← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 162

Sashe 122

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

A kan hanya safwan ya tsaya ya saya masu kayan abinci dana sha,amra kam Tana kwance cikin mota,  duk fargaba ya isheta amma so ya hanata cewa komai.  Limitless company ya kaita lokacin babu kowa sai masu gadi da securities, hannunta ya kama suka zagaya bayan wajen, daman da akwai another resting place Incase bai son hawan sama, suna shiga ya maida kofa ya rufe ya ajiye kayan tare da umartarta ta shiga bathroom tayi wanka, 
"nayi... "tafad'a cikin rawar murya,  riketa yayi ya zaunar daita kan gado ya duka ya cire Takalmi karfata,  yanda kafarta ke rawa ya nuna Tana cikin fargaba sosai, inshort gani yake tinda yake daukan yanmatan bai taba tsaywa ya lura da yanda suke jin tsoro ba sai Kanta, yana cire shoes dinta ya Dan shafa palm dinshi cikin tafin kafarta dake kama da auduka saboda taushi, da sauri ta langwasa kafar alaman taji wani iri,  murmushi ya saki ya Mike yana cewa
"ki Cire hijab dinki... "yafada mata yana durkushe a gabanta,  ahankali ta girgiza mashi Kai, 
"haba baby.. Why... Nidai ki cire pls..."ya sake fad'a mata cikin rarrshi kaman zaiyi kuka,  ahankali ta sake makale mashi kafada, ajiyan zuciya ya saki yace
"tou kici abinci... "
"na koshi... "bata rai yayi yace
"wai ahaka zamuyi auren?..kome na saka ki sai ki nuna min bakiyi?.."yafada cikin fushi yana mikewa,  da sauri itama ta Mike tana cewa
"Dan Allah kayi hakrui... Ba haka bane... Kunya nake ji... "tafad'a voice dinta na rawa,
"tunda kallon dodo kike min zo ki tafi gidan ubanki.. Mata ba karewa sukayi ba... "yafada cikin bacin rai yana juya mata bata, bayanshi tazo ta tsaya yana bashi hakuri,  sai da ta fashe da kuka sannan ya juya gareta ya fara rarrashinta,  yana ganin tayi shuru yasata  ta cire hijab dinta,  gashin kanta har gadon baya,  wondering kawai Yake why Allah baya bawa mutum abinda ya dace dashi?,  Don ko kadan alhaji Mai saa don't deserve to be the father of those girls, duk yaran shi babu Mai wanj Mai aibu daga matan har maza,  they are all cute and adorable,
"tou ki watso ruwa.. "yafada mata, kanta kasa alaman she's shy tace
"AI babu kayan da zan saka kuma ban maida kayan dana cire... "tafad'a mashi tana boye face dinta, kallon mamaki yayi mata yace
"you mean in kin cire kaya baki maidawa?.. " ya tambayeta, ahankali tadaga mashi Kai, 
"da kudin jinin mutane kuke naku  holewan haka... "ya fad'a cikin ranshi
"you mean Duk tsadar kaya baku maimaitawa?.." ya sakr tanbayan ta cikin surprise,
"yea... Badawa ake... sai dai in Kai ka nuna a bar maka.. Shine zaa bae maka.. Duk sati ake kawo mana new clothes... "tafad'a sounding a little bit free with him,
"lallai.. Nidai do it for love yanzu.. Kiyi wanka ki maida wannan... "ya umarceta,  babu musu Ta kama hanyar bathroom tayi wanka ta fito, safwan kam sai kallonta kawai. Yake bai giftawa, shi kadai yasan yanda yakeji, he wants to rip her apart and take her until he can't do it anymore amma he wants ko bai aureta ba yanason relationship dinsu ya cigaba,  he wants it to go a long way and he rush her she won't come back for more,  zai bita ahankali yanda da kanta zata dinga zuwa wajenshi, abinci yayi forcing dinta taci kadan sannan ta zauna sai mazurai kawai take babu kwanciyar hankali tattare daita,  tattare wurin yayi ya shiga wanka ya fito wearing trouser da singlet,  Dan kallonshi tayi tace
"yanzu nan zamu kwana ...me and you?.. "ta tambayeshi,
"yea... Ko baki so?.. "shuru tayi bata amsa ba,
"in baki so kiyi magana sai in shiga wani wajen in kwanta.. If you're not afraid of those  people out there kiyi magana.. "yafada yana kallonta,  still kallonshi kawai tayi batace komai ba,
"shikenan.. Bari in barki.."yafada kaman he means it,  da sauri tace
