← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 162

Sashe 92

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Wajen karfe bakwai the following day safwan ya fito ciki gizner sai walkiya take, kudin hannunshi ya bude mota ya ajiye Sannan ya shiga bangeren Inna, ko sallama baiyi ba ya shiga yaga Inna zaune
"Wai baki shirya ba?.. Ko baki zuwa gidan rasuwa?.." Yafada kaman he's talking to he's mate, ajiyan zuciya Inna ta saki Tana Mai Jin zafin yanda safwan ke komawa, Yanzu he don't talk to her like he's mother, he talks to her anyhow Sannan he scares the hell out of her,
"Wai Yanzu safwan bani da daraja da zaka gaisheni?.. Ko sallama bakayi,..Wai kanka farau arziki?.." Inna ta fada cikin sanyinmurya, baki ya tabe yace
"Ina amfaninsu...Nidai in baki zuwa ki fadamin in tafi...in have lots of things to do." Yafada mata dukda yasan bata Jin turanci,
"Ka tafi...zanje da Kaina anjuma..." Tafada mashi, guntun tsoki yaja ya fita daga dakin,
"now she wants me to respect her...she wants be to be obedient kaman da..ai it's late to cry when the head is cut of...lokacin Dana girmamaki what did you give me in return?.. Nothing sai zagi da cin zarafi...now the money is the only thing you're getting from me..." Yafada yana karasawa wajen motarshi, shiga yayi face disnhi babu walwala, Jan motar yayi ya fixgi motar ya bar gidan. Yana tuki wakar fxxk you back to sloe na Chris brown na tashi,, wannan yarinyar da zaa kawo mashi yau yake jiran yaga how she she will look like da har zaa amsar mashi two millions,
"You better worth it..." Yafada while driving, safwan is so cute that in ya wuce yanmata sai sun Dan kalleshi, duk budurwa da zata ganshi will surely say wow, dukda kudin bai gama ratsa shi ba he's looking so breath taking that in an fada maka yana iya hurting fly sai kace never, daman ganin fuska is different, don't be deceived by what you see, because ko gishiri yana Kama da sugar, yana tuki yana Dan kada Kai alaman wakar na shiga shi dukda babu abinda wakar ke koyawa sai batsa da yanda zakayi da mace, murmushi kawai yake saki kaman ba gidan mutuwa zashi ba, da yayi tuki kaman minti biyar sai ya tuna da big mama da yarinyar da zaa kawo mashi, yana tuki ya saki mika sosai sabida yanda ya keji,
Two whole weeks babu mace...this girl is getting a lot tonight.." Yafada yana biting lips dinshi, da kyar ka yarda he's the only one a cikin motar saboda yanda yake murmushi yana magana time to time, wani hold up ya tsaya wata mata itama ta tsaya suna jiran a basu hannu, juyawa tayi taga safwan dake waka da yanda lips dinshi ke moving, zama tayi Tana kallonshi shi bai San tanayi. Ba, matar zata Kai 40 years amma da gani irin yan duniya nan ce, he feels Ana kallon shi yana juyawa suka hada Ido daita, murmushi ta sakar mashi tare da kashe mashi Ido daya, murmushi shima ya saki yayi mata alaman kiss da bakinshi cikin ranshi yana tunanin
"End time..." Hannu matar ta Dora mashi a kunne alaman call, shi kuma sai yayi mimicking bakinshi yana cewa
"Number..." Wayarta ta dauko Tana kallon bakinshi yana fada mata number din har ya gama,
"I will call you..." Tafada mashi da alaman bakinta,
"Can't wait..." Ya amsa mata yana tunanin duk balain duniya kudi né sila, yasan ya su inda bashi da komai he's walking on the street babu hajiyas da zata nuna interest a kanshi, amma yanzu that he looks neat, hot, classy, handsome mutane suke throwing kansu gareshi, daman yana Jin Ana maganar sugar mommies, hajiyoyin basu da aure ko kuma suna da aure amma Mazansu basu gamsar dasu, suna néman young guys da zasu dinga servicing dinsu, ji yayi wayrshi tayi Kara  ya daga tayi mashi alaman it's her number he should save it, babu musu yayi saving da old bitch daidai lokacin da aka basu hannu, bye yayi mata ya ja motarshi itama ta bar wajen, yana daf da zuwa gidan rasu war ya kashe wakar dake tashi cikin motarshi tare da sauya yanayin face dinshi kaman he's really sympathetic, kofar gidan cike da mutane kala kala da motoci, gefe daya yayi parking ya dauki wannan kudin ya saka a aljihu  ya fito face dinshi Sam babu walwala, cikin gidan ya shiga ya wuce zuwa part din uncle dinshi, hmmm safwan  na shiga sai ya fashe da kuka sosai Wanda nobody will ever know shi ya kasheta, kuka ya dinga yi har kawunshi ya fara bashi hakuri, babu abinda yake cewa sai he loved her,
"Nasota amma banfada mata ba...wayyo zuciya ta..." Yafada cikin matsanacin kuka, sai da yayi Mai isanshi Sannan ya wanke face dinshi ya shiga part Din mahaifiyar ta, dakin cike da mutane mahaifiyar Aisha na kwance kasa sai fita ake mata ba kuka take ba amma sai nishi take Wanda yafi kuka ciwo,  safwan na shiga dakin wata yar yarinyar goye ta fashe da kuka sosai Tana kallon shi, gaisuwa yayi yasan har lokacin gawan Aisha na ciki Ana mata sutura, wata ya tambaya ina baraka ta nuna mashi hanyar dakinta,  cikin mutane ya kusa wannan yarinyar sai ihu take kaman taga dodo, daman dodone sai da ba kowa ke gani ba, yana shiga yaga baraka zaune sai kuka take shima sake fashewa yayi da kuka safwan is a real drama king Don yanda yayi kuka ko yan gidan basuyi ba, baraka data hada Kai da gwiwa daga Kai tayi ta kalli safwan da ke kuka, tun shigowanshi kamshin turarenshi ya amshe koina na dakin, ahankali ta daga hannu ta Dora a bayanshi ya daga wet face dinshi ya kalleta,
"Kiyi hakuri baraka...Allah ya jikan Aisha..." Yafada yana Dan satan kallon chest dinta Don bata cikin Kayan kirki, Kayan bacci ta dorawa zani, ,
"Yaya..." kawai baraka ta fada cikin kuka Sai kuma kuka ya kufce mata ta sake Dora Kai kan gwiwarta ta cigaba da kuka kaman ranta zai fita, hanna ya Dora a bayan wuyanta yana shafawa ahankali yana hawaye, mutane dake dakin ba su dauki wani Abu ba kawai sun San he's family saboda yanda yake kuka kanan ranshi zai fita,mikewa yayi ya fita ya koma dakin alhaji musa kawunshi ya mika mashi wannan 400k daya dauko daga same kudi daya sacrificing Aisha, Godiya alhaji musa ya dingayi. Tare dashi aka yiwa Aisha sallah aka kaita, ko kadan bai wani Jin remorse  ko fargaba abinda ya aikata gareta, he feel so free and he's at peace, kawai babu abinda yake tunawa sai yarinyar da  zaa kawo mashi da dare, kawai daya tunata sai yayi mika tare da biting lips dinshi.
Chapter 92 · 0% Book details