← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 162

Sashe 106

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Dr salim a cikin theater Ana bude cikin rabia ya zaro idanuwa ya ya kasa komai saboda abinda yake gani, he's a doctor amma bai taba ganin irin wannan abun ba, dr ayuba kallonshi yayi yaga Sam bai cikin hayyacinshi, da sauri yasa wani ya maye gurbinshi, gefe daya ya koma idanuwa duk waje while doctor ayuba yana zaro yara daga cikin rabia, he was counting aka fiddo uku, he's lucky rabia bata kallon shi, with the look on he's face she can have hypertension saboda tashin hankali, bayan an gama fiddo ukun da suka boye s aka zaluko another two making five, Doctor Dora hannu yayi saitin bakinshi not remembering hand glove dake hannunshi, kallonshi dr ayuba yayi ya Dan saki murmushi dukda bai ganin bakinshi because it's closed,
"It's done..." Ya furta mashi, salim couldn't believe yara biyar aka fiddo, kuka kam kaman suna competition Don ihunsu ya cika koina, rabia Tana kallo ake fiddo yara daga  cikinta Don idanuwa biyu akayi aikin, she'd don't believe yarane ake fiddowa, dukda Tana gani clearly, bayan an gama komai dr salim ya dan taka kaman Mara bones a jiki yaje inda yaran suke yana kallon yanda suke harba legs da hands, murmushi ya saki hawaye na taruwa idanuwanshi, juyawa yayi ga rabia dake kwance Tana kallonshi Tana Jin kukan yaranta koina, murmushi ya sakar mata Sannan ya juya ya dauki daya daga cikin yaran kaman yanda Doctor ke daukan yara su nunawa iyayensu," look at this meye sex din.." Ya tambayeta wearing a smile that shows he's so happy,
"Mace..." Ta amsa mashi, maida ta yayi ya dauko another one ya sake tambayan ta ta sake amsa  da mace, na uku ya dauko ya sake tambayan ta still mace ta c mashi, sai ya dauko na hudun Tana kallon shi nit knowing in dukan yaran are hers saboda yawansu,
"Sis wannan kuma fa?.." Ya sake tambayanta, idanuwa ta lumshe ta bude  tace
"Namiji..." Karamin cikin su Wanda kankantarshi is beyond words dr ya dauko ya nuna mata she replied with namiji, bayan an gama gyarata aka  dawo kan yaran Ana duba lafiyar su, wannan karamin bai fi hour ba ya koma remaining four, har lokacin confusion bai bar rabia ba, she don't really know what's happening, yaran aka shiryasu and cikin expensive baby wears Da dr ya sayo masu, rabia sai kalle kalle kawai take ko kadan bacci baida niyya daukarta kaman Yanda in akayi aiki patient ke bacci sosai, I her eyes was wide open looking at dr salim dake shige da fice dakin. Shigiwa yyi hannunshi rike da phone yana kokarin magana da dad din shi.
"yaya... " rabia ta kirashi voice dinta na rawa kaman zatayi kuka, da sauri ya dawo gaban gadon ya zauna ya kama hannunta yana
"shuuuush.... Karkiyi magana... You should rest... You deserve it... " ya fada yana shafa kanta, idanuwanta ta lumshe sannan tace
"yaya wannan yaran dukkansu nawa ne? " ta fada kaman zatayi kuka, I
"siater... Alhamdulillah... Dukkansu namu ne.... Haihuwa daya Allah ya baki duk wannan kyautar... You're in deed a lucky person... " ya fada mata cikin whisper, hawaye ta farayi,  da sauri ya goge face dinta yana cewa
"in bakison raina ya baci you should stop it... Close your eyes and sleep kafin su sutashi..." ya fada mata, ahankali ta lumshe idanuwanta amma ko kadan bacci is not close to her eyes,  kawai she's thinking what sort of mistakes is this, how come ita kadai zata haifi bastards har guda biyar, sake bude idanuwanta tayi tace
"duk duniya my mistake is worst than na kowa.... Wannan yaran sunyi min yawa... " tafada tana fashewa da kuka, daure fuska dr yayi sannan yace
"rabia zaki ga bacin  raina if i hear one more word from you... Kina jina?.. " ya fada sounding angry, bata taba ganin fushin shi ba don haka da sauri ta daga mashi kai tana sake rufe idonta, fita doctor yayi ya shiga office din dr ayuba ya fada mashi ayi mata alluran bacci,
" wa zai kula da yaranta while shes asleep?" dr ayuba ya tambayi dr salim, nan salim ya shaida mashi da akwai nurses biyu dake kula daita tun gida zasu kula da yaran, nan dr ayuba da kanshi ya sa mata alluran bacci cikin drip dake hannunta sannan ya bawa nurses kudi
Incase zaa bukaci wani abu before ya tafi because sai yanzu ya samu kwaciyar hankali,  yanda ya dinga jin rabia a jininshi ko sister dinshi albarka, tausayinta yayi yawa sosai acikin zuciya,  he always thinks about how she's  feeling har matar shi taso ta gane something is wrong with him, hakan yasa sai yaje office yake sakewa yayi tunanin rabia and how she's feeling da kyau, and now that Allah yasa ta haihu lafiya he can sleep peacefully at night .
Chapter 106 · 0% Book details