← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 162

Sashe 78

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suna dai cikin waya da Aisha har lokacin tafiyarshi Spain yayi kuma tare suka tafiya da rabia Don guduwa tayi daga gidan anty da aka kaita, duk tsaro da aunty dinta ta dinga bata a banza, Ana gobe zasu tafi tabi ta katanga ta dire ta hau motar Kano zuwa hotel room da safwan ya amsar mata , wannan  labarin na iske alhaji Ibrahim zuciyar shi ta buga, nan take yayi collapsing akayi hospital dashi.

Shi kuma alhaji idris Yanzu ya fara samun kwanciya Hankali yana tunanin Yanzu safwan bata yaranshi yake ba, he thinks safwan ya fita ba tun yaranshi, one thing bai sani ba is that safwan don't give up easily, he takes what ever he wants he's a desperate person with a desperate majors,.

Sati saya safwan da rabia sukayi a Spain suka dawo suna cikin jirgi ta dinga amai sosai, kafin su isa kasar da zaayi transit ta jagata sosai, ko kadan safwan bai taba tunanin ciki ko wani Abu ba, he was thinking kilan stress né yayi mata yawa kasancewan he used her more than ever, suna sauka  hannunshi cikin nata sai magana yake rada mata kan she should be patient har su isa Nigeria kasancewan meeting dinsu gobe, bata ce uffan ba tacigaba da binshi har suka hau wani jirgin zuwa Kano, ganin yanda take ta kokarin amai amma ba komai cikin ta yasa ya samu taxi a kaita hospital shi kuma ya wuce gida. Don shiri tafiya anambra.  He's a little bit scared da bai ga habib ba, baisan waje irin hukunci zaa yanke mashi ba.

Tunda habib ya dawo gidan mutum daya da zama bai taba hawan titi ba, he's always by the side of the road, yau kuma alhaji bello da wani amininshi suna kan hanyar katsina Don suyi gaisuwa a gidan governor, kawai kana daga sama aka wullo mutu, before the driver zai taka break it's late, duk mutanen dake zaune mikewa sukayi da gudu ganin abinda ke faruwa, habib né kwance yana shure2 while jini nafita ta kanshi. Cikin tashin hankali alhaji bello da abokinshi dake zaune bayan mota suka fito.26💛💚💜💙❤️
Sirrin wasu gayun
💚💙💜💛❤️

® zuwairat (ummumaryam)

2️⃣6️⃣

Don't read if you didn't pay, if you do you owe me.

