Sashe 159
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
For those of you da kuke battling da cuta kala kala wasu har anacewa zaa kaiku kasar waje neman magani GA nesa tazo kusa, try rain soul today and thank me later. Contact Mai daukowa straight from USA akan 08063328903,pls serious buyers online, rainsoul ba magani da zaka gani a stores ko gidan magani bane, sai wayanda suke daukowa daga kasar wajen, buy rainsoul tasted and trusted, Insha Allah you won't regret it
Thanks.64💜💙💚❤💛
Sirrin wasu gayun
💙💜❤💛🧡💚
®Zuwairat (ummumaryam)
6⃣4⃣
"pls ka bashi hakuri ko he will change he's mind... Wallahi jibi yayi min yawa... Dan Allah ka taimaka min habib... Ka fad'a mashi kar ya damu da abubuwan da usman ya fad'a .nidai ya agaza min pls .." safwan ya fad'a cikin pitiful voice Maman zaiyi kuka, ahankali habib ya dora hannu a shoulder disnhi yace.
"Karla damu... Jibi is like tomorrow... Don haka kar ka damu... " habib ya fad'a mashi, saida safwan yashiga mota sannan habib ya dawo office din alhaji bello, zama habib yayi wanting to ask abinda yasa yace ya dawo jibi but he don't want to sounds too inquisitive, shiru yayi sai luckily alhaji yace
"kasan me yasa nace ya dawo jibi?.. " ya tambayi habib, ahankali habib ya girgiza mashi kai
" because zN bani lokaci inyi magana da wannan malamai danayi wa magana sannan zasu samu daman zuwa kafin wannan ranar,... Wallahi ban taba jin mutum ya bani tausayi irin shi ba... Yana nadaman halin daya shiga....hakan yasa naji I really want to try my best in seeing ya fita... Shi kam usman gaskiya he's arrogant...i don't think he will change... " yafada cikin sanyimurya,.
"Allah ya biyaka... Sir Allah ya kareka da mu gabaki daya... " yafada ahankali,
" Ameen... Insha Allah we will all walk out if this successfully..." yafada cikin sanyimurya.
Safwan yana tuki yana tunanin yarasnhi, kawai he wants to see how they look, koda ya koma gida Nana asked him how it went yace ance yaje baa bashi daman ganinsu ba sai jibi, he looked so terrible, duk ya susuce kaman bashi ba,
"baby AI jibi is like anjuma if you're patient,... Don't be distubed " Nana ta fad'a mashi, yana kwance kan doguwar kujera ita kuma tana zaune kasa daidai wajen kanshi hannuwanta bisa kanshi tana shafawa ahankali, idanuwa ya daga ya kalleta yace
" I need to see how they look like... Wallahi tunda nake ban taba Jin ina sha'awar ganin wani abu kaman su ba.. Kilan zanje gidan inyi rashin mutunci su bani yarana... " yafada face dinshi daddaure,
"aa.. Bazaayi hakan ba.... Kawai tunda har Allah yasa zasu baka daman ganinsu jibi just be patient... After all sun ma yi kokari wallahi in nice sai anyi shekara daya baka gansu ba... " tafada tana dariya, riko kanta yayi yana cewa
"wato ni zakiwa haka?.. " yafada yana dariya, itama dariya take tana cewa
"AI it's the fact... You can just come out of no where and be a father to my children.. "
"hmmm am sorry baby... Ni yanzu my problem is yanda zanyi in fadawa Inna halin da ake ciki... " yafada cikin sanyimurya,
" gaskiya you have to Tell her...pls try and tell her... " tafada cikin sanyimurya, ahankali ya Mike zaune yana cewa
" am coming... " yafada tare da mikewa, fita yayi ya nufi part din inna, he have to say it and get it over with, yasan abun kunya ne amma ya zaiyi, babu yanda ya iya, it's he's own destiny, yana shiga yace ya fadawa sisters dinshi suyi excusing dinsu, bayan sun fita yayi kneeling gabanta tare da dora hannu kan knees dinta yana kuka yana fad'a mata abinda ya faru tsakanin shi da rabia da kuma dalilin daya sa yayi mata hakan, cikin kuka ya dinga cewa
"Inna Danki ya zalunci mutane da dama... ya cuci mata da dama... " yafada cikin matsanacin kuka, Inna dake kuka kaman ranta zai fita tace
"wallahi duk laifina ne... Ban taba saka a adua ba... Ban taba nema maka shiriya ba.. Ban taba nema maka kariya ba...ban taba tashi cikin dare nayi maka adua ba... Haifo ka kawai nayi na sake ka ga Allah.... Inna lillahi waina ilahi rajiun... Wallahi in ina da dama Zan fadawa ko wacce uwa ta dage wajen yiwa yaranta adua... Kar yaran da suka haifa su zama sanadin hawayen wasu..." Inna ta fad'a cikin kuka sosai, babu abinda ke tashi cikin falon sai kukan safwan da mahaifiyar shi, asiya dake labe ma kuka kawai take jin abinda safwan ke cewa
