← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 162

Sashe 120

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Safwan zama yayi yana jiran kiran amra because he Means it in har yau bata fadawa mahaifinta abinda ke faruwa ba he's over her,  yasan he loves her amma shi baison yaje ua fara maganar sai ita ta farayi mashi sai ya tari kome zai biyo baya.   driver daya kawo inna ya rakota har ciki,  har lokacin jikinta na rawa sosai,  safwan na ganinta ya gyara zamanshi tare da tura wasu files dake gabanshi gefe guda,  as she was coming he already knows what the problem is.,
"lallai this man wants to see the other side of me...he have the guts to scare my family... "yafada yana clinching fingers dinshi saboda fushi,  idabuwanshi ya lumshe kar ya sauya kala tunda indai zasuyi fushi idanuwansu will surely reflect, inna na karaso gaban desk dinshi tayi kneeling, 
"na rokeka safwan... Ka rabu da iyalan wannan mutumin... Ban San kowaye ba amma nasan kai ka sani... Dan Allah ka rabu dasu kar su kashe mu... "tafada cikin kuka,  driver dake tsaye bayan Inna yayi kokarin mikar daita amma sai Taki,  safwan bai bude ido ba ya Mike ya taka ahankali har sai da ya tabbatar ya wuce inda inna ke durkushe sannan ya bude ido,  kaman walkiya ya fita daga office din saboda fushi, wani irin temper yake ji ta koina na jikinshi,  he feels as if he can bring down the building, bai daga idanuwa ba har ya isa inda motarshi yake yashiga tare dacewa
"Mai saa estate... "yafada cikin wata irin muryar da sai da driver ya juyo ya kalleshi Don ya tabbatar shine Don muryarshi ya kara girma kaman ba nashi ba,  drver na juyowa ya zaro idanuwanshi da suka sauya launi yace
"I said mai saa estate... "ya daka mashi tsawa,  jiki na rawa driver ya tada mota yana tuki kaman zai kadasu saboda tsoro,  yasan he's driving a monster because he just see something he never see before.  Inna komawa tayi ta zauna nan kasa Tana kukan tashin hankali.

suna isa gidan driver yayi parking da sauri safwan ya sauka ya kama hanyar part din Mai saa yana cewa
"if you couldn't confront me..am here to confront you... Daman I have lots of thing to tell you..."yafada da karfi kaman wani Dan tasha, driver ready yayi yana jiran yaga safwan ya shjga ciki ya San inda dare yayi mashi,  yana ganin ya bar ganinshi ya ajiye car keys dinshi ya fita da gudu har Mai gadin Mai saa na tambayar shi what's wrong, bai amsa ba ya fice saboda shi yasan abinda ya gani and no force on earth will tell him otherwise.

