← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 133 OF 162

Sashe 133

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Nana kam sai da Tasha ruwa ta bude ido Tana matse legs dinta sosai tare dacewa
"Dan Allah ku fad'a mashi kar.... "da sauri mahaifiyar ta rike mata baki saboda wayanda suke zaune wajen, tasan in tayi magana Tana iya fadin abinda zai tona asiri,
"tashi ki shiga ciki... "mahaifiyar ta ta daka mata tsawa,  Nana zuru2 tayi Tana kallon faces din matan dake tsaye kanta,  hannunta kan gabanta idanuwanta duk waje saboda taga tashin hankali,
"wai me ya sameki?.. Wani Abu yayi maki?.. "wata mata ta tambayi Nana,  wani irin kallon mahaifiyar ta watsa mata yasa Nana dake kokarin bude baki tayi magana tayi saurin mikewa ta shige dakinta gabanta na faduwa sosai,
"haka aljanu ke damunta kwanan nan... Wasu lokacin suna taso mata... "mahaifiyar ta tafad'a  masu Don rufawa yarta asiri, 
"Anya... Kaman wannan saurayin yayi mata wani abu... "inji wata, murmushi mahaifiyar Nana tayi amma deep down she's dying su bar gidan
"abuwa me kike tunanin yayi mata?.. Ina fad'a maki matsalar yata kina wani magana daban....fadamin abinda yayi mata Don ni bani da masaniya... "mahaifiyar Nana ta fadi Tana gyara tsayuwarta,
"Allah ya baki hakiri.. Kar ki fassarani... "matar ta fada Tana barin gidan,  sauran MA binta sukayi,  da sauri mahaifiyar Nana tashiga dakin Nana,  Nana na zaune hannunta kan bakinta kar aki kukan da take, idanuwanta duk waje,  hannunta gam kan gabanta, 
"mama.. Na shiga.. Uku... Shikenan...mutuwa zanyi..."tafad'a idanuwanta waje Tana sakin bakinta tare da kukan da yake makoshinta, 
"wannan shine Wannan?.." ta tambayeta, da sauri nana ta daga mata kai Tana kuka, 
"ki saki nan wajen mana... " mahaifiyar ta tafad'a hawaye na taruwa idonta,
"mama zafi yake Mani... "Nana ta fada mata,  hannunta mahaifiyar ta ta rike ta sauke daga gabanta tare daCewa
"Nana... "da sauri Nana tace
"mama saceni zaiyi kou... Me ya kawoshi gidan mu... Mama na shiga uku... "tafad'a cikin matsanacin kuka, ahankali ta dora hannu a bakinta tanacewa
"babu abinda zaiyi maki... Bai isa ya kara cutar dake ba insha Allah....."
"mama tsoron shi nakeji... Wallahi mama mugune.. Yana iya zuwa nan gidan da dare ya dauke ni baku sani ba.. Dan Allah in tafi kauye.... " tafad'a cikin tashi hankali idanuwanta waje sai kuka take,  sallamar mahaifin ta taji tayi saurin fita ta rikeshi gam Tana kuka,  mahaifiyar ta tafito da hawaye face dinta Tana gogewa, kallonsu ya tsaya yayi, tambayan abinda ke faruwa yayi mahaifiyarta ta fada mashi, he can't believe he's ears,
"lalllai...abun ya zama zagi kenan.. He have the right to step into the area... Gaskiya yaci saa ban nan..."da sauri Nana tace
"zai dawo ai... Mugune.. Bai da hakuri... "tafada Tana rike dashi gam kaman he's her life line.  Da kyar aka Shawo kan Nana ta zauna kan babu abinda zai sameta amma data shjga dakinta kaman she's seeing him,  hannunta rike da gabanta wai yana mata zafi,  wannan kawai she remembers all the pain and it rushed back in an instant.

