Sashe 144
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Safwan da family dinshi zaune suna kan dining table, Kowacce Tasha ado cikin expensive dress Nana ce take serving abincin, safwan na zaune kanshi kasa idanuwanshi sun koma ciki, sanye yake da jallabiya fari tas hannunshi dauke da Rolex watch sai walkiya take duk sanda ya juya wrist dinshi, he look so tired and weak, baraka ta kalli Nana tace
"kadan zaki zubamin... I don't want to eat much this evening... "tafad'a wearing a smile, Nana kallnta tayi tace
"cika maki plate zanyi sai kin cinye tas... "tafad'a cikin raha, afra dake yamutsa face tsoki taja tare da tabe baki, Nana da baraka kallon junansu sukayi tare da clapping hannu suna dariya, it's what they normally do, at times sai safwan ya tsawata masu su daina baison hayaniyar yau kam ko daga Kai baiyi ba balle yaga abinda sukeyi, kawai he's quite and absent minded, bai yi magana ba sai da Nana tazo serving dinshi, ahankali ya daga mata hannu tare dacewa
"kawai bani something to drink... " yafada cikin sanyimurya, da jin yanda yayi magana an San he's distubed,
"pls Kaci wani abu mana ko kadan ne... Remember da safe tea kadai kasha.. Dazun da rana ma spoon uku kayi... Yanzu ma you're asking for something to drink... Haba dn Allah... "Nana tafad'a kaman zatayi kuka, murmushi ya saki yace
"give me what ever you want zanci... "yafada yana kashe mata ido daya, baki afra ta sake tabewa, she have all her plan in place, she knows what he's dying to have and she's going to hve he's attention by all means, afra is a desperate girl sanna ta saba da samun duk abinda takeso Don haka b'ata tunanin wannan MA wont be an exception, zata maido hankalin safwan kanta ita kadai kaman yanda yake in the First place. She can't wait for her plans to start manifesting. Dukawa Nana tayi tana zuba mashi abincin yayi kaman zaiyi biting kunnenta ta kauce tana sakin dariya, baraka don't care for all that because in zaa Kasheta bazata ce she's Madly in love with safwan ba, kawai dai ta bawa kanta hakuri tana ibada, ko zaiyi shekara bai kusance ta ba bai damunta kuma duk sanda yazo b'ata hanashi hakkinshi sannan he's not irritating, he's cute and good with words,dukda bai iya boye son da yakewa Nana when ever suna tare daita yana nuna mata Shes special, hakan bai wani dameta ba. Sake bending Nana tayi ya sakeyi kaman zai Kama kunnenta,
"ohhhhh.. What sort of thing is this haba... Wai sai ku dinga wani abu kaman yara?.. "afra ta fad'a sounding so angry, Kai ya daga ya kalleta yace
"who are you talking to.. Hope ba dani kike ba... "yafada yana hade giran sama dana kasa,
"oho... "ta amsa mashi sounding angry,
"one of this days zaki shiga matsala if har baki shiga hankalin ki ba... Kindai san am not your mate balle ki fad'a min magana anyhow... Zanyi maganin ki ne... " Yafada sounding so angry, face ta yatsina ta Mike a fusace tana cewa
"AI babu dole.. Sai in bar maku dining din... "tafada sounding so tensed,
"Allah ya raka taki gona... "yafada mata,
'"sister pls ki dawo ki zauna mana... Kiyi hakuri..."Nana ta fad'a mata, wani irin harara afra ta watsa mata tare dacewa
"dalla rufewa mutane baki munafuka... "da sauri safwan yazo mikewa tayi saurin rikeshi tare dacewa
"Allah ya baki hakuri... " Nana ta fad'a cikin sanyimurya tana rike da hannun safwan that look so angry, harara ta sake ballawa safwan tace.
