← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 152 OF 162

Sashe 152

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Yana tafiya zuwa part din Nana yana hawaye, in Nana tayi statement din baraka yasan he will be heart broken,  koda yazo bakin kofar part dinta yafi minti biyar tsaye,  kawia he's praying to Allah yasa kar Nana ta kishi,  ya San ya dade rabon dayace Allah yayi mashi wani abu kawai because he's thinking he's not worth it anymore,  amma today he wants to pray ko Allah ya tausaya mashi kar Nana takishi,  yasan he deserve all the bad things in life right now amma loosing Nana will kill him slowly,  yasan inna is among the important part of him amma irin kulawan da Nana take bashi yasa take daban wajenshi,  ajiyan zuciya ya saki sannan ya dora hannu a kofar ya bude ahankali,  babu kowa falo maida kofar yayi ya rufe ya shiga ciki walking like mara gaskiya,bedroom dinta wnada yasan she's always inside ya bude ya hangeta kwance, walking gently ya shiga ya zauna bakin gadon yana kallonta,  ahankali ta daga kanta ta kalleshi tare da murmushi,
"baby bacci kike.." yafada yana haye gadon
"no... Kawai marata na ciwo ne... Shiyasa na Dan kwanta... " ta fada cikin sanyimurya, jawota yayi jikinshi sannan yace
"sorry babyna... Nasan it's your period... "da sauri tace
"Allah yasa bashi bane... I want a baby now... Allah yasa bashi zai zo ba... "tafada kaman zatayi kuka,  ji yayi hawaye na taruwa a idonshi,  shafa kanta yayi yace
"baby... Am so sorry... "yafada cikin whisper,  daga kai tayi ta kalleshi tace
"mene kuma?. "
"baby... Dawo nan... "yafada yana nuna mata saman cikinshi, babu musu ta dawo zama cikinshi ta zauna, shi kuma ya jingina da kan gadon, 
"I want you to look at my mouth kiji duk abinda zan fad'a... And pls say exactly what you want... Banason in zama selfish kaman yanda nayi forcing dinki kika aureni...."da sauri ta dora hannu kan bakinshi idanuwanshi cikin nata,
"am glad you forced me... Nasan da nayi dana sanin inda ban aureka ba... You thought me good lesson and you thought me how to Love..." tafada voice dinta na rawa, 
"thank you for loving me baby.. Amma I don't deserve you anymore... "irin kallon da take mashi yasa ya kasa magana,  idanuwa ya lumshe sai GA hawaye,  cikin tashin hankali Nana ta sa hannu tana goge face disnhi kawai sai ta fashe da kuka sosai, rungume ta yayi yana cewa
"pls don't cry... Dan Allah don't cry... I want to confess to you... Pls kar kiyi kuka... "yafada yana shafa bayanta, Nana kam ya kasa daina kuka,  haka nan taji gabanta na faduwa, he's mood says alot,  da kyar ya samu tayi shuru,  sannan yacigaba dacewa
"baby.... Abinda nayi maki ba ke kadai nayiwa ba.... I did it to lot of girls..." yafada cikin rawar murya,  idanuwan Nana ta runtse as the pain come back to life,  kaman jiya ne yayi tearing dinta into limps, ahankali ta bude ido tare dacewa
"amma yanzu ka daina?.. "ta tambayeshi voice dinta na cracking, da sauri ya daga mata kai,  yana cewa
"da daina baby.... Na daina tuntuni.... I hate my self for that... "yafada yana hawaye,  hannu tasa ta goge mashi
"hubby wallahi duk karuwancin yarinya in har zata hadu da kai b'ata karasawa...sai jn dai sassauta mata Kayi...Sannan duk wacce tazo wajenka abun hannunka ya kawo ta.. Just like yanda  Nima kwadayi ya kawo ni... Don haka Allah ya gafarta maka.. Damu baki daya... " kiss yayi mata sannan yace
"nagode Nana... Allah ya baki aljanna koda kuwa ni Bazan samu ba... "da sauri ta dora hannu a bakinshi again tace
"Allah ya bamu gabaki daya... Rahama na Allah ne kuma indai ba shirka mutum yake ba mutum bai fidda rai GA rahaman ubangiji... "tafada ahankali
"haka ne... Amma ni na fidda rai... Ina da dalilin fadin hakan...pls don't ask me why... "yafada hawaye na gangarowa daga idonshi, 
"OK... I won't ask... But kar ka fidda rai... But pls kome kakeyi indai kasan it's bad ka barshi...pls "ta fad'a mashi,  shuru yahi yana kallonta,  ajiyan zuciya ya saki sannan ya fara b'ata labarin rabia har izuwa lokacin da ta samu ciki suka rabu, 
"inna lillahi waina ilaihi rajiun... "tafada tana kuka, 
"pls kiyi hakuri... It's over two years now... Kawia I feel is should tell you before in fad'a maki abinda Dr yace game Dani,... "yafada yana rarrashinta,  saida tayi kuka ta koshi sannan tace
