← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 162

Sashe 57

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Tun karfe eight safwan ya saka waya gaba yana jiran call din rabia, zama yayi kan katuwar katifa dake tsakiyar falon yana karkada kafa yana kallon wayar, he's going to have so much fun with her,  har 10 yaji shuru ya kirata bata daga ba, 
"You're trying me..." Yafada sounding very angry, zai Kara Kira sai ita ta Kira piçking yayi yaji tace
"Kayi hakuri..wanka nayi...dad kuma ya fita...so I will be out soon..." Tafada mashi in a calm and respective manner, safwan murmushi ya saki tare da biting lips dinshi, ita kam ko kadan batayi tunanin komai ba Don tasan it's hospital and it won't take time,
"I love you so much ...nagode babyna..." Yafada cikin murmushi,
"Love you too..." Ta amsa mashi sounding happy, katse wayar safwan yayi ya shiga bathroom shima, ruwa kawai ya watsa yana fitowa ya dauki makullin motar ya fito, yana daf da zuwa inda suka shirya Ta kirashi tare da fada mash she's waiting for him, nan ya fada mata shima ya kusa zuwa, yana daf da zuwa wajen Ramadan supermarket ya hangeta tsaye wajen wearing blue Arabian gown, she looks so beautiful and decent, da ka ganta kasan she's afraid saboda tayi abinda bata taba yi ba, yana parking ya bude mata tayi saurin shiga, ajiyan zuciya ya saki tare da sakar mata murmushi yaja tada motar, gaidashi tayi ya amsa yana cewa
"Baby Ashe ke kadai kika taho..I was Thinking zakizo da water sister  Dinki..." Yafada mata Don Jin if she told anyone she's coming to him, idanuwa ta zaro Tana cewa
"Kam Wallahi babu Wanda yasan na fito sa Maigadi...shima zai tsaya bincike na bashi kudi..sai cewa yayi inyi sauri in dawo kar dad ya rigani dawowa, ..." Tafada Tana dariya, shima safwan dariya yayi yana cewa
"Ashe shima kin bash ya latsa,,,Yanzu dai kowa sai da kudi...nasan inda baki bashi kudin ba sai dai ya tsaya yin aikin tsakani da Allah yana nuna cewa he's perfect, amma yana ganin kudi ya amshe..hmmm kudi masu gidan rana..." Yafada yana tuki,
"Hmmm..." Kawai Ta fada silently,
"Hmmm naji kince...ai gaskiya na fada...kinga da akwai wayanda in Baka da kudi ko unguwa daya kake dasu babu abinda zai shiga tsakanin ku saboda kilan ajin ba daya ba..amma muddin kana da kudi komai ba da kowa ma kaci..." Yafada intentionally Don Jin Abunda zata ce, shuru ita kuma tayi Tana tunanin statement dinshi na karshe na kowama kaci, kowa like mutum kenan or something
"You're funny...kowa ka..." Sai kuma tayi shuru, dariya yayi yace
"Allah da gaske né...in har kana da naira you can dine wth the kings and queens....Abincin that is meant for big people will be yours...for example Yanzu da akwai inda Abinci suke amma masu abuncin sun ajiyeni sai manya...talaka bai isa yazo kusa da inda Abincin yake ba balle yace zai ci...amma the moment yayi kudi wannan abuncin sai yazo ya biya yaci..kingane manufata?.." Ya fada yana dan juyawa Don ganin if she's listening to him, shuru tayi bata ce komai,
"Allah baby kudi yayi...I will lavish money on you...you're so lucky babyna...ni Wallahi kin kama good side Dina..." Yafada mata, Dan murmushi kawai tayi Tana cewa
"Nidai tell me ..ya Mai jikin ta kwana?.." Ta tambayeshi calmly,
"Wallahi dear da sauki..she was so happy dana fada mata zan kawo future daughter inlaw...tun eight tace inje in dauko ki..l" yafada mata yana dariya deep down he's thinking he's joystick is he's mommy,
"Ayya...Nima I can't wait..Allah yasa kar tace in dade..." Tafada calmly,
"It depends dear..in kin lallabata Tana iya barink ki dawo da wuri..." Dariya tayi tace
