Sashe 158
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
still crying, habib sai shafa bayanshi yake ahankali alaman he should stop crying, "babu abinda nake bukata daga gareka...just renounce cultism... " yafada mashi sounding so frank, da sauri safwan ya kalli habib dake tsaye kusa dashi yace "he wants to kill me ...pls tell him ya bani daman ganjn yara na... Nasan ko yanzu nakeson su i can take them without them noticing amma nasan sunyi halaccin da bai kamata inyi hakan ba..that's why am begging... Pls just let me see them... Let me hold them Dan Allah.. " yafada sounding so tired, ahankali habib ya zagaya gabanshi ya durkusa tare da dafa knees dinshi sannan yace " pls safwan... Dukkan mu nan zamu mutu... But it's good to die in the cause of Allah than to die shamelessly...bai kamata mutuwa ta zama abun tsoro gareka ba amma abunda zai biyo bayan mutuwa shine abun tsoro... In kaga yau ka mutu tou daman bazaka tsallake yau ba nor matter what...wallahi safwan it's better ka mutu Allah na farin ciki da Kai da ka mutu Allah na fushi da Kai... " habib ya fad'a mashi, face safwan ya rufe da hannunshi biyu ya fasa da ihu, irin ihun confussion, he's so tired, suna bashi tsoro and suna sashi jin tsoro da fargaban da bai taba ji ba, " let me hold my children first... Komai MA ya biyo baya...pls... " yafada cikin kuka, shuru alhaji yayi yana kallonshi, that's why akace komai na da sila, baisan lokacin da salim ya hadu da rabia zai zama silan haduwarshi da Safwan ba, inda yake jin dadi is yaga nadama tattare dashi, babu abinda kake ji sai kukan Safwan, sai sakin ajiyan zuciya kawai yake saboda yanda yayi kuka ya gaji, "habib pls beg him mana. Ka rokar min shi... Pls... " yafada cikin kuka sosai, he dont know what came over him, wani irin change yake ji tattare dashi, he's so fed up sannan yasan inda sanda yake safwan dinshi ne yasan babu wanda ya isa ya tsaya gabanshi ya rokeshi kafin yaga blood dinshi ba, yasan baa haifi wani mutum da zai hanashi ganin yaranshi ba, duk Wanda yayi kokarin hanashi sai ya kauda shi, zai kashe mutum har lahira for trying to stop him amma yanzu some part of he's evil habits are gone, " call usman... " shine abinda yaji alhaji ya fad'a mashi, bude face disnhi yayi yace '"usman kuma?.. " "yes usman... If kana son ganin yaranka call usman... " shine abinda alhaji bello ya sake amsa mashi, jiki Na rawa ya sa hannu cikin aljihunshi ya dauko expensive phone dinshi number usman yayi dailing ya kafa a kunne, he will do anything to be with he's children, habib kallon alhaji yayi trying to understand what he's up to, amma bai gane komai, office din habib suka koma da safwan, safwan relaxing yayi yana kallon office din habib, har lokacin bai bar yi mashi congratulations ba, "wato in mutum yayi hakuri zaiga riba... " safwan yafada cikn sanyimurya, nan habib ha fara bashi labarin bayan rabuwa har da maganar haukan da yayi da komai, ya fad'a mashi yana da yaro Kuma matarshi tana da ciki, " Allah sarki... Kaji dadi... Nikam ko Dan halal ban samu ba... Naga rayuwa... Am. So happy for you... At least kana bacci hankalinka kwance.... Dan uwa wallahi kaga masu arziki kawai.. Babu wani abun shaawa game dasu..." safwan ya fad'a mashi, ajiyan zuciya habib y saki before saying "wai is it that bad... " ya tambayeshi looking for more Information, " kam it's very bad... " Safwan ya amsa mashi atakaice, " Allah ya tsare mu da dukkan Al'umma muslimai... " inji habib " Ameen ..." Safwan ya amsa mashi, hira kawai suke har kusan hour guda, lokacin sallah zuhr suka fita sallah tare, lokacin usman ya iso, ganin habib in a bouyant way almost give him a heart attack, shima rungume shi yayi sosai amma shi unlike Safwan bai nemi jin how come ya dawo haka ba, kawai he's happy yaga friend disnhi, Sanna shi babu wani regret ko nadama tattare dashi, he look formal, in life it's a thing to creat sin sannan it's another thing to have a second thought and repent, in kun duba case dib Safwan da usman kowannensu is in depth of he's sins amma Sam usman bai damuwa, ya rungumi kaddara da two hands, bai taba nadama ko second thought ba, shi dai yasan basu da rahama kuma ya dauki hakan bisa kaddara yasan it's meant to be, ko sau daya bai taba kuka ba shi dai kawai yaji alert kamanyanda yake kiran kudinsu, duk yanda