← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 162

Sashe 115

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Nana kam ta dawo school with the longest hijab ever, gani take abinda akayi mata is written on her body don haka fita babu hijab zai tona mata asiri, ko maryan was surprised yanda nana ta koma ustaziyya, babu rawar kai babu jijji da kai, Shes a normal person with a dark story, maryam kam tayi tayi ta fada mata abinda ya faru for almost 7 months bata zo. School ba amma bata ce komai ba, datazo tayi lectures sai gida, ko kallon mutane batayi balle taga if wanna is a big boy or a big girl, she don't talk to people sai maryam, itama maryam statement kadan take daita not a long gist, in tana zauna at times sai ta zabura ko da tana cikin mytane ne, kusan 7 months trauma din abinda ya sameta bai barta ba, sanyinta kam har yaso yayi yawa, zancen namiji kam she takes them as the most dangerous. At times in ita kadai Tana zaune sai ta dinga cewa
"kawai. Suna yawo da mugun abu cikin wando.. "

Sai bayan kwana biyu Adam ya koma school, safwan da kanshi ya kai mashi phone din inda ya tambayeshi me ya fada masu da bai zo school ba sai yace kawai yace baya jin dadi kuma nobody suspect anything tunda kowa da dakinshi, nan suka sake making another appointment dashi kasancewan a cikkn wanna wata basu zuwa kusa da mata sai maza, kuma anason akalla kayi sau hudu before the month runs out. Safwan na zaune office ya tuna da amra, Dan tsoki yaja sai ya kirata, ringing biyu kam sai tayi picking har dayi mashi Kuka nan ya fada mata ya samu matsala ne aka kaishi hospital. Nan dai love ya dawo sabuwa ya dinga hura mata kunne kan maganar ta fadawa dad dinta shi take so.

Rabia kam an sallameta daga hospital da yaranta, har yau bata rike ko daya ba, tsakanin ta dasu sai kallo, daman by Dr's instructions bata breast feeding dinsu, Tana kallon faces dinsu dake kaman dana ubansu especially Wanda ake kira da Muhammad, har yau vata daina kuka ba, she cries and cries and cries, inda kuka na ajalin.mutun da tuni rabia ta mutu Don kuka take babu kakkautawa, kullum abun dawo mata yake sabuwa, yanda decent and innocent life dinta ya koma haka, Dr kam kula yake bata da yaran Don alhaji bello ya bada kudin madaran yaran na kusan shekara guda sannan hajiya ta bada an saya masu sutura masu yawa sosai da kuma tsada.
Rabia Tana zaune ta fara maida jikinta amna still wannan kumburin is still there, wuri daya kawia ta kurawa ido bata ko kifatawa, she's missing sosai da take ji kaman tayi tsuntsu taje ta gano su, yar karamar phone dinta ta dauka tayi dailing number Dr salim, saida ya kusa tsinkewa sannan yayi picking tare dacewa
"sorry sister ina busy ne... What can I do you for... "yafada cikin zolaya instead yace what can I do For you, Dan ajiyan zuciya ta saki sannan tace
"Dr Dan Allah.. Pls.. Inason zuwa gida... "bata karasa ba taji Yace
"gi me?.. Are you insane... Kinsan irin aikin da akayi maki kuwa?.. Don Allah ya rufw asiri kin farfado shine zaki gida?.. "ya tanbayeta Tana daga murya like he never did before, kuka ya farayi cikin Low voice sannan tace
"wallahi na gaji.. I miss them.. Ko ban sauka a Mota ba kawai inji ya suke... Wallahi I have been trying saboda cikin amma tunda yanzu babu ciki a jikina pls kayi hakuri inje... "tafada cikin kuka sosai hannun ta kan inda akayi mata aiki,
"shush... Shush..."ya dinga fada mata in low voice har saida yaji tayi shuru sannan yacigaba dacewa
"dear I understand how you feel... Amma yanzu bazaki iya fjta ba... Kiyi hakuri zuwa nan da sati biyu... Da kaina zan kaini...kinji kou..."yafada mata cikin rarrashi,
"wayyo Allah na yaya.. Wallahi sati biyu yayi yawa... Pls ka rage... "tafada trying to cry again,
"haba little sis... Kinyi hakurin many months Meye. Kuma sati biyu... Kindai san banason gardama... Don haka kiyi hakuri kinji dear... "yafada mata calmly,
"tou... "ta amsa mashi cikin sanyimurya,
"good girl... now tell me me zan kawo maki later... "ya tambayeta, shuru tayi bata amsa ba, dariya yayi yace
"don't worry Maman yan hudu I know what to get for you... "ya fada mata tare da katse wayar.