"Inna kar ki ga laifin kanki.... Da akwai yaran da ana haihuwar su mahaifiyar su ke mutuwa... Wake yi masu adua?.. Amma dukda haka basu aikata abubuwan dana aikata a rayuwata ba...ina wayanda basu samu ilimi ba... Basuyi abinda nayi ba... Inna danki mugu ne...abubuwan da danki ya aikata kare baici.... Inna na gaji... Inna kiyi min adua na gaji da rayuwa.... " hannu Inna ta dora mashi kan baki tace
" Insha Allahu...indai nice na dauki cikinka wata tara... Shaidan bazai samu nasara kanka ba... " kai safwan ya girgiza mata yace
"Inna ya riga yayi nasara...ni ya riga ya gama Dani... "
"aa... Kullum cikin azumi da adua nake saboda kai.... Muddin jna raye bazaiyi nasara ba..." Jin abinda Inna tace yasa safwan yin jimmm, sai yanzu ya gane why duk wata bakar zuciya da mugun hali ya fita ranshi, shi yasa yaji babu abinda yake shaawa sai ya koma rayuwar shi ta da, sai yanzu ya sake tabbatar da kaifin aduar uwa, it's more sharper dana razor blade, sai yanzu y gane duk Dan da yake da uwa kuma tana mashi adua bai taba tabewa nor matter what, in har uwa zata bude baki tayiwa danta adua ko a ina ya shiga cikin ikon Allah zai fita lafiya, Allah zai tsareshi daga sharrin masu sharri, duk abun da yake nema zai samu. If you're lucky your mum is alive, in Kuna kusa kuje ku nemi tayi maku adua, if b'ata kusa call her and ask her to pray for you, ta zama malaminka in kana da abinda kakeso pray for yourself and ask her to pray for you, zaka ga komai will flow by the will of Allah, nor matter small gareka kuyi sadaka, give to the less privilege, kar ka zama Mai ajiye sutura har na shekaru biyar da suka wuce, kar ka zama Mai bada kyautar kaya in sun kode sun lalace, kar ka zama Mai bada kyautar kaya in baka so, in har Allah zai baka ikon dinga sabo ka Dan fidda kaima ka bawa wani, amma wasu masu kudin ne but zuxiya ta mutu, ba sai in kana da kudi zakayi alkhairi ba because nor matter duk yanda kake da akwai Wanda kafi karfi, wasu in kaga wardrobe dinsu cike da sutura kaman bazaa mutu ba, it's better ka dinga badawa in kana da rai ka samu lada Don daka mutu ya zama gado, and bazaka samu kanshi ba, ina wayanda Allah ya bawa karfi?.. Use it to find Janna Don duk hutawarka da AC da travelling from country to country in the name of hutawa in har ka Mutu cikin kasa zaa saka ka zama food for worms, kaine zaune cikin estate guda while wasu suna nan in ana ruwa basu iya bacci saboda fargaban kar ya fado masu, duk girman gidan ka remember you can sleep in only one room, kayi kadan ka kwanta two rooms at a time,, sannan the painful part of it is ranar daka mutu naza dora kan wannan Italian bed din ba. Wani mutum daya rasu muka je babban mutum ne Don custom ne babba, wallahi gidanshi kaman bazaa mutu ba, amma a wannan ranar ana kawoshi daga hospital kasa aka ajiyeshi wajen dining, Allah sarki rayuwa, if Allah ya baka dama change koda just one person's life ne yana iya zama hujjarka ta shiga aljanna. Kar ka yarda ayi kuka da mugun halinka, duk Wanda ya Bari mutum daya ko biyu sukayi kuka da bakin halin shi wallahi sai ya gani a kwaryarshi ko a nan duniya ko a lahira, rayuwa baka iyawa mutane ko da zaayi kuka da kai ya zama ba bisa laifinka ba, wasu will always talk bad about you koda kuwa baka d laifi, wannan ya zama nasu problem . so buy Janna with your money, Allah kasa mu gane, kuma ka bamu ikon yiwa masu bukata allahumma Ameen.
" Inna... Aduar ki ta tasiri kaina sosai... Dan Allah kar ki daina... " yafada cikin matsanacin kuka, cikkn kuka Inna tace
" Bazan taba dainawa ba... Bazan Kara wannan sakacin ba... Bazan kara kwanciya ina bacci bayan ina matsayin uwa ba... Zan zama kariya gareku in Allah ya yarda... " Inna ta fad'a crying like a baby, rungume ta yayi daga inda yake durkushe, itama rungumeshi tayi gam bisa chest dinta tana shafa kanshi Tana kuka, duk Wanda zai shigo sai yayi tunanin mutuwa akayi masu, asiya dake boye tana kuka itama, batasan wacce irin rayuwa ce wannaba, ita kawai she wants to be free from all this. She want a normal life inda kowa zai zama happy, ko. Wanda zata aura always talk about wane irin aiki wanta yakeyi. Sai tace company gareshi sai ya sake cewa ya akayi ya samu company, she's always quite to that.