← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 129 OF 162

Sashe 129

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan minti talatin habib ne zaune kan gadon hospital idanuwanshi lumshe but he's not sleeping,
"who's mamanmu... "doctor ya tambayeshi bayan ciwon kan ya lafa,
"ban sani ba... "habib GA amsa cikin sanyimurya with he's eyes still closed,
"but you're habib?.. "doctor ya sake tanbayan shi,
"yes... "ya amsa mashi
"then ka San dagantakar ka da mamanmu?.. Because she must be someone special to you to remember her name in such situation...someone like a mother.. "doctor ya fad'a mashi, ahankali ya bude idanuwanshi,
"mamanmu... "ya sake maimaitawa,
"saf...wan... "habib ya fad'a again
"waye Safwan... " doctor ya tambayeshi,
"I don't know... Kawai it's coming to my mouth... Sunan suna yawo a bakina... "habib ya amsa mashi,
"close your eyes and relax for a moment...kilan zaka San inda wayanda kake kira suke... "inji doctor, ahankali habib ya maida eyes dinshi ya lumshe tare da relaxing again, alhaji sai kallon su kawai yake not saying anything, bayan kaman minti biyu habib ya sake cewa
"Fatima... Mamanmu... "ya fad'a, atakaice dai haka habib ya dinga kiran sunayen mutanen shi har da usman amma da an tambayeshi waye su sai yace bai San su ba, kawai sunan ke mashi yawo cikin baki. Kawai dai doctor cewa yayi he's getting he's memory back bit by bit, shi kam he can't wait to be well again musamman dayaji naganar uwa.

A gida kuma little habib is growing kaman ba a kauyeyake ba saboda yanda mamanmu ke kula da uwa kuma Tana samu abinci Mai rai da lafiya haka shima yana sha a mama, he's looking like he's father and mamanmu Tana kaunar shi sosai Don bacci ko yunwa ke rabasu, at times wurin mamanmu take kwana sai cikin dare in ya fara kuka sai a maidashi wajen mahaifiyar shi, gwagwo kam cewa take mamanmu bata da kunya sabida yanda takewa yaron a gaban mutane, ita kam sai dai tayi murmushi because yaron ya zama tamkar farin Mai haskaka duhun rayuwar ta, kullum cikin yi mashi da mahaifin shi adua take kaman yanda ta saba.

Suma yan hudu suna girma sosai Don har zama sun fara, they're growing faster than their age sbaoda dadi, in ka gansu sai kayi tunanin sun Kai 8 to 9 months alhalin ko 6 months basuyi ba, rabia is coming to term ahankali sannan ta Dan fara sakewa da yaran Don duk da abinda ubansu yayi mata in ta kallesu suna brighting her dark heart, kaman sun san she's their mother da sun ganta haka zasu dinga mika hannu ta dauke su, ina aka zaunar dasu sai tazo ta zauna cikinsu Tana kallon su with her eyes full of love, ko makiyanka will never hate those children Don kusan sau biyu alhaji ke sawa kaisu gidanshi kawai a ajiye mashi su ya dinga kallon su tare da hajiya, mufida kam duk sanda ta gansu saj tayi sha'awar Haihuwa kyawun yaran bai misaltuwa. Dr is now relaxed daya ga rabia ta fara kwantar da hankalinta life is moving smoothly for her despite at times Tana hours cikin dare Tana tunanin yanda future dinta zai kasance da wannan yaran. Tasan if she really wants to start a new life Tana iya barin yaran ta gudu kaduna wajen family dinta na chan tasan her aunty will not forsake her amma what wilk That make her? Shi will be an ingrate sabida if wayanda suke daukan nauyinsu basu gaji ba bai kamata ita ta gaji ba, kuma in da tanason ta maida yaran GA ubansu she can trace him amna ko a mafarki batason haduwa dashi.

Nana kuma life is fair to her because she's coming out with good grades, wani Dan uwanta yazo da maganar aure ta rufe ido tace bata san zancen ba, parent dinta basu takurata ba as she still wakes up in the middle of the night screaming saboda har yau trauma din bai bar ta ba, tasan ko a lahira in dai ana bada zabi she will never be with a man again, she have learn a lot of lessons.

Adam kam yanzu bai full sati guda bai zo office din safwan da itching ass disnhi ba, abun ya zamewa safwan balai, Don at times bai so amma dole yayi, he's regretting meeting him, sau uku Tana zuwa gidan during weekend Don yayi mashi scratching, ko kadan afra batayi suspecting wani abu ba, kawai in ya zo sai Safwan ya saka shi a mota su fita da sunan he will drop him, kawai adua Safwan yake ya samu admission ya bar kasan tunda ya gama secondary school kuma yaran Mai saa maza basu higher institution a Nigeria.
Mai saa kuma har yau bai samu lafiya ba Don har wata guda yayi kasar waje yana amsar treatment from the best doctors amma still he's heart hurts, kullum in ya tuna amra is gone and afra is with monsters Safwan sai ya zubda kwalla, last meeting da sukayi pants da used pad guda sabain safwan ya kawo, wannan yasa shugaban ya kara mashi girma. Yanzu yazo munzalin that he need not to provide more pant's saidai a bashi special assignment kaman causing road accident susha jini wannan kuma ba kullum bane once in a year suke zubda luxurious bus Mai dauke da mutane da yawa Don susha jininsu.