"Zan lallabata..." Ta amsa mash feeling so happy and lucky to be with such classy guy, suna cikin tafiya suka zo kusa da wata restaurant, slowing down yayi yace
"Baby momma tace in taho mata da wani Abu...ki jirani...I will be right back..." Yafada mata yana ficewa daga cikin motar, cikin restaurant din ya shiga yasa ayi mashi take away na delicacy masu dadi da tsada, ita kam  rabia Tana zaune sai tunani take, Kofar restaurant din takalla taga bai fito ba, ahankali ta bude inda ya bude jiya  ya dauko mata kudi, Tana budewa taga kudi tile da wajen, da sauri ta maida ta rufe Tana cewa
"Wannan yafi dad kudi sosai...hmmm am lucky..form naira to naira..." Ta fada calmly, few minutes later safwan ya dawo rike da manyan Leda, baya ya bude ya ajiye Sannan ya dawo gaba ya shiga yana cewa
,"baby sorry I kept you waiting..."  Yafada mata wearing a lovely smile, Dan juyawa tayi taga Leda har da take away ciki
"Wai Baku da Mai aiki né?.." Ta tambayeshi,
"Da akwai..kawai dai she want to eat from outside..,kinsan Abunda da Mara lafiya..." Ya fada mata yana tuki, bata Kara cewa komai ba har suka iso wajen wasu masu saida fruit ta nuna mashi ya tsaya ta sayi fruits ta Kai mata amma sai ya nuna Ai da akwai fruits da yawa gida,
"Nidai ban iya zuwa babu komai..da kunya Ai..." Ta fada mashi Tana turo baki, bai Kara cewa komai ba yayi parking daidai inda masu saida fruits din suke,
"Je ki sayo duk abinda kikeson ki saya..." Yafada mata, murmushin Jin dadi ta saki Sannan ta fita daga cikin motar taka zuwa inda masu fruits suke ta saya da yawa har ledar gari yayi zafi guda biyu suka dauko mata wurin mota suka ajiye baya, safwan dake zaune yana kallonta tunani yake, he's thinking if he should just let her go amma he's been dominated, babu abinda yake shaawa Yanzu kaman ya ganta naked a gabanshi, he want to see what alhaji Ibrahim's children are made of, kawai shi ba komai ke bashi haushi gane da yaran gidan are made of da babu Wanda ya ishesu kallo balle su tanka masu, duk unguwar babu Wanda suke gaisawa dashi, Sannan the worst part is their father da kullum cikn gori yake, Mai mantawa last Ramadan su uku suna zaune suna tunanin abinda zasu Kai gida ayi buden baki alhaji Ibrahim ya zo wucewa da bayan booth dinshi cike da buhun shinkafa, they decided to ask ko zai taimaka masu da just Tiya daya na shinkafa amma kirikiri yace shi ba gona bane Wai bai da shi, haka suka koma hannu biyu, that day babu Wanda ya Kai komai gida ba. Before kullum he's prayers is how to handle him personally...har tunanin ya auri yar shi daya yayi in har Allah ya bashi kudi Don ya ci ubanta amma now he don't want anything like marriage, yasan if he touches the children tamkar ya taba shi né saboda yasan yana kaunar yaranshi da yawa.  Suna kulle motar ta koma wajen ta yaja motar suka bar wajen, yana shiga lonely area din da gidanshi take rabia ta fara kalle kalle saboda babu gidaje da yawa wurin saidai duk Wanda ke wajen da manyan mutane né,
"Ni banga hospital nan wajen ba.." Tafada voice dinta na rawa, yayin da taga he's slowing down alaman zai tsaya
"Oh Ashe you think Tana hospital..ai Tana gida..da Akwai Doctor dake kula daita a gidan...dukda son zata tafi abroad for treatment..." Yafada saboda yaga tsoro karara a face dinta, still she did not believe him, haka nan taji gaban ta na mugun faduwa, sai kalle kalle take lokacin da ya kawo gate dinshi, the area alone says it all, it's so quite da ko yanka mutum zaay babu Mai sani,
"Nidai I think bazan iya shiga ba..,how am is sure your mother is in the house?.. Nidai kawai ka maida ni gida.,,just take me back home pls,,am having a crippy feeling..," Tafada Tana kokarin fashewa da kuka, safwan da yayi  zuru yayi saurin cewa
