← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 162

Sashe 89

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Nana kam she have total respect for big mama Don weekend biyu tayi a gidanta and it has been splendid, she so much love her and she so much love the Freedom, babu inda sukaje saidai aci a koshi a huta, jikinta Yanzu ya koma na yan Hutu Sannan her skin looks so expensive, lokacin da big mama ke waya da safwan Tana zaune ta dawo daga lecture, the call sounds so business like Don haka bata maida hankali ba, sai da big mama ta gama wayar ta juyo ta kalleta tare dacewa
"My sweetheart lokacin aiki yazo.." Idanuwa ta zaro Tana kallon ta Sannan tace
"Anty are you serious.." Ta fada sounding so excited,
"Yes dear...now tell me what you know about the work..." Ta tambayeta, shuru nana  tayi  for a moment Sannan tace
"I have no idea...  " Ta amsa mata,
"Well kawai aikin is the simplest one dake dauke da Jin dadi..nishadi tare da kuma kudi...kinsan meye?.." Big mama ta tambayeta trying to make it look good,
"No anty..."
"well...kawai it's about sleeping with the richest people in town..." Ta fada kaman it's nothing, idanuwa nana ta zaro Tana cewa
"Anty karuwanci kenan?.." Ta fada cikin matsanacin mamaki, daure face big mama tayi saboda statement dinta,
"Naji...amma anty Ai da zafi.,kuma ganewa ake in mutum nayi..."
"Ubanwa zai gane.." Big mama ta fada kaman she's not that nice and calm person, sadda Kai kasa nana tayi not knowing yanda jikinta ke mata she has been such a fool never to think about it, kawai tace mata aiki kuma itama tayi tunanin it's aiki, amma bata taba tunanin  it's such ba,
"Anty in na kwanta da namiji gani nake kaman in nayi aure mijina bazai San darajata ba..." Baki big mama ta tabe sannantace
"Wai me ake ganewa?.. Baki San cewa irin kudin da ake samu you can afford a surgery da zai maida wajen sabo ba?.. ..kuma matan da suke kaiwa mazansu virginity har wani daraja suka fiki?.. Inda suna da daraja Ai bazaa sakesu nor matter what ba.amma sai kiga yarinya da virginity tayi aure amma an wulakantata...Yanzu kawai if you have your money shikenan...like this guy am talking about kusan 700k zai baki...inshort yace a zo a amsa kafin kizo...amma babu matsala zan samu wata...ai masu son na da yawa...Don haka a bar maganar kawai..kar in takuraki..." Ta fada mata atakaice, ajiyan zuciya nana tasa ki before saying
"Anty yanzu 70000k zaa bani?.." Ta fada idanuwanta waje, yar dariya big mama tayi Sannan tace
."hmmm har 7000kwata tsiyacs'?... Listen.zaki samu connection...zaki hadu da the biggest boy in town...haka nan zasu Kai chilling kasar waje...ai kedai kawai in Allah ya hadaki da big mama kin warke..." Big mamma tayi mata dadin baki, nana shuru tayi Tana imganinig abubuwan cikin kanta,
"Kuma if you're lucky kika hadu da Mai Jin dadinki Wallahi kin gama wahala...ba Lallai ki sake zuwa wajen wani ba..shi kadai zaiyi maki komai like ya saya maki katuwar gida..luxurious car, Sai kuma fat bank account..." Tayi adding, nana kam har ta gama hango how life will be,
"Anty har sati guda...I will spend a whole week with him?.." Ta tambayeta cikin sanyinmurya
"Eh mana..sati guda na Jin dadi da hutawa ba..." Big mama ta amsa mata, ahankali nana ta Mike yana cewa
"Anty Bari in Dan shiga daki in kwanta..." Tafada sounding so weak,
"Zakije kou in samu wata?.." Ta tambayeta Kai tsaye, deep down Tana tunanin if har bataje ba no more relationship between them Don bazai taba yuwu ta dinga kashe mata kudi no profit ba, ahankali nana ta daga mata Kai alaman eh, Dan murmushi big mama ta saki tace
"Welcome to the world sweetheart..." Ta amsa mata, nana bata Kara cewa komai ba ta fita daga dakin, Tana tafiya Tana tunanin abinda big mama ta fada mata, she always wants to be with big boys amma bata taba tunanin there's price to pay for being with such people ba, kawai she's thinking yanda ko finger dinta bata iya sawa gabanta amma now she's going to have sex, idanuwa ta lumshe ta shiga dakinta ta kwanta, kallon Maryam tayi feeling as if she should tell her amma sai taji it's better she keeps quiet,.
Karfe seven big mama ta iso Kofar gidan safwan, gefe daya ta tsaya cikin mota ya Kira number dinshi, safwan dake kwance yayi piçking
"Na iso Ina Kofar gidan..." Ta fada mashi, ahankali ya Mike ya dauke leda da ya ajiye kudin ciki ya fita daga dakin rike da Wannan Leda, yana sanye da jallabiya sai kuma slippers, maigadi na ganin shi ya bude mashi gate safwan ya fita, nan yaga wata sabuwar murano tsaye gefe gidan
"You have got swag..." Yafada yana takawa zuwa wajen, itama fitowa tayi, kallonta yayi from head to toe yana tunanin this is big mama, ko kadan bata da muni amma duk Wanda ya ganta yaga first class bitch,
"Hi.." Ya fada lokacin da ya karasa wajenta,
"Hi.." Ta amsa mashi Tana tunanin he's the youngest among them Don tunda take harka da manyan mutane bata taba ganin young guy irin safwan,
"You're cute..limitless..." Tafada Tana Dan biting lips dinta, Dan murmushi ya saki yana cewa
"And unfortunately am not interested in second hands chicks right now..." Yafada yana kallon idanuwanta har hanjinta,
"Hmmm I am not too..." Itama ta amsa mashi atakaice, ahankali ya Mika mata Leda tare dacewa
"Count..."
"No need..?" Ta fada Tana Willa kudin cikin motar tare da budewa
"Ok..so when am I expecting my property..." Yafada atakaice, dariya big mama tayi tace
"Your property kaman ka aureta?.." Gira daya ya daga ya kalleta yana cewa
"Ai ko mata baa kashe mata 2 million...so kinga wannan har tafi mata ma...kawai sai I want the best...if you bring the girl I don't want you will pay me back with interest." Idanuwa big mama ta zaro tare dacewa
"Bamu refunding Ai..." Bata karasa ba safwan yace
"Then you're starting with me if you did get me good product.."
"Hmm kar ka damu...my nana is the best girl I have ever given a guy...zaka ji dadinta over...."
"Let me be the judge of that..." Yafada yana juyawa,
"I will be waiting tomorrow evening..." Ya fada mata yana takawa zuwa bakin gate disnhi, big mama tsayawa tayi Tana kallon safwan, gashin kanshi da yanda kuma bai da ass ko kadan, murmushi ta saki Tana cewa
"Nana you're in great trouble..." Ta fada Tana shiga motarta.
take ji  that In ba aiki t31💚💛💜❤️💙
Sirrin wasu gayun
💚💜💙💛❤️

® zuwairat (ummumaryam)

3️⃣1️⃣

Don't read if you didn't pay if you do you owe me.

Juya kan motar ta tayi ta bar wajen.
Chapter 89 · 0% Book details