← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 162

Sashe 52

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Nana kam ta je gida weekend amma mamanta bata gan wannan babban waya da tazo dashi ba, cikin small phone dinta ta maida SIM card dinta Don kar ayi suspecting dinta, ko kadan bata son zaman gidan saboda babu freedom kaman hostel, she only,pretend to be a good girl, yau Sunday, tun wajen. Karfe biyu ta fara hada yan Kayan ta, mahaifiyar ta na zaune tayi kaman bata ga abinda takeyi ba, sai da ta gama ta fito da bag dinta sai sauri take kaman someone that is about to get away from hell, wurin mamanta tazo tace
"Mommy zan tafi..." Tafada mata atakaice saboda daman already dad dinta ya bata kudin off keep dinta, wani irin kallon banza ta watsa mata sannan tace
"Zaki tafi Ina?.."
"School mommy..." Ta amsa mata atakaice, kallonta mamanta tayi from head to toe Tana kallon yanda take rawar jiki tace
"Amma ke baki da hankali kou...yau lahadi zaki koma school?... Uban me zakiyi a school din?... "
"Ai mommy muna da lecture gobe karfe takwas..shiyasa nakeson inje inyi karatu..."
"You're very stupid..kina cikin gari nan shine Don kina da lectures gobe 8 zaki bar gidan Yanzu ko karfe uku baiyi ba...tou write this down in your thick skull in kinzo Friday bazaki komawa sai Monday da safe...so daga yau kar in Kara Ji kince zaki koma ranar Sunday..and ki sani ba son wannan bazan hostel da kike zaune nake ba..Don any slightest clue na yin anyhow zaki dawo gida...in yaso ki daina karatun completely...now get out of my sight..." Ta daka mata tsawa, baki nana ta fara turowa Tana magana Wanda ba Mai Jin abinda take cewa, ita Sam gidan nan baiyi mata ba, komai aka yi mata takura take gani, ciki ta koma har da kuka Wai an hanata komawa school, she's missing big mama sosai especially Kayan dadin da take ci wajenta, Yanzu da take Shafa makari she looks more beautiful Don man ya amshi jikinta sosai,

Fatima kam bata fita daga daki ba sai in zata shiga bathroom zata fita Tana tafiya ahankali ta shiga ta dawo, she feels so much pain down there shima Haba bai fita ba yana manne a jikinta exploring it to he's satisfaction, sai dai yana tsoron penetration saboda babu hanya, in akayi abinci sai mamanmu ta aika masu nasu su biyu, habib kallon Fatima kawai yake yana Jin sonta na ratsa jikinshi, sai Yanzu ya Kara Jin  haushinshi haduwa da alhaji idris, he wants to spend eternity da Fatima, komai nata yana dauke mashi hankali, batayi mashi gardama duk yanda yakeso ya keyi daita saidai in yazo Kai hannun kasa sai ta girgiza mashi Kai Tana cewa
"Zafi..." Shidai tausayinta bai barinshi yayi forcing kanshi cikinta, datayi complain sai ya hakura, yau kwanansu biyu and he's time is going fast, kullum yake fadawa Fatima is ta kula da mamanmu. Wajen karfe takwas ya dawo daga masjid, tafiya yake amma Kaman yana Jin tafiyar mutum bayan shi, in ya juya sai yaga babu kowa, saur yake sai yaji Ana cewa
