwan was so eager to ask he's questions as he drive to anambra for tomorrow's meeting,  kawai gani yake in ya fad'a masu zaa bashi solution da nan da wata tara zaiji kukan baby a gidanshi, he can't Just wait to start a real family inda zai shigo gida yara su tarbeshi da gudu, he can't wait for tomorrow yaji solution to he's own problems, kawai he's praying kar ace dole ya kashe rai Don yana ganin ana cewa wasu su kawo kan mutum ko heart ko wani Bangaren na jikin Dan Adam as sacrifice before bukatunsu ya biya. He don't want to kill anymore.
Afra kuma tun First three weeks ta fara jin jikinta daban, she's so happy tunda tasan what might be the cause of that.

Thanks58💚🧡💛❤💙
Sirrin wasu gayun 
💙💚🧡💛❤🧡

®Zuwairat (ummumaryam )

5⃣8⃣

Habib ne zaune a office dinshi idanuwanshi lumshe sai jujjuyawa yake ahankali,  duk hankalinshi na kan safwan da usman,  he's heart hurt badly when ever he thought of them,  abubuwa sun faru da dama bayan rabuwar su,  last week ya koma old Unguwar su inda ya samu labarin sudden death din yaran Unguwar su,  yasan safwan and habib have something to do with it,  Kai kawai yake girgizawa yana tunanin how things have changed,  ahankali ya bude idanuwa yana kallon environment dinshi,  he feels so accomplished,  inda Allah ya kaddara yayi mugun abu da tuni ya aika fa uwarshi mahaifiya lahira saboda duniya,  ko kadan bai ganin laifin su safwan sai laifin kaddara da kuma rashin hakuri,  yasan inda sunyi hakuri kilan da komai ya daidaita tsakaninsu amma rashin hakuri ya kaisu ga hallaka,  ranar da yaji safwan ne Mai limitless bai gane how huge it is ba sai da ya je da kanshi,  waje ya tsaya yana kallon girman wajen,  ranar saida yayi. Kuka yana zaune cikin mota,  abinda ya hanashi  shiga shine mamanmu tace b'ata yafe yaje kusa dasu ba,  amma yaso ya saka safwan a idonshi,  he wants to talk to him,  he wants to know how it has been enjoying blood money,  tunawa yayi da suna iya kokarin kasheshi kaman yanda mamanmu tace,  alhaji bello yace he will try he's best wajen taimaka mashi kan abokanshi, wai a matsayinshi na babba bai kamata ya bar yara haka sucigaba da taasa ba tunda har ya sani,  dole zai nemi abunyi, daga limitless yaje Mai dala cars, daga nesa ya zauna yana kallon wannnan wajen dake shake da motocin zamani masu tsada da luxury,  Kai ya dora kan staring yasha kuka sannan ya koma gida, he's so moody,  yasan yana bada kudi ana masu adua shiriya amma he feels it's not enough, he feels the burden it's on him, babu abinda yakeso kaman ya gansu all together again. Yau the office was boring haka ya tashi ya fita ya shiga mota ya bar wajen,  baije koina ba sai gidan mamanmu,  cikin Dan kankanin lokaci mamanmu ta chanza,  tayi kyau sosai.  Durkusawa yayi ya gaisheta
Ta amsa cikin jindadi ganin Wanda ke faranta mata rai fiye da komai a duniya, zama yayi kanshi kasa,
"kuzo ku bashi abinsha... "ta fada tana directing maganar ga kannenshi, 
"aa mamanmu... Banason shan komai... "ya fad'a quietly,  kallon mamaki tayi mashi saboda yanda yake magana cikin damuwa, 
"modibbo lafiya dai?.. "ta tambayeshi,  ahankali ya daga Kai tare dacewa
"lafiya lau mamanmu... "ya amsa cikin sanyimurya, 
"inafa lafiya... Nasan in kana cikin damuwa... Ina Fatima... "
"tana gida.. Daga office nake.. Ban ma je gidan ba... "ya amsa calmy kanshi kasa,
"tou meke damunka.. Kunsamu da itane?. " tambayeshi sounding so distubed,
"aa mamanmu... "
"tou ni ka fad'a min abinda ke damunka..."mamanmu ta fada kaman zatayi kuka,  ahankali yace
"mamanmu... Inason ganin su safwan ne... Ina Shiva damuwa sosai kansu... Mamanmu Dan Allah ki bani dama in gansu... "yafada idanuwanshi cike da tears,  shuru mamanmu tayi for a moment sannan tace
"yanzu modibbo baka kaunar ranka?.. Baka tunanin abinda zai faru in har suka San kana raye bayan kasan sirrinsu?... Modibbo banason sake rabuwa da Kai Dan Allah ka bar maganar haduwa dasu..." tafada kaman zatayi kuka,  da sauri ya rarrafa ya Kama mata hannu sannan yace
