← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 161 OF 162

Sashe 161

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"na shiga uku... Wayyo Allah... Dan Allah ku daina.. Mutuwa zanyi.... " safwan ya fada cikin matsanacin ihu kaman ana yanka naman jikin, yana kwance kasa sai rolling kawai yake yana kara cewa "Dan Allah su daina... Zan mutu... " ya sakr fada cikin tashin hankalo yana ji kaman ana roasting dinshi da ranshi, yaran ihu suke habib yayi saurin fiddasu daga dakin ya kaiwa Mai rainonsu dake waje, duk ihun nan da safwan keyi chan kingdom dinsu haka yake affecting shugaban su, shima yana zaune a dakin mulkinshi yaji duk wurin na jujjuyawa, mikewa yayi tsaye yana cewa "no.. No... No... He's mine.... He's meant to serve me.... Babu wanda zai daukeshi daga gareni.... " yafada cikin tsawa. Dan Allah... Pls..." safwan ya fad'a cikin wani irin k'ara Mai firgitarwa, alhaji bello kallon malaman yayi alaman su Dan dakata, basu tsaya ba saida suka kai aya suka tsaya, wani irin ajiyan zuciya safwan ya saki yana kwance nan kasa tamkar anyi gobara an dauke lokaci guda, kaman an kwarara mashi ruwan zafi a jiki, face disnhi sharkaf da hawaye, sai sakin ajiyan zuciya yake kaman Wanda yayi race, habib daya fita da yaran ne ya dawo ciki, safwan kallon shi yayi yace "so.. Kuke... Ku.. Kasheni?.. "yafada cikin hawaye, habib cewa yayi "aa... So muke mu ceceka... Yanzu kaman gawa kake... We want to bring you back safwan... " ya fad'a mashi yana komawa mazaunin shi, safwan mikewa yayi ahankali jikinshi na rawa ya kalli malaman sannan back to alhaji bello yace "you set me up.. Kace zaka bani yarana... Amma so kake ka kasheni kafin in samu daman ganin su... Dan Allah ka fad'a masu kar su karayin karatu... Konani yake... " yafada cikin kuka, idanuwa alhaji bello ya lumshe sannan yace "am so sorry if you think I want to kill you... Kana ganin zan mika maka innocent children kana haka?.. " "but nine ubansu.... A haka Allah ya bani su... " yafada cikin matsanacin kuka, "yanzu baka son a ceto rayuwar ka... Baka ganin ayar Allah ya zama makiyin ka da har yake kone maka jiki?... Wannan MA a duniya ke nan... In har ayar Allah yana kone maka jiki me kake tunanin Wanda ya sauke ayar zaiyi maka?... Baka son tsira?.. " yafada mashi sounding so serious. Cikin kuka safwan yace "wallahi inaso... Amma wannan da akwai azaba... Konewa nake... " yafada cikin kuka, wani babban malamin kasa ya fara magana yana mashi waazi Mai ratsa jiki, safwan na zaune tsakiyar falon kanshi kasa sai kuka yake, bayan kaman minti talatin wani malamin shima ya fara jawo aya yana yi mashi nashi waazi gami da nasiha, cikin kuka safwan yace "Inason in fita...amma nasan kasheni zasuyi... "yafada cikin matsanacin kuka, "ka yarda rai hannun Allah yake?.. "wani ya tambayeshi, ahankali ya daga mashi kai "then ka yarda cewa babu Wanda yasan inda ranka yake sai Allah... bazaSu taba nasara a kanka ba... "ya fada mashi, "Dan Allah ku bani yarana in gani.. Pls sir... " ya fadawa alhaji bello, duk tausayin safwan ya kamashi, he's too Young for this, cikin ranshi sai tsinewa Mai saa kawai yake for destroying this innocent soul. "Dan Allah... Let me see them... In ban rayu ba at least na gansu.. "yafada cikin kuka Don yasan he won't come out of this alive, kuma yasan he won't be able to take the pain, the pain of being burnt in a fire, daga idanuwa yayi ya kallo alhaji bello da red eyes dinshi, "ka Bari ayi maka karatu tukun sai a kawo maka su... "alhaji bello yafada mashi , da sauri safwan yace "no pls... I will die... " yafada cikin kuka "no bazaka mutu ba... but if you promise me zakayi renouncing cultism zan sa a kawo maka su yanzun nan... " yafada mashi atakaice "wayyo Allah na... Wayyo rayuwa... Ban MA mori arzikin da nayi mugun abu kai ba.... Banji dadin kudin ba... Amma yanzu gani cikin fushin ubangiji na... " yafada cikin matsanacin kuka, alhaji goge hawayen dake zubo mashi yayi yace "in Allah ya amince zaka mori na halal... Wanda yafi dadi da kwnaciyar ahankali... Wanda kana ciki zaka samu bacci... " alhaji bello ya fada mashi cikin rarrashi, "zan yi duk abinda kukeso... Amma Dan Allah ka bani yarana in gansu... Pls do this for me... " yafada crying out loud, habib da tunda aka fara magana yake kuka yace "sir pls... " ya bashi hakuri Don ya ga yaran, "kayi min alkawari zakayi duk abinda akace kayi bayan kaga Yaranka?.. "alhaji ya tambayeshi, ahankali cikin giving up on life ya daga mashi kai, jiki babu kwari alhaji ya Mike ya fita daga dakin, lokacin an bawa yaran feeding bottle sai suka suke, alhaji ne ya Kama hannu biyu yana cewa Sauran suzo, babu musu suka biyoshi ahankali har cikin falon, safwan da face dinshi sharkaf da hawaye dakata da kuka yayi yana goge face dinshi yana kallon healthy beautiful and cute children dinshi, suma yanda yake zaune kura mashi ido sukayi suna shan abinda ke hannunsu, he's looking