"Do it..or you die miserably in the next two days ..." Yaji kaman daga sama, da sauri ya waiga amma babu kowa, karatun alquran Wanda ya haddace ya farayi while walking like a mad person, wurin wani Mai Nama ya saya ya mika mashi dariya biyar ya umarceshi ya bashi naman na duka, har lokacin yana da kusan dubu hamsin daga cikin kudin da mamanmu ta bashi, naman aka bashi ya yakara bashi wata dari biyar ya Kara mashi sanna ya Kama hanyar gida still walking very fast, he can feel someone behind him, yana shiga gidan yayi saurin shigewa dakin mamanmu, a ya daga cikin naman ya mika mata Ta amsa har dayi mashi godiya, zama yayi ya kurawa mamanmu Ido ko blinking baiyi, ita kuma bata Lura ba ta bude naman ta Kai daya bakinta Sannan taga irin kallon da yake mata, itama Dan kallon shi tayi Sannan tace
"Wannan kallon fa modibbo..." Ta tambayeshi cikin sanyinmurya,
"Mamanmu...in har Allah zai maidoni duniya zan so ya sake bani ke amtsayin uwata, ...mamanmu Ina kaunar ki...mamanmu inasonki sosai..." Yafada yana kokarin fashewa da kuka,
"Wai me ya kawo wannan maganar kuma?.. Zaka fara kuma kou?.." Tafada taba kallon shi,
"hmmm mamanmu dole in fada maki yanda nake ji game dake...nasan ba Lallai in Kara samun irin wannan daman ba...shiyasa nake fada maki Ina sonki har cikin jinina...mamanmu Dan Allah ki kula da kanki da ..." Bai karasa ba mamanmu ta katse shi dacewa
"Zaka fara kou...Yanzu na fara samun nishadi cikin zuciya ta shine Yanzu zaka kadugala min lissafi kou..." Mamanmu ta fada kaman zatayi kuka, idanuwa Habib ya lumshe Sannan yace
"Kiyi hakuri mamanmu..kawai ina fadar abinda ke cikin zuciyata né...mamanmu ki kula da Fatima..." Fushi mamanmu tayi ta ajiye naman gefe daya Tana cewa
"Banci tunda na Lura ba so kake kar inci...gashi dauki abunka..." Tafada Tana tura ledar naman gaban shi, ahankali shima ya tura gabanta yace
"Mamanmu kiyi hakuri...na daina....kici kinji..." Yafada mata cikin rarrashi, mamanmu kauda knata tayi gefe daya hawaye na taruwa, ahankali habib ya Dora hannu kam nata yace
"Mamanmu ki gafarceni....kiyi hakuri...Yanzu ba lokacin da zakiyi fushi Dani bane..aduar ki kawai nake bukata..Dan Allah mamanmu kiyi hakuri..." Yafada yana Dora naman kan hannunta, ahankali ta sa bayan hannunta ta goge face dinta Sannan tace
"Modibbo kar in Kara Jin makamancin wannan maganar bakinka..kaji kou?.." Ta fada cikin sanyinmurya, ahankali ya daga mata Kai,
"Kaga Yanzu ka zama Mai iyali...kawai kayi fatan Allah ya baku zuria ta gari...Sannan ka kula da kanwarka..."
"Tou mamanmu..." Ya amsa mata yana tunanin jibi kaman Yanzu ko yana Ina, kawai he's thinking kilan kaman Yanzu mamanmu Tana cikin bakinciki saboda  mutuwar shi, yasan gidan nan cike da mutane sunzo gaisuwa, yasan he's mother will be daversitated, she will cry her eyes out, yana kallon ta tadauki naman ta Kai bakinta Tana taunawa ahankali, he can see she's hiding her tears, bata kalleshi ba tace
"Tashi ka tafi wajen matarka..." Ta umarceshi, babu musu yau Mike ya dauki ledar tare dacewa
"Sai Allah ya kaimu..."
"Ameen modibbo..." Ta amsa mashi, fita yayi ya nufi wurinsu, yana fita mamanmu ta ture naman gefe daya ta fashe da kuka, sai da tayi ya isheta Sannan ta  Mike ta fita ta dauro alwallah ta fara sallah Tana Kai kukanta ga Allah, habib na shiga falo yaga babu Fatima sau ya shige bedroom yana sallaman tayi saurin mikewa with her red eyes da alaman ta fara bacci, murmushi ya saki yana cewa
"Sorry na tasheki daga bacci..." Yafada yana zama bakin gado tare da jawota jikinshi,
"Sannu da zuwa..." Ta fada in a calm tune. Amsa mata yayi ya Mike Sannan ya Kama ta itama ta Mike ya hada da kirjinshi yana shafa kanta ahankali,
"Fatima..." Ya kirata cikin low voice,
"Naam..."