Safwan kam kudi sun zauna Don yasa anyiwa Inna da su asiya passport na zuwa saudia, yau duk suna falon Inna har da baraka da safwan da afra, tunda safwan da afra suka shigo baraka bata kara daga kai ba, afra kam ta gane irin zaman da sukeyi Don ita kadai ke biyawa mijinta kulawa kaman yanda yake bukata, safwan ya rike hannun afra kaman zaa kwaceta sai hira suke, Inna tace
"ku fadi abinda kukeso a saya maku.. Bari in fara da baraka uwargida... "bata karasa ba safwan yaja tsoki tare da tabe baki, baraka kam daga kafada tayi because ita in ba Don yau inna ta hanata tashi ne if not dataji zai shigo saidai tayi saurin shigewa bed room dinsu kuma ko hour nawa zaiyi zaune bata fita sai taji ya fita. Amma yau Tana hangosu ta Mike amma sai Inna ta ce
"in har ina da daraja a idonki kar ki tashi.. Kiyi zaman ki inda kike.. "haka ta zauna ba Don taso ba,
"baki fad'a min ba... "Inna ta sake tambayan ta,
"aa ni banson komai... Allah ya maido ku lafiya... "ta fad'a ciki sanyimurya, baki Safwan ya tabe yana karkada kafa daya dora daya kan daya, ko kadan bai tunawa daita sai ya ganta because he's having lot of fun with afra sannan shi yanzu baiga wani abu da zai daga mashi hankali a jikin mace ba.
"bazai yuwu ba.. Ya zaayi sarikarki guda taje makka babu tsaraba ..ki fadi duk abinda kikeso..."Inna ta fad'a with confidence, murmushi baraka ta saki sannan tace
"ba sai kin saya min wani abu ba.. Kawai kiyi mana fatan Allah ya rabamu da makasan mu... "tafada wearing a smile, Safwan daga Kai yayi yana kallon faces dinsu then hers, ta cigaba da cewa
"kiyi mana aduar Allah ya raba mu da azzalumai a duk inda suke...Allah kuma ya zaba mana abinda yafi alkhairi a rayuwar mu... Inna Kinga wannan gabaki dayanmu zakiyiwa..."tafad'a not looking at safwan dake kallonta,
"eh lallai AI kece Mai babban tsaraba.. An gama..."Inna ya fad'a Sannan ta juya ga afra dake kallon baraka not knowing abinda take nufi with her words, Safwan kam ya rasa inda zai saka kanshi sabida haushi, yasan she's indirectly asking ayi firing dinshi da prayers, he wonders why tafadi such things.
"amarya kefa me zaa tsaya maki ..."inji Inna, afra zata bude baki tayi magana safwan yace
"ita basai kin saya mata komai ba.. Da kun dawo muma zamuyi tafiya.. Banason barin gida VA kowa ne.. Shiyasa."ya amsa mata face disnhi daure. Haka dai suka sha hira amma Safwan is thinking why baraka tayi wannan maganar. Wacegari driver ya Kai su Inna airport. Baraka Shiryawa tayi Tana jiran taga Safwan ya fito ta fad'a mashi zata gida because bata iya zaman gidan hakanan, sai wajen 12 ya fito afra na makale dashi kaman chewing gum, Tana ganin ya fito tayi saurin fitowa, sai da ta Dan matso kusa dashi tace
"zan tafi gida .."ta fad'a in a respect and scared way, banza yayi kaman baiji abinda tace ba, sake maimaitawa tayi still bai ko kalli inda take ba, afra sai kallon ta take from head to toe, har wajen motarshi tabishi Tana mashi magana amma kaman babu kowa wajen, alama yayiwa drver ya fito da sauri ya fito, driver seat ya zauna ya tada mota aikam sai yayi direction din baraka da motar, yanda ya taho saida afra da driver da maigadi suka dafa Kai because tankar zai bi ta kanta, da gudu ta bar way dinshi ta fadi gefe guda, tsayawa yayi tare da whining glass yace
"Ashe karamar yar iskace ke...da kin tsaya AI tunda you have a death wish kiga aiki da cikawa... The next time you come close to me will be your funeral... "yafada cikin fushi, baraka dake nishi sabida tashin hankali data gani was still shock, she can't believe he tried to Kill her kuma da bata gudu da wallahi ta zama gawa, Don babu wasa in what just happened. Tana nan zaune ya fito ya koma baya driver ya shiga gaba suka bar gidan..

Thanks,50🧡💙💚❤💜
Sirrin wasu gayun
💛🧡💙💚❤💜

®Zuwairat (ummumaryam)

5⃣0⃣
Chapter 129 · 0% Book details