← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 162

Sashe 22

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

idris da wasu mutane guda biyu suna magana, duk suma irin mutanen né, saboda da akwai wannan zoben hannunsu, alhaji idris na ganin shi yayi excusing kanshi daga garesu yazo kusa da habib wearing a smile dukda yaga mood dinshi, "Ka cuce mu...ka cuce mu..ka cuce mu...pls ka fada masu su kashe ni...ya fiye min..." Habib ya fada cikin kuka, dariya alhaji idris yayi kaman he's not saying harsh word yace "Son ka kwantar da hankalinka..wata rana zaka gode min....na kawoka duniyar da matasa da dama suke néman zuwa Ido rufe..." "Me yasa Baka nemi wasu ba sai mu?.." Habib ya sake tambayan shi sounding as if he should strangle him to death, dariya alhaji idris ya sake yi hankalinshi kwance knowing too well that babu abinda habib zai iya yi mashi, "Ai ku Baku da hankali...I asked you if kuna iya komai saboda kudi kuka amsa da yes, ...Baka tunani?... If you were asked such questions then be reasonable to ask everything like what.. Amma bakuyi tambaya ba...and precise ko kunyi tambaya I can't tell you because it will mean revealing the secret of the cult...kawai dai abinda zan fada maka is that ka kwantar da hankalinka...before you know you will get used to it..." Yafada yana Dora hannu kan shoulder dinshi, da sauri habib ya huge hannunshi, alhaji idris Kara kecewa yayi dariya bai ko ji haushin shi, afusace habib ya juya ya koma dakin su, falon ya zauna yayi tagumi yana tunani, he don't want to stay for another second, mikewa yayi ya shiga ciki ya dauki bag dinshi daya taho dashi, hannu yasa ya fiddo ya ajiye kan drawer safwan na kwance ko kallon inda habib yake baiyi ba balle ya tambayeshi abinda yake niyyan yi, fita habib yayi rike da bag dinshi, da sauri ya sauka downstairs ya hadu da wasu daga cikin yan cult din, ko inda yake basu kalla ba balle suyi kokarin stopping dinshi, sun dai San yayi kadan ya ce zai tona masu asiri because ko da word daya ya furtawa kowa mutuwa zaiyi miserably Sannan if lokacin da aka akace yayi sacrifice yayi baiyi ba he will still die so babu wata fargaba ko tashin hankali tattare dasu, har waje habib yaje yana karatun alqurani cikin ranshi yana tafiya, unguwar da hotel din yake is a only area saboda yan gari sun San it's time for end of the month meeting so many bad people will be around so babu Mai machine dake zuwa nan area din, titi kawai habib ya nufa yana tafiya not knowing where he's going, yafi hour daya yana tafiya Sannan yaga wani Dan okada, da sauri ya tsaidashi "Aboki where you dey go?.." Dan okada din ya tambayeshi knowing he's Hausa, "Pls I want you to take me to park..." "Which one?.." Ya tambayeshi "Kano park..." Ya amsa mashi, "Ok lets go...your money na 1500" Dan okada ya fadawa habib, "Don't worry...I will pay..." Fada because yasan he has enough a jikinshi, wajen Karfe uku suka isa park din dukda tafiyar bata fi na minti arbain ba amma haka ya cire dubu da Dari biyar ya mika mashi, yana zuwa yaji suna néman passengers to different places, nan take ya biya kudin mota suka shaida mashi it's night journey, cikin motar ya shiga ya zauna yana waige waige, daga inda yake zaune yana hangan motocin dake yawo kan main road, manyan motoci kala kala, before in yaga such cars he which to have one amma Yanzu ko kadan bashi da interest kansu, in short ko burgeshi basuyi balle wani Abu, "Kawai ka kalli mutum...." Yafada under he's breath, nobody will believe alhaji idris Mai saa is a ritualist, nobody will believe he eats human flesh yasan inda mutane da dama sun San abinda ainayin billionaires sukeyi da sun daina zuwa kusa dasu balle suyi shaawar abin hannunsu, amma mutane basu sani ba, gurin su suga Mai kudi da makeken mota suje suyi bara ko maula, shi kam Yanzu he knows not all that glitters is gold, he wish he can tell the whole world about them but yasan nobody will believe him, ko kadan he's not afraid to die because yasan he might have peace after death, kawai matsalar shi mahaifiyar shi, ji yayi wasu new tears suna rolling a idonshi yayi saurin gogewa.8💛❤💜💚💙 Sirrin wasu gayun 💛💙💜❤💚
Chapter 22 · 0% Book details