← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 162

Sashe 117

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Alhaji bello yayi developing wani irin so for habib,  he loves him kaman she ya haifeshi,  kullum yana studying dinshi and he never finds a single flaw in him,  hes flawless to him,  ga respect GA amana sannan he don't talk much,  kullum he's quite kaman nai tunanin wani abu,  sau kusan biyar alhaji ke gwadashi Don yaga gaskiyarshi amma luckily bai taba disappointing din alhaji ba,  da akwai ranar da ya bashi kudi masu yawa ya Kai bank, he told him kudin is 20m alhalin it's 25m, daman habib bai counting sai dai ya kai bank direct.  Yana zuwa bank ya kira alhaji ya fada mashi kudin is 25m instead of 20m da alhaji yace,  idanuwa alhaji ya lumshe saboda jin dadi Don yaranshi biyu basu ci wannan jarabawan ba,  he will intentionally gice you extra money and decrease the amount,  wasu sau suc e kudi yayiwa alhaji yawa bai San yawansu ba shiyasa yake basu dayawa yace it's small, basu San he's looking for someone to trust ba,  yau MA kudi ya bashi da extra 10millions ya bashi ya kai bank yau kam yana dawowa yace
"sir pls kayiwa Mai lura da kudinka ya dinga fada maka exactly the amount... Now look wanna fa extra ne.. "ya fada yana ajiye bag din kudin kan table din alhji bello,  relaxing alhaji bello yayi tare da lumshe ido,  yasan yanzu baka iya rantsewa mutane but he can swear for this poor boy,  yana da amana sosai for that he has gain the trust of the multi billionaire alhaji bello tanimu,
"are you sure?.. "alhaji bello ya tambayeshi, 
"yes sir... Kawai na shigar da 128m din kuma GA sauran.. Kusan sau shida kenan yana haka... Yanzu if mutum bai tsoro Allah yana iya guduwa dashi.. Pls tell him ya dinga Shiryawa da kyau  ."habib ya fada mashi in a respective way, 
"seat... "alhaji ya fada mashi Don tunda yake magana he's still standing, ahankali ya zauna, alhaji kura mashi ido kawai yayi for a moment sannan yace
"kasan yanzu a wannan zamanin baa bawa mutum 100% amma kai I give you 100% when it comes to amana...i can't grade you on some other things amma ba baka thumb up wajen amana da tsoron Allah... Kasan tunda ake baka kudi it's not extra..it's test... Nayi yara sun kai biyar basu ci wannan jarabawan ba,  da sun kawo na farko na nuna ban San dashi sai su rike ba biyun, believe me ba kudi bane Mai yawa kaman naka... Bai wuce 200k to 500k, amma sai su rike ni kuma inyi kaman ban San me sukayi ba,  I have never asked them kuma bana koransu...nasan nan hanyar samun abincinsu ne kuma ni bazan hanasu ba sai dai in sauya masu department... Congratulations... "alhaji bello ya fada yana mika mashi hannu, habib daga weak hands dinshi yayi ya dora cikin na alhaji bello sanna alhaji bello yace
"you're now given the appointment of financial secretary... Kaine zaka lura da kudina, my shares, da duk incomes and spends nawa...and this job comes with a house, car and driver... "habib zuba mashi ido yayi yana kallon bakinshi, har lokacin alhaji bello na rike da hannun habib, shima habib rike nashi hannun yayi gam kaman he's his life saver, har ya kai karshen maganar bai saki hannunshi ba sannan kuma baiyi magana ba, alhaji bello kokarin zare hannunshi yayi amma sai ya kasa, saboda yanda habib ya rike mashi hannu saboda trauma, murmushi alhaji ya saki sannan yace
"you can free my hand now... "alhaji ya fada with a smiling face, da sauri habib ya saki hannunshi amma wannan trauma bai sakeshi ba, dukda he's previous life is dark to him yasan wannan mutumin have Done alot for him,
"sir... Yayi yawa.. "shine abinda habib ya fada cikin karfin hali, dariya alhaji bello yayi yace
"aa.. Nothing is too much for you... You have a Golden Heart... "ya fada mashi, ahankali habib ya zame daga kan kujerar ya dawo kasa yayi kneeling gaban alhaji yana mashi godiya,
"pls stand son... Don't ever do that again... Just keep you good job up.. That's all I ask of you... "yafada mashi cikin so da kulawa,
"yanzu abinda zaayi is... Zansa mujahideen ya kai ka gidan..."da sauri habib yace
"sir dan Allah in zauna da ku.."gira daya alhaji ya daga tarw dacewa
"why... Don't you want to be in your own house?..don't you want to start a family and decorate your own house to your taste?.. " ya tambayeshi,
"ina so... Amma am scared... In na rufe idona ina ganin abubuwa... Da mutane da faces da ban San ko na waye ba... Wasu fuskokin suna firgita ni dayawa... " yafadawa alhaji for the first time what he's going through,
"tun yaushe ka fara ganin wannan faces din? " alhaji ya tambayeshi,
"an kwana biyu... "ya amsa mashi
"well nasan faces din are people you know... But kar ka damu zamuyiwa doctor magana let's see what he can do about it... Yanzu dai zaa kaika ka gano wajen, sai kayu magana da decorators su gyara maka to your taste anytime kake son komawa you're free to..."alhaji ya fada mashi,
"tou.. Nagode... Allah ya biya... Allah ya saka da alkhairi... "habih ya fad'a voice disnhi na rawa,
"Ameen Ameen... Kaima Allah ya baka lafiya yasa mu gano mutanen ka... In dai suna bukatar taimako now is the right time Don kaima zaka iya taimaka masu yanzu... " alhaji ya fad'a mashi cikin natsuwa, habib dai shuru yayi but deep down he can't wait to be with he's people, he really wants to know where he's from.

