Sashe 156
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Alhaji bello was so surprise da abinda yaji, wai limitless shine uban wannan yaran, duniya is a small place kawai ya fad'a cikin ranshi, shi kanshi he remembered lokacin da suka hadu a hospital, salim ya fad'a mashi safwan is coming saidai ya rasa abinfa zai fad'a mashi, he think he will make things better of habib is around, yasan he's Mother have swear amma he won't tell him who is coming Don kar ya zama yayi magana dashi intentionally, waya ya dauka ya kira habib ya umarceshi ya shigo office dinshi, bayan kaman minti biyu. Habib ya shigo da sallama, waje alhji ya nuna mashi ya zauna sannan ya fara janshi da labari, yana tambayar shi abubuwan da ban daban shi kuma yana amsa mashi, dukda he's surprise,
"yau so nake muyi hira..i feel like talking... "alhaji bello ya fad'a mashi, murmushi habib ya saki sannan yace
"shikenan sir... " haka ya dinga janshi da hira har Safwan ya iso company din alhaji bello, jiki na rawa ya hau sama yana tambayar mutane ina ne office din alhaji bello, Nan aka fad'a mashi ya zo har wajen secretary dinshi safwan yazo looking so terrible , nan secretary ya shiga ya fadawa alhaji yayi bako alhaji bai tsaya tambayan waye ba yace ya shigo, mikewa habib yayi jin ance bako zai shigo
"no seat... "alhaji ya fad'a mashi, relaxing habib yayi yana jiran Wanda zai shigo da alhji yace ya zauna, he has the feeling something is fishy Don alhaji bai taba cewa ya zauna is a visitor is coming in ba, amma yau yace ya zauna, hakan yasa yayi tunanin it has something to do with him, bayan anyi permitting dinshi ya shiga ya nufi kofar office din ya tura ahanakli tare da sallama, voice da habib yaji is a voice that duk inda zai ji wannan voice din sai ya gane mashi, it's just like remembering your own name, da sauri habib ya juya ido hudu sukayi da safwan dake shiga office din.
Thanks63💚❤🧡💙💜
Sirrin wasu gayun
🧡❤💚💙💜💛
®Zuwairat (ummumaryam)
6⃣3⃣