← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 162

Sashe 15

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

tare dacewa "What lengths are you ready to go to be rich?.. Nasan kunsan yanda talaucin yake so kun shirya yin kudi beyond your imagination?.." Ya sake tambayan su, da sauri suka daga mashi Kai cikin Jin dadi, "Inason Inji kunce we're not ready..." Yafada masu cikin Karin karfin gwiwa "We're ready sir..." Suka amsa mashi gabaki dayansu, "Are you ready to say bye bye to poverty?.." Ya sake tambayan su cikin karfi "Yes sir..." Suka amsa mashi da karfi, "That's the spirit...tunda kunason kudi you will make it...za'a ji sunanku koina...zaku fita daga cikin kunshin talauci...zaku maida kasar wajen tamkar bathroom dinku...zaku hadu da duk Wanda kukaso gani without delay or obstacles...kome kukeso zaku samu...you will have money at your fingertips...kawai I want to ask if you will do anything to get all I just said..." Su sufwan da already sun fara hangan kansu cikin arziki suka cewa "Yes sir..." Suka fada in chorus saboda yanda alhaji idris ke maganar kudi makes them wants to have it all, they don't want to know what's involved, su dai kawai a nuna masu hanyar da zasu samu kudi, kowannensu tunanin da suke shine ya zasuyi rayuwa when the money has arrived, sufwan is thinking of ya tada alhaji Ibrahim daga unguwar ya sa a fashe gidasshi ya ginawa mahaifiyar shi makeken mansion Sannan ya auri yarshi yaci ubanta son ranshi kuma ubanta yay magana yasa a zane shi, Sannan ya bude wurin tallafawa talakawa mussanman matasa da basu da abunyi, shi kuma habib kawai babu tunanin dayake sai yanda sai maida mahaifiyar shi gimbiyar mata idan yayi kudi, zai gida mata gida babba da maaikata kala kala har da masu yi mata massage, shi kam usman babu inda yake hangan kanshi sai a different countries irin Paris, London da sauran su, kawai yana hango kanshi da wata classy elegant lady a biggest shopping mall in the world suna shopping, idanuwa suka lumshe duk komai yayi disappearing tunda kudin basu zo ba "Sir pls a bamu aikin..." Sufwan yafada cikin rawar jiki, dariya alhaji idris yay yace "Relax sons..ai tunda Allah yasa you're willing then kun gama kudi...kilan ma if you're smarter than me kuzo kufini kudi tunda ku matasa né...zaku iya kawo more income fiye Dani..." "Wallahi sir zamuyi aiki fiye da yanda kake tunani..Wallahi we will make you proud...you will never regret knowing us..." Habib Yafada cikin excitement, Don Yanzu babu fargaba ko daya a kanshi, all he want is the wealth, he never thought of being so rich sai Yanzu, kawai gani yake he's willing yayi komai just to be filthy rich, "I know you will make proud...kawai Ina ganin ku naga ambitious guys...guys that have suffered a lot and that are ready to make it...you guys are lucky..." Shuru sukayi suna kallon shi, kawai suna tunanin in ya gama maganar da zaiyi masu zai fada masu aikin da zasuyi Wanda zai sa suyi kudi sosai, mikewa yay ya shiga ciki yau fito da kudi kaman na jiya kallon shi suka dingayi har ya dawo ya zauna, na farko ya makiwa sufwan, da rarrafe sufwan yaje ya amsa tare dayi mashi godiya, daya ya mikawa habib shima ya amsa yayi godiya Sannan ya bawa usman shima yayi godiya, "Yanzu kuje ku fara Shan shagalinku..." Yafada masu sounding like the real man that he is, surprise look né kwance kan face dinsu, "Sir yau she zamu fara aikin?.." Sufwan tambayeshi cikin girmamawa, Dan murmushi Alhaji ya saki saboda bashi da right da zai fada masu exactly abinda zasuyi sai dai grandmaster Yafada masu da kanshi Sannan basu da daman ganinshi sai karshen wani watan, "Sai karshen wata zai kaiku inda za'a Baku aikin...kawai alkwari daya nakeson kuyi min..kuyi min alkwarin you will do anything to send away the poverty in your life..." Da sauri sukace "Munyi maka alkwari sir,,." "Very good,,,one day you will thank me...Sannan billions of guys out there will do anything to be lucky as you...Don haka kuje amma every week ku dinga zuwa kuna amsar up keep money..." Yafada masu cikin farin ciki, da sauri suka durkusa suna yi mashi godiya, nuna masu yayi kawai su godewa Allah da ya basu saa suka hadu dashi, mikewa sukayi suka fita shi kuma yayi relaxing yana cewa "Grandmaster...am fulfilling your dreams...you asked for more people from the north...am giving mine..." Yafada cike da farin ciki.
Chapter 15 · 0% Book details