Sashe 132
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sai wajen biyar suka isa unguwar, Safwan fitowa yayi cikin gizna dake jikinshi Wanda dinkinshi ya amshi jikinshi sosai, wajen wani babban mutum dake zaune kofar gidanshi, durkusawa yayi ya gaisheshi sannan yace
"Dan Allah gidan malam isa nake nema... "ya fad'a so calm.shuru mutumin for a moment trying to think which of the isa he's looking for,
"isa kawai yake?" mutumin ya tambayeshi
"eh... Yana da yara maza uku sai mata biyu, sunan yarshi Nana Tana karatu a jamiar bayero university... "
"oh... Naganeshi... Zaka Mike wannan santan zuwa kasa.. Zakaga karamin gida daga daman ka,..gidan shine karshe kan layin nan.. Nan ne... Ko kuma in ka Dan mike ka tambayi isa gwanati..."as he was giving the description safwan was busy looking into he's head, already yaga wanna gidan,
"nagode... Allah ya biya.."yafada yana mikewa daga inda yake, wajen motarshi ya nufa ya dauki phone dinshi ya saka a aljihunshi ya fadawa driver yayi good parking sannan ya gangara zuwa inda aka fad'a mashi or ince inda ya gani,, duk inda ya wuce sai an kalleshi sabida duk Wanda ya ganshi yasan ba nan yake ba hes a visitor, ko kadan bai kyamaci komai na wurin ba because nan yafi nasu kyau sosai before the change of life, cikin Unguwar ya shiga sosai har kofar gjdan su Nana, yaro ya kira ya turashi cikin gidan Wai ya kira mashi Nana, ko kadan bai tunanin abinda zai biyo baya tunda ya Wulakanta mata rayuwa, he thinks money is everything, yasan she might feels bad but he will apologize, he won't force her but at least he will ask for her forgiveness, he's thinking bata fadawa iyayenta ba kaman yanda mufida bata fadawa iyayenta ba, he knows lot of girls don't say such thing, ajiyan zuciya ya saki yana tuna yanda yayi mata, yasan bai taba yiwa kowa irin abinda yayi mata ba, he scattered her badly and he knows it, sannan he knows da wuya ma ta amince. Nana da ta rike Inna lillahi waina ilaihi rajiun Tana kwance Tana bakinta na motsi taji anyi sallama, mahaifiyarta ta amsa sannan yaron yace
"ance ana kiran Nana..."inji yaron, da sauri nana dake kwance tace.
"ji kace bata nan... "ta ansa atakaice, bata ko tambayi kowaye ba, Sam bata da wani special someone especially namiji sai ubanta, before kafin ta samu problem Tana zance da samari amna yanzu ko kadan bata fita, mahaifiyarta Tayi tayi har ta gaji, kullum nuna mata take nor matter what she will still have to settle down, amma sai tace bata iya aure, yaron da aka aiko zai juya ya fita mamanta tace
"je kace waye?.. "ta fadawa yaron, Nana ji tayi ranta ya baci,
"mama ko MA waye nifa ban zuwa... "tafad'a atakaice,
"aa.. Bakonka annabinka... Laifin wani baya shafan wani... " inji mamanta
"nidai ban zuwa... "ta amsa atakaice, yaron fita yayi wajen safwan yace
"ance waye..."
"kawai je kace bakone.. Ba dadewa zatayi ba... Bazan bata mata lokaci ba... "ya amsawa yaron, komawa ciki yayi ya fadi exactly abinda aka fad'a mashi amma kiri kiri Nana tace bata zuwa, this days batawa mamanta gardama sai saboda such issues,
"kai. Je ka fad'a mashi Nana bata nan.. Tayi tafiya kuma baa San ranar dawowanta ba.."tafadawa yaron out of anger, yaron komawa yayi ya fadawa safwaj abinda akace, shuru yayi for a moment yace
"Tana nan ciki kou?. "ya tambayi yaron, eh yaron ya amsa mashi,
"Dan Allah ka koma kayi min sallama da mahaifinta.. "ya fadawa yaron, komawa ciki yayi yace ana sallama da mahaifin Nana, aikam cikinfushi Nana ta tashi Tana cewa
"wai waye wannan da baisan simple statement ba.."tafad'a cikin fushi, safwan dake tsaye waje can hear her very clear, murmushi ya saki yan sadda kai kasa tare da hannunshi biyu cikin aljihunshi,
"kije kiga ko waye... "mahaifiyar ta tafad'a cikkn command, da sauri Nana ta shiga ciki ta dauki long hijab ta saka ta kama hanyar waje, yanda take tafiya kasan she's so furious kuma da niyya rashin mutunci tafita, safwa dake tsaye with he's head down yaji different foot Alaman ba yaron bane, murmushi ya saki bai daga kai ba, cikin fushi Nana ta fita bata ko saka kafarta waje ba ta leka ba sallama tace
"malam wai ya akayine... Kazo ance bata nan kuma kace a kira mahaifin ta,... Now gani how may I help you.. "tafada Tana kallon sajenshi dake kwance, bata GA face dinshi ba amma he's perfume says a lot, safwan kam jin voice dinta yasa yaji tsigan jikinshi ba tashi, yasan looking at her might make him as hard as rock, ahankali ya daga kai yace