"yanzu Ashe mune masu matsala... Laifinmu ne da bamu samun ciki... "da sauri tace
"no ba laifin ku bane....it's not your fault at all... Pls baby don't leave me... It's me..."ya fada jikinshi na rawa, 
"I don't understand... Don't cover up for us...you just told me someone was pregnant for you... "tafada tana kuka,
"baby daga baya Dr yace ban iya Haihuwa... It's all me.. I told baraka tace b'ata iya zama Dani... Tace she want children... Na sake ta... Saki uku..."idanuwa Nana ta zaro tana cewa
"why pls..."tafada cikin matsanacin kuka
"tace b'ata iya zama da mara Haihuwa.... Kema if you want to go... "sai kuma yayi shiru yana hawaye,  kuka kawai nana take jin abinda yake cewa,  cikin kuka tace
"Nima inason yara... but with you... ina zanje in samu yara in samu farin ciki?.. I never knew zan kara kaunar wani abu Mai suna d'a namiji..but you thought me how to Love again....ko na tafi my happiness is here...ko baka iya bani abinda zan ci zan zaune da kai balle kuma you give me care more than I deserve.... "tafada Tana hawaue har lokacin tana zaune a ruwan cikinshi, waist dinta biyu ya rike yana kuka, cikin hawaye ya girgiza mata kai inda yake cewa
"baby I know you love me...so sone amma sonkai is number one.. Kar ki cutar da kanki because of  me...... Parents dinki will want to see their grandchildren ...kema zakiso kiga yaranki... Dan Allah kar Laifina ya shafeki... Pls..."rungume shi tayi gam tana cewa
"I want to be with you... ko da yara ko ba yara...bayara suka hada mu ba so bazasu raba mu ba... Kuma AI Dr ba Allah bane...i will wait ...we should wait together... Allah zai bamu yara at he's appointed time... "tafada still crying,  shima kuka yake amma he's extremely happy,  cikin kuka yace
"baby am paying for my deeds... you shouldn't go through this with me..  " yafada crying very loud, 
"I want to... "ta fad'a cikkn kuka itama,  haka suka rungume juna suna kuka to be sincire suhail yasan she don't deserve to be with him, no woman should witness lack of child,  kuma yasan no miracle will ever happened amma he's happy she choose to stay,  now he  have to stay alone with her giving her more of he's divided attention.  Bayab kaman hour guda sunsha kuka sun koshi ta kalleshi tace
"baby have you been looking for the girl you impregnated?.. "ta tambayeshi cikin low voice, 
"yes... Dukda ina ganin babu cikin because I told her to. Abort it... Kawai ina zuwa neman ta in b'ata hakuri for what she went through because of me... Amma tunda aka koreta daga gida b'ata kara dawowa ba ...allah yasa b'ata shiga another life as a results if what I did ba... Walahi I feel bad when ever nayi tunanin ta... Baby telling you this ease my pain sosai... "yafada still crying, voice dinshi bai wani fita sosai, 
"hmmm...nidai keep checking... Nasan ko yayane zasu sami labarin ta... Pls dont stop going... "tafada mashi, 
"dear na gaji ne.... Wallahi yan gidan in dai ka kira Sunan ta babu Mai kara kallonka balle a fad'a maka anything about her... Nasa sun tsani yarsu. Laifina nada yawa sosai..  Shiyasa nake ganin babu ni babu rahama  .."sake rufe bakinshi tayi kwantar da kanta kan chest dinshi Don har lokacin bata sauka daga kanshi ba,
"baby I have a plan... "
"menene... "ya tambayeta yana daga kai yana kallonta, 
"next time muje gidan tare... Zan shiga as her friend in tambayi parent dinta inda take... You need to ask for her forgiveness... Sannan if Allah yasa b'ata zubda cikin ba shikenan...in kuma Allah ya kaddara ta zubda shikenan... "hugging dinta yayi gam sbaoda farin ciki, he's so happy cikin farin ciki yace
"baby wannan shekaran har Mai neighbors dinku goma sai sunje makka.. It's my reward to you... I love you so. Much... "yafada mata yana rungume daita sosai,  from the bad moment come happiness,  from happiness kuma sai desire,  duk sun manta da abubuwan da suka faru suka farantawa junansu rai like never before,  wanka ya shiga ya barta nan yana cewa Bari yaje wajen inna.  Yana zuwa ya bayyana mata abun da yafsru tsakanin shi da baraka, inna b'ata ji dadin hakan ba amma it's late.  Babu yanda ta iya da wannan lamarin.
