Sashe 6
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Har karfe biyu su sufwan basu samu mutum daya da ya ce zai basu aiki ba, bakin wata masjid suka zauna, kettle dake cike da ruwa habib ya dauka ya juye ruwan bisa Kanshi, he's feeling so hurt and tired, ba komai yake tunawa ba sai yanda babu komai da mom dinshi da kuka siblings dinshi zasuci, shi kuma sufwan tagumi yayi yana fatan inama mutuwa tayi gaba dashi, shi kuma usman ya kurawa waje daya Ido bai ko kiftawa,
"Rayuwa..." Habib ya furta hawaye na taruwa idonshi,
"Yanzu duk fadin Kano babu Wanda zai taimaka mana da aiki?... Babu Wanda zaice ga Dubu daya?... Babu Wanda zaice kuzo in taimaka maku?.." Habib ya fada yana kokarin maida hawayen dake néman zubo mashi,
"Sai Yanzu nagane why people do bad things....shiyasa na gane abinda yasa ake kidnapping...ake sata ake kashe innocent people..." Sufwan ya fada kanshi kasa,
"Wallahi in da Ina da bindiga I will rob this afternoon..." Habib ya fada yana girgiza Kai,
"Hmmm Allah bazai sa muyi hakan ba..." Usman ya amsa ma sufwan,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...." Habib yafada yana dafa kanshi,
"Wallahi am dizzy....nagaji..." Sufwan ya fada,
"Ni Yanzu me mama da sauran yaran zasuci?.. Nasan ba komai gidan ..nothing at all..." Habib ya fada cikin tsananin tashin hankali
"Yanzu wasu suna chan cikin ac...cikin hutu...abinci kala kala na gidansu...suci duk abinda sukeso..suje duk inda sukeso...suyi duk abinda suke so...me suka fimu?.. Why is it that mu uku namu wahala yafi na kowa?. ..kodai we're curse?.." Sufwan yafada voice dinshi na rawa, wasu flashy cars né suka wuce kan titi duk suka kalla sai usman yace
"Banzaye Mara tausayi..." Yafadawa motocin dake wucewa kaman they're the cause of their problems. Zama sukayi wajen bayan sunyi sallah zuhr, dukkan su babu abinda suje ji sai yunwa, da kishin ruwa, ga rana ga gajiya, baya sun Dan huta kaman minti ashirin suka mike, takawa sukayi har bakin zoo road suka nufi wajen wasu yan adaidaita, gaisawa sukayi usman yace
"Dan Allah muna néman taimako né..." Juyowa sukayi daya daga cikinsu yace
"Tou...muna sauraron ku..." Kallon juna sukayi Sannan habib yace
"Dan Allah ya akayi kuke samun adaidaita?... Muma munason muyi aikin.." Habib ya fada ma Wanda ya maida hankali kansu,
"Tou nidai wani né an unguwar mu yake badawa...zai Baka Sannan kullum zai zaka dinga Kai balance har ka gama biya ya zama naka..amma gaskiya bai bawa Wanda bai sani ba..." Saurayin ya amsa mashi, shuru sukayi for a moment Sannan sufwan yace
"Dan Allah bazaka Kai mu wajen shi ba kilan muma ya siya mana?..Wallahi muna bukatar hanyar samun kudi..Dan Allah..." Sufwan ya rokeshi, matashin kura mashi Ido yayi sai yaji tausayi shi ya kamashi, kallon sauran su yayi yaga yanda duk kode sai sunsha rana sai zufa suke,
"Gaskiya Allah na gani inason kaiku amma da wuya ya amince..,matasan unguwar su kawai yake bawa...bai bawa matasan wasu area,.." Saurayin ya fada masu,
"Dan Allah ka kaimu..kilan Allah yasa ya taimaka mana..Wallahi muna cikin hali...Dan Allah ka taimaka mana..." Habib ya fada mashi, Dan murmushi saurayin ya saki yace
"Nasan ba zai yarda ba..yana da doka sosai...Dan Allah kuyi hakuri ku fadawa manyan unguwar ku Shima ya siya maku...ku ji..."Saurayin ya fada masu,
"Ai mu bamu da manyan da zasu taimaka mana a unguwar mu...duk munyi kokarin samun Mai taimaka mana bamu samu ba...ka ganmu duk yau basu ci komai ba mun fito néman aiki amma abun kaman an hada baki kanmu...Dan Allah ko ba wannan Dan unguwar ku ba in ka San wani ka kaimu wajenshi ya taimaka mana da abinyi...Dan Allah..." Habib ya fada yana hadiye wani Abu, shuru Saurayin yayi yana kallon shi har sai da ya gama yace
"Wallahi abun né sai hakuri...zaman matashi babu abinyi balai né amma government din mu basu damu ba...amma yanda zamuyi muje in kaiku wajen shi kilan Allah ya Dora ku kanshi...Wallahi duk adaidaita da zaku gani da wannan alaman..." Yafada yana nuna bayan nashi, su sufwan kallon tambarin sukayi Sannan Saurayin yacigaba dacewa
"Wallahi nashine...duk yawancin matasan unguwar mu indai Baka da abinyi zai taimaka maka da wannan amma ba kyauta ba...zakayi aiki Kana Kai mashi balance har sai ka biyashi da Dan rabar da ya Dora maka..." Saurayin yayi mashi bayani
