← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 162

Sashe 110

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Thanks39💛❤💜💙💚
Sirrin wasu gayun
💙💚💛💜❤🧡

®Zuwairat (ummumaryam)

,3⃣9⃣

Don't read if you didn't pay,  if you do i owe you. Masu taurin kai muje zuwa.

Zama yayi yana karkada kafa sabida yanda heart dinshi ke boiling,  he hates alhaji mai saa so much, yasan yayi laifi da ya aminta dashi in the first place amma kuma what he did to them was on called for,  ysan da akwai classes of sins amma nasu is higher dukda ba shirka suke ba,  amma bounding for another creature is more like it,  hannunshi ya daga yana kallon jikinshi sai ya tuna wannan glowing skin zai sha wahala at the end of the day,  he wish there's something he can do but nothing at all,  it's already late for him,  tunawa yayi da maganar ahmed na if mutum na laif Amma yana  reflecting kan abubuwan da ya aikta yana da rabon rahama amma he doubts that,  kullum da bakin cikin halinshi yake kwana yake tashi amma cikin abubuwan da yake aikawata babu wanda ya daina sai neman mata,  yanzu ya mance rabon da ya fita neman mace, kawai. Pants kuma kawo mashi ake har inda yake ya biya, ajiyan zuciya ya saki ya tuna that he has fallen for yar mai saa,  yatsa daya ya saka a bakinshi yana tunanin why ita zai so,  few seconds kuma sai ya fashe da dariya yace
"because am monster like her stupid father... " yafada yana dariya and face dinshi jike da hawaye.  Yau kam yanda yake ji inda yana da zuria da yawa da babu abinda zai sashi bin bayan kato,  a duk aikin da ake saka su wannan yafi karfinshi,  yafi bashi haushi sannan it's irritating, amma yasan in baiyi ba mutuwa zaiyi kuma a yanzu bai da benefit for him tunda bai da da ko daya, tunawa yayi habib da sukace zai mutu kuma ya gagaresu shi kanshi wata nawa kenan yana neman shi don at Times har fita yake yana hunting dinshi amma kaman babu shi a kasar, 
"they're not even powerful... If they're power su kashe habib mana.... Why must they say me.... " yafada face dinshi babu walwala,  kawai he's having confidence cewa shima in baiyi ba ba lallai ya mutu ba sai kuma ya tuna da power of Mamanmu,  how she looked at him in the eyes and asked ina aka kai danta sannan how she rejected their money,  wannan kudin na nan kan table wani maiakaci ya shigo da sauri,  kallon mutumin yayi form head to the toe sanna yana kallon reason dinshi na shigowa har cikin office dinshi,  he's desperately in need of money, akalla mutum zai bashi kusan 7 years don irin matured mutanen nan ne masu neman hanyar ciyar da iyalansu,  da sallama ya shigo safwan ya goge face dinshi yana gyara zama sho,  while the man was walking towards him shi kuma yana tunanin he's going to Try this one don before he's thinking kilan sai Young small boys zai samu amma by the look of desperation na wannan mutumin he might accept, kafin mutumin ya karaso har ya gama analyzing komai,  saboda da akwai distance tsakanin inda yake zaune da first door inda zai ajiye secretary dinshi da da kuma main office dinshi amma dan maita Irin nashi da ana bude kofar fsrkon yake hangen mutum sannan yana sensing reasons din zuwanshi,  har yanzu bai da secretary don haka duk wanda yake shigowa direct yake shigowa office dinshi, mutumin tsaye yayi a gabanshi ya gaidashi cikin respect safwan ya amsa yana kallonshi from head zuwa kasa,
"mai gida taimaakona zakayi... Wallahi yata aka kirani bata da lafiya yanzu... Shine nace dukda lokacin tashin mu baiyi ba ka taimaka min kayiwa surajo, magana ya bani kudin aikin na yau... " ya fada daga inda yake tsaye,  jikinshin sai rawa yake,  surajo wani cousin brother dinshi dake kula da biyan kudin labourers, idanuw safwan ya rufe ya dora hannu kan Wannan kudin, mutumin kallon kudin yayi jikinshi na rawa yana tunanin he's asking for just 3k ya kai yarshi hospital while ka dozens na bundle din kudin yana gani, safwan knows why ya dora hannu kan wannan kudin,  he wants the man to. See it very well,  kaman baison magana ya bude baki yacw
"gaskiya bani da kudi... Ai kasan dokar aikin... You work from 9 zuwa 4 sai a biyaka amma yanzu it's just 12 zakazo baka KudI.... It's this same aiki ake biyanku. 1500 amma ni ina biyanku dubu uku amma you want to Come for alframa,... "yafada kaman mai jin nauyin magana,  ahankali mutumin yakalli sannan yace