Thanks43🧡💜💛💚💙
Sirrin wasu gayun
❤🧡💛💜💚

®Zuwairat (ummumaryam)

4⃣3⃣

Don't read if you didn't pay,  if you do I owe you.

Yanda alhaji bello ya kamu da son habib haka itama mufida ta kamu da son halin habib,  she always stairs at him for very long, yana gani at times amma sai yayi kaman vai gani ba,  he's heart is blank bai San ainahin who he is ba,  heart dinshi bani space for wani avu wai love,  he's always thinking of daga inda ya fito.  Mufida us always talking about him kawia dai abinda take so da bata samu is he's attention,  sai kuma magana,  tanason ya ganta zaune Tana labari dashi amma bai bada wannan daman,  kawai he reply her with one simple word,  jiya kwalliya taci tazo kofar part dinshi ta dinga kiran Muhammad amma bai amsa ba,  daga baya gajiya tayi ta koma ta kira maigadi ya shiga ya kirashi because she's learn a lesson of being a lone with a man in the room,  ko kadan bazatyi gigin shiga part dinshi ha because she knows a man will always be a man,  abun yana bata mamaki because batayi tunanin wani namiji zai kara shiga kanta bayan halin data shiga a hannun safwan ba amma sai ga wannan mutum da bata San asalinshi ba yana neman dauke mata zuxiya,  sai ta kwana Tana tunanin shi,  sai yanzu yasan indai da tausayi da akwai so,  Tana tausaya mashi sosai that before she realize she has fallen for him.  Amma the most annoying part is bainuna ya damu da ita,  bayan driver ya kirashi ya fito ta sakar mashi murmushi tare dacewa
"Dan Allah yaya Muhammad ka kaini shan ice cream,... "tafada mashi cikin shagwaba,  Shima Dan murmushi ya saki before saying zamu fita da alhaji... " ya amsa mata atakaice, bai kalli reaction dinta ba ya juya ya koma ciki.  Wajen magrub taga bai fita ba taje tasa aka kirashi ta tambayeshi way yace zasu fita kuma basu fita ba sai ya amsa mata da cewa
"AI alhaji ne bai ce mu fita bq... "ya amsa mata ya sake juyawa yayi tafiyarshi,  wannan abun yana batawa mufida rai da yawa,  bai bata room for conversation,  sanna datayi magana ya bata amsa bai jiran what she will say Next zai juya ya shiga ciki, at times sai ta dinga tunanin ko har yanzu haukan na kanshi but yasan exactly what he's doing,  kawai baison long conversation daita, dukda yasan he's previous life is blank yasan bazai rasa someone important a rayuwar shi.
Chapter 117 · 0% Book details