Mufida kuma tunda taga safwan babu ranar da bata kuka, kawai Tana tunanin kirikiri mutum ya zalunceka amma ka rasa yanda zakayi dashi, Sannn kuma ya fada maka magana, zama tayi taga dai da gaske safwan bai da laifi kan abinda ya sameta, she's the one that cheaply sell her dignity to him, kuka kam kaman yanzu abun ya sameta,

Habib kam the nightmare continues, kullum in ya rufe ido babu abinda yake gani sai faces da masu ban tsoro, kawai he's confused baisan abubuwan da yake gani ba, tun abu bai damunshi har ya fara damunshi,. The faces are familiar amma baisan inda ya Sansu ba, duk sanda yaga wasu faces din sai ya tashi da matsanacin ciwon kai, yau yana kwance da rana kawai face din mamanmu ya dinga gani then sai na abokanshi sadwan da usman, bai iya cewa GA Sunansu amma yasan ya sansu,

Manage oooo☹️😖42💜💚💙💛❤
Sirrin wasu gayun
💚💜❤💙💛🧡

®Zuwairat (ummumaryam)

4⃣2⃣

Don't read if you didn't pay,  if you do you owe me

Ahankali lokaci ke tafiya inda gidan kawunshi safwan sun gama arrangements na komai, qn sayo lefen baraka in an expensive way,  komai is intact amma tun da safwan ya kai wannan kudin bai kara bin ta kan wannan zancen ba,  da an kirashi sai yace ya bar masu wuka da nama suyi duk abinda ya kamata in kuma suna bukatar more money zai karo. Bayanta bai dauki zancen as anything ba,  kawai yasan he's family kuma ko bai nan shi yana da right da zai daura mashi aure,  yanzu misalin wata biyu kenan da ya kawo kudin kuma yanzu bikinsu sauran Just sati biyu amma ko call basuyi da baraka,  ita baraka bata da k'wadayin abun hannunshi,  asalima in ta tuna she's getting married to limitless sai gabanta ya fada soaai Wanda Batasan dalilin hakan ba,  ko kadan bata murnan wannan auren,  at times sai tace ta yaya zan auri Wanda ko zuwa wajena baiyi balle mu fahimci juna sai mahaifiyar ta tayi karaf tace sau nawa ake aure a kai yarinyar gidan miji batasan mijin ba sai bayab an kaita, abun yana damun baraka sosai,  duk wata shiri da akewa amarya ana mata.
Yau Tana zaune sai nishi kawai take da gani she just woke up kuma kaman Shes scared saboda tsoro ne da zufa kwance kan face dinta, sai sakin ajiyan zuciya take Tana adua,  sai da ta san ta dan samu natsuwa sannan ta sauka daga kan gadon ta fita zuwa falon,  babu kowa kasancewan wajen karfe biyu ne na dare,  dakin mahaifiyar ta tashiga sanye da kayan bacci,  Tana shiga da sallama mahaifiyar ta tayi saurin mikewa zaune,
"lafiya kika shigo yanzun? " ta tambayeta Tana murza ido,  ahankali baraka ta zauna gefen gadonta sannan tace
"wallahi mama mafarki na sakeyi..."bata karasa ba mahaifiyarya tace
"Badai wannan mafarkin kika sake ba... "kai baraka ta daga mata, 
"ke dai wannan yarinyar baki da hankali... Mutane na sha'awar arziki ke kina gudunta..  Ya zaayi kice kina same mafarki har kusan 5 times in a roll... Dalla tashi bani waje... "mahaifiyarta tafada Tana komawa ta kwanta, kuka baraka ta farayi Tana cewa
"wallahi mummy da gaske nake... hadiye mutane yake... "afusace mahaifiyarta ta zabura tace
"get out of here... Banason jin maganar banza.. Bace min da gani yanzun nan... "ta daka mata tsawa,  cikin kuka sosai baraka tace
"am scared... Ki bari in kwanta nan ko kasa ne... "
"wallahi baki kwnaciya nan dakin yau.. Naga Don ina biye maki ne yasa kike neman raina min hankali... Maza tashi bani waje.."tafada cikin tsawa,  da sauri baraka ta tashi Tana kuka ta bar dakin, she wonders why bazaa yarda da abunda take cewa ba,  kusan sau biyar kenan Tana mafarkin safwan Tana komawa katon maciji sannan ya dinga hadiye mutane, sau biyu Tana  ganin yana hadiye sister din ta aisha,  amma nobody will listen to her,  ita kantatasan ba sonta safwan yake ba Don inda yana sonta he will find time from he's busy schedule yazo ya ganta tunda state daya suke amma tun ranar da ya kawo kudi suka gaisa bai kara zuwa ko kiranta, duk group da take sai tace dinga tambayan in Wanda zaka aura kana mafarkin yana komawa maciji me hakan ke nufi,  reply din mutane MA yana kara sata cikin tashin hankali amma her family won't understand.
Chapter 115 · 0% Book details