at the young face of himself, kallon alhaji yayi yace "Allah ya biyaka... " yafada new tears na taruwa idonshi, Muhammad ne ya Dan taka like two steps ahead of the girls ya shige gabansu getting closer to safwan, safwan was so speechless Don bai taba ganin what takes all he's breath, sadness, darkness away lokaci guda kaman ganinsu ba, Muhammad ya kura mashi ido ko. Kaftawa baiyi kaman wani babba, dukda halin da safwan ke ciki na farin cikin ganin yaranshi bai hanashi zubda hawaye ba, "Allah kana so na.... Despite all my mistakes.. You still give me children... "yafada yana hawaye, murmushi Muhammad yasaki safwan ya kalli habib yace "he have my smiles... "yafada cikin murmushi with a tearful face, hannun su alhaji yakama ya kaisu har gaban safwan, yace "I would love to introduce them yo you amma ban gane sunan matan...amma the boy is..." "Muhammad... " safwan ya amsa mashi yana tunawa da lokacin da aka basu suna, " i was there lokacin da Dr ke fada maka sunan su... Da akwai rabia... Da mufida... Sai aisha.... " yafada yana hawaye, he's tears have become uncontrollable, murmushi alhaji yayi mashi cikin hawaye sannan ya koma ya zauna, hannu safwan yasa ya zagayesu da jikinshi, daman yaran basu da kiwuya basu yi kuka ba, "kuyi hakuri... Ku yafemin.. Na kawoku duniya ba ta hanyar halal ba.. Ba ta hanyar sunnah ba... But I love all of you... Ina rokon Allah ya bani daman rayuwa daku.... Ko yau na mutu I will dying a happy man... " yafada yana rungume da yaran jikinshi yana kuka, idanuwanshi ya daga ya kalli alhaji yace "sir... Nasan you're good person... Dan Allah in ban rayu ba... Ka kulamin dasu... Kaman yanda kake kula dasu.... " yafada cikin kuka,. Sannan ya kalli habib yace "Dan Allah... Kar ka mance da inna... She's not a good mother but she changed... Pls ka kula daita kaman yanda zakayiwa mamanmu... " yafada yana kuka. "pls stop saying that...wai fada maka akayi zaka mutu ne... Kawai trust in Allah... Have faith... Don't give up on life... Insha Allah you will be OK... " habib ya fad'a mashi "OK.. I will have Faith... I will trust in Allah.... bazan mutu ba... " yafada sounding firm but broken inside, kiss ya dinga jera masu ka both cheeks and foreheads dinsu, abunka da jini duk sun lafe a jikinshi kaman sun San mahaifinsu ne, duk idanuwansu lumshe kaman suma suna enjoying the moment, safwan ya shafa wannan ya shafa wancan, Allah is indeed grateful, he makes things he's own way, your and agender is nothing if ba haka Allah yayi maka planning ba, kome kakesonyi if Allah bai amince maka ba it's a waste of time, baisan zai sake ganin yaro as he's ba tunda yasan an cinye mashi yara amma dayake Allah bai yanda yaso ne sai gashi da yara har hudu, "indeed kome zai faru sai da will of Allah... " safwan ya fad'a cikin hawaye, "Allah is most grateful...when you think bazaka samu daya ba sai ya baka hudu a jere... " yafada rungume da yaranshi, "su biyar ne.. Daya namijin komawa yayi... " alhaji bello ya fad'a mashi, kara hugging dinsu yayi duk ya rasa inda zai saka kanshi, he's so extremely happy, "alhamdulillah... " yafada cikin kuka, yafi minti ashirin rungume dasu sannan alhaji bello ya taso ha rike hannunsu, "Dan Allah let me hold them again... Pls... " yafads cikin kuka "no... ya isa... AI Yaranka ne... and Insha Allah after this you will have them to your self... " yafada mashi, hannun Muhammad safwan ya rike tare dayi ma hannunshi kiss yace "I love you all... " yafada idanuwanshi cikin na yaron, yaron dake kallon wannan mutumin kaman mirror ya saki dariya Wanda ya kara bayyana resemblance dinsu, hannunsu ya saki sannan ya fita dasu, safwan na kallonsu har suka fice, kallon habib yayi ya saki murmushi tare dacewa "nagode... " "ba godiya... " habib ya amsa mashi. Bayan alhaji ya fita dasu ya dawo cikin falon ya kalli safwan yace "now...ka cika alkawariin da ka dauka... Kace daga yau babu ni babu cultism... Rabbi ka amshi tubana... Bazan kara ba... " alhaji bello ya fada mashi, kai safwan ya sadda kasa for about 5 seconds Sannan yace "daga yau... Babu... Ni... Babu.... Cultism... Na... " bai k'arasa ba yaji anrikeshi, babu wasting of time malamai suka fara karatu, kwantawa safwan yayi kasa hannunshi kan wuyanshi, he's feeling kaman ana tearing throat dinshi sannan at the same time yana ji ana zuba mashi wani irin wuta, ihu ya Di gayi yana kokarin magana but he can't, da akwai ruwa dake gaban malaman suka dinga wasu aduoi suna tofawa ciki, habib kalle kalle ya dingayi gabanshi na faduwa sannan he's praying cikin ranshi, he knows they're dangerous, he have seen how dangerous they are da kuma yabda suke tormenting mutum for going against them, he remember yanda in yana tafiya ake mashi magana directly daga nowhere, idanuwan safwan duk sun fito waje yana rike da wuyanshi gam trying to save himself from the hands that hold him tight, da sauri
Chapter 161 · 0% Book details