"Mudai Allah yasa ya bamu..." Sufwan ya fada cikin sanyinmurya, ameen sauran suka amsa mashi, Saurayin gama goge adaidaitar yayi su sufwan suka shiga yayi hanyar area dinsu. Har suka is a babu Mai cewa komai saboda kowannensu da tunanin da yake, usman yana tunanin Yanzu as a degree holders zasuyi driving adaidaita, Kai kawai ya girgiza without saying a word, shi kuma habib yana tunanin halin da gidansu ke ciki Yanzu saboda bai da uba babu Mai taimaka masu, Yanzu yasan siblings dinshi suna chan suna bin neighbors saboda su samu abinci, several times suna shiga neighborhood Don yi masu aike saboda a dafa abinci a yan masu, bashi da bakin cikin da ya wuce hakan, because wasu lokutan korar su ake in Abincin ya kusa dahuwa. Shi kam sufwan babu abinda yake sai aduar Allah yasa a basu adaidaitar, he don't mind ko daya né a bawa su uku su dinga shifting saboda babu abinda yakeso kaman ya farantawa inna, he's dad is late too and mom dinshi is a strong woman, Tana sanaar saida haja cikin gida amma daga baya jallinta ya kare, Yanzu kannenshi suna saida yan waina a Kofar gida da yamma, ahaka suka isa gidan da bai da wani girma sosai,
"Ko alhaji Ibrahim bai Kai kudi ba amma yana taimakawa matasansu,,..shi kam wannan shegen sai gori..." Habib ya fada cikin ranshi, fita sukayi suka bi bayan wannan Saurayin zuwa inda wasu mutane ke zaune a gindin Wata bushiya, cikin respect suka gaida mutanen Sannan Saurayin yayiwa wani mutum bayanin abinda ke tafe dashi,
"Yaran waye?.. " Mutumin da akayiwa bayani ya tambayi Wanda yayi mashi bayani,
"Nima ban San su ba..." Kallon banza Mutumin ya watsawa Saurayin Sannan yace
"Gaskiya Ismail Baka da hankali... Ya zaayi ka kawomin samarin da bansani ba?... Ka taba ganin anyi haka?... Ko kana tunanin kudin banza gareni..." Mutumin ya fada cikin bacin rai Sannan ya juya ga su sufwan da suka sadda Kai kasa yace
"Kuyi hakuri..ni ban bawa Wanda ban sani ba keke...bawai kudi gareni da yawa ba kawai Ina bakin cikin in ga matasa suna gararamba a gari...Don nasan hakan yana jawo balai da tashin hankali daban daban...kaman yanda turawa sukace an idol mind is the devils workshop...shiyasa nake Dan. Taimaka masu da keke..." Sufwan da idanuwanshi suka Chanza yace
"Alhaji..muma in har Baka taimaka mana ba bamu San irin halin da zamu shiga ba...Wallahi alhaji ko abinda zamu bawa iyayen mu bamu dashi, ..kullum cikin yawon néman aiki muke..tun muna néman aikin office har mun hakura da certificate din mu mun dawo néman na abinci...Dan Allah ka taimaka mana..." Sufwan yafada kaman zaiyi kuka, daya daga cikin mutane dake zaune a majalissar yace
"Wane irin certificate gareku?.." Ya tambayeshi,
"Degree..." Habib ya amsa mashi
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Mutumin ya fada sannan ya cigaba dacewa
"Kasar nan ta lalace da yawa...wai Ashe ta matasa majiyan karfi da son aiki amma su nema su rasa?... Yanzu Dan Allah ku fadamin meye amfanin karatun?.. Wannan government basuyi wa matasanmu adalci at all...Yanzu komai sai ka San mutum...in Baka San mutum ba sai ka mutu a wahale...wannan rashin aikin yi yayiwa...kullum matasan mu sai yawo suke a gari..." Mutumin ya fada cikin bacin rai, shuru kowa yayi yana sauraron su,
"Ai gaskiya abun ba'a magana...wayanda suke son taimakawa basu da halin taimakawa...wayanda suke da halin taimakawa kuma basu taimakawa..sun danne kan kudi billions while wasu suna néman Dari biyu na abinci..Kai Allah yaisa..." Wani ya fada, sufwan daga Kai yayi ya kalli masu maganar yaga ko kilan sun samu taimako daga garesu sai yaga they don't look rich at all, irin normal civil servants né wayanda suke jiran albshinsu Wanda bai taka Kara ya karya ba,
"Ai ni takaici na daya né...misali Ina da gidaje goma...Ina iya zama cikin biyu lokaci guda?..." Wani ya fada sai wani ya amsa mashi dacewa
"Aa..." Mutumin yacigaba dacewa
"Tou in Ina da Kaya da yawa Ina iya saka biyu lokaci guda?.." Ya sake tambayan su
"Ai ka zama mahaukaci kenan..." Wani ya sake amsa mashi,
"Tou kun gani amma masu kudin nan Don handama kaga mutum da gidaje har kasar waje amma basu taimakawa marasa shi yayi...su dai kawai kansu da zuriar su suka sani...Kai Allah kar ka bamu halin rashin tausayi...Wallahi abun kaman ba'a mutuwa..." Mutumin ya fada sounding so bitter, haka suka dinga tofa albarkacin bakinsu sudai shuru sukayi suna sauraron su, Wanda ke bada adaidaita ya kallesu yace
"Tou daman ni ba kowanne lokaci nake badawa ba...Ina kaiwa wata uku ban saya ba Don kudin da suke kawowa nake tarawa sai in hada da kudin pension na in sayo sabo..saboda haka dukda ban San ku ba kuyi hakuri zuwa nan da wata uku...in Allah ya yarda zan sayawa daya daga cikin ku..." Kai suka sadda kasa Jin ya ambaci wata uku, ganin yanayin su yasa yace
"Kuyi hakuri...Nima ban da yanda zanyi..."