"mamanmu babu abinda zasuyi min... Kin manta Allah daya ceceni daga hannunsu shine har yau ba wani ba?... Yanda basu samu daman kasheni da farko ba nasan yanzu MA bazasu kashe ni ba... Mamanmu na kasa nade hannuna in zauna ina kallon abokai na cikin hallaka... Mamanmu Allah kadai yasan dalilin dayasa na rayu bayan nasan bA kowa zai rayu ba...mamanmu mutuwa na kan kowa... Na gwammace in mutu cikin jihadi da in mutu haka nan..." hannu Mamanmu tafara clapping tana cewa
"inna lillahi waina ilaihi rajiun... Modibbo wane irin magana kake haka?.. Wato so kake ka mutu?. " da sauri yace
"aa Mamanmu.. Ba haka nake nufi ba...kawai na kasa nade hannuna in zauna kaman babu abinda ke faruwa... Wallahi mamanmu ban baccin dare... Abokainane... Tare muka taso... "cikin tsoro da tashin hankali mamanmu tace
"yanzu sun fi karfinka...wallahi kana tadamin hankali in kana irin wannan maganar... "tafada cikin matsanacin tashin hankali,  tsoro kawai take ji,  irin tsoron da uwa takeji in tana ganin kaman zata rasa danta,
"mamanmu Dan Allah mana... Alhaji ma yace zai taimaka min... "
"habib ban yarda kaje ba... Mun gama magana... "ta daka mashi tsawa idanuwanta waje,  da saurin habib yace
"to shikenan mamanmu...ban zuwa... "yafada, mamanmu kawai idonta ya rufe, ba komai take tsoro ba sai kara dandana rashin danta a tattare daita, ita kadai tasan azaban datasha lokacin da habib bai nan, Don haka duk yanda take da zuciyar addini ta kasa barin danta ya hadu da su safwan. Allah na gani tana son su safwan su shiryu amma wannan war din bana danta kadai bane,  na dukkan Al'umma ne,  duka zaa tashi ayi ta rokan Allah ya yaye mana wannan balain,  ko kadan b'ata iyawa ace danta kawai zaije ya fuskancesu,  bayan taji har naman mutane suke ji, 
"haka nan in nade hannuna a kashe ka acinye ka... Sam bai yuwa... "tafad'a cikin tsananin fada lokacin dataga hawaye na diga daga idon shi
"mamanmu bazanje ba... Amma in hanya ta hadamu fa?.. Inyi sunyi min magana... "bai k'arasa ba tace
"Kai banason rainani hankali.. Babu hanyar da zai hadaku... Tashi ka tafi... Kar ka bar fatima cikin wannan makeken gidan ita kadai tana jiranka... "tafada mashi atakaice, shuru yayi for a moment hawaye na zuba at the same time yana sakin ajiyan zuciya,  shi Kadai yasan how he's feeling,  it's really weighing him down,  kawai he will. Pray more in da akwai  alkhairi a haduwanshi da su Allah yasa mamanmu ta amince,  in kuma babu Allah ya yaye mashi wannan damuwa da yake tsintar kanshi ciki saboda su. 
"mamanmu sun habib suna ina?. "ya tambayeta yana goge fsce dinshi
"suna islamiya ai... "ta amsa mashi atakaice,  hannu ya saka cikin aljihu ya fiddo dubu ashirin ya mika mata,  b'ata amsa ba tace
"wai wannan kudin da kake badawa duk sati bayan muna da komai da muke bukata na miye?.. "
"mamanmu kawai ki rike... Ban sani ba ko zaki bukaci wani abu kuma ba kusa nake ba... Kiyi duk abinda kike bukata dashi... "yafada sounding so calm, Don jikinshi ya mutu tunda mamanmu tace b'ata yafe ya gansu ba,  he was think she will accept if she hears he's reasons amma he was wrong.
"babu abinda zanyi dashi... Ajiyesu nan... "mamanmu ta amsa mashi atakaice,
"mamanmu ko million nawa zan baki Dan Allah kar ki yi gardama wajen amsa... Ni da nake neman dari mu ci abinci nine yau kuma Allah ya bani... Don haka Dan Allah dana kawo kawai ki amsa kiyi min adua kaman yanda kika sabayi.. Pls.. "ya fada mata,  bata kara cewa komai ba ta sa hannu ta amsa tare dacewa
"Allah yayi maka albarka sannan ya kareka daga sharrin duk wani mai sharrin... Maza tashi ka tafi... "ta fad'a mashi,  amsawa yayi da Ameen yana mikewa.  Sallama yayi mata ya fita ya hau jibgegen motar shi ya bar gidan. He was driving and still thinking,  yasan it's an evil time inda mutane suna komai Don kudi,  a lokacin da suka dawo daga anambra sai da duk  wani Mai kudi ya fita ranshi but now he knows a akwai masu arziki daga Allah and he's proudly one of them.
Chapter 145 · 0% Book details