Ana kiran magrub suka isa wajen Mai dala, usman na zaune cikin mutane dayake wajenshi ya zama wajen majalisan manyan mutane dayake shi yafi safwab shiga mutane,  yana ganin motar safwan ya Mike ya nufi motar shi,  bayan mota ya bude ya shiga yaga safwan sharkaf da hawaye,  kallon mamaki yayi Mashi yana cewa
"what happened.. " usman ya tambayeshi,  idanuwa Safwan ya daga ya kalli driver, usman kallon driver yayi yace ya fita,  da sauri ya fita,  safwan ya fashe da kuka sosai yana cwwa
"an cuce mu... An gama da rayuwar mu... An cinye mana imaninmu..."safwan ya fad'a cikin hawaye, 
"hmmm...me ya faru... "ya tambayeshi,  cikin kuka safwan yace
"wallahi bana jin dadin rayuwata ko kadan... Na cuce mutane da yawa... "Nan ya bashi labarin Nana, yacigaba dacewa
" how can someone in he's right senses do that... Sun kashe mana rayuwa... Look at us.. We don't even gave time for each other anymore... "ya fad'a cikin matsanacin kuka,  shuru usman yayi yana kallon wicked and dangerous safwan, 
"stop crying.. It's a bit late for us.. Kawai mu mori rayuwar mu kafin lokacin mu yayi... Ni bana tausayawa yanmatan nan... Duk yarinyar danayi muamala daita babu wacce ba kudi ta zaba ba,  duk son kudin ya kaisu Don haka stop disturbing your self kansu... "usman ya fad'a babu tausayi,  kuka safwan ya dingayi yana cewa
"blood money... Kai how comes... Why us... Why.. Why... Wacce rayuwa ce wannan..."
"yanzu no going back... "usman ya fad'a yana dafa shoulder din safwan.  Safwan bai bar wurin ba sai wajen karfe takwas, yana kuka usman na rarrashinshi.
Yana zuwa gida ya tsaya compound dinshi yana kallon gidan, komai baiyi mashi dadi, he hates everything,  he can't believe shine nan,  at times yana jin haushin irin rayuwar shi amma it doesn't last long,  it comes and go,  baisan exactly what's wrong with him ba. Duk daren bai samu bacci ba,  he's reflecting on he's life
Itama nana dakin iyayenta ta kwana Don ihu ta dingayi cikin dare kuma hannunta kan private part dinta da ance ta cire sai tace zafi take mata.
The following day safwan yayi deciding ya nemi office din mahaifin Nana ya bashi hakuri tunda ita Nana bata boye masu ba,  ya zama dole ya nemi yafiyarsu so tbat ya samu daman ganin Nana again Don yasan ko ya aika she won't come out ever again,  yana fitowa afra ta taho da gudu duk idanuwanta kumbure saboda kuka,  baraka na tsaye bakin window Tana kallonsu,  fadawa afra tayi jikinshi ta rungume shi Tana she miss him, shima hugging dinta yayi tare da kissing dinta,
"me nayi... "ta tambayeshi Tana kuka,
"nothing... Am busy ne... Kiyi hakuri.. Kuma ki sani ko na shigo baki Da amfani... "yafada yana kashe mata ido daya,
"I miss you... " tafad'a Tana rungume dashi sosai, Dan tureta yayi yanacew
"baby I have a commitment..."yafada yana janyewa daga gareta, goodbye tayi mashi ya shige mota, still Unguwar su Nana ya fadawa driver yaje, yana zuwa ya nemi wani matashi ya kirashi gefe yace mashi ya bashi takaitaccen tarihin gidansu Nana kan kudi naira dubu hamsin, babu wasting of time matashin ya fad'a mashi daga biri har wutsiya har da inda baban Nana ke aiki, godiya safwan yayi mashi ya mika mashi 50k cash. Cikin mota ya koma ya fadawa driver inda zai kaishi.

Abunka da kauye tun little habib bai kai koina ba maneman auren Fatima suka fara hallara, dukda Tana goyo hakan bai hanasu nuna interest dinsu ba, mamanmu kam bata ce komai ba saboda ko dama fatima bata basu, babu Wanda zai ganta ya yarda ta taba aire balle ace ta haihu, she look as young as ever. Yanzu da little habib ya fara wayau mamanmu ta kirata kan if tanason tayi aure tayi ita zata kula da habib, kuka ta farayi Tana cewa ita bata kara aure,
"ba sai Kinyi kuka ba... Banason in shiga hakkinki shiyasa nayi maki magana...ki bar kuka.."mamanmu ta fad'a mata,
"mamanmu.. Ban kara aure in ba yaya ba... In kuma bai da rai haka zan zauna Bazan yi aure ba... "tafad'a sounding so childish,
"aa Zara... Bazakice haka ba... In Allah yasa Kinyi yaye shi kiyi aurenki..."mamanmu ta fad'a mata,
"aa nidai banyi... "ta amsa mata kawai kuma she's serious.
"Allah yayi maki albarka... Allah ya dawo mana da modibbo indai yana raye... In kuma bai raye Allah ya jikanshi... "Mamanmu tafad'a voice dinta na rawa,
"Ameen... "Fatima ta amsa mata tana mikewa.
Yau Dr ya fadawa rabia ta shirya da yara zai fita dasu, wajen karfe biyar na yamma ta shirya cikin doguwar riga Mai tsada yara aka shirya su cikin kaya masu kyau. 5:30 Dr yazo ciki big family car ya kwacesu har da masu kula da yaran, gaba rabia ta zauna kaman matarshi. Clinton ya kaisu yayi spoiling dinsu with kayan dadi, yaran kam babu abinda suka ci sai hayaniya, duk Wanda zai gan yaran nan sai yayi magana, wasu ma sai sun tsaya sun daukesu picture saboda haduwa yaran,. Bayan Dr ya ajiyesu rabia tazo fita ya rike mata hannu Ya maidota ciki mota, kura mata ido yyi har taji kunya na kamata,
"yau Kinyi kyau da yawa my Lil sis... "ya fad'a idanuwanshi kanta, murmushi ta saki tace
"yaya nagode.. "tafada voice dinta na rawa saboda yanda hannunshi ke rike da nata,
"sister nayi maki karya... "
"karya name kuma... Ni ko ma maye na yafe.."tafad'a mashi calmly,
"aa you have to know... "ya fad'a mata, shuru tayi bata ce komai ba
"kinsan I told you ban da aure... Well am lying... Ina da aure da yara biyu..."idanuwa rabia ta zaro har da rufe baki da free hand dinta,
"you mean... Kana da aure?..and you have all this time for us?.. "ta fad'a mashi sounding so surprised, dariya yayi yace
"ba cikin time dinsu nake baku ba... Cikin time din aiki bake baku.. So. Ban shiga hakkinsu ba... So relax... "ya fad'a mata. Haka dai suka sha hira sosai sannan ya amma rabia was still surprise da irin halin dr, Don yanda yake kula dasu tamkar bashi da wasu commitment. Gida ta koma Tana jin wani irin, batasan abijda take ji ba, but to me it look like jealousy.

Thanks52💚💛💙❤
Sirrin wasu gayun
💙💛💚🧡💜

®Zuwairat (ummumaryam)

5⃣2⃣
Chapter 133 · 0% Book details