← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 162

Sashe 46

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Tuki ya dingayi not saying anything, kawai tunani yake if he should sleep with her before using her or he should just sacrifice her, ita kuma ganin he's not looking yasa ta Dan bude bag dinta ta wulla kudin ciki Tana kallon shi ta wutsiyyar ido, he knows exactly what she's doing but pretend he's not looking,
"You won't need that money..." Ya fada cikin ranshi, Dan kallon ta yayi yace
"Iyayenki suna nan gari?.." Ya tambayeta yana tunanin Ina zata mutu and who will be there with her
"Suna kaduna...karatu ya kawoni,.." Ta amsa mashi
"Oh...Ashe yar kaduna ce...kina da family nan garin?.."
"Aa sai dai school friends..." Ta amsa mashi in a calm way, she's having a bad feeling but don't want to quit because of the money,
"Ayya...Sannu dear..." Yafada yana shiga area dinsu, sai kalle kalle kawai yake, inda zata kalleshi she will know he's dangerous saboda yanda yau ke kallon koina, bakin Kofar shi ya isa ya tsaya ya fito ya bude gate sai kallon area din yake if anyone is watching but nobody, mota ya shiga suka shiga ciki ya dawo ya kulle gate din, baki ta bude Tana kallon yanayin gidan, it's so big and quite,
"Kai kadai né gidan nan?.." Ta tambayeshi cikin fargaba, dariya yayi yace
"Eh mana...Sabon gidane......Yanzu ma ba'a saka komai ciki ba..." Yafada yana zagaya inda take, hannu ya zagaya waist dinta  ya jawota jikinshi Sannan yace
"It's just you and I in this whole gigantic house..." Yafada yana Shafa hancinshi a wuyar, ji tayi dukkan tsigan jikinta yana tashi then her heart beat increased in an instant,
"Let's go inside...let me do you..." Yafada yana rike da waist dinta yana yin Kofar falo daita, kaman tace bata zuwa amma she can't, Kofar falo ya bude ya wani ingizata ciki da karfi har Tana néman faduwa, da sauri ta juyo ya kalleshi taga kaman ba Saurayin da suka shigo tare ba Don he's face has changed a lot, he looks so bad,
"Ya dai...wannan kallon fa?.." Ya tambayeta cikin wata irin murya, ahankali ta sauke kanta tace
"ba komai..." Tafada voice dinta na rawa, yar dariya yayi yace
"Am smelling fear..." Yafada yana taking step zuwa inda take tsaye a tsakiyar dakin, Dan ja baya tayi,
"Yan mata tsaya mana...kinsan ba biya fa...baki ji tsoron amsar Abu daga hannun total stranger ba..,bakiji tsoron fitowa evening show ba sai tsoro na?..Pls tsaya..." Yafada kaman bashi ba, shi kanshi baisan yana da irin wannan husky voice ba sai lokacin,  ahankali yarinya ta sake ja baya Tana cewa
"Aa in Don kudinka né gasu..." Tafada Tana fiddo kudin daga cikin bag dinta, mika masu tayi tace
"Pls take your money back and plsss Ina rokonka don't hurt me..." Tafada jikinta na rawa, yar dariya ya saki har da clapping hands Sannan yace
"It's not about the money in your hand anymore...it's about more...I will advise if you are lucky to come back to life again don't follow strangers....we're dangerous..." Yafada mata da karfi yana takowa zuwa inda take, da gudu ta ja baya tare da sakin kudin hannunta Tana cewa
"I beg of you...kar kayi min komai Dan Allah...I beg you I won't do anything again...zan daina fita da dare,,,zanyi duk abinda kakeso..but pls don't hurt me..." Tafada Tana hawaye, sake clapping safwan yayi yana cewa
