Sashe 38
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Habib kam yau yayi mafarkin daya gigitashi, he was so scared that ko baccin kirki baiyi ba ya dauki alquran ya dinga karatu har akayi sallah asuba, daya fita gaida mamanmu itama she looks disturbed,
"Mamanmu meye ke damunki..." Ya tambayeta yana durkushe gaban ta, idanuwa ta lumshe Sannan tace
"Nayi mafarkin da ya razanani...zata bude baki tayi magana sai hawaye, shima fashew yayi da kuka tunda yasan it's about him,
"Mamanmu mafarkin me kkikayi?.." Ya tambayeta cikin kuka, mamanmu jawoshi tayi jikinta Tana cewa
"Indai a wannan cikin nan nawa ka zauna babu abinda zai sameka saidai da yardar Allah...babu Wanda yaisa ya cutar da Kai ..." Tafada cikin kuka, babu abinda yake sai amsa mata da ameen, sai da suka sha kuka suka koshi Sannan Habib ya fita domin nema masu breakfast, kosai da kunu ya sayo masu ya dawo ya ajiye ya fito Kofar gida yayi tsaye, yana nan tsaye ya Dan juya saiyaga Fatima tayi saurin komawa ciki, dariya ya saki forgetting about he's problems for that moment, Kofar gidan ya nufa ya shiga da sallama as usual, gaisawa yayi da ammi ya samu waje ya zauna yana cewa
"Let's see how long you can stay inside..." Yafada cikin ranshi.
Zama yayi har kusan minti goma amma bata fito ba, kawai Tana lekowa in taga yana wajen sai tayi saurin komawa cikin dakin, kin tafiya yayi, yana nan zaune ammi dake harkokin cikin gidanta ta kalleshi tace
"Oh na mance Bansa aka Kawo maka ruwa ba..." Tafada sounding busy,
"kar ki damu ammi..kiyi aikinki..." Yafada kanshi kasa,
"Zarah..." Mahaifiyar ta takirata ta da karfi, shuru tayi bata amsa ba dukda taji, sake maimaitawa tayi Sannan ta fito kanta kasa, juyawa habib yayi yana kallon ta, kanta babu da dankwali Sannan ko takalmi babu kafarta,
"gani..." Ta amsa mata Kama bata son magana, sadda Kai kasa habib yayi ya saki murmushi,
"Ki bashi ruwa..." Amminta ta fada mata atakaice, ahankali ta juya ta shige daki ta dauko cup ta zuba ruwa tazo har inda yake ta durkusa ta mashi, amsa yayi yana kallon face dinta, sai Yanzu ya gane in har kana tare da mutum in ba Lura kake da shi bazaka gane ko ya Mutumin yake ba, sai Yanzu yake ganin kyauwun Fatima, she's so beautiful Don har gefen kunnenta da akwai gashi, sai Yanzu ya gane matan birni basu fi matan kauye da komai ba sai class da ilimi, yana amsa tayi saurin mikewa
"Mamanmu tace in kiraki..." Yafada mata, dukda yasan he's lying but he want to have time to talk about something with her, bata amsa ba ta shige ciki, yana nan zaune ta fito sanye da hijab bayan yan mintuna, Tana fita shima ya Mike ya fice, Tana juyawa ta ganshi bayanta sai tayi saurin shigewa dariya yayi ya bi bayanta, Tana shigewa tayi saurin shigewa dakin mamanmu ta zauna kusa daita ko magana batayi ba, mamanmu juyawa tayi ta kalleta Tana cewa
"Yar albarka...kece?.." Ta fada sounding so happy
"Eh..." Ta amsa mata kanta kasa, habib né ya shigo shima ya zauna yana cewa
"Mamanmu Yanzu bansan Abunda nayiwa Fatima ba,,,ko ganina batason yi...Yanzu na karya nayi mata nace kina kiranta..." Ya fada yana dariya, yar dariya mamanmu tayi tace
"Ai yar halakce..." Mamanmu Ta amsa mashi atakaice Tana linka wasu kayan,
"Ai mamanmu inason magana daita..." Yafadawa mamanmu,
"Kinji Fatima yayanki zaiyi magana dake..." Mamanmu ta fada mata, ahankali ta Mike shima ya Mike tsakiyar gida suka koma ya zauna kan wata kujera ita kuma ya durkusa gabanshi, he really loves this, he wants it to last for ever,
"Fatima nayi maki laifi né?.." Ya tambayeta, da sauri ta girgiza mashi Kai,
"Tou in banyi maki laifi ba meyasa kike guduna?.." Yafada mata cikin sanyinmurya, shuru tayi batace komai ba,
"Dan Allah kanwata ki fadamin...ko kunyata kike ji?.." Ya sake tambayan sounding so happy Sannan yanda yake magana babu Mai ji sai ita, still shuru tayi kanta kasa still tana durkushe nan wajen,
"Tou ki tashi ki zauna nan sai muyi wata magana..." Yafada yana nuna mata yar karamar kujera dake kusa dashi, ahankali ta Mike ta koma inda yace sai wasa taje da yatsunta,
"Zara..."ya kirata in a calm voice, shuru tayi bata bashi amsa ba, kura mata Ido yayi yana tunanin in zai samu hadin kanta Don kunyarta yayi yawa,
"Kinji zamuyi aure kou?.." Ya tambayeta in a whisper, still no response, idanuwa yayi rolling tare dacewa
"Dan Allah Fatima ki dinga amsa mani..." Yafada mata,
"Tou..." Ta amsa mashi,
"Yauwa kanwata...tou ki fadamin in bakiso.,bani da lokaci da yawa da shiga hakkin wata..Don haka ki fadamin kina so.." Ya fada mata, ahankali tace
"Inaso..." Ta fada kaman an fixgi maganar daga bakinta not minding word disnhi na cewa he don't have much time, murmushi ya saki tare dacewa
"Zara ki yafeni kan abinda zanyi maki..." Yafada mata cikin sanyinmurya,
"Tou.." Kawai Ta amsa mashi,
"Ya uwa kanwata...Yanzu inason zan shiga kasuwa inyi maki siyayya..Dan Allah muje tare..."
