Sashe 160
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau kam alhaji bello da kanshi yabi habib gida saboda yanda habib ya damu kan mamanmu, he was afraid of how to confront her da zata gane bada gangan yayi magana dasu ba,
" let's go inyi mata bayani... Bai kamata uwa tayi fushi da kai ba... " shine abinda alhaji bello ya fad'a mashi, ba karamin farin ciki yayi ba because he's an adult who's afraid of mother's anger, wasu suna ganin in sun girma baa ayi dukansu shikenan, basu San da uwa tayi fushi da kai it's better ayi maka bulala dari ba, wasu har cewa suke ai na wuce duka wallahi Imagine. Mamanmu was so honoured da ganin alhaji bello gidanta, rasa inda zata saka kanta tayi saboda farin ciki,
"murja... " ta kira oldest daughter dinta, da sauri ta fito
" ki kawo masu abun sha..." ta fad'a sounding so excited, da sauri ta dauko masu juice daga cikin fridge, bayan alhaji yasha ya fara bawa mamanmu hakuri kan abubuwan da suka faru yau, ya fad'a mata kar tayi fushi dashi Don fushinta is not good for him, nan ta Kara fad'a mashi she's afraid of loosing her son,
"adua kawai muke son kiyi mana... Ki godewa Allah daya baki da tamkar dubu... Ki kwantar da hankalinki..komai zaiyi daidai. .." ya fad'a mata,
" Allah ya tsare ya kiyaye... "
"Ameen mamanmu... "alhaji bello ya fad'a in a funny way dayasa duk sukayi dariya.
Rabia b'ata samu kwanciyar hankali ba sai da Dr ya dawo yace alhaji yace a kawo yaran, ajiyan zuxiya ta saki saboda he's a father to her in yaranta suna wajen shi kaman suna wajenta ne, yan gidan basu so ba amma dole aka shiryasu tsaf aka tafi dasu,
Gidan Mai saa kam an samu matsala yayin da report yazo wa alhji Mai saa cewa Adam dake abroad yana damun samari su sadu dashi ta baya, wannan abun ya mugun saka Mai saa cikin matsanacin tashin hankali, kuka ya dingayi yana tambayan why it happened, the world is crumbling for him, duk ya daina jin dadin rayuwa because of abubuwan dake faruwa tattare dashi, GA afra an zubda ciki dake jikinta she have been sick tana bleeding, babu irin maganin da baa b'ata ba amma bai aiki, ta koma fari tas kaman ba ita ba, cewa take a kira mata safwanbya bashi hakurin amanarshi dataci amma Mai saa yace in MA mutuwa zatayi saidai tayi but he's not talking to safwan.
The following day safwan yaje gidansu rabia ko Allah zaisa yaga daya daga cikin yaran amma hakan it's not possible, baa bashi daman shig gidan ba balle yasan suna nan ko basu nan, baisan haka rayuwa ke kunce da takaici kala kala ba, everything seem so boring, in yaga matasa irinshi suna normal life dinsu sai yayi wishing he's the one, wani waje inda mata sa ke aikin welder ya parka ya tsaya yana kallonsu,
"Allah sarki rayuwa... Rabbi.... Can I ask for afavour again?.. Ina iya neman wani abu wajenka bayan duk atrocities danayi committing?.." yafada yana tukin mota, har yau gani yake bai chanchanci ya roki wani abu wajenshi ba, gani yake he's own sins are too. Much tobe forgiven, daren yau baiyi bacci ba saboda irin deadly dream da yake samu Haka ya kwana zaune, thank Allah he have Nana to cuddle him Kaman wani new born baby, zau wuce wasu guys suka kalleshi, yasan suna admiring motarshi, basu San inda zai bada wannan motar ya yi tafiya a kasa kaman su without dying he will do it ba. Shidai kawai he's waiting for tomorrow, he can wait to see he's blood he's happiness, bai San irin farin ciki da zaiyi yana kallonsu ba, yanda Nana tayi describing dinsu was so fantastic, ko yau saida tayi maganarsu, tana rokon Allah yasa a b'ata ko dayane ta rike.
Abangaren alhaji bello ya kira malam da sukayi magana tun jiya and they're will to come, yau suka sauka gidan da ya tanadar masu, kowannensu yazo da Babban yaronshi Don sunce zasu kwana karatu saboda neman kariya da kuma samun sauki kan abinda zasuyi, lokacin da Dr ya kai yaran gidansu baisan dalilin dayasa ba kuma bai tambaya ba, duk abinda ake alhaji bello bai fad'a mashi cewa safwan is a cultist ba,.