"sai wani fixge fixge yake kaman he can do anything.. Try and me ka gani.. Zaka sha mamaki wallahi... "tafada mashi fixgewa safwan yayi daga hannun Nana aikam da gudu afra ta bar dining area din,
"shegiya you should have wait AI... "yafada yana komawa yazauna, duk drama da suke baraka ko uffan b'ata ce ba sai cin abinci ta kawai take. Tana gamawa tayi masu saida safe daman kwanan Nana ne, rakata Nana tayi ta shiga part dinta ta dawo part din Safwan, har lokacin yana zaune kan dining yana wasa da abincin gabanshi, da kanta ta danyi feeding dinshi suka koma falo, daukanta yayi suka koma ciki suna hira amma babu Mai jin abinda take cewa sai shi like wise ita kadai kejin abinda yake cewa bayan kaman minti ashirin Nana tace
"washssshhhh something just poured..."tafada Tana mikewa daga jikin safwan dake suckling nppy dinta, daga Kai yayi tare da kuna wutan dakin yace
"something like what... "ya tambayeta
"my monthly period I suppose... "taamsa mashi tana mikewa daga kan gadon, nan da nan mood din safwan ya mugun sauya, nothing gives him headache kaman in suna period, yadai San babu ciki kenan, bathroom Nana ta shiga ya koma ya ya tsaya rike da waist dinshi yana going up and down cikin makeken bed room dinshi,
"what's happening..."shine abinda ya fara furtawa kanshi, kawai he thought he might need to go and see the doctor sai kuma ya tuna da yanda mutane ke magana kan problems dinsu a cikin cult da kuma yanda shugaban ke basu abubuwan da zasuyi matsolinsu ya wuce, hakan yasa shima yayi deciding ya tambayi what's wrong da matanshi basu Concieving, jiya suka dawo daga meeting and he wished yayi tambaya kan nashi problem din, wannan abun is hurting him more than talauci, baisan something will hurt kaman rashin Haihuwa ba, as a man that have done many evil things and that knows he might not last long on earth yana son ya ajiye yara that will inherit all he killed and drink blood and eat human flesh for, dafa goshin yayi yana rike da waist dinshi, bayan kaman minti biyar rabia ta fito tana cewa
"baby bari in dauko pad... Ban San zai zo this early ba... "tafada tana ficewa daga dakin, part dinta ta koma ta bayan ta dauki long hijab dinta dake inda suke sallah a part din safwan ta saka sannan ta fice.
Afra kam tana ficewa ta saka sexy nighty ta feasawa duk jikinta climax perfume Mai daukan hankalin duk Wanda ya shaka ta bude locker inda take ajiye kudi ta dauko bundle din 1k guda biyu, doguwar hijab ta saka ta koma bakin window dinta tana kallon compound din that is as quite kaman nobody is in the house,. Daman tasan in har safwan na tare da Nana bashi zai fita ba sai kusan goma na other day, already ta nunawa maigadi intention dinta, he's not bad looking guy at all, daman shi safwan bai da wani maaikaci mara ilimin, base on he's pass express kan yanda matasa masu ilimi basu da aikinyi yasa yake daukan Young educated guys as workers dinshi, Don haka he's maigadi is one of those guys da suna da ilimi Mai kyau and babu aiki, yana biyansu kudin da ko Mai aiki a babban waje bai nuna masu komai, duk Wanda yaji irin salary da safwan ke basu sai yayi sha'awar aiki gidan koda kuwa masters gareka, sannan irin abincin da safwan da family dinshi keci haka masu aikinshi keci, so they are healthy and cute babu Mai ganinsu yace maigadi ne, balle ya raina su, kaman mara gaskiya ta fita ta zo kofar part din maigadin, sai juye juye take duk Wanda ya ganta yasan bata da gaskiya,
Ahankali ta dora hannu kan kofar ta Dan tura taga ya bude, da sauri ta shiga da sauri ta maida kofar ta rufe, maigadi dake bacci yayi saurin bude ido tare da daukan pistol daga karkashin gadonshi cikin zafin Nama kasancewan it's only one bed room da kuma bathroom, ganin afra yasa yayi saurin zaro ido yana cewa
"me kike anan..."yafada yana bude window Don tabbatar nobody is watching, sakin curtains yayi ya juya gareta yana cewa
"banace...kar kizo ba... I told you ban iyawa... Pls go... "yafada yana cika yana batsewa,
"Dan Allah... Ka.. saurareni...sau daya kawai... Dan Allah.. " tafada tana cire hijab dinta, kamshin da ya bugeshi alone is enough, sannan sexy kayan dake jikinta ma ba abun bari bane, jikinta na rawa ta mika kudin hannunta da naked chest dinta tana cewa
"pls take this.... "tafada cikin rawar jiki, maigadi kallon chest dinta kawai yake, ko tafiya or magana ya kasa yi saboda yanda yanayin shi ya sauya in a second ,
