← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 162

Sashe 81

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Safwan kam bai Kara bi ta kan wayarshi ba bacci ya dauke shi, bai farka ba sai bayan sallah ishai, wani wanka ya sake ya shirya cikin crazy outfit ya fito, babu abinda ke tashi sai kamshin turare Mai tsada, bai kalli ko part din su Inna ba ya nufi inda motar shi ke tsaye, daga chan cikin part din Inna asiya dake zaune bakin Window Tana kallon shi,
"Inna yaya Ya dawo?.." Ta fada da sauri,
"Ya dawo ?.." Ta sake tambayan ta,
"Eh gashi chan zai fita?.." Ta fada idanuwanta kan safwan,
"Lallai am wanna yaron...Yanzu sati kusan nawa bai gidan nan shine kuma Yanzu ya dawo ban isa yazo ya gaisheni ba?.." Ta fada sounding a little bit angry,
"Hmmm Inna kije kiyi mashi magana...fita zaiyi..har ya bude Kofar motarshi..." Tafada Tana kallon safwan,, ahankali Inna ta Mike ta fita sanye da doguwar rigar da sai kyalli take sabida hasken gloves, Tana fita safwan ya shiga motar har ya juya zai fita, yana ganinta yayi saurin daure fuska tare da horn Don a bude mashi gate,
"Safwan..." Ta kwala mashi Kira, yana kallonta ya zuge glass din motar, maigadi ya bude mashi gate ya nufi gate, kallonta yayi ya watsa mata wani iri kallo da ita kanta batasan maanar shi ba, ficewa yayi maigadi ya maida gate ya rufe, Inna Dora hannu tayi kan chest dinta bakinta bude, tunda tazo gidan bata taba ganin yayi wani Abu da ya tsaya mata a rai kaman na yau ba, ko Mai aiki ba'a treating the way he just treated her, yana kallonta ya fice
"Kodai ban gane ni bace..." Tafada Tana juyawa,
"Kai bai gane ni bace...inda ya gane ni da bazai taba yin hakan ba...ai duniya bata lalace hakan ba..." Tafada while going back to her apartment, asiya na zaune inda take Tana kallon what just happened, Inna na shiga ciki tace
"Inna Wai ya aKayi né?.. Bai gani bane?.." Ta tambayeta,
"Hmmm Ai kaman bai ganeni ba...Ina mashi magana ya fice..." Ta fada Tana zama, asiya kallon Inna that look a bit disturbed tayi cikin ranta Tana tunanin
"Ai baki gan komai ba tukun, ba Don Ina cewa Ina Jin tsoron shi kikaje kika fada mashi har ya kusa kashe ni ba..,Ai ga irin ta nan..." Tafada cikin ranta, Inna tagumi tayi Tana girgiza kafa, Yanzu data nutsu take gane chanjin safwan, a da in zaiyi wata yar tafiya sai yazo ya durkusa gabanta yana fada mata zaiyi tafiya, ko kadan bata ganin laifinta na rashin jawoshi jikinta, kawai tunanin da take is Don yayi kudi yake néman wulakanta ta.
Safwan na tuki yana tunanin mahaifiyar shi,
"Ko me zata fadamin..." Yafada ahankali,
"Oh safwan Ina kaje kwana biyu?.. Me kaje yowa?.. Me yasa Baka fada zaka tafi ba?..gaskiya safwan ka sauya sosai..." Yafada Sannan ya Kara da tsoki,
"As if I care anymore...when I dare is gone...." Yafada atakaice. Cikin gari ya shiga ya  yana tuki ahankali looking for a lady to take home as usual, shi one thing da yakeyi is baijin yana gajiya da mace, he can be with a woman for a whole night and still jump to another the following day, kawai he's libido is so high, kuma yana tunanin it's as a result of cultism din nan, yana tuki ahankali yana kalle kalle,
"Wai Ina matan suke né..." Yafada while driving,
"Ina yan evening show..." Ya sake tambayan kanshi,  ya Dan zagaya gari for almost an hour bai samu wata babe tsaye bakin titi da sunan jiran lift ba, daman haka suke cewa lift suke nema,  that's wayanda nasu bai giga ba, wasu kuma face to face suke nunawa cewa Maza suke jira. Ganin yau bai samu kowa ba yasa ya shiga cikin wata restaurant, ahankali ya taka zuwa wata empty seats ya zauna aka kawo mashi menu kasancewan babban wajene, yarinyar da ta kawo mashi menu Christian ce sabida sanye take da mini skirt sai rigar da aka rubuta sunan restaurant din jiki, chest dinta ya kalla while she's walking down to him, already yaga heart dinta da komai na jikinta,  sake daga Kai yayi ya kalleta Sannan yace
"Pls can I have a word with you..." Yafada yana kallon chest dinta ko blinking baiyi kaman maye,
"Ok..." Tafada Tana gyara tsyuwarta,
"How much will it take to have the whole you in my bed for a complete night..." Yafada Kai tsaye, yarinyar kallon shi tayi from  head to toe Sannan tace
"Am not a whore..." Ta fada atakaice Tana kokarin juyawa,
"Sorry dear..." Yafada yana fiddo bundle din 1k guda biyar ya ajiye agaban shi Sannan yace
"Pls sorry..but it's worth this..." Ya fada yana nuna kudin, yarinyar juyowa tayi ta zaro idanuwa tare dacewa
"Do you want to use me for ritual?.." Ta tambayeshi Kai tsaye, dariya yayi yace
"Nope..you just look expensive...I can give more..." Yafada yana sake zaro wani kudin, yarinyar kasa magana tayi Tana kallon kudin dake walk iya cikin duhu, yana kallon tunanin da take, she's thinking either to take it or leave it, shi kuma relaxing yayi yana kallon ta,
"I colors by 9.." Ta fada voice dinta na rawa, agogon hannunshi ya kalla Sannan yace
"It's 8 minutes to nine..,I will eat..before then you're through..." Yafada mata, murmushi ta saki.   Tace
"What will you eat..." Ta tambayeshi,
"Anything..." Yafada sounding so calm. Bata Kara cewa komai ba ta juya ta dauko roasted garlic chicken da Kayan sha. Karfe Tara da yan mintuna ya gama while ita yarinyar already Tana waje Tana jiranshi, fitowa yayi ya bude mata mota ya shiga shima ya shiga suka Kama hanyar gida, shi har yau Allah Allah yake ya hadu da hadu yar da zai bawa kudi bata amsa ba, she will surely be the luckiest among all, duk yanda yarinya is classic data ga kudi shikenan, goma saura ya isa gida Mai gadi ya bude gate. Har lokacin asiya Tana zaune Tana kallo ita kuma Inna Tana kwance kan kujera har bacci ya fara dauketa, Tana Jin an bude kofa tayi saurin duba waje, motar safwan ta gani, few seconds later taga ya fito da wata yarinya in mini skirt
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Tafada Tana cewa
"Inna..Inna..,Inna,,tashi..Inna...ga yaya safwan....yaya safwan nan ya shigo da wata..." Tafada cikin tsananin tashin hankali Tana taba kafar Inna, a gigice Inna ta farka asiya ta sake cewa
"Inna kalli yaya safwan..Wallahi da wata ya shigo gidan.l,na shiga uku Inna..." Asiya ta fada Tana kokarin fashewa da kuka, afirgice Inna ta Kai bakin window taga safwan rike da waist din yarinya suna shiga falonshi, jikin ba kwari Inna ta zame ta zauna kasa Tana salati
"Me nake gani haka..." Tafada voice dinta na rawa, safwan kam yasan they're watching amma it makes him happy, haka suka shiga ya aikata yar mutane har 4 na asuba ya tadata ya umarceta ta tashi zai ajiye ta, she was surprised saboda 4am né, wanka safwan ya shiga ya dauko phone dinshi ya kunna, pants da handkerchief yayi arranging cikin yar karamar bag, har da na yarinya daya kawo, Tana gama shiryawa taga babu pant,
"Ina pant dina..." Ta tambayeshi Kai tsaye, kallon banza ya watsa mata Yana combing kanshi yace
"You're asking me?..you're not serious...come on get your second hand body out of my house..." Ya daka mata tsawa,
"You think am going without my pant?.. You think I don't know what people do with ladies pant?..am not going anywhere until I find my pant..." Tafada Tana zare mashi idanuwa, dauketa yayi da Mari yana cewa
Are you calling me pant thief..." Yafada yana shakareta, da sauri ya girgiza mashi Kai, wullata yayi baya yace
"I will be waiting out..." Yafada yana fita da bag din hannunshi, da kyar yarinyar ta Mike ta bishi suka fita, asiya da Inna  kam babu Wanda yayi bacci cikinsu, sai wajen karfe biyu na  dare bacci yayi gaba dasu, Don haka basu San lokacin da safwan ya fita ba, ajiye yarinyar yayi suka hadu da usman daidai inda alhaji idris yace su jirashi, karfe six saura yazo ya daukesu inda safwan da usman suka samu wani waje sukayi  parking motarsu.