dan Adam yake Indai zaiyi laifi yasan yayi laifi yasan yana da hope amma muddin Kai kullum laifi kike amna baki sanin kina yi ko kuma ko kin tuba gobe kayi abinda ya fishi da akwai sauranki, we all make mistakes amma sanin munyi is something else, ko kadan usman is the opposite of safwan, he's not as mean as Safwan amma Sam zuciyar shi babu nadama ko k'wadayin talauci instead of cultism, shi dai he's enjoying he's life to the fullest and he don't regret anything, office din alhaji bello suka koma gabaki dayansu, usman kallon safwan yayi yace "gani... Any new development?... Ko colabo zaayi ne... " yafada Kai tsaye, nan ya fad'a mashi halin da ake ciki, cikin surprise usman yace "Ashe Allah ya soka basu talautaka ba tunda kana da yara har hudu... Ni meye nawa a ciki... " ya sake fad'a Kai tsaye, safwan zai bude baki yayi magana alhaji bello yace " I want him yi renounce cultism sannan in bashi daman ganinsu... " alhaji ya fad'a mashi yana kallon reaction dinshi, baki usman ya bude ya saki ashar sannan yace " Babban magana... Tab... "Mikewa yayi yace " all the best... " yafada atakaice yana son juyawa, surprise look alhaji yayi mashi yace "ban gane ba.. We didn't have our discussion kuma zaka tafi... Pls take a seat... " alhaji ya fad'a yana nuna mashi seat din daya tashi, usman yana inda yake tsaye yace " lallai AI wannan maganar ya fi karfina...i can't have this discussion...i won't be a part of this am sorry..." yafada still trying to live, still alhaji bello yayi yana kallonshi, ahankali yace "sit pls... " yafada ahankali, still usman na tsaye yace "wai ni meye nawa cikin wannan alamarin...pls I don't want to be part of this.. " yafada yana hada giran sama dana kasa, safwan dai ya dafa goshin shi shidai all he's thinking about is he's children, kawai su gama shaftar su a bashi yaranshi, "haba why will you behave like this.." habib yafada calmly, da sauri usman ya nunashi da yatsa yace "stay away from this... Naga it's a form of set up.. Am I won't be a part of it... "yafada sounding so angry, mikewa alhaji bello yayi yace. "ban haifeka ba?." yafada sounding a bit angry, idanuwa usmab yayi rolling ya dawo ya zauna looking furious, shuru alhaji yayi for a moment, sannan yace "wai Kai Baka son in Allah ya baka dama kayi renouncing cultism?... Baka son ka dawo hanya maidaidaiciya?.. " bai k'arasa ba usman yace. "ikon Allah.. Who told you ina cikin cult... " yafada yana kallon faces din safwan daya daure sabida yaga zargi na neman shiga, daman usman yana tsoron safwan, habib ya kalla yace "Kai kace muna cikkn cult kou?.. " yafada yana nuna habib, "ban gane ni na fad'a Kuna cikin cult ba... " "in ba kaiba ya zaayi ya San muna ckkin cult... Wato Dan Allah yasa ka tsira.. Wallahi if I were you I will lay low for eternity instead of prying in other people's affair... " yafada sounding angry, habib zai bude baki yayi magana alhaji bello ya daga mashi hannu sannan yace "enough... " yafada sannan ya kalli usman yace "wato if you have the opportunity bazaka bar cultism ba???. "alhaji ya sake tambayan usman, murmushin takaici usman yayi yace. "sir with due respect kar ka fara something you won't live to finish..."da sauri alhji yace. "are you threatening me?.. " kai usman ya girgiza mashi tare dacewa "ko daya.. Am not threatening you.. Am. Advising you... Wani wars are above you so kar ka takulo abinda zaiyi ajalinka... Gaba da gabanta inji hausawa..so wannan is above you... Zancen cult kuma ni bana cikin cult... Sai ku fadawa Wanda ke cikin cult ya tuba.. Nidai am clean... Am pure as the holy water... " yafada in a stubborn way, yana karasawa ya Mike juyawa yayi ya watsawa habib wani irin kallo sannan ya bar wajen. Safwan zaiyi magana alhji ya daga mashi hannu tare dacewa "go... Jibi ka dawo ka dauki yaranka..." ya fad'a atakaice, idanuwa safwan ya zaro yace "na shiga uku wallahi jibi yayi min yawa... Pls.. Help me... " yafada cikin damuwa, "no... Go or I will change my mind..." alhaji ya fad'a mashi, jiki ba kwari ya Mike, shima habib mikewa yayi yabi bayan safwan, suna fita alhaji bello ya kira Dr yace a sa a maida yaran family house dinshi sannan a kira nannies dinsu su dawo aiki. Bayan ya gama waya yace "rabbi am Doing this for your sake... Kar ka basu daman cutar Dani... " yafada cikin sanyimurya.