"Dan Allah kar kijamin matsala... "bai k'arasa ba ta rungume shi, ai bai kara magana ba wasa ya sauya, atakaice bayan su gama he asked for more, afra b'ata bar wajen ba sai wajen karfe ukun dare, abunka da saurayi da bai da aure aiki ya yi mata more than yanda safwan keyi mata, luckily ta koma dakinta babi Wanda yasan abinda yafaru, kawai tasan inhar ba itace Mai problem ba zata samu ciki because she plans months for this day, she knows about ovulation da sauran su, Don haka tasan if she's healthy ikon Allah ne kawai zai hanata dauka ciki.Dr bai dawo gidan ba sai wace gari that's after yaje ya fadawa alhaji yanda sukayi fa family din rabia, he's so happy to hear about it albarka ya dinga sawa Dr yana yaba irin halinshi yanda babu Wanda ya bashi advice din zuwa ganin iyayen rabia sai Don kanshi, alhaji bello is always proud to have doctor as he's son Don duk alkhairin da yake yi Dr yafishi saidai karfi ba daya ba. Wacegari Dr yazowajen rabia zama sukayi ta dauko fruits suna sha, sai da yasha ya gaji sannan yace
"Lil sister... Albishirinki..."ya rada mata, idanuwa ta zaro ta kalleshi before saying
"goro yayana... "tafada idanuwanta cikin nashi,
"well jiya ni da yaran wajen family dinki muka je.."da sauri ta dora hannu kan chest dinta saboda bugun heart dinta daya karu lokaci guda, da sauri tace
"yaya gidanmu kuma?.. "tafada jikinta na rawa, ahankali ya daga mata kai tare dacewa
"yes lil sis.. Pls ki kwantar da hankalinki...before I say what I want to say know that am going to miss you like crazy... "idanuwa ta zaro sosai bakinta bude but nothing is coming out
"yes... You're going home... Sun yafe maki... In short jiya da kyar suka bari na dawo da yaran ..."kasa magana yayi saboda yanda rabia ke kuka, kuka ta farayi sosai hannunta kan bakinta,
"meye haka sister na... Why are you crying dear.. Pls ki bari remember nace hawayen aare amana... Kuma kina zubdasu,... "yafada cikin sanyimurya
"am. Sorry... I. Can't help it... I can't stop the tears.... Bana bakinciki bane... Na farinciki ne... "tafad'a cikin kuka,
"then thank Allah... Don't cry pls...karkiyi kuka kinji my dear.... "daga mashi kai tayi amma she is still crying, she can't believe yau ita aka bawa labarin samun yafiyar mahaifiyar ta, kullum tana aduar kar ta mutu cikin fushin mahaifiyar ta, tasan she might never have a second chance a rayuwa but in tana tare da iyayen ta komai zai zo da sauki, da sauri ta sauka daga kan inda take zaune tayi kneeling gabanshi tare da dora two hands dinta kan knees dinshi tace
"yaya.. Rabbi ya biyaka... Allah ya saka da alkhairi... Yaya samun mutane irinka sai an tona... Yaya..."yana ya dora kan lips dinta sannan yace
"pls ki daina... If da akwai wayanda zaki gaisa is the children.. Da farko ai munje dake amma basu yafe ba sai da su alhaji da hajiyoyin suka je.. Kinga su zaki godewa ba ni ba..."yafada hannunshi kan hannunta dake kan knee dinshi, murmushi ta saki tana hawaye, da gudu ta Mike ta shiga falo wajen yaran dake wasa ta tattara su waje daya ta rungume su sai ihu suke saboda girman su ya wuce mutum daya ya rungume su lokaci guda, da sauri ta sakesu saboda ihun da suke, tana juyawa taga Dr tsaye yana dariya, batasan sanda ta fada jikinshi ta rungume shi gam ba, shima hugging dinta yayi yana shafa bayanta, she's so happy that ba Ga illan hugging dinshi, waist dinta ya rike gam feeling some how. Batasan ya riketa sosai ba saida ta nemi ya saketa yaki Sakinta, ahankali ta dora hannu kan hannunshi dake kan waist dinta ,da sauri ya sauke hannunshi tare dacewa
"alhaji yace in kaiku daga nan sai muje shopping kafin ku wuce... "yafada cikin sanyimurya, kasa kallonshi tayi tace
"zamuyi packing yanzu kenan ..."ta tambayeshi,
"aa muje mu dawo... Dan Allah ku bari zuwa next week... Banason ku tafi... "yafada kaman zaiyi kuka, idanuwa tq zaro tare dacewa
"yaya dan Allah kayi hakuri... Pls... "tafad'a cikin shagwaba, baki ya turo yana cewa
"you're so eager to get away from me...babu komai ai..." yafada yana dariya, rabia dai bata ce komai ba ta shiga ciki ta shirya aka shirya yaran suka fita.
Daga nan gidan wajen alhaji suka je, alhaji ya bukaci account number inda zai dinga tura mata kudin tallafawa yaranta da kuma iyayen ta, tana da account amma vata sani ko tana aiki ba, daga karshe dai yace in ta samu ta turawa Dr ya bashi, kudi ya dauka kusan half a million yace ta dinga Kula da yaran for the main time, rabia kuka kawai take saboda farin ciki, daga nan shopping suka wace da Dr, ba karamin kudi Dr ya kashe mata da yaranta ba, har yan gidan yayiwa tsaraba kamab wacce ta dawo daga long journey. Atakaice aranar rabia ta koma gidansu, mahaifiyar ta rungume ta tayi suna kuka, in kazo sai kayi tunanin mutuwa akayi don sai yau rabia take kukan mutuwar mahaifin ta, nan mahaifiyar ta ke fada mata he said he forgives her before dying, hakan ba karamin sanyi ya sakar mata ba amma she still cries. Dr kaman karya tafi amma haka ya barsu ya tafi, the life was all new for rabia, yaran kam b'ata San inda suka shige cikin gidan ba Don kowa na gidan rububinsu suke.