Rabia kam cikin kuka ta isa gidan bata ga tashin hankali ba saida taga mahaifin ta kwance rai hannun Allah, Ana bude gate Mai gadi ya Kira sunanta da karfi Wanda yasa alhaj Ibrahim bude Ido, ya rame sosai ya sauya daga kamanninshi, rabia da idanuwanta suka kumbura kaman wacce ta shekara Tana kuka ta shiga dakin inda duk family dinta suke, juyowa sukayi mahaifiyar ta ta Mike ta nufeta ta ware two hands dinta ta dinga dukanta,
"Allah ya tsine maki rabia..rabia nayi Dana sanin haihuwarki...rabia Allah yaisa tsakanina dake...Allah yaisa..." Mahaifiyar ta tafada cikin tsananin kuka, ahankali alhaji Ibrahim that ciwon zuciya na néman aikawa lahira  mika mata hannu, ciki rawar jiki ta je wajenshi not minding dukan da mom dinta ke mata, hannunshi ta Kama yace
"Rabia..." Ya kirata da kyar,
"Na yafe maki..." Yafada cikin muryar daya sa ta Kara wani sabon kuka,
"Wallahi dad ba laifina bane...Kayi hakuri...kuyi hakur...na zama abun kunya...kuyi hakuri..." Tafada cikin tsananin kuka, hannunta ya rike gam yace
"Ba komai rabia...naki jarabawa kenan..mamu jarabawan kenan...tunda Allah   Kin dawo...Dan Allah Ina rokanki...kar ki Kara..." Ya fada mata, cikin kuka ta daga mashi Kai, tasan if she says she's pregnant zai iya kasheshi,
"Ban karawa..."tafada still crying like a baby, ahankali alhaji Ibrahim ya kalli mahaifiyar ta yace
"Kema ki yafe mata..." Yafada gwanin ban tausayi, shuru tayi ta cigaba da kukanta cikin bacin rai, zamewa tayi ta shiga dakinta ta kulle kanta ta dinga kuka while trying safwan number amma bai shiga, har karfe biyun dare layinshi bai shiga, sai wajen asuba bacci ya dauketa.
Chapter 81 · 0% Book details