"sorry am disturbing you... "yafada yana juyawa gareta, AI tunda taji voice dinshi ta zaro idanuwa kaman zasu fito waje, AI bata GA tashin hankali. Ba sai da wannan monster din ya zuba idanuwanshi cikkn nata, jikinta ne ya fara rawa ta dora hannu bisa kai ta saki wanj irin ihu Wanda yasa mahaifiyar ta dake zaune compound mikewa da sauri Tana salati, safwan MA ja baya yayi yana waige waige, lungun babu mutane amma ihun data saki sau daya yasa mata lekowa daga gidajen su, mahaifiyar Nana na zuwa taga Nana tsaye so traumatized, nuna safwan tayi jikinta na rawa Tana cewa
"mama.. Shine... Shine... Mama.. Shine... "tafada kawai sai tayi baya ta fadi sumamma, mahaifiyar riketa tayi tana lekawa, ido hudu sukayi da safwan dake jin wani irin fargaba, matan neighbors duk kawunansu waje suna kallon abinda ke faruwa, basu San abinda ya samu Nana ba amma hee actions says a lot, salati mahaifiyar Nana Dingayi tana ihun a taimaka mata, mata biyu suka fito daga gidansu suka shiga gidansu Nana suka tayata kama Nana suka maida ta cikin gida. Safwan rasa imda zai saka kanshi yayi saboda tashin hankali, nothing hurts more than the eyes on him, he feels so humiliated and embarrassed sai kuma tausayin Nana, he never knew he destroy her this much, mahaifiyar Nana kuka ta dingayi Tana zubawa Nana ruwa, Ko kadan bata bi ta kan safwan ba balle tace zatayi mashi magana, tasan kuma in tayi mashi magana is equal to tonawa yarta asiri kowa zaiji abinda ya faru, ahankali safwan ya juya yafara takawa Don komawa wajen motarshi, ji yake kaman ya bace saboda yanda suke magana ana nunashi ana nuna gidansu Nana, he feels so ashamed,
"na duniya MA kenan... "yafada yana takawa kanshi kasa while idanuwanshi cike da kwalla. hannu yasa ya goge Wanda ya gangaro mashi, kawia he's thinking of her mother and dad, yaga the look on her mother's eyes, look of fear, he cant believe he's causing so Much pain to people,.
"me... "yafada cikin zuciyar shi yana nuna kanshi, he can't believe ya sa mutane da dama kuka, yasan yasha Allah yaisa ba kadan ba, shi da before abu ko nashi ne yaga zai zama rigima yana iya bar maka Don gudun rigima, duk cikinsu he's the gentle one among them, sai usman, habib is the most stubborn of all of them, shine da kafiya da rashin tsoro amma sai ya kasance shine ya zama sanadiyar bakin cikkn wasu, yana tafiya yana kuka, sai goge hawaye yake kanshi kasa, shine ya yasan Allah yaisar Wanda aka zalunta bai taba faduwa kasa banza, he's just thinking what happened after Nana ta dawo gida da ciwon da yaji mata both sides, yana tunanin she couldn't hold on to the pain a lone that dole ta fadawa iyayenta, muryarta yaji Tana shine, he remembered yanda take fixgar gashin kanta anytime he's sleeping with her, bakin motar shi ya isa ya tsaya yana kallon kanshi from side to side,
"this isn't me... "yafada cikin hawaye,
"Sam. Bani bane...me sukayi min... "yafada yana bude mota, kawai yana tuna yanda ya dinga ratsa Nana with all he's strength, yanda jini ya dinga fita daga jikinta, yanda everyday kaman sabo but he never give a breathing space,
"kai she won't forgive me... "shine abinda ya fad'a cikkn kuka, driver kallon shi yayi ta madubi yaga he's crying,
"alhaji kome yayi zafi... Maganinta Allah... Jiya naga kana kuka yau MA haka.. Dan Allah ka rage damuwa..."driver ya fad'a cikin girmamawa, safwan kallonshi yayi yace
"dole in shiga damuwa... Rayuwa bata da komai ciki sai balai da bakinciki... Ka bar ganin ina yawo cikin expensive things.. Am doomed.. "yafada yana kuka, Dan girgiza kai driver yayi yace
"alhaji rayuwar ja abun shaawa ne GA duk wani matashi Mai shekarunka.. Kowa MA zaiyi sha'awar rayuwar irin taka.. "driver ya fad'a while driving
"aa.. Nikuma zan bada komai Don in koma yanda nakr da... Lokacin fa bani da alhakin kowa kaina.. Lokacin da ina na kwarai... Lokacin da..."sai Kuma yayi yayi shuru Don yasan he might say something out of way now kuma it means instant death, driver zai bude baki yayi magana yace
"shut up and do your work... "ya daka mashi tsawa kaman he's not the one crying just minutes back,
"ka kaini Mai dala interprises... "ya fad'a yana relaxing,