Sashe 155
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
rabia na shiga ciki ta kira Dr tana kuka, cikin damuwa ya tambayeta what's wrong, nan ta fad'a mashi matar safwan tazo gidan, wai she's afraid taga yaran kuma tasan zata fad'a mashi,
"don't worry... Zan zo yanzu... "ya fad'a mata.
Lokacin da safwan ya dawo gidan already Dr ya iso suna tare da rabia cikin mota Tana kuka tana kuka tana cewa
"pls yaya... Banason ya rike yarana.. Bashi da alaka dasu... Kawai he fathered them biological amma bashi da wani connection dasu.. .zan boyesu... "tafad'a cikin kuka, glass din Dr is pure white and ana ganin na ciki sosai,
"pls relax mana... Let me call dad... Muji abinda zaice... "yafada mata yana daga wayarshi, yana cikin kira suna magana da dad kan abinda ke faruwa safwan ya fita daga cikin motarshi, da sauri rabia ta rikewa Dr hannu tana cewa
"ya dawo.. Ba shiga uku.. Pls tell him he should go away... "tafada jikinta na rawa, juyawa Dr yayi yana kallonshi, sai yaga he remembered him a hospital and he we introduce to him as limitless,
"dad.. Kasan me nake gani yanzu?..walahi the guy in question shine Wanda Mai saa yayi mana introducing as limitless.. Remember him?.. Shine.. "yafada sounding so surprise, alhaji bello dake zaune a office dinshi ya zare glasses dake face dinshi tare dacewa
"did you mean what you're saying... " ya tambayeshi sounding so surprised, Dr kallon safwan daya nufi gate din yayi yace
"wallahi dad shine..."
"OK... Give daughter the phone... "yafadawa Dr, babu musu Dr ya kalli rabia da duk ta fita hayyacinta tana kuka yace
"pls stop crying...daddy wants to talk to you... " ya fad'a mata cikon sanyin murya, ahankali rabia ta goge face dinta sannan ta amshi wayar hannun Dr tana kallon safwan dake knocking kan kofar gidansu, daidaita voice dinta tayi sannan tayi mashi sallama, amsawa yayi sannan yace
"my dear pls kin tabbatar wannan dake da yaran nan shine limitless... "ya tambayeta,
"daddy bansan ana kiranshi limitless ba... Safwan sunanshi... " tafada cikin calmness trying not to cry
"OK. Relax daughter... Abu daya nakeso kiyi min... Go to him...if har ya bukaci yaran... Kice baki da iko dasu.. Sai yazo wajena ya nemi izini... Can you do that for me?.. "ya tambayeta calmly, ahankali rabia tace
"yes daddy... "
"good Girl.. Kiyi hakuri kinji daughter... Komai na rayuwa yana da silah... So stop crying... "
"OK daddy... "ta fad'a mashi, Har lokacin safwan yana buga gate tun yana bugawa ahankali ya fara bugawa sosai, wata daga cikkn siblings dinta ya bude gate, magana yayi mashi sai taga an nuna motar dake tsaye, gabanta ne ya mugun fadi data ga safwan ya juya GA motar,
"dad yace in fad'a Nashiga sameshi... "inji rabia cikin rawar jiki
"OK pls relax.. You have me now.. Babu Wanda ya isa ya kara cutar dake rabia... Now kije.. Naga an fad'a mashi kina cikin motar... He's staring.. Zan tsaya nan kuyi magana dashi... Duk. Yanda yace sai ki dawo kifada min... "ya fad'a mata, ajiyan zuciya ta saki tana goge face dinta tana kallon safwan daya maida hannu cikin aljihu yana jiranta tafito, on he's side kawai kaman ya shiga gidan ya gano da kanshi, amma it won't be good impression, kawai yana jira ne ta fito, ta kasheshi,tayi mashi duk abinda takeso amma sai yaga yaranshi if not carry them,
"four... "yafada cikkn ranshi, ana nuna. Mashi ita ya kura masu ido yana kallon Wanda ke cikin mota, he remember the face, it look familiar, amma bai ganinshi sosai balle ya San inda ya sanshi, yana ganin an bude kofar mota ya gyara tsayuwarshi, both side door yaga an bude, kallon Dr yayi da kyau ya tuna inda ya ganshi, it was lokacin da wani ya bugeshi aka kaishi hospital, ya Tuna ranar har yaran ya gani, su hudu, a ranar he offer to support dukda bai San yaranshi bane, amma suka hana, hawaye yaji yana taruwa idonshi, he can't believe yaranshi ne lokacin a hospital, rabia ya kalla yaga ta sauya sosai, she's mire matured and pretty, cikin kasala ta bar wajen Dr ta taka ahankali zuwa kusa da gate dinsu inda safwan ke tsaye, tana daf da zuwa wajen safwa bai damu da mutane dake wucewa ba yayi kneeling gabanta, Dr yana tsaye yayi folding hannunshi a chest disnhi yana kallon su
He csn see pain and agony all over safwan, da sauri rabia tace
"zaka tara min Jamaa... I forgive you.. Na fadawa matarka... Pls go... "tafad'a jikinta na rawa sannan she can't look at him straight in the eyes, da sauri safwan yace
"aa... Bari inyi kneeling in ja kaina kasa for you... Rabia... Am. So sorry... Ki yafemin... Na cuceki na cuci kaina... Am so sorry for the pain... Nasan nayi maki abinda har ki bar duniya bazaki manta ba.... Pls am sorry... "yafada cikin rawar murya,
"stand or I go inside... "ta fad'a atakaice, da sauri ya mike yana cewa
"kar ki tafi... Na tashi... "yafada sounding so pitiful,
"ki yafemin rabia... You loose your home... Your everything because of me... "bai k'arasa ba rabia data dake tace
"na yafe... "
"then...pls...ki bani... Daman... Ganin yarana.... Pls... "yafada yana fashewa da kuka, wannan Karin kai ta girgiza mashi tana cewa.