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...baby what do you mean by what you just said..na shiga uku..so kina tunanin I tricked you?.. Kinsan koni waye?.. Da akwai billion of yanmata that will run to me just by horn din motata..shine zanyi tricking dinki?.. Anyway kawai ki fita since babu yarda tsakanin mu....just go..." Yafada mata yana Dora Kai kan staring kaman zaiyi kuka, rabia dai kalle kalle take..she don't know exactly what to think, he sound so real that she think he's right,
"Kayi hakuri...nidai tsoro nake ji..." Bata karasa ba ya daga mata hannu,
"just go...since you can't take jaunt few step ki gaido sick mother dina just go..,babu komai..kawai I feel so bad for falling for you..,babu komai..,Wulakancin da nake wa wasu matan yaja min hakan...ki tafi kawai..." Yafada sounding so broken that duk wayau babe da wuya ta gane ba da gaske yake ba, idanuwa rabia ta lumshe not knowing what to say,
"Ki tafi kawai..." Ya sake fada mata cikin sanyinmurya, ahankali tace
"I will see her..." Ta fada Tana kokarin fashewa da kuka Don idanuwanta sun ciko da kwalla, ahankali safwan ya daga Kai daga kan staring ya kalleta before saying
"Baby you don't have to do it..,kawai just follow your instincts...in har bakison gaidota I won't force you...banason takuraki..." Yafada idanuwanshi cikin nata,
"zanje..." Tafada hawaye na gangarowa daga eyes dinta, kura mata Ido yayi yana tunanin
"Wai na by force?.. I will never force a lady into where I am..follow your instincts..." Ya fada cikin ranshi,
"Are your sure?.." Ya tambayeta, ahankali ta daga mashi Kai,
"Nagode baby..." Yafada yana bude Kofar mota, itama  fitowa tayi Tana kallon makamakan gidanjen dake wannan area din, kallonta yayi yana tunani ya fada mata ta koma ciki Don ya shiga da mota amma sai yayi tunanin tunda she don't
Know she will spend lot of days here bazai fada mata komai ba, gate yaje ya saka key zai bude Tayi saurin cewa
"Inda mutum ciki why is it locked..." Ta tambayeshi voice dinta na cracking, dariya yayi tare da girgiza Kai yana cewa
"babu Mai gadi tukun so I prefer in kulle in zan fita..sisters Dina da mom suna da keys...arm robbers suna Dan takura mu nan area shiyasa muke kullewa..." Yafada yana budewa da key,  Kofar ya bude ya shiga ciki, steps ta dauka ta zo bakin gate din Tana leka cikin gidan, safwan was thinking she's the wisest girl I have ever met, 
"Bari in dauko bag Dina..." Ta fada Tana juyawa, idanuwa safwan ya zaro yana tunanin kilan bazata shigo ba,
"keda nan da minti biyar kin fito shine sai ki wani dauki bag?.." Yafada yana kallonta Don in har ta dauki bag dinta she might call someone before ya  kawo motar cikin gida,
"Kawai ki dauko fruits din.." Ya fada yana sake fitowa, bayan motar ya bude ya dauko Leda Abincin ita kuma ta dauki na fruits din ya kulle motar without allowing her to carry her bag, suna shiga bai wani kulle gate ba ya nuna mata karamin part din yana cewa
"Baby kinga nawa part din..."Yafada yana nufan big  part din, ita dai bata ce komai ba ya sa hannu ya bude Kofar yana cewa
"Ladies first..." Yafada mata wearing a naughty smile, ahankali ta taka tazo bakin Kofar falon, daga inda take tsaye taga falon babu komai sai katuwar katifa, zata juyo tayi mashi magana taji an dauketa chak an wullata cikin falon, wani irin ihu ta saki ta taso da gudu zuwa wajen Kofar safwan dake rike da handle din Kofar ya saki wani irin murmushi Sannan ya jawo Kofar da karfi tare da kullewa da key daga waje, da gudu ya fita ya bude gate Sannan ya  shigo da motar ya kulle gate, wani irin ajiyan zuciya ya saki yana cewa
"Finally.." Yafada yana zuwa bakin Kofar falon.
Chapter 57 · 0% Book details