Habib dai yana nan yana bin kan mamanmu kou Allah yasa ta yarda amma ko maganar mamanmu batason ji,  b'ata MA bashi daman yayi magana balle ta sauya raayin ta,  ita kawai tayi tsaye inda take na cewa bai zuwa,  duj ya rasa inda zai saka kanshi,  he can't believe gashi cikin gari guda da Safwan da usman amma bai ganinsu. Fatima ta samu new ciki and it's giving her a little bit of tough time kan na farkon
Kullum cikin rashin lafiya take hakan yasa habib bai da much time sosai, alhaji bello yayi magana da manyan malamai har kusan biyar and sunce Insha Allah indai zaa basu daman ganinsu zasu iya yi masu adua da waazi Mai ratsa jiki.  Shi kanshi alhaji bello is eager suyi magana da habib amma rashin amincewar mamanmu yana damunshi,  kullum suna maganar da habib, kaman yanzu habib na zaune a office din alhaji habib yayi tagumi yana sauraron alhaji bello dake cewa
"Insha Allah zamu Shawo kan mamanmu.. Kuma in Allah ya yarda we will get your friends back... " alhaji ya fad'a calmly yana kallon yanda habib ke kara shiga damuwa kullum saboda abokan shi, hakan make alhaji love him more kullum cewa yake sir ko zan mutu kawai bani da burin daya wuce abokaina su dawo kan hanyar Mai daidsiciya, wannan statement da yakeyi yasa alhaji ya kara tashi yayi magana da manyan malamai na kasan gabaki daya,  suna jiran kirashi at any time zasu zo
"mamanmu bataso... Kuma bansan ranar da she will come to term ba.. Har na gaji da jiran ranar da zata amince.. Kuma banason ketare umarnin ta... "yafada cikin sanyimurya, 
"kar ka ketare umarnin ta... She's a mother... Nobody will want her beloved child to go into war witth cult... Maganar gaskiya koni nan am scared... Kawai dai nasan mutuwa dole ne kan kowa and it's good dying doing something for the sake of Allah amma maganar gaskiya cult are dangerous... Kuma saukin abun abokanka basu dade ciki ba Insha Allah...Allah zai bamu nasara kansu... "alhaji ya fad'a mashi,  ajiyan zuciya habib ya saki ya dora kai kan desk din alhaji looking so distubed,  few seconds later ya daga kai tare dacewa
"sir ko zaka taimaka kayiwa mamanmu magana?..nasan she won't refuse you... "inji habib, 
"tou shikenan... Zanyi mata magana... "ya amsa mashi, ajiyan zuciya habib ya saki tare da murmushi yana cewa
"alhamdulillah... Now am happy... Insha Allah zata amince.. "ya fad'a sounding so excited.  Yanzu alhaji da habib are close kaman ba uban gida da yaronshi ba, at times in habib bai komai zaizo office din alhaji su dinga labari har da dariya kaman wasu mate,  Allah ya dorawa alhaji son habib tamkar danshi, sannan kullum yana kara sonshi saboda yanda yake da halin kirki sannan bai da son kanshi,  yasan many people won't think of he's bad friends in sun samu matsayin da habib ya samu amma she despite everything he cares for he's friends kaman yanda ya damu da kanshi.
Chapter 152 · 0% Book details