"Na kusa tafiya...mun kusa rabuwa...Dan Allah kullum ki dinga yi min adua kinji..." Yafada yana Shafa kanta, yau daga Kai tayi Tana kallonshi sai tace
"Dan Allah kar ka tafi ka barni...yaya kar ka tafi Dan Allah..kullum kana cewa zaka tafi...nidai kar kaje koina..." Ta amsa mashi for the first time, face dinta ya tallabo yana kallon idanuwanta, murmushi ya saki Sannan yace
"Nima Fatima banason tafiya...amma haka Allah ya kaddara..." Bai karasa ba sai tace
,"tou Dan Allah tunda bakason tafiya kar ka tafi...ai nasan ba dole zaa saka ba...nidai Dan Allah kar ka tafi...in ka tafi kullum sai nayi kuka...kuka zan dingayi har ka dawo..." Tafada bakinta chai, he's so happy she's talking today, it really gladden he's heart,
"Fatima ban da yanda zanyi né...Fatima saninki yasa kullum Ina shaawar Kara rayuwa..Fatima na kamu da sonki a lokacin da baiyi tunanin haka ba...duk yanda nake cikin damuwa Dana tuna dake sai in samu sauki..." Yafada kaman zaiyi kuka, shuru tayi Tana kallon shi but she's happy and at the same time confused,
"Nima yayana...nidai Yanzu yi min alkawarin babu inda zaka...ko kuma ka tafi Dani..." Ta fada mashi turo mashi baki, ajiyan zuciya ya saki feeling so happy,
"Kema kiyi min alkawarin wani abu guda daya..." Yafada yana naughty smile,
"Mene?.." Ta tambayeshi, ahankali yaya Dora bakinshi saitin kunnenta yau rada mata wata magana sai tace
"Yaya zafi..." Still magana ya sakeyi mata tace
"Tou..." Dariya yayi ya koma ya zauna bakin gado ya jawota ta zauna kan kafarshi Sannan ya dauko ledar Nama ya bude sukaci yana feeding dinta, sai da ya gama yace
"Yimin tou..." Ya fada mata, Dan murmushi ta saki tace
"Yaya kunya..." Tafada Tana rufe face dinta,
"Tou Bari in rufe idanuwana....duk Kayan da kika cire ki doramin su kan kafata..." Yafada yana rufe face dinshi da tafin hannunshi, idanuwa tayi rolling ta sauka daga kan kafarshi, ahankali ta cire dangwali dake kanta ta wulla mashi
"yauwa....naji daya..." Yafada yana dariya,
,"Dan Allah kada ka bude fa..." Ta fada mashi
"Ban budewa..." Ya amsa mata, zaninta ta kunce ta cire ta wulla mashi then rigar ta shima ya ajiye kan kafarshi, duk yana lissafe da abubuwan da take cirewa, Jin shuru yace
"_sauran biyu...ki cirosu..." Ya fada mata,
"Wayyo Allah yaya...ni kunya nakeji..." Tafada Tana buga kafa kasa, baki ya tale kaman zaiyi kuka yace
"Zanyi maki kuka fa..kinyi min alkawari zaki nunamin komai..nidai ki cirosu..." Yafada mata kaman wani yaro, kaman dai bata so ta cire both bra da pant dake cikinta, Tana wulla mashi na karshe ya bude idonshi, da sauri ta kare wajen Tana cewa
"Yaya kace Baka bude idanuwanka, dariya yayi yana mikewa, hannunta biyu ya rike yana kallon jikinta da kyau
"Alhamdulillah..." Yafada yana kallon ta from head to her toe,
"Mata ta tafi na kowa...Fatima kyauwun ki ba a fuskar ki kawai ya tsaya ba had a jikinki...Allah ya Bani mata wacce tafi na kowa..." Yafada muryar shi na chnazawa, Fatima dai rike gabanta da chest dinta tayi gam saboda kunya Don bata bata tsayawa gabanshi haka ba shima bai taba ganinta from head to toe haka ba sai yau,