"no please.. Kar ka tafi... "ta fad'a cikin tsoro,  gidansu ita kadai ke kwana amma nan she can't,  she's scared,  murmushi ya saki for just a second ya juyo ya haye gadon ya umarceta ta kwanta itama,  babu musu ta hau ta kwanta amma she's so uncomfortable saboda shi.  Before ten tayi bacci amma shi bai yi ba har 12, sai tunanin yand zaiyi mata kawai yake,  kawai ji yayi he can't take it anymore nan ya matsa kusa daita ya juyo daita gareshi Tana bude ido ya hada bakinshi da nata,  ko kadan bai bata daman complain ba balle ya tausaya mata saboda son dayake mata,  yana romancing dinta ta sakar mashi jiki completely saboda bata taba jin kanta cikin such yanayi ba,  he's hands was like the touch of an angel,  kayan jikinta ya cire bata ce komai ba ya hau sarrafa each and Every part of her body,  one thing he understand about is she's a loud person when it comes to romance, nishi takeyi ahankali amma daga baya ya komaj ihu,  amma na pleasure,  batayi na azaba ba sai da yazo saduwa daita, she was like wannan da zafi ka Bari,  tafad'a mashi cikin shagwaba,  barin gaban yayi ya koma ta sake bude sabon babin kuka,  abun ya zame mashi ciki that he always use the two when it comes to sex.  Ahankali ya dinga binta yanda bazata ji zafi ba,  she was strong compared to all he's previous victims, rikeshi tayi gam to her self that despite the pain she's still come to an orgasm, He was surprised bai yanda ta rikeshi Tana kuka Tana kara shigewa jikinshi,  it hurts but she enjoys it,  abun biyu ya zame mata, GA zafi GA dadi,  safwan was so happy that ya rasa inda zai taba a jikinta,  duk inda ta taba sai ta sakar nashi kukan shagwaba,  he has been with many woman amma nata is different,  ta nuna jin dadinta sosai may be is as a results of her father's habit,  bai taba bawa yarinya orgasm ba sai a kanta,  her legs was round to he's waist whike the ride was going on. While safwan was here having the fun of he's life Mai gadin gidan Mai saa ya shiga toilet yafi sau ashirin,  shi kanshi Mai saa bai sanj wani bacci ba  not because he knows he's daughter is out of the house but because bai da kwanciyar hankali sai ya fitar dasu daga kasar,  bai yi bacci ba yana counting hours to dawn,  ko kadan bai kawo a ranshi cewa amra is gone ba,  all he knows is she respect him kuma bazata ketara umarnin shi ba,  yasan she's afraid of him and she won't do otherwise tunda ya nuna mata bacin ranshi,  unknown to him suna chan da safwan in a very compromising situation, safwan bai Taba samun satisfaction kaman haka ba saboda yanda take nuna jin dadin harkan,  he loves everything about her,  gefe daya ya koma rungume daita,  sai nishi suke kaman sunyi gudu hours,  sai rada mata I love you a kunne kawai yake,  he don't know how to show he's appreciation Don he's so happy,  hannunta biyu zagaye da waist dinshi while chest dinsu biyu manne da juna, 
"baby kiyi hakuri kan abinda nayi maki... Laifin dad dinki ne... Forgive me... "ya rada mata yana kissing kunnenta,  bakinta ta dora kan kumatunshi ta yi mashi kiss tare dacewa
"ba komai... "ta fad'a in a sexy voice,  Dan murmushi ya saki tare dacewa
"did you enjoy it... "ya tambayeta yana shafa kanta,  boye face dinta tayi a chest dinshi Tana cewa
"amma da zafi ai... "tafad'a cikin shagwaba,  kissing wuyanta yayi yana cewa
"babu you're a heroin.. Kinyi kokari... Zan baki wani abu... "yafada mata, hira suka dingayi kaman ba yanzu yayi disvirging dinta ba,  wanka sukayi Tana mashi kuka wai zafi,  he loves everything she does,  she's the kind of wife he deserve,  the woman that won't see the monster in him,  the Woman that zata bashi to he's satisfaction without complaining,
"baby wallahi ko duniya zata dane sai na aureki... "ya fad'a mata.  Komawa ciki sukayi sai Bacci.