"Ba komai...zamu je gaba nema...Don Yanzu in muka zauna haka yunwa zaiyi ajalinmu da yan uwanmu...in Allah ya amince nan da wata ukun zamu dawo..." Habib ya fada kaman zaiyi kuka, ahankali suka Mike, wani dake zaune nan wajen ya saka hannu cikin aljihunshi ya zaro dubu daya tare dacewa
"Ga wannan kuyi managing..." Da sauri suka durkusa suka amsa tare da godiya, shima Wanda suka je wajeshi Shima ya zaro dubu daya ya basu, ahaka duk Wanda ke wajen suka dinga basu waje wani Dari biyar wani dubu, kasa godiya sukayi saboda mamaki, kawai sai sufwan ya fashe da kukan farin ciki Don sai da suka samu kusan dubu ashirin wajen wannan mutanen, godiya suka dingayi inda Mutumin ya sake tabbatar masu zai saya masu keke nan da wata uku Sannan wani yace
"Kuyi hakuri..wata rana sai labari..kawai ku sani in har Allah ya sa kukayi arziki ku tuna da wannan yanayin da kuke ciki..Don mutane da dama suna cikin Hali, .."Mutumin ya basu shawara, godiya sukayiwa Mai adaidaitar daya kawo su nan majalissar kuma har dashi cikin masu hada masu kudi. Gefe daya suka koma inda babu Mai ganinsu habib yayi counting kudin suka ga dubu ashirin da dari biyar
"Alhamdulillah,...I will never forget this day..." Sufwan ya fada sounding so excited,
"Yanzu dai ni ku bani dubu biyar da Dari biyar sai ku biyu ku raba sauran.." Usman ya fada masu, kallon mamaki sukayi mashi
"Why?.." Habib ya tambayeshi,
"Ai ku Baku da Mai taimakawa..ni kuma ubana yana da rai...kunga ko kaka nafiku..." Yafada masu calmly, da sauri suka rungumeshi a tare, dariya kawai suke kaman basu bane that look so dull few minutes back ba, 5500 habib ya bawa usman su kuma suka raba 7500 each, daga nan suka shiga wata shago sukayi siyayyar Kayan abinci da su spaghetti da sauransu, sufwan da habib 4K suka kashe each wajen Kayan abinci, wurin wasu masu saida garau garau sukaje sukaci abinci Sannan suka nufi gida, suna shiga cikin unguwar su kowanne ya kama hanyar gidansu rike da abubuwan da suka sayo amma shi usman bai sayi komai ba. Sallama sufwan yayi yana shiga cikin gidansu, Inna dake zaune cikin compound ko daga Kai batayi ba balle ta kalleshi, ahankali ya wuto ya ajiye Kayan daya sayo, sai lokacin Inna ta daga Kai Tana kallon Kayan,
"Inna gashi..wasu mutane suka taimaka mana..." Yafada har jikinshi na rawa saboda farin ciki, kallon banza Inna ta watsa mashi Sannan tace
"Wannan shi yasa kake rawar jiki kaman Wanda ya sayo buhun shinkafa?..mtwss..." Tafada Tana mikewa,
"Kiyi hakuri..." Yafada yana saka hannu cikin aljihunshi, 1500 ya Fiddo cikn sauran kudin yace
"Inna gasu...kin dinga cefane har Allah ya Karo wasu..." Kwcewa tayi daga hannunshi Sannan tace
"Kaman wasa Yanzu ka fara bara..." Tafada cike da takaici, wata budurwa ce ta fito daki ta kalli sufwan tace
"Lah yaya Kai ka kawo wannan?.." Tafada sounding so excited, ahankali ya daga mata Kai
"Allah sarki yaya..Ina ka samu kudi?.." Ta tambayeshi cike da so da kauna,
"Wasu mutane suka tara mana..." Idanuwa yarinyar da bazata wuce 18 ba ta lumshe before saying
"Amma mun gode...daman duk yunwa mukeji..Bari in Dora..." Murmushi ya saki yana kallon sister dinshi dake Kama dashi kaman yan biyu saidai age difference
"Tou shikenan..." Sufwan ya fada yana barin gidan.