Sashe 150
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Thanks60🧡💙💚💜❤
Sirrin wasu gayun
💛🧡💙💚💜❤
®Zuwairat (ummumaryam)
6⃣0⃣
Jikin shi sai rawa kawai yake, baisan lokacin da wayar hannunshi ya fadi kasa ba, he can't believe the whole world is crumbling down ta the same time in he's life, wani irjn kishi kawai yakeji wai he have been sharing afra with another man, inda ba cult suka ce sun cinye mashi yara ba da hospital suka fad'a mashi he's infertile zai dauki cikin afra as a miracle, but they don't make mistakes sai in rare cases kaman na habib, har lokacin Dr was on phone yana cewa
"sir congratulations...da alaman farin ciki ya hanaka magana... "yafada mashi sounding so happy,
"Dan Allah da gaske afra is pregnant ko kawai kafada Don inji dadi... In Don in ji dadi ka fad'a to wallahi ka dauki hakkina... Don haka stop playing with me. ""safwan ya fad'a cikin rawar jiki, da sauri Dr yace
"wallahi sir da gaske nake... She's pregnant... "bai k'arasa yaji karshen zancen ba ya wurgar da wayar tare ra sakin another horrible scream, inda voice dinshi normal yake da duk gidan anji ihun da yake amma dayake he's voice is down because of he's previous cry sai baa jin shi, ihu kawai kawai yake yana cewa
"afra ubanki ya gama Dani kema kin gama dani .."yafada yana tunanin ko cikin wannan azaban kawai aka barshi ya isheshi, because he's hurt all over especially he's heart, bai son afra for s moment amma the thought of sharing her with another man bayan ya biya sadakinta hurt him, wani irin zafi da kishi yakeji, baisan he cared ba sai yau, gani yake ahanakli ya zame ya zauna kasa yana kuka, ko da bakin cikin da yake ciki aka barshi it's enough for him, amma yasan it's Just getting started, yasan there's more to come, kawai he's feeling kaman ya mutu da ya k'ara jin wata azaba kaman Wanda yaji a yau, da kuma ranar daya ji bai iya haihuwa, lokaci guda ya goge face dinshi looking so furious, da sauri ya Mike ya shiga bed room dinshi ya dauki belt ya Kama hanyar part din afra, he's going to send her and her bastard to her father, amma sai ya tabbatar she tells him who's response for the pregnancy, Kowacce na part dinta Don haka basu San abinda ke faruwa ba,amma masu gadi dake suke zaune a duty post dinsu sunga the way he's walking holding a belt , gaban wannan Wanda ke tarayya daita faduwa yayi because he have come to like her, safwan ba shiga ya maida kofar falon ya kulle sannan ya shiga bed room din da take bacci, yana shiga ya ganta kwance ta rufe kanta da blanket tana jin motsin shi ta sake lafewa a gado, bathroom ya shiga ya cika bathtub da ruwa sannan ya fito daga bathroom ya zauna idanuwnashi sunfi garwashi ja, blanket ya yaye daga jikinta tayi saurin tura legs dinta ciki alaman she's cold,
"congratulations... The Dr said you're pregnant... "yafada trying not to cry, ahankali ta murza idabuwanta tare da mikewa zaune, cikin sanyin murya tace
"really... "ta tambayeshi
"yes really... "murmushi ta saki Tana cewa
"wow.. Am happy.. Finally... We're going to be parents... Naji dadi sosai... "tafada tana lumshe idanuwanta kaman tana zata sake bacci, wani irin takaici safwan yaji, murmushin takaici yasaki yace.
"but a akwia matsala... "da sauri ta bude ido ta kalleshi abunka da mara gaskiya,
"problem kuma? "
"yes problem.. Because you havr to tell me who's the father ..."yafada yana nada belt dake hannunshi, afra ji tayi saliva dinta ya kame, idanuwa ta zaro kaman ba ita dake lumshe idanuwa kaman Mai jin bacci few seconds back ba
"ban gane ba... " AI bata k'arasa ba ya sakar mata belt ta skai wani irin razanannen ihu kaman bai ita da ko magana batayi da karfi ba,
"da aurena kanki kike lalata da wani..."yafada yana sake buga mata belt, nan take ihunta ya cika koina,
"wallahi bansan... "AI bata k'arasa ba ya sake lafta mata another cane, yanda take ihu yasa mata gidan fitowa compound cikinsu har da inna suna kallon ina ihun ke fitowa, Mai gadi da yayi doubling kunnenshi Don ya tabbatar if ihun da yakeji na afra ne yayi saurin mikewa ya shiga ciki, kullum inzasu tarayya sai ta kawo mashi bundle din 100k, wannan kudin ya fara zubawa a bag jikinshi na rawa, abunka da mara gaskiya baisan dukan me akewa afra ba but he don't want to take any chances, cikin hanzari ya hada kudin da nashi da yake saving ya cire kayan aiki dake jikinshi,duk Wanda ya ganshi yasan cikin matsanacin tashin hankali yake, duk idanuwanshi waje sai kallo kofa yake kar a shigo bai sani ba, da sauri ya saka wasu kayan ya dauki bag ya fito, bai kallon abokin aikinshi dake tambayar shi abinda ke faruwa ba ya fice daga gidan da gudu.