Da karfe bakwai ba safe alhaji Mai saa ya fito ya nufi part din yaranshi Don ya fadawa masu su shirya, ko Kadan bai maida hankali kan maigadi daya rame kaman kudin guzuri ba, farat daya Mai gadin ya rame sosai Don har garin Allah ya waye bai runtsa ba, kawai yana tunanin how it's going to be,  yana ganin alhaji d sauri yaji cikinshi ya sake murdawa, da gudu ya shiga ciki bayan ya gaidashi. Alhaji Mai saa bai maida hankali kanshi ba ya shiga part dinsu, cikin makeken falonsu ya tsaya yana cewq
"rise and shine angels.. Ku fito babu lokaci....get ready by 8:30 zaku tafi... "ya fad'a daga nan falo Don kar ya shiga dakunansu ya tardasu indecent, shuru yaji ya sakr maimaita magana sai afra ta fito cikin kayan bacci, shuru har wajen minti biyar,
"je ki tada angel... Banason ku makara... "ya fadawa afra, ahankali ta shiga dakin taga dakinta wayam babu kowa,  da sauri ta dawo Tana salati tare dacewa
"daddy bata dakinta,  ..."ta fad'a cikin fargaba,  shuru Mai saa yayi not believing he's ears, 
"nasan Tana Bangaren iyayenku... Maza go and call her... "yafada in confidence Don shi har lokacin bai yarda safwan ba iya zuwa ya dauke mashi ya ba,  kawai. He's thinking it's not possible,  da sauri afra ta bar wajen cijkn fargaba Don  tasan da wuya in Tana chan because tasan basu tashi d wuri haka sai in suna da lectures,  Tana zuwa nan iyayen suka biyota cikin tashin hankali, alhaji Mai saa najin abinda suke cewa ya yanke jiki yafada da hannunshi kan kirkjinshi kaman Mai heart attack,  cikin matsanacin tashin hankali aka Fara kiran Dr,  mahaifiyar amra bata San why this is happening ba,  ita kawai ta fad'a mashi why not a barta tayi aure tunda shi takeso amma dayake yasan abinda ya shuka sai yahau ta da fad'a yana cewa
"why will she say that ...yara nashi ne kuma dole shi zai zaba masu miji.. "bayan kaman minti talatin Dr yazo,  babu abinda mahaifiyar amra take cewa sai Allah yaisa wai shine sanadiyar guduwar yarta,  ko kadan bata tausaya mashi ba sai jera mashi tsinuwa kawai take Tana dora mashi laifi.  Bayan alhaji ya farfado ya dinga ihu,  kuka kawai yake  yana coughing da karfi hannunshi kan zuciyar shi,  Karin ruwa dake hannunshi ya fixge ya Mike,  da sauri doctor ya bi bayanshi yana cewa
"dan Allah take it easy kar ka samu heart failure..your heart is in danger... If care is not taken it will explode.. "Dr ya fad'a yana biye dashi banza alhaji Mai saa yayi ya shjga part dinshi a fusace,  daman shi Mai gadi na ganin Dr yazo gidan ya sake shiga tashin hankali, gani yayi bazai iya sayar da ranshi ba dole ya gudu ya tsira da ranshi, it's better a nemeshi a kasheshi da ya zauna a kasheshi,  tunda ya budawa Dr bai kara rufe gate ba ya fita da gudu.  Da sauri alhaji ya shiga part dinshi ya dauki waya.  Wasu jigajigan murya naji daga chan Bangaren,  cikkn tashin hankali ya fara cewa
"kuje wannan address... Ku dauko duk Wanda ke gidan... Ku kashe duk Wanda yayi kokarin hanaku... Kill who ever stand in your way... "yafada cikin ihu har lokacin free hand dinshi na kan kirjinshi.
"ku kawosu gidan wajen gari... Remember nace duk ubanda ya tsaya a gabanku slaughter them... Cikinsu duk Wanda yayi tausarin kan zuwa shima ku kasheshi.. Karku ragawa kowa.. Wanna umarni ne daga Mai saa... "yafada sounding so loud.
Chapter 122 · 0% Book details