"Yaya ka bani zanin tou..Wallahi kunya nake ji..." Tafada Tana turo baki with her eyes closed, Dan murmushi ya saki ya cire rigar jikinshi down to he's boxers har lokacin idanuwanta lumshe, sai da shima yayi naked ya taka zuwa inda take tsaye ya jawota jikinshi nan both naked body dinsu ya hadu with a spark,
"Wayyo Allah na yaya..." Fatima ta fada Jin yana Dora hannunta kan joystick dinshi,
"Bude idanuwa ki...." Ya umarceta, ahankali ta makale mashi kafada,
"Dan Allah ki bude kiyi dauki hotona yanda ko a ina kika ganni zaki gane ni...ki kalleni da kyau...kinji matata..." Ya rada mata, still bata bude idanuwa ba,jikinta sai rawa Kawai yake saboda tsoron Abu guda, which is yanda yake kokarin shigarta but it's impossible, rikata yayi da hannunshi yana kissing duk inda Bakin shi ya Kama Sannan yana caress in duk inda hannunshi ya gama, ita kam bata komai sai fargaba, yau ma he tries to get intimate with her amma the pain was unbearable and she was crying out loud, dole ya daina saboda yana da tausayi kuma yana tsoron kar yan gidan su San halin da ake ciki, gefe daya ya koma yana kallon yanda take zufa, ba San haka mata ke Shan wahala on their first night ba ko kuma Don she's small né, kawai yana imagining yanda ake raping mace virgin, yasan it's a total hell, ahankali ya dauki mafici ya dinga busa mata iska yana bata hakuri har tayi bacci, gani yake he's purpose of marriage will not work, da yana tunanin if akayi bikin few days to he's death kuma ya sameta for one or two times he might be lucky to get her pregnant, amma gashi ko sau daya baiyi ba har time dinshi ya kusa zuwa karshe, kusa daita ya koma yana kallon face dinta with dry tears,
"Allah sarki zara ta...ko jibi i Yanzu kina wane Hali?" Yafada yana Shafa face dinta,
"Nasan kina nan kina Danasanin rashin hakurin inyi ko da sau daya né....amma ba komai na yafe maki...kar Allah ya tuhumeki da rashin amincewa da mijin ki..." Yafada hawaye na taruwa idonshi, ahankali ya sauka daga kan gadon ya fita waje ya debi ruwa cikin roba ya zuba cikin bucket ya shiga bathroom, duk abinda yake ahankali yakeyi kar kowa yaji Wai shi kunya, yana shiga bathroom yayi wankan tsarki ya fito ya dawo daki ya fara jera salloli yana kuka yana rokon Allah ya dorashj kan wannan azzaluman, bai kwanta ba har akayi sallah asuba, kawai gani yake in ma sunyi nasara kanshi it's a lesson, at least he knows he's going to die Sannan ya gyara relationship dinshi  da Allah, yana tausayi Wanda yake tsakar Jin dadin rayuwa mutuwa ya katse masu jindadi farat daya babu warning, saida yayi sallah ya tada Fatima itama tayi sallah, Kaya ta saka ya fita waje tayi wanka ta dawo kawai tunani yake zama da bathroom a waje. Bai da sirri tunda dakayi wanka ansan Abunda kenan, bayan ta yi sallah ya tambayeta abinda take son shi amma kunya bai barta tayi magana ba, fita yayi daga dakin ya gaido mamanmu dake zaune kan praying mat Sannan ya fita, yana tafiya yana adua, wurin wani Mai kanti ya je ya sayo masu Kayan shayi biredi na kudan dubu biyu sai ya sayo ruwan shayi kulli kulli da yawa ya dawo gida ya mikawa mamanmu da gwaggo nasu Sannan ya koma dakinsu ya hada masu tea suka sha Fatima ta koma ta kwanta shima kuma ya koma kan praying mat ya dauki alquran ya dinga karatu.
Chapter 52 · 0% Book details