Sashe 53
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Safwan kam tunda gari ya waye ya sa waya gaba yana jiran kiran yar gidan alhaji Ibrahim, bai kirata ba har karfe sha biyu na rana, Jin shuru har 2pm yasa ya kirata, sai da ya kusa tsinkewa ta dauka tace
"Oh am so sorry...har na dawo gida ban samu kiran ka, wani irin bakin ciki yaji ya katse wayarshi, kawai bai San abinda zaiyi mata yaji ya huce ba, she's making him have more evil plans on her,
"Kina ganin you have sense...hmmm ni kuma I won't free you until am done with you..." Yafadawa kanshi, wayarshi né ya fara ringing yaga she's the one kaman kar ya daga amma sai yayi piçking yana cewa
"Bansan bani da muhimmaci wajen ki ba sai yau..." Bai karasa ba tace
"Dan Allah kayi hakuri...cewa akayi kar in dade kayi hakuri Dan Allah..." Ta fada mashi cikn sanyinmurya,
"Ban yarda ba...inda Kin damu Dani kaman yanda na damu dake da at least kin kirani kinyi min bayani...amma nothing..sai da na jira ki na gaji na kiraki kike fadamin haka...Kawai dai shikenan ..Allah né a jarrabceni da son mason wani..." Yafada kaman zaiyi kuka
"Wayyo Allah ba haka bane..nifa babu Wanda nakeso..ina short bani da saurayi babu Wanda nake waya dashi sai Kai......nidai Yanzu kayi hakuri Dan Allah..."
"The only way da zanyi hakuri is ki fadamin yanda zaayi in gan face dinki..." Yafada mata atakaice, shuru né ya Dan biyo baya for a moment Sannan tace
"Tou Yanzu it's after 2, muna zuwa islamiya karfe hudu, amma tunda ba kusa islamiyar take ba da karfe uku da rabi muke barin gida...amma because of you zanyiwa driver karya ya kaimu da wuri..sai kazo before four mu gaisa...." Dan kara ya saki alaman Jin dadi yace
"Wayyo baby I love you so much...inason ki sosai...but why Baku islamiya nan unguwar har sai kunje nesa..." Ya tambayeta,
"Dad yace nan babu islamiya Mai kyau...Sannan he don't want us to mingle with any one of them..."
"He hates the poor and the poor is about to dig into he's children so deep that they will hardly survive it..." Ya fada cikin ranshi,
"Ai da gaskiyar shi...you're too classy to mingle with the people in that area...Yanzu tell me the address..." Nan tayi mashi describing inda islamiyar take sukayi sallama, usman ya Kira suka gaisa Sannan ya fada mashi abinda yakeson yi, dariya usman yayi yana cewa
"Shege safwan...kazama annoba..."
"Nidai listen..zanyi maka flashing..sai ka kirani kana cewa anyi admitting Inna..." Dariya usman yayi cikin na masu Hutu yace
"You're funny..kana tunanin if ka fada mata hakan zaisa ta biyoka?.."
"Kai dai just call and leave the rest to me...ni take son rainawa hankali sai Wulakanci take...Yanzu just make sure you called me...then I know how to force her to follow me to see my sick mother..." Ya fada sounding so mean, dariya dai kawai usman yayi ya amsa mashi da
"I will do my own part..." Yafada yana kashe wayar, ahankali safwan ya Mike ya shiga bathroom yayi wanka. Abinka da Wanda ke da agenda before 3:30 yana chan yayi parking opposite islamiya yana jiran zuwansu, another plan da yake dashi is baison sauran sisters dinta su waye shi saboda suma ba barinsu zaiyi ba kuma in har suna ganinshi da ita ba amince mashi zasuyi ba, yana zuwa ya kirata a waya yana nuna mata he loves her so much that he's here tun 3, you know Dan Adam muddin zaka nunawa mutum kulawa ba wuya zaka mallaki zuciyar shi, Tana Jin yace he's here tun 3 taji ya fara kwanta mata duk wannan hatred da tayi mashi saboda yanda ya dinga yi mata maganar iskanci sai ya fara gushewa, karfe hudu sauran minti shabiyar suka isa Kofar islamiya, itama yarinyar irin yanmatan nan né da basu fadawa sisters dinsu gaskiya, yana hangan motar shi ta kalli sisters dinta da sauran siblings dinta kananu tace su shiga ciki Tana zuwa zata amshi sako, Ta fada masu Sannan. Suka sauka suka shiga ciki ita kuma ta nufo motar safwan.
Thanks 18💛💙💜💚❤️
Sirrin wasu gayun
💙💜💚💛❤️
® zuwairat (ummumaryam)
1️⃣8️⃣
Don't read if you didn't pay...
Dedicated to my anty, you enemies shall never laugh at you Insha Allah. Allah ya jikan wayanda suka rigamu gidan gaskiya.