"baka da yara wajena...pls go... "ta fad'a tana hawaye,
"pls don't say that... Zan biya triple duk abinda kuka kashe... Pls ..." idanuwa ta zaro mashi tare dacewa
"how dare you... Did you think it's all about money?..dalla malam bacemin... Na yafe maka but don't ever come here looking for anything... "tafada sounding so tensed,
"am sorry.. Na San it's not all about money.. But don't deny me the chance Dan Allah... Nasan you have been through a lot... " da sauri tace
"you don't know abinda na wuce ciki... Kawai ka ganni nan tsaye... You csn never know what I have been through... Nobody will know... Sai Allah sai Dr... Now go baka... "bata k'arasa ba wata sister dinta ta fito dauke da Muhammad da alaman zasu wani waje, yasha wasu kayan daban da Wanda Nana ta gansu dashi, he's looking so breath taking, babu Mai cewa yaron ba da aure aka haifeshi ba saboda yanda ake kula dashi, safwan da hawaye suka cika idanuwanshi kallon yaron ya tsayayi, da sauri ya goge wet eyes dinshi yana sakin ajiyan zuciya kaman Wanda zuciyar shi zata buga, kawai sai ya fara kuka sosai
"murja maidamin yaro gida... "ta dakawa sister dinta tsawa, babu musu yarinyar ta koma ciki gida, da sauri safwan ya sake kneeling kasa yana cewa
"pls bani daman ganinsu... Just once... "yafada cikin kuka sosai, mutane sun fara taruwa wajensu amma ko a jikinshi, Dr dake tsaye yagan tsantsan nadama tattare da safwan, shi kanshi has always wondered Who did this to rabia, at times he prays Shina Allah ya jarabceshi da abinda yafi karfinshi amma today yaji ya bashi tausayi, kaman yaje ya fiddo mashi yaran haka yakeji amma he's dad is involved already,
"yaran daka ce in zubda?.. Na zubdasu... What else... Wnada ka gani yanzu Dan wasu ne... If har kanason ganinsu sai kaje ka amshi permission... "tafada cikin hawaye
"ko ina ne I will go... In wajen Dr kikeso zanje.. I Will crawl to him right now... And beg until he gives me the permission... "safwan ya fad'a cikin hawayen,
"go to alhji bello tanimu... If he permits you... You're permitted... " ta fad'a mashi atakaice. Da sauri ya Mike yana cewa
"shikenan... I will go now... "yafada kaman wani mahaukaci ya shiga mota, rabia komawa tayi wajen Dr, cikin sanyin murya Dr yace
"wallahi ya bani tausayi... " wannan statement din ya mugun batawa rabia rai, wani irin harara ta watsa mashi ta juya ta bar wajen kawai without saying another word, tasan she have forgiven him amma har ta mutu she can't pity him, koda kuwa zata gan ana yanka naman jikinshi, da sauri ya bi bayanta
"baby am sorry.. If I say something wrong.. Pls ki tsaya... "b'ata saurareshi ba har saida ta shiga cikin gate dinsu yana biye daita,
"pls sorry.. Pls... Bana tausaya mashi... I hate him.." yafada Don ya faranta mata, tsayawa tayi tana kuka,
"har ka mance what I went through? Har ka mance wahalal daka sha a kaina zaka tausaya mashi just at one sight.. Wallahi wannan mutumin don't deserve pity at all... Na yafe mashi Amma he deserve to be hanged at market place... "yafada cikij kuka
"yes.. He should be hanged... He deserve that... " ya amsa mata cikin rarrashinta. Da kyar ya Shawo kanta tayi shuru, kawai she's remembering yanda yayi deceiving dinta zuwa gidanshi, yanda duk kukanta bai hanashi yanda ya gandama daita ba just because her father refuse to help him financially, ganinshi yau bring everything a fresh, kaman ta dinga kuka haka take ji amma Dr ya hanata.