"dan Allah ka taimaka min... "ya fada bai karasa ba safwan yace
"wai bakajin nace bani da kudi... "yafada hannunshi kan wannan kudin yana romancing dinsu yana kwadaitawa wannan bawan Allah, ajiyan zuciya mutumin ya saki sannan yace
"tou shikenan.. nagode... "yafada yana juyawa ahankali domin fita daga wajen,
"kokanason wannan na kan table dina?.. " safwan ya tambayeshi, da sauri mutumin ya juyo yace
"eh dan Allah ka taimaka.. kar yata tamutu..."
"yanzu dai rayuwar yarka is on you  ..don wannan kudin have a string attached to it... In kana iyawa zan kara maka wasu sannan kaga wancan office din?... "ya nuna mashi. Wajen secretary din mutumin yajuya ya kalli wajen sanna safwan yacigaba dacewa
"zan baka aikin secretary dina zan turaka kasar waje na wata. Shida ka koyi yanda ake aikin...amma abu daya tal kawai zakayimin for all the luxury i just mention... " mutumin bai bari Safwan ya karasa ba yace
"wallahi kome kakeso zanyi maka... Zanyi maka duk abinda kake bukata in dai zaka taimaka min... Wallahi zanyi... "yafada jikinshi na rawa, dan murmushi safwan ya saki yana tunawa da yanda alhaji mai saa yayi amfani da situation dinsu ya cucesu shima haka zaiyi amfani da nashi situation ya cuceshi,  talakawa at times is better kaje wajen dan uwanka talaka neman taimako da kaje wajen maikudi nema don some of them will never do things without benefits, sai dai.wayanda kudinsu is from Allah.
"Meye sunanka... " safwan ya tambayeshi, jikim rawan jiki mutumin yace
"Abdullahi..."
"Abdullahi zakayi duk abinda nace kayiko da bakasn meye ba?.. " ya tambayeshi,  da sauri ya daga mashi kai sanna yace
"indai ba kasheni zaayi ba wallahi koma meye zanyi...ai na dade a haka...babu abinda bazanyi ba saboda sauya yanayin rayuwa... "dariya safwan yayi yana relaxing kan rolling chair dinshi sai jujjuyawa kawai yakeyi saboda jin dadi yana cewa
"that's it... "yafada saboda dadi  hannunshi biyu ya daga sama yace
"babu mai kasheka wallahi... meye maganar kashewa ana maganar holewa... ai nobody is dying... " yafada with confidence,  kaman zai fada mashi abinda zaiyi mashi zaiyi amma sai kuma yaga it's better yayi shuru kar shima yaki kaman ahmed,
"kadai yarda zakayi komai? "safwan ya sake jaddada mashi,  d a sauri ya amsa da eh zaiyi,
"good..."yafada yana bude inda yake ajieye kudi ya karo bundle uku ya dora kan wanda suke wajen sannan ya umarceshi ya kwacesu,  kaman hungry lion mutumin ya kwace kudin yyi tsaye waiting for the next command,  don yasan da akwai abun yi,  the thing is despite sunsan it comes with a string attached bai damunsu,  kawai su dai a basu,  mikewa safwan yayi yana cewa
"follow me... " ya umarceshi, babu musu ya bishi da kudin a hannunshi ya rikesu gam,  daman a office din da akwai wajen hutawa har da gado da bathroom da komai inda safwan ke hutawa in ya gaji da aiki dukda ba wani aiki yake sosai ba tunda it has not start functioning properly,  bude kofar wajen dake kusan girman gida guda yayi ya nufi bathroom ya bude mashi tare dacewa
"ka wanke kanka sosai sosai ka fito... " ya umarci abdullahi,  babu musu abdullahi ya ajiye kudin kan resting chair dake wajen ya shiga bathroom din,  bude kofar Safwan yayi yace mashi
"kar ka fito da komai... " yafada atakaice bai jira yaga reaction dinshi ba ya maida kofar ya kulle, dawowa yayi ya cire expensive kayan dake jikinshi ya rage daga shi sai boxers, duk ilahirin jikinshi sai kamshi kawai yake don yana amfani da extra expensive perfumes,  in short  ba perfume kadai ba komai nashi bai tsada yake using from shoes,  clothes wristwatch da sauransu, daman yana da high taste tun suna da talaka kawai da bai da kudi ne yanzu kuma da kudin yazo he don't spend it silently, Agogon dake walkiya kaman rolex ya cire ya ajiye wani waje ya je ya kwanta kan gado yana tura hannunshi cikin boxer dinshi trying to rise he's manhood kafin abdullahi ya fito, yana  lumshe idanuwa yana wasa da kanshi amma nothing no feeling no erection,  ajiyan zuciya ya saki yana tuna abubuwan da suka bashi pleasure a bayan,  tunawa yyi da mufida ya saki nishi,  sai ya dawo ga rabia,  more nishi ya saki yana moaning kaman he's together with her,  sai kuma ya tuna da nana,  wani irin kuka ya fara saki under he's throat yana imagenining hes together with, 
