Sashe 141
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Safwan ne zaune gaban inna sai kuka yake, hannunshi kan chest dinshi sai kanshi kan kafar inna, kukan da yake ko Wanda akayi wa mutuwa bai kuka hakq, ya rame sosai kaman ba shi ba, inna sai shafa kanshi take tana cewa
"baka da hakuri wallahi... In ban da abunka duka duka yaushe kayi auren... Amma zaka radawa kanka hankali kan maganar Haihuwa... Ko matan basu damu kaman yanda ka Damu ba... Amma Kai. Duk ka sawa kanka damuwa... Haba dan Allah safwan.. Ka zama Mai hakuri mana... "inna tafada cikin rarrashinshi, she will never understand, she will not know how it feels to know that you have kill many lives for money kuma baka da da ko daya despite kana da mata ukun da duk dare you try your best to lay with them just because you want yo hear them.say the word am pregnant, sannan she don't know what it feels kaji life dinka about to end and the only thing that will make you happy is the children you will live behind to inherit all you killed for,
"inna dole dole in damu.... Dole in damu inna... Dukda ni nasan bani da matsala... "bai k'arasa ba inna tace
"to ka gani meye abun damuwa ciki?.. Yara ne zakayi da yawa har ka gaji dasu.. Allah ya bawa wayanda sukayi aure shekara da shekaru babu yara... "
"inna in ni bana cikin tsawon rai fa... "da sauri inna tace
"wai. Me yasa kullum sai kace tsawon rai.. Bakasan rai hannun Allah yake ba?.. Dan Allah ka bar wannan naganar..."
"inna baki ganewa kawai.. Ni nasan abunda nake fadi... "yafada cikin hawayen bakin ciki da nadama,
"yanzu dai kaga likita... Muji Mai zaace tunda matanka ance lafiya lau suke..."
"Inna Nima lafiya lau nake... Nasan lafiya lau nake.. Bani da matsala Haihuwa... "yafada mata wishing he could tell her ya taba yiwa wata ciki,
"yazaayi ka san baka da matsala bayan bakaje ka gani ba?.. Kaje asibiti tunda kana damuwa da yawa... "tafad'a mashi hannunta kanshi, safwan lumshe idanuwa yayi yana tunanin ko cult suka hanashi Haihuwa sai kuma ya tuna matar usman GA haihu Don haka bai tunanin it's the cult, yasan kuma da wuya if he's alright tunda mata uku babu ciki, ahankali ya daga Kai ya Mike daga inda yake zaune ya Kama hanyar waje while he have clean he's face, part dinshi ya shiga ya kwanta tare da runguma pillow still crying, baraka da Nana da suka koma tas saboda hutu ne suka shigo kasancewan suna tare suka GA ya shiga part dinshi, baraka and Nana suna nuna kaunarsu ga juna sosai tunda safwan ya nuna masu baison yaji wani hauka wai kishi, kawai su kula dashi is all he asked, Kowaccensu Tana da expensive car dinta da driver, sannan ya kaisu umra, life dinsu is life of a Fairy tales, bai damu suyi girki ba, ranar aikin Kowacce zaisa ayi other na abinci Mai rai da lafiya da tsada GA fruits kala kala da abun sha, a part dinshi suke hira banda afra that thinks she's better than them, dole yasa take zuwa part dinshi a ci abinci tare Don yace indai batazo sunci tare ba dole ta nemi abinda zataci da kanta, hakan yasa suke zuwa part din safwan breakfast, lunch da dina, daga wani special joint aka kawo masu breakfast daga shi har su Inna, in suna zaune suna cin abinci sai sun birgeka saboda yanda ya tara beautiful ladies a matsayin mata, they all look young and cute, duk sun San yafi son Nana kan dukkansu because bai iya boyewa, at times in suna tare suna cin abinci sai yace zaiyi feeding dinta, daurewa take tace bataso, like baraka itama Nana da kanta take zuba ruwan sallah ko yana so ko baiso yaje yayi, Haka kawai yake sallah amma yasan babu shi babu rahaman Allah, Sam ya riga ya fidda rai GA rahamaan Allah, bayason yana na baraka da Nana gardama shiyasa yake sallah. Jin motsin mutane yasa ya daga kanshi da face dinshi jike da hawaye, Nana ya gani sanye da jallabiya Mai tsada sosai kanta da turban sai baraka da ke sanye da skirt da riga tayi rolling kaman zata fita unguwa, surprise look sukayi mashi suna karasowa inda yake kwance, da sauri ya saka hannu yana goge face dinshi, ahankali Nana ta zauna ya maida Kai kan kafarta with he's eyes closed,
"lafiya naga kaman you're crying?.. "baraka dake zama the other side ta tambayeshi, Kai kawai ya girgiza bai bude baki yayi magana ba, Nana kasa magana tayi sai kallon lashes dinshi dake jike da hawaye kawai take.