Duk kofar falon su Inna suka zo while Safwan ba ciki yana neman aika afra lahira Don da waje karfen yake buga mata tambayar ta kawai yake wake da cikin jikinta ita kuma tana ihu tana cewa nashi ne the more Tana denying the more yana ji kaman ya aikata lahira,
"bazaki fadi ba? "ya fad'a in a horrible and terrifying voice, afra da bakinta ke jini ta kasa magana, kofa Inna ta dinga bugawa da karfi tana kira safwan ya fito amma ko jinta baiyi balle ya sassauta mata,
"taaurin Kai zaki nuna min kou.. Baki fadin Wanda yayi maki ciki?.. " ya daka mata tsawa, Nana da baraka duk dora hannu sukayi bisa Kai jin abunda yake cewa
"Dan ubanka kana neman Haihuwa ta samu shine Don hauka zaka Kasheta?.. Wallahi ka bude kofa kar ij tsine maka..."shine abinda Inna tafada cikin ihu. Safwan ganin bata da niyyar fad'a mashi da wnada taci amananrshi yasa ya ajiye belt din hannunshi, gashin ganta ya rike ya dinga janta zuwa bathroom, sabon ihu afra ta farayi da sauran strength dinta, bai tsaya ba ya kaira bakin bathtub ya Kama kanta ya tura cikin ruwa ya danne,bai fiddo kanta ba sai da yaga zata daina motsi ya fiddo kanta,
"zaki fadi ko in kashe ki... "ya fad'a da karfi,
Afra bata San inda kanta yake ba saboda azaban datasha, da kyar bayan minti biyar ta fara cewa
"sa... Li... Su... "tafada tana nishi Kaman zata mutu,
"uban waye salisu... " ya sake daka mata tsawa, cikin haki tace.
"se...cu r...ity... " ta fada da kyar don already ta lura he wants to kill her and he will in har b'ata yi magana ba, bai k'ara cewa komai ba ya fice ya bude kofa, duk yab gidan suna kofar dakin afra, hannu biyu Inna ta saka tana marinshi kaman ba mutum ba ko mostawa baiyi, idanuwanshi kaman ba nashi ba,
"Kasheta zata kayi?.. "Inna ta fad'a sounding so bitter, jda gudu baraka da rabi suka shiga cikij part din afra for the very first time Don tunda bata sake masu suma basu damu da su shiga inda take ba, tun falo suke jin nishinta har bathroom, kaman ba ita ba saboda yanda safwan ya sauya mata kamanninta. Safwan baiyi wasting of time ba ya nufi gate yana cewa
"In kula da Kai kuma Kaci amanata... Wallahi yau in ka fini karfi Just kill me... If not sai na aikaka lahira... "yafada yana zuwa wajen gate, dayan Mai gadin ya dakawa tsawa yana tambayan shi inda abokin aikinshi yake, nan ya fad'a mashi ya gudu, zamewa safwan yayi nan kasa ya dinga kukan bakin ciki da takaici.
Duk wnada yaga afra sai ya tausaya mata saboda she looks so terrible jikinta duk kwance da belt abunka da wacce bata saba da wahala ba, Inna tambayar ta kawia take abinda tayi amma ko magana ta kasayi balle ta fad'a masu, sai kallon faces dinsu kawai take tana nishi hannunta kan maranta, bayan kaman minti biyar safwan ya kara shigowa looking so terrible, ko daga idanuwa baiyi Don yasan abunda zai biyo bayan if har ya kallesu, afra na ganinshi ta ja ta koma bayan Inna,
"na baki minti biyu ki fito in maidaki gidan ubanki... "yafada atakaice, bayanshi Inna tabi tana tambayar shi abinda ke faruwa, nan ya fad'a mata komai, salati Inna ta dingayi. Atakaice jiki na rawa afra ta saka long jallabiya tana dingishi tafito ya ja mota ya bar gidan, bai tsaya koina ba sai a compound din Mai saa, yana shiga ya fito dga cikin mota, afra ya jawo daga cikin mota ya fara kwallawa mai saa kira kaman mahaukaci, da gudu ya fito tare da sauran family dinshi that are hearing ihun da Safwan yake, yanayin afra yasa Mai saa rudewa
"na maido maka karuwar yarka gida... Sai ta nemo uban abinda ke cikinta..."yafada atakaice yana Sakinta nan kasa ta fadi tana kuka. Mota ya shiga ya bar gidan driver like vin Diesel na fast and the furious. Yana dawowa ya shiga part dinshi yayi wanka.