← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 162

Sashe 36

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Mufida kam karfe bakwai da kwata nayi tayi deciding taje wannan hotel din, gani take she have nothing to loose, dakin mom dinta taje ta tarda mamanta dake  zaune kan carpet har lokacin tace
"Mom zanje amso dinkina wajen fashionista..." Kallonta mom dinta tayi tace
"Yanzu zakije?.. Baki ganin it's late?.. Shine zaki Kama hanya ki fita Yanzu?..salon mahaifin ki ya dawo ya hauni da fada..." Mom dinta ta fada cikin fada,
"Ai mom Yanzu zan dawo.." Tafada Tana tunanin in the next few minutes she will be back with half a million,
"Tou driver ya kaiki..."
"Aa Yanzu zan dawo..banson dad ya dawo yaga babu mota yasan ban nan...kawai zan hau adaidaita..." Surprise look mahaifiyar ta tayi mata Sannan tace
"Wai Ina zakije sa driver bazai kaiki ba?.."
"Wajen amsar dinki..." Mikewa tayi Tana cewa
"Mum Bari inyi sauri in dawo kafin dad ya dawo..." Bata jira amsar ta ba ta fice daga dakin, dakinta ta koma ta saka wasu nice gown sai sauri take ta fita ta taka zuwa bakin titi ta hau adaidaita sai hotel din da safwan yake.

A unguwar su safwan kam ba karamin tashin hankali suka gani basabida same thing daya samu habiba shiga samu murja, both miserable death, duk unguwar sai adua suke Allah ya tsaremasu yaransu Don sun San same cause of death né, ko kadan basuyi tunanin matasan su sune suka jawo masu balai kawai tunanin da suke shine bakaken aljanu né suka sauka unguwar su suke kashe masu yara, dukkan su sai fadawa yaransu suke su dinga adua Sannan su rage yawo mussanman dare. Mutuwar yaran biyu ya razana da tsorrata su.

Safwan na zaune inda yake har karfe 8:20, tsoki yaja yana cewa
"No deal kenan..." Yafada yana mikewa , inda ya ajiye kayanshi yaje ya dauko wasu compact wando da Riga ya saka da niyyar fita Don samun wata to bleep, mean while mufida ta iso Tana  tsaye bakin Kofar ta kasa knocking saboda fargaba, safwan na bude kofa ya ganta, ajiyan zuciya ya saki yana jingina da bangon lobby din,
"Wow...I know you will come..." Yafada mata with confidence, kanta kasa tana wasa da yatsunta,
"You are highly welcome sarauniyar mata...pls come in..." Yafada cikin zolaya, still she was quite, kofa ya bude ya koma ciki yayi mata bowing yana cewa
"Pls ki shigo mana..." Yafada mata sai kuma yayi saurin cewa
"Oh na mance...I promised zan baki kudi from the door kou..,wait a minute..." Yafada yana shiga ciki, inda ya ajiye 500k ya nufa ya dauko su fari tas ya mika mata, ahankali ta daga Kai tace
"What do you want from me?.." Ta tambayeshi voice dinta na rawa, Bata karasa ba ya kwace da dariya yana cewa
"So babe you're asking what a guy like me want form a hot girl like you?.. Or you're asking why am giving you 500k?.. Anyway ki shigo in nuna maki..." Yafada mata yana naughty smile,
"Am scare..." Ta fada mashi kaman zatayi kuka baki ya tabe yace
"Then go back...I won't force a woman while I have my money...if you're scared pls go back..." Yafada mata yana kokarin maida kofarshi kaman he means it, ahankali ta Dora hannunta kan Kofar alaman kar ya rufe,
"Ban taba ba..." Tafada mashi, Dan dariya ya saki yace
"You will love it..." Yafada yana fita, Kama hannunta yayi ya shigo daita ya maida kofa ya kulle tare da zare keys din ya zuba a aljihunshi, yanda yayi behaving ya bawa mufida tsoro, kudin ya mika mata Sannan yace
"Your money...ki rike Don kiji dadin bani hadin Kai..." Yafada sounding so naughty, sadda Kai kasa tayi taki amsar kudin, amshe yar bag dake hannunta yayi ya tura kudin ciki ya ajiye bag din kan drawer Sannan ya fara cire Kayan jikinshi, sai da ya rage dagashi sai boxers ya nufi inda take tsaye, ja. Baya ta dingayi Tana yarfa hannuwa taja cewa
,"pls ban taba yi ba..." Tafada kaman zatayi kuka, kamata yayi ya hadata da bango har saida bayanta ya amsa ta saki Kara Tana dafa kanta yace
"Welcome...lets the fun begins..." Ya fada mata yana mata wani irin kallo kaman ba mutum ba, kuka ta farayi Tana cewa
"Na Bari..banson kudin...bazan iya ba..." Tafada Tana nishi saboda yanda bayanta ya amsa buguwar datayi, dariya yayi yace
"haba baby..ai it's a little bit late for that...no going back now..." Yafada yana smelling kamshin perfumes dinta, Sannan ya Danneta a bango da ko mostin kirki bata iyayi, gaban rigar data saka ya Kama ya ketata from head to toe ta saki ihu Tana ganin kasheta  zaiyi, danne shoulder dinta yayi a bango ya dinga kallon ta from her chest to her pink pants.
"Now tell me..in ni talaka né zaki bini?.." Ya tambayeta Idanuwanshi na Chanza kala, shuru tayi idanuwanta rufe Tana kuka, daga ta yayi daga jikin bangon ya sake maidaita da karfi yana cewa
"tell me!!!." Ya daka mata tsawa, ihu ta sake fasawa Tana girgiza mashi Kai
"good sweetheart...Yanzu zanyi maki abinda ko billion zaa baki bazaki yarda ki koma wajen wani namiji ba..." Yafada yana wullata kan gado da karfi har Tana buga Kai da  kan gadon.

Thanks..13❤️💙💜💛💚
Sirrin wasu gayun
💙💜💛❤️💚

® zuwairat (ummumaryam)

1️⃣3️⃣

Don't read if you didn't pay, if you do you owe me
Karki karanta baki biyaba, in kika karanta na biyoki🙅🏿

Dedicated to a special person wth a special heart my anty, Allah ya Kara rufa maki asiri duniya da lahira. Ameen,
Chapter 36 · 0% Book details