"you look distubed..."baraka ta sake tambayanshi, shuru yayi for a moment sannan ya Mike zaune tare da sakin ajiyan zuciya,
"baku tunanin something is wrong with me?.. "ya fad'a voice dinshi na rawa, kallon juna Nana da baraka sukayi sannan Nana tace
"kaman me pls... "tafad'a calmly because she have come to. Love him, bata taba tunanin zai kwanta mata haka ba haka, but yanda yake nuna mata rayuwa cike da so da kauna yasa ya shiga cikin jininta, abunka da namiji Mai kudi That will surprise you with different kinds of gifts,
"kawai yanda duk ku uku babu mai ciki... It bothers me... "yafada trying not to cry again, sake kallon juna sukayi not knowing what to say, in the right sense sun San he's right, sun San bai kamata su uku su zauna basu da ciki ba indai he's not the one with the problem,
"kilan lokaci ne baiyi ba... "inji baraka cikin sanyimurya, shuru yayi yana tunanin what sort of lokaci, kawai hes thinking Allah wants to punish him, ya sa mashi wani irin k'wadayin Haihuwa, ko arziki bai ji yana so kaman yara ba,
"kar ka damu ai... Zamu haihu when the time is right... "inji Nana, daga Kai yayi ya kalleta tare da sakin murmushi, he loves her sosai, baraka tana kyautata mashi sosai amma he can never compare their love, Nana is the only person that duk ranar da zai shiga dakinta bai nuna ya gaji, he always perform he's duty as a man, kallonta kawai makes him hard saboda yanayin jikinta, at times sai yace I want to be buried in you for eternity. Shes a woman and more.
"nidai I can't wait ku fara bani yara... Duk wacce ta fara kawo Mani albishir din ciki tana da kyautar new murano sabuwa dal, yafada wearing a smile, duk dariya sukayi Nana tace
"if rana daya dukkan mu muka samu ciki same time fa... "
"zan saya maku duka... It's not above me AI... "yafada feeling himself, zama sukayi suka dinga hira safwan na Dan saka baki time to time amma duk he's thinking of rabia, she gave him the good news of pregnancy amma baiyi appreciating ba, yasan ko alhakin ta kawia ya isheshi, yanda yayi sanadiyar mutuwar mahaifin ta,
"where are you... "shine abinda ya fad'a cikin ranshi, abun haushi yaje gidansu kusan sau biyu ko uku in the past three months amma Don wulakanci in yace rabia yake neman babu Mai Kara kallonshi balle ayi mashi magana That will give him link to where she could be,. He wants to know if really he's the one tbat impregnated her, he doubts inta haifi Dan, he remembers the date and if in da akwai cikin yasan age din yaron ko yarinyar, it's morethan 2 years now. Ajiyan zuxiya kawai yake saki on and on. He's so restless and hes far from being happy.
A gidan kam little habib ne tsaye yayi dilin dilin abunka da haihuwar kauye, sai wasan shi yake GA kwanon indomie gefenshi, sai yayi wasa sai ya dauki same dirty hand ya debi abinci yaci, fatima ce ta fito daga daki looking more matured than before ta kalleshi tare dacewa
"mamanmu Dan Allah in bashi abincin?.. "ta tambayi mamanmu dake sallamar wata datazo sayan sabulu da magi,
"aa.. Ki barshi ya ci da kanshi.. Yafi cika mashi ciki... " mamanmu ta amsa mata atakaice,
"mamanmu duk ya b'ata jikinshi... "fatima ta sake fad'a mata, tsoki gwagwo dake zaune taja tanacewa
"ko sarki baa yi mashu abunda kukewa yaron nan... Dan fari baku ko jin kunya... Allah ya sauwake... "ta fad'a sounding angry, komawa daki Fatima tayi ita kuma Mamanmu ta cigaba da abinda takeyi kaman bataji abinda tace ba, inda sabo ta saba da maganar tsohuwar, kullum tana cikin fadan yanda sukewa habib, wai kaman kanta farau jika, ita kam Mamanmu yaron ya zame mata sanyin idanuwanta, duk yanda yaranta ya baci data ganshi sai taji sukuni, ji take tankar tana rainon habib dinta all over again, she so much love him that duk sanda taje birni dauko kayan sana'ar ta sai ta sayo mashi kwalin indomie da madara, shiyasa girman shi Kaman ba kauye yake ba, kayan wasa kam kaman ana saidasu gidan, Wajen karfe goma habib ya isa gida, suna cikin gida suka ji karar mota tayi parking kuma a daidai kofar gidan, su dai sun san basu San kowa Mai. Mota ba Don haka babu Wanda ya maida hankali. Habib kam. Ko rufe motar baiyi ba ya fita da gudu yayi cikin gidansu, tun kafin ya k'arasa kamshin perfumes dinshi ya rigashi shiga,
"Tofa.. Wannan kamshi daga ina kuma... "mamanmu dake zaune rike da little habib ta fada tana kallon kofar shiga gidan. Kaman daga sama taga habib duk idanuwanshi cike da kwalla, nor matter how a child will change, mother will still recognize them.
Thanks56💚💙💜💛🧡
Sirrin wasu gayun
❤💚💙💛💛🧡
®Zuwairat (ummumaryam)
5⃣6⃣