"What a touching pleadings....shey big boys kuke so...ba already made guys kuke Kauna ba?.. Ko Baku San abinda yake ba indai da kudi zaku bishi..." Yafada yana zuwa inda take tsaye , ja baya ta dinga yi har ta Kai bango Sannan ta tsaya Tana kuka da karfi Tana ihu Tana kiran help amma ihun ka banza kururwarka wofi né gidan, yana zuwa inda take tsaye ya saga jaw dinga ya saki murmushi yana cewa
"Ashe kina da tsoro haka kika fito da dare in the first place?.." Yafada yana kallon yanda take zubar hawaye kaman tap,
"Aa...gidan kawata naje...bansamu abun hawa ba...sai..." Ta kasa magana saboda kuka, ahankali ya zagaya hannunshi a waist dinta,
"Ashe kina da tsoro kike hawan motar Wanda baki sani ba...baki tsoron ranki gaskiya..people that are afraid always stay far away from trouble..." Yafada yana Dora hannu a chest dinta,
"Kayi hakuri..." Tafada cikin kuka sosai, gira daya ya daga Jin full chest dinta, matsasu yana yana cewa
" relax..,I was joking..." Yafada yana jawota kan chest dinshi, still bata bar kuka ba saboda yanda life dinta is flashing before her eyes, an juyar daita yayi ya umarceta ta dafa bango, no argument tayi yanda yace, hannunshi daya ya Dora kan chest dinta yana pressing da karfi amma batayi kuka ba saboda kawai she's thinking if sex zaiyi daita without hurting her she will never follow stranger again, free hand dinshi ya daga doguwar rigarta dashi har ya Kai ga pant dinta, bai tsaya wasa ba ya ja pant din kasa ita kam ta rike bango gam, yatsa ya tura cikinta yaji she's as open as well, yar dariya ya sai yana. Cewa
"Ba raping dinki kadai akayi ba...it's what you do..." Yafada cikin whisper while he's hand is working down there, shuru tayi bata ce komai ba, saida ya tsalleta da kyau Sannan yasa tayi bending to he's satisfaction yayi yanda yake so daita in a bad and hard way, sai da ya gama ya maida trouser dinshi daman ba cirewa yayi duka ba ya nuna mata dakin da wannan yadin yake yace
"Enter and freshen up ki fito..." Yafada mata, jiki na rawa ta shiga dakin da babu komai sai wannan yadin kasa da kuma bags, da akwai bathroom ciki, jiki na rawa ta shiga bathroom din, safwan bude Kofar yayi ya shigo ya rike da wannan yadin yana jiran ta tafito, daman bai cire Kayan ta ba kawai dagawa yayi, bayan kaman minti biyar ta fito, Tana daga Kai ta kalleshi ya rufeta da wannan yadin, itama bankaewa tayi kaman an zafi wani Abu daga jikinta ta yaye yadin ta bude Kofar ta fita walking like and idol, babu Abunda ke motsi jikinta sai legs dinta that is walking her out of the door, da sauri safwan ya bita da bag dinta da vail, yafa mata yayi while she's walking Sannan ya rataya mata bag dinta yana cewa
,"Don't hunt me..if you do I will use you for the second time..." Yafada mata yana bude mata Kofar falo, ficewa tayi yayi saurin bude mata main gate tazo ta fita, komawa ciki yayi ya kwace kudin dake kasa yana cewa
" idiot...ba gidan ubanki na daukoki ba..." Yafada yana komawa dakin, yadin ya linka ya boye Sannan ya fito ya kwanta kasar tiles, yarinyar kam Tana tafiya straight har ta isa bakin titi, duk Wanda ya ganta will till she's  normal lady walking home, koda ta isa bakin  bata tsaya ba ta wuce direct nan wani Mai mota ya bugeta kadan ta fadi kasa, nan sai yayi rushing dinta hospital, yanda ta fito haka take Don ko ciwo bai ji mata amma data rasu sai akace internal injuries né babu Wanda yasan ainahin cause of death sai Allah da ita kanta da kuma safwan,
Chapter 46 · 0% Book details