"Aa..." Kawai Ta amsa mashi,
"Ai ban San kasuwa ba...Sannan bansan abubuwan da zakiso ba...muje tare kinji..."
"Aa,,," Kawai TA amsa mashi,
"Tou shikenan...fadamin me da me kikeso in saya maki?.." Ya tambayeta, shuru tayi bata amsa mashi ba,
"Zara kinsan kina da kyau sosai?.." Ya tambayeta yana dariya, gwaggo ce ta fito daga dakinta ta kallesu tare dacewa
"Amarya da ango..." Bata karasa ba Fatima ta tashi ta bar wajen da gudu, bayanta yabi a kallo yana dariya, ajiyan zuciya ya saki yana lumshe idanuwa, mikewa yayi ya shiga dakin da mamanmu take, zama yayi kanshi kasa, daga Kai da zaiyi sai yaga face din mamanmu ya koma na shugaban wannan cult din, da sauri ya Mike tsaye yana ja da baya,
"Kill her now...kill her..." Yafada yana nufoshi, ja yayi da baya yana cewa
"No...no no..." Da karfi, still she's still walking towards him, kawai sai ya shaketa thinking ya shake shugaban, ihu mamanmu ta saki Wanda yasa kanwarshi shigowa da gudu, ihu itama ta saki ganin habib na néman kashe mahaifiyar su, habib kaman mahaukaci ya danneta kasa yana Kara rike wuyarta da karfi yana cewa
"Die and leave us alone...a mutu in huta...nace banyi dole né..." Yafada sounding like a hungry lion,, da gudu yarinya ta dauki itace ta buga mashi a baya Tana kuka, babu kowa gidan Don gwaggo ta fita, yanajin itace yayi saurin sakinta, gani yayi yana durkushe kan mahaifiyar shi, da gudu ya Mike yana yarfa hannuwa cikin tashin hankali, da kyar kanwarshi ta daga mamanmu da duk idanuwanta suka fito waje, da karfi Habib ya dinga yarfa hannuwa yana cewa
"Na shiga uku...mamanmu..." Yafada yana zuwa inda take zaune Tana maida numfashi hannunta rike da wayunta,
"Mamanmu..." Ya sake kiranta cikin tashin hankali,
"Yaya kasheta zakayi?.." Kanwarshi Ta tambayeshi cikin kuka, shima fashewa yayi da kuka ya Kama mata hannu yazoyi tayi saurin janye hannunta, da gudu ya fita daga gidan yana kuka,, tafiya kawai yake bai San Inda ya dosa ba, daurewa yayi har saida ya bawa garin baya Sannan ya zamu gindin wata bushiya ya zauna ya fashe da kuka da karfi,
"Wayyo Allah na...kaico...kaico...rabbi have mercy on me...nayi mistake danabi Wanda bansani ba inda bai kamata ba dukda Raina ya bani...amma rabbi kar ka Bari su samu nasara Kaina...wayyo Allah na mamanmu..., Yafada crying like a baby, kalle kalle ya tsaya ya dingayi Sannan yace
"If you want to kill me kill me...but I will never kill my mother...I will rather die a billion times than kill my mother..." Yafada da karfi, kawai sai yaji an saki dariya from nowhere, da sauri ya Mike ya koma cikin kauye yana gudu kaman mahaukaci, duk Wanda ya ganshi yasan baya cikin mind dinshi, bayan wani gida ya samu ya zauna yana kukan bakinciki da Danasanin halin da jefa kanshi, most of the time baya zargin kowa sai kanshi, comfirm yaji a jikinshi lokacin da alhaji idris yace zai taimaka masu, Sannan mahaifiyar shi ta nuna kiriri batason wannan tafiyar amma yayi Tana
"Na shiga uku..." Ya sake fada cikin kuka.