Yau ne ranar da safwan zai ga yaranshi, excitement wajenshi baa magana, ko Breakfast baiyi ba ya fadawa Nana zai fita, forcing disnhi tayi saida ya sha tea kaman she knows he in for a big problem today, cikin shiga ta alfarma yaje wajen Inna ya fad'a mata zaije ganin yaran, da sauri itama tace tana zuwa, murmushi ya saki yace
"Inna kar ki damu... Dukda ba ta hanyar halal suka zo ba still jikokinki ne ...zan kawo makisu Insha Allah.. " idanuwa Inna ta lumshe tare dacewa
"ka bar cewa komai.. AI su basu da laifi... Don haka ina jira ka kawo min su... " tafada sounding so happy, yana fita ya kira habib ya shaida ya fad'a mashi he's coming yanzu. Da safe alhaji ya sa aka kai yaran gidan da malam suke, salim have to ask abinda ke faruwa because shi ya kai yaran gidan,
"ba komai Inason magana da mahaifinsu ne... " shine abinda alhaji ya fad'a mashi. Bai kara magana ba ya bar yaran da mai rainonsu daya bisa umarnin alhaji bello. Shi kanshi alhaji is praying very heard for safwan ya dawo daidai again. Cikin sauri safwan ya isa office din alhaji bello, nan suka hadu da habib suka shiga mota guda zuwa inda alhji, malamai da kuma yaran suke. Safwan bai san gidan alhaji bello ba balle yasan wani waje zaa kaishi ba, while he was driving habib yace
"Dan uwa... Pls kayi kokarin komawa hanyar maidaidaiciya nor matter what..." yafada cikin sanyimurya,
" am scared... Jiya da shekaran jiya banyi bacci ba at all... Am having a terrible nightmares... " yafada muryarshi na rawa
"it's because you have giving them so much power... Sunyi dominating dinka...nifa lokacin nan har tormenting dina suka dingayi...Just renounce them kawai wahalal tazo maka once and for all... " inji habib, ajiyan zuciya safwan ya saki sannan yace
"easy said than done...renouncing it means in mutu... "
"wallahi ba lallai ka mutu ba... Saidai in kwanar ka ne suka kare..." yafada mashi
" banason in bar yarana yanzu... Amma Allah kadai yasan abinda ke raina... " yafada cikin sanyimurya, habib ya dinga directing dinshi har suka isa inda yaran suke, horn yayi maigaid yabude masu gate ya shiga cikin gidan, a cikin falo kam malaman sai karatun alqurani suke yaran kuma suna gefe daya suna wasa da kayan wasansu da aka zo masu dashi. Safwan na fita daga cikin motar yaji jikinshi babu dadi, he's having a weird feeling, ji yake kaman ana hura mashi wuta a jikinshi, alhaji ne ya fito Safwan ya gaidashi yana da b'ata fuska, ko kadan the environment is not conducive for him at all, tamkar anja dabba zuwa slaughter house haka yakeji,
"bissimilllah... " alhaji ya fad'a yana shigewa gabanshi, habib bayanshi yabi shi kuma safwan ya tsaya yana kallon kofar, ahankali ya dauki steps zuwa uku yaji the more he steps forward the more he feels so hurt, wanna karatun da ake ciki yana damunshi dukda bai San ana karatu ba, bakin kofar ya samu yazo da kyar, the hotness was becoming unbearable for him,
" habib.. " yafada da Dan karfi, ahankali habib dake kokarin zama ya juyo ya kalleshi yace
" shigo mana... " yafada mashi
" aa.... Ban iya shiga... Dakin da zafi sosai... Pls I will wait out side.. Dan Allah ka fito min dasu... " yafada voice dinshi na rawa, kallon alhaji yayi yace
" ka shigo mana... Wane irin zafi kuma?.. Come in... Gasu chan suna wasa. " ya nuna mashi inda yaran suke wasa wasu rike da feeding bottle dinsu hankalinsu kwnace kaman nothing is happening,
"wallahi ni zafi nakeji... Wurin bai yi min dadi at all..." yafada daga inda yake tsaye,
" shikenan tunda bakason ganinsu... You can go back... Tunda har ayar Allah ya zama tankar wuta a gareka tun nan duniya kenan.. Just go back... " alhaji ya fad'a mashi atakaice, sake takawa safwan yayi yazo bakin kofa yayi saurin komawa baya again, nan take yayi kneeling nan waje yana xewa
"pls sir... Ja daukeni a matsayin danka... Dan Allah kayi min abinda zaKayiwa Dan da ka haifa... Pls .." yafada hawaye na taruwa idonshi,
"yes... Am trying to do what I know I will do for my son for you... Step inside.... " yafada mashi atakaice,
"na shiga uku..." safwan yafada cikin matsanacin tashin hankali, kaman yaran sun San abinda ke faruwa daya daga cikinsu ya saki kuka yayin da Muhammad ke neman kwace mashi abun wasa, idanuwa safwan ya zaro jin kukan daya daga cikin yaranshi, da sauri ya Mike daga inda yake durkushe, Muhammad kam sai kara Jan abun hannun yarinyar yake ita kuma tana ihu like her life depends on it tana neman Wanda zai kwato mata kaman yanda aka saba amso masu daga hannun Muhammad anything ya kwace masu, cikin zafin Nama safwan yashiga nan cikin dakin, yana shiga kawai yaji kaman an kwarara mashi garwashi a kai, wani irin ihu ya saki yana dafa kanshi tare da faduwa kasa, wannan ihun yasa yaran suka fashe da kuka da karfi.
Thanks, pls ku bar tambayata maganar rainsoul, na saka number Mai saidawa, if you really need it contact 08063328903
Thanks65💜🧡💚❤💛
Sirrin wasu gayun
🧡💜💚❤💛💙
®Zuwairat (ummumaryam)
6⃣5⃣