Salati alhaji bello yayi yana zagayawa gaban motar, ganin mutum kwance cikin jini yasa ya dauke driver da Mari without knowing when he did it,
"Baka duba gabanka?.." Ya fada cikin tsananin tashin hankali,
"Wallahi...sir ..Kayi hakuri...Nima...kawai kaman an wullomin shi..." Driver ya fada jikinshi na rawa,  har lokacin habib bai motsa ba, alhaji bello Dora hannu yayi a Kai not knowing what to do, mutane daga habib sukayi suna bashi taimako ta gaggawa like tare hanyar zubar jini daga kanshi da sauran su, alhaji bello ya kalli baya ya kalli gaba, he don't, know what to do, kaman wani mahaukaci haka ya koma sai kallon mutane kawai yake,
"Ku taimaka kar ya mutu.." Yaji wani yafada cikin tashin hankali, abokinshi né yayi karfin halin cewa
,"Yanzu Ina zamu kaishi...da akwai hospital a nan?.. In munce zamu kaishi wani waje yana iya mutuwa..." Yafada cikin tashin hankali,
"Eh da akwai wani karamin asibiti...a fara kaishi wajen..." Wani ya fada masu, shi kam alhaji bello ko word daya bai Kara cewa ba tun daga maganar datayi wa driver,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Ya fada kaman an fixgo maganar daga bakinshi yana kallon yanda jini ke fita daga kanshi Sannan same jini daga bakinshi, Kayan jikinshi ya kalla yaga he's a typical mad man, Kai ya girgiza yana kallon yanda kusan half mutane dake garin suka taru, baisan yanda akayi ba yaga sunyi hanyar wani waje dashi,
"Ina zaku dashi?.." Ya tambayesu idanuwanshi duk waje saboda tashin hankali m duk Wanda ya ganshi yasan he's so messed up to the brain saboda bai saba da such Abu ba,
"Zaa kaishi near by health facilities né .." Abokinshi ya fara fada mashi, alhaji Bai Bari ya karasa ba yace
"Aa..lets take him to the city...if anything happens to that man am dead..." Yafada sounding scared and caring, Don not any rich man will knock a mad man down and still care,
"Dole he needs a first aid...keep calm..he needs a first Aid..." Abokinshi ya fada yana biye da mutanen da suke dauke da habib, alhaji bello busawa kanshi is ka kawai yake he's feeling so hurt, kaman zai bisu sai ya koma wajen mota Sai kuma ya sake binsu da sauri, duk Wanda ya ganshi yasan he's disturbed,
"Pls calm down..." Abokinshi ya fada mashi, Kai alhaji bello ya girgiza tare dacewa
"How can I keep calm...na kusa kashe mutum fa..." Yafada cikin tsananin tashin hankali, riii akayi hospital din da habib inda Suka nuna ciwon is deep dole kaishi babban hospital for proper treatment, alhaji bello kasa shiga yayi abokinshi ya dawo ya fada mashi ya da sukace, bai amsa mashi ba yafiido waya ya Kira Doctor dinshi ya fada mashi su tareshi ambulance da emergency care team a hanyar katsina.
Yan dabaru akayi ta yanda jinin bazai cigaba da zuba ba, Don already duk kayan jikinshi  ya jike da jini, bayan mota aka sashi inda abokin alhaji bello na zaune baya kan habib kan karfashi shi kuma alhaji bello na gaba amma idanuwanshi baya babu abinda yake kallon sai habib, yana kallon yanda face dinshi ke kumburi in an instant, driver dai gudu yake zuwa gano suna sauran like 20km to Kano suka ci karo da su, cikin gaggawa akayi transferring habib zuwa motar hospital aka Dora mashi oxygen tare da bashi first class treatment tun kafin a kaishi hospital,
"Yanzu zamu tafi katsina tunda Yanzu he's in good hands..." Abokinshi ya fada mashi, ahankali Alhaji bello ya girgiza Kai yana cewa
"Ya zaayi in iya zuwa wajeni wani Yanzu a cikin wannan halin da nake..I almost kill someone today...kawai mu karasa Kano..." Yafada mashi atakaice, abokinshi bai Kara cewa komai ba Don yasan halin shi.