Alhaji Mai saa na ganin safwan Mike tsaye har lokacin indanuwan bawan Allah bai dawo Normal ba saboda fushi,  sai lokacin naga kowannensu da yanayin idonshi  shi Mai saa baki wulik yake while shi safwan nashi kaman idanuwan maciji yake sau sauya launi kawai yake,
"out!!!! "shine abinda Mai saa ya fada out of serious anger,  safwan zama tayi ya dora kafa daya kan daya yace
"gani... ka kasa zuwa inda nake sai wajen mata... Now am here... Say your mind before it's late for you... "yafada yana wani jujjuya kai kaman snake looking at he's prey,  wata irin dariya Mai saa yayi har bakinshi na kumfa yace
"look at this infant... Because I taught you all you know does not mean you know all I know... Stay away from my daughter... Wallahi I will kill anyone daya nemi taba min yara.. "ya fad'a yana daga yatsanshi daya sama,  kai safwan ya girgiza tare dacewa
"you should thank God ba da wani abu nake son yarka ba sai aure because i  love her..."
"shut up!!! "Mai Saa ya daka Mashi tsawa,a fusace safwan ya Mike yana cewa
"don't ever tell me To shut up... Yarka ce sai ba aureta... In ka k'i kuma ya zama after your obituary... It's a promise not a threat... "yafada super duper angry,mai saa nuna kanshi yayi before sayiing
"so Kai har ka girma da zaka nunani kace you will marry my daughter after my obituary... Kai yaro bai San wuta ba sai ya taka... forget about all your stupidity wallahi sai in kasheka in kashe duk wasu naka... Kai har ta maigadin gidanka bazai tsira ba... Naci dubu sai ceto wallahi... Don't you ever try to threaten me... If you do you die... " yafada sounding so furious, dariya safwan ya dingayi irin na rainin hankali,  dariya dake nuna ka baka isa ba
"Ashe you're that strong amma kaki zuwa wajena instead kaje wajen family dina... Wallahi you will regret threatening my family.. Ko dayake you have started paying... Wai let me ask you a question.. Yaranka fin yaran wasu sukayi?... Yaranka fin yaran da muke defying sukayi?... Kaine sanadiyar lalacewar rayuwata and now you want yo think your daughter is better than.me?...for your information am. Better than your children because am Not a son of heartless murder... ubana bai maida maza mata... Ubana ba Dan mafiya bane..ubana Dan halal ne... Kaine sanadiyar lalacewar komai nawa... Saboda kai na kusanci zina.. Saboda kai na fara cin naman mutum....saboda Kai na kashe rayuka da ban San yawansu ba... .kaikasa na kaucewa Wanda ya halicceni... Kai kasa na bi bayan kato... "yana kawowa wannan point din sai ya Saki dariya sannan ya cigaba dacewa
"kasan me?...  I enjoy riding the boy because he's father deserves it... The boy is my bitch... Kawai I  want you to  Write this down...yaranka ko mutum Nawa nakeso I will have...be lucky I Want to Marry amra amma tunda naga kaman baka so let's keep the marriage aside and have fun... " cikin boiling blood alhaji Mai saa ya shake wuyar safwan yana cew
"wallahi come close to My  family and I will skin all your family alive... "alhaji Mai saa ya fada rike da wuyan safwan,  banda dariya babu abinda safwan yake,  bai daga hannu ya taba shi ba amma he's saying
"rayuwar mutum daya a family dina is equal to rayuwar mutum uku a family dinka... If you dare taba mutum daya a family dina ka gani.. Ni kuma zan nuna maka saninka ba komai bane... "yafada sannan ya dora hannu kan hannun Mai saa ya fixge hannunshi ya turashi baya,  da sauri alhaji mai saa yace
"wallahi don't start something you can't finish..."yafada mashi cikin anger,  dariya safwaj yasakeyi yana cewa
"I Can see you're scared... Don't worry I won't be hard on her... I will ride gently... "yafada yana dariya sosai kaman he's not angry anymore,  Mai saa binshi yayi da gudu yana cewa
"lay a finger on. My children... Just try ka gani... " yafada trying to keep up da safwan dake kama hanyar waje, ko kadan safwaj bai son kasheshi he wants him to watch, in da yanason kasheshi da cizo daya by him is enough to kill him,
"taba Yaranka kuma tun yaushe?.. Saidai kari... "yafada mashi atakaice yana ficewa daga falon,  alhaji mai saa ihu ya Saki yana buga hannu ga bango,  babu abinda yake cewa sai
"I regret meeting you... I regret taking you to the brotherhood... "yake maimaitawa da karfi
"wallahi duk Wanda zai taba min yara must pass through me... "yafada cikin ihu,  da sauri kuma ya sake cewa
"wait a minute... Me yake nufi da taba Yaranka kuma tun yaushe?... "ya fad'a duk idanuwanshi waje saboda tashin hankali,  duk wanda yaganshi yasan yana cikin tashin hankali sosai,  duk ya rame lokaci guda,  he look terrible,
"oh my God.... Na shiga uku... Kilan ya fara lalata daita... "yafada cikon matsanacin tashin hankali,  phone ya dauka yana dailing wata number. A fusace safwan ya fita daga gidan yana zuwa wajen motar shi yaga wayam babu driver,  wajen da maigadi yake zaune ya nufa yana tanbayan shi ina drver dinshi, nan maigadi ya fada mashi yanda ya fita da gudu,  dukda safwan is angry sai da yayi dariya, juyawa yayi yana cewa
"Wato a scared him... "yafada yana shiga motarshi,tadawa yayi bar gidan,yana fita har zai bar wajen sai ya tuna da amra gefe daya ya koma yayi parking ya dauki wayarshi ya kirata,  Tana picking ta cika mashi kunne da kuka Tana cewa
"baby... Dan Allah kayi hakuri... Babanmu bai yarda ba... " ta fada mashi cikin matsanacin kuka,  shuru yayi yana sauraron yanda take kuka in a pitiful way,
"baby am sorry.. "ta sake adding jin yayi shuru,  ajiyan zuciya ya saki sannan yace
"amra did you really love me? "ya tambayeta Kai tsaye,
"yes... Wallahi I love you safwan... I will never be the same without you... "tafada cikin kuka,
"OK then.. Hold on to That thought...zan  kiraki anjuma.. And pls ki bar kuka... Kinji kou?.. " ya fada mata cikin so da kauna,  when it comes to. Amra he's serious,  he can do anything to have her,  yayi alkawarin staying away from Zina amma mai saa is forcing he's hands. Kashe wayar yayi ya ajiye gefe guda ya tada motar ya bar wajen.

Mai saa bai zauna ba har sai da family doctor Mai kula da yaranshi ta zo,  Don tsananin kishi da kaunar yaranshi namji bai dubasu dole sai mace,  tana zuwa ya fada mata tajeta duba both amra da afra da babu ruwanta, wai ta gano if they're having an affair,  matanshi sunyi mamakin wannan behavior din wai dole a dubasu,  haka Kowacce ta kwanta aka dubata aka tabbatar mashi they're alright nikam nace you're checking the wrong place.  Doctor na tafiya ya amshi international passport dinsu gabaki daya yace su shirya zasuyi tafiya first thing tomorrow morning. Amra kam kuka kaman zata kashe kanta saboda bakin ciki,  she's an innocent girl who has fallen in love with a sweet guy who's good with words.
Chapter 120 · 0% Book details