"nana..."ya furta cikin wata irin murya yana wasa da kanshi,  bayan kaman minti biyar ya samu erection,  kallon kofar bathroom din yayi yace
"am waiting kar ka bata min lokaci... " yafada da karfi, bai rufe baki ba abdullahi ya fito,  ahankali safwan ya kalkeshi yayi saurin kauda kai don ko kusa safwan vai kaishi girman joystick ba,  da sauri yace mashi
"turn around... I can't see this.... "yafada gabanshi na faduwa don yaga mutumin da jikin karfi and he can kill him if he wants to,  abdullahi tsaywa yayi yana kallonshi da erection dinshi cikin wando, 
"nqce ka juya... Kawai turn around... Banason ganinka kawai Bani baya... "ya daka mashi tsawa,  still yana tsaye bai juya ba instead sai ya fara takawa zuwa inda safwan yake yanacewa
"luwadi zakayi dani?.." mutumin ya fada while walking to him naked,  safwa ja yayi da baya yana cewa
"i said turn back... Banason ganin gabanka.. Bayanka kawai nakeso ..."yafada yana moving back wrad kar a samu matsala yace shi zai nemeshi ya kasheshi don yasan ko kadan bai kaishi karfi ba sannan joystick dinshi is huge yana takama da nashi ga wanda ya linka nashi, cikin zafin nama safwan yace
"cewa ja juya bance ka zo. Ba... "yafada cikin fargaba yana ja baya don tsoro,  bai ankaraba yaji an shakesshi,
"daman abinda kuke kenan?.. "abdullahi ya fada yana rike da wuyar safwan kam,  safwan sai zillo yake a hannunshi yana kokari magana amma ya kasa saboda yanda yaji an kama mashi wuya,
"wallahi kasheka zanyi a rage mugun irin... "abdullahi yafada yana sakar mashj naushi da hannunshi na leberanci, ihu safwan ha saki jin kaman an sakar mashi guduma a ciki saboda azaba,  da sauri safwan ya fara girgiza mashi kai alaman ya daina,
"dan yaro da kai kalleni kace zakayi luwadi nadi... Ni dan hisbane kuma sai na kasheka... "yafada yana sake naushin shi a ciki,  nan take safwn ya balle da aman jini saboda yanda yake nausar mai ciki da duk karfin da Allah yayi mashi tamkar an aikoshi, safwan rasa inda kanshi yake yayi saboda yasan yau da kyar yasha,  he's lucky the other day ya kubuta hannun aisha amna yau da wuya,  sai da abdullahi ya sakar mashi naushi manya kaman guda bakwai sannan ya wullashi kan mirror nan take madubi ya fashe,  safwan look lifeless don ko motsi baiyi sai jini dake fita daga hanshin shi da bakinshi, abdullahi shiga bathroom yayi ya maida kayanshi daya cire sannan ya dawo dakin ya kalli safwan yana cewa
"in ba don rainin hankali ba har irin wanna yaron yana da idon ya kalleni har ya nemi luwadi dani..kawai. don kana da kudi... Wallahi insha Allah sai munyi maganin ire iren ku dan uwarka... " yafada yana nuna safwan da har lokacin jini bai bar fita ba,  legs dinshi biyu ya bude sosai sannan ya daga kafa ya harbi balls dinshi,  dukda safwan ya tsuma saida ya saki wani ihun,  dariya abdullahi yayi yana cewa
"shege ashe bai mutu ba...wallahi in ba don kar in kwasar wa kaina zunubinka da na karasa ka shege dan gidan abuwa... "yafada yana kwace kudinshi daya ajiye ya fita zuwa office din ya duba inda safwan je ajiye kudi ya bude ya kwasa da yawa sannan ya fita, looking normal kaman nothing happened.
Safwan kam yana nan kwance komai ya gushe mashi,  he's feeling much pain a cikinshi sannan he's balls hurt kaman bazasu kara aiki ba, shi dai yasan he's alive amma baisan a ida yake ba,  he can't move ko wani abu. Amra kam sai kiran phone dinshi dake falo take amma bai daga ba, hankalinta ya tashi sosai abunka da yaran da basu da access da maza,  hes the only male she have access to and she don't want to loose him. Ganin ta kirashi kaman sau goma bai daga ba ta dinga kuka zuciyarta na tafasa, duk gidan taruwa akayi kanta ana tanbayan what happened amma bata ce komai ba sai kukan da take,  alhaji mai saa da kanshi ya zo dakinta inda take zaune ta rungumi pillow tana kuka ya tambayeta abindake damunta still bata amsa mashi ba,  damu wa ya shiga sosai hankalinshi yatashi ga yar gold dinshi tana kuka, he begged and plead withher to tell him abinda ke damunta amma taki sai kukanta kawai take,  yanda alhji mai saa ke petting yarshi da wuya ka yarda yana zaluntar na wasu waje,  he's so kind and loving to he's children,  ko su yaran basu ganin laifin mahaifinsu ko kadan because he's good in cleaning he's tracks, ko kadan basu suspecting he's into something,  nobody will because ya iya muamala da mutane da maaikatanshi.
Chapter 110 · 0% Book details