Safwan kam yana dawowa gida ko part din su Inna bai shiga ba balle su San he's back, kawai part dinshi ya shiga yayi wanka ya sake Kaya ya Kira alhaji idris ya fada mashi he's trip was a success that soon zaa zo a fara ginin company din, dadi alhaji idris yaji,
"Yanzu maganar tafiya muZo ko yaya zaayi?.." Safwan ya tambayeshi,
"Aa basai ka zo ba...kawai ku fito da wuri gobe sai in daukeku kawai..." Yafada sounding so friendly amma safwan knows he's reasons, baki ya tabe ya amsa mashi da
"Ok.." Yafada yana katse wayrshi, usman ya Kira ya shaida mashi he's back da kuma abinda alhaji idris yace,
"Kawai zanzo gidan ka in kwana...sai mu tafi tare..." Usman Yafada mashi,,
"Ok shikenan..pants nawa ka samu... " Safwan ya tambayeshi,
"Wallahi uku na samu..amma ban samu virgin ko daya ba..." Dariya safwan yayi da karfi Sannan yace
"Tab Lallai..kam I have 8 pants Don ma ban hada Dana rabia ba..da 9 zan samu...Sannan Ina da two virgin hankerchiref, ,,." Yafada sounding so proud of himself,
"Kam Kai shegen gaske né...ita rabia is lucky kenan..." Usman Yafada mashi
"Sosai she's, kawai banason hurting dinta né...Yanzu ma she's sick..."
"Shege limitless...kodai zaka aureta né..." Usman Yafada cikin zolaya
"Allah ya sauwake in hada jini da wannan mugun Mutumin..ni Wallahi kana bani mamaki yanda Baka tunanin abinda sukayi mana..Baka tunanin in da ba Dan su ba da bamu shiga halin da muka shiga ba...just little kindness would have changed our lives...amma suka ki..Wallahi sai nayi maganin su...my uncle is next.." Yafada sounding so bitter, duk Wanda ya saurari yanda safwan ke magana yasan he regrets joining the brotherhood saidai babu yanda zaiyi so he's using he's anger on he's enemies,
"Limitless ya zamuyi?.. It's already late to cry when the head is cut off...bawai abun bai damuna ba...kawai nasan kome zamuyi will not bring back hands of time..." Bai karasa ba safwan ya katseshi dacewa
"Ni kam ko hands of time will not come back it will give me joy to see them suffer..nifa Wallahi ba zan kyale su ba..,har wannan banzan Mai saa that couldn't helps for the sake of Allah shi ma sai na koya mashi an unforgettable lessons that in he's next life ba kowa sai Kai cikin cult ba..." Yafada cikin tsananin bacin rai, usman shuru yayi saboda yanda maganar safwan ke fita ta cikin waya yana tsoratashi, he sounds so mean and wicked, yanda yake magana alone says it all,
"Easy limitless..." Usman ya fada mashi
"No...Wallahi sai nayi maganin su duka...why should I slow down tunda nasan wuta straight...I will sure make sure they taste hell on earth,..abinda nayiwa yar Ibrahim zaizo da sauki kan abinda zanyi masu, .." Yafada idanuwa na sauya wa,
"Hmmm Nidai am having fun né...after meeting zanyi shipping cars, sai dai I need to use the yard again saboda kudi a sunyi low...I need new alert..." Yafada sounding so funny, dariya safwan yayi tare dacewa
"Me too..dole sai nayi for the 3rd time..kafin turawan nan suzo su fara aiki..." Yafada yana relaxing,
"Kasan Wallahi inda San Kama yarinya da ta kusa tonamin asiri jiya da ita zanyi sacrificing..." Idanuwa safwan ya zaro tare dacewa
"Mai dollars what happened..." Ya tambayeshi sounding so tensed yaji tonan asiri,
"Kawai fa Ina zuwa gidan wani uncle Dina da abba ya matsa min in je in gaido sai wannan yarinya ta dinga ihu Wai aljanu,.,she was trying to fight me...sai cewa take maye maye maye...could you believe that?.." Ya tambayeshi
"Subhanallah!!.." Safwan ya fada duk idanuwanshi waje,
"This is unbelievable...you mean she called you maye?.." Ya fada cike da mamakin maganar Usman
"Wallahi..da kyar aka kwaceni daga hannunta...ai Wallahi inda San iya kamata she's my next alert Wallahi..."
"Mudai Allah ya tsaremu daga irin su...just imagine bringing one home for the night...da ba karamin matsala zaa samu ba..." Yafada cikin dariya, shima Usman dariya yayi,
"haka itama asiya ta dinga kuka Wai am scaring her..zaneta nayi sai gashi ya shiga hankalinta...she don't misbehave anymore..." Ya fada cikin dariya again, hira suka sha da usman like never before, yana cikin wayar yaga call din rabia yaja tsoki ya cigaba da waya abinshi, sai da sukayi Mai isansu Sannan ya kashe wayar  ya ajiye.
Chapter 78 · 0% Book details