← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 162

Sashe 35

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai bayan sallah asar Fatima ta dawo daga talla, before then abbanta ya fadawa Mai gari zai bawa Dan wanshi ita kuma ya yi maraba da Hakkan like wise yayi magana da mahaifiyar ta itama ta nuna amincewanta, one good thing about matan kauye is that basuyi wa hubby dinsu gardama, duk abinda mazansu ke so shi sukeyi abinda yayi karanta a wurin matan city kenan, su kawai they're classy and a man should stand in their way, my dear nor mata how hot you're you can never boil water or make a woman pregnant so man will always be a man, Sannan abban Fatima ya je ya fadawa gwaggo da bakinshi inda itama tayi murna kaman ba old woman ba, daga nan abban Fatima ya leka daku nan dake nan tsakar gidan yana duba abubuwa da ya Kama ayi masu kafin lokacin da akeson ayi bikin, ko kadan bai da niyyar cewa Habib ya kawo kudi ko wani Abu wajen bikin ko gyaran dakunan, kawai abinda yake so shine zai dauki cows biyu cikin nashi ya sayar sai ayi duk abinda ake bukata, lokacin da fatima ta dawo habib da abban fatana suna zaune nan waje abban Fatima na cewa
"Yanzu dai nayiwa wayanda ya Kamata su sani magana...Mai gari yace zaa yi magana a masallaci gobe da asuba kan daurin auren" ya fada mashi, , daman su kauye babu ruwan su da wani zance dole sai weekend ayi biki, duk sanda ya Kama yi suke, habib dai sadda Kai yayi kasa yana sauraron shi he can't believe he's doing this, he want to destroy innocent girls life before dying, kawai yana tunanin it's better he died with he's virginity amma kuma deep down he want to taste what guys always talks about,
"Kawu Ita Fatima zata amince?..naga har an kusa gama magana ita ba'a tambayi raayinta ba,..." Habib ya fada cikin sanyinmurya.
"Haba Ai nan mu yaran nan da kake gani sai yanda mukayi dasu...ai hakkinane in zaba mata miji kuma Alhamdulillah Allah ya kawo na gida...Don haka ka kwantar da hankalinka...nidai kawai damuwata shine wannan saurin da kake..."
"Ai kawu saboda tafiyar da zanyi...shiyasa..." Habib yayi mashi karya,
"Tou gobe in Allah ya kaimu zaa Kai shanaye biyu kasuwa a saidowu...sai a samu kudi a gyara wannan dakunan...,"Bai karasa ba habib yace
"Kawu kar ka damu da gyaran wajen...zanyi da Kaina....kawai a nunamin wayanda suke aikin sai muyi magana dasu..." Inji habib,
"aa kar ka damu modibbo...Kai Dana né...Don haka kome gareka ka ajiye ka ja jalli...ba sai ka takura kanka ba..." Inji abban Fatima, still Kai habib ya girgiza yana cewa
"aa kawu..zanyi wannan...Dan Allah kar kace aa...Ina da wa wasu kudi zasu isheni har indanyi mata wasu siyayya..." Yafada sounding calm.
"Tou shikenan...Allah yasa albarka..duk sanda kaji yana bukatar wani taimako ka fadamin..kaji kou..."
"Tou kawu..." Habi ya fada, sallama akayi masu habib ya daga Kai yana kallon the most Gorgeous girl, he wish he will have lot of time with her. Abbanta kawai ya amsa sallama shikuma was lost in thoughts,
"Yaya Ina wuni..." Tafada mashi wearing a smile, sai lokacin Habib ya dawo mind dinshi ya kalleta tare dacewa
"Kun dawo.?.." Ya tambayeta looking at her
"Eh yaya..mun dawo.,Wallahi nagaji..yau anyi rana sosai..." Tafada mashi,
"Yaya Sannu..hope dai kin saida?.." Ya tambayeta,
"Eh yaya duk na saida...yaya kaci awara dazun?.."
"Eh mana..,na cinyesu duka..kuma da dadi sosai..." Ya amsa mata, mikewa tayi tace
"Gobe ma zan Baka..." Tafada mashi Tana juyawa, Dan kallon ta yayi yace
"Allah ya kaimu.." Amma deep down he's thinking if what he's trying to do is the right thing, hira suka Dan taba Sannan shi ya Mike yana cewa zai Dan leka yaga gari. Fatima Tana shiga gida tace
"Ammi bani kudin awon waken suya..." Ammi dake bawa awaki ruwa ta juyo ta kalleta Sannan tace
"Ki jirani..." Ta amsa mata, zama tayi Tana wasa da gashinta Wanda aka daure aka tubke jelar ke kan shoulder dinta, bayan ammi ta gama basu ruwa ta dawo ta zauna Sannan tace
"Zara.." Ta Kira ta
"Naam ammi..."
"Abbanki ya yanke shawara aurar dake..." Da sauri Fatima ta daga kanta ta kalli amminta Sai kuma tayi saurin sadda kanta kasa, ahankali ta Dan dafa chest dinta da tiny hand dinta,
"Wai baki ji abinda nace ba?.." Mahaifiyar ta Ta tambayeta
"Naji..." TafAda kanta kasa,
"Tou daga Yanzu baki Kara zuwa talla...tunda nan da sati zaa daura aurenki da modibbo..., Tana Jin modibbo ta sake kallon mamanta, she can't believe da yayanta modibbo zaa hadasu aure, a tunanin ta me zaiyi da ita tunda shi Dan birni né,
"Yanzu ki shiga daki ki duba Kayan da kike tarawa m duk abinda ya rage sai kiyi magana a saya maki..." Amminta ta fada mata, ahankali ta Mike ta shiga daki Sai kuma ta dawo tace
"Ammi Ai lokacin makaranta yayi ...in na dawo na duba..." Tafada Sannan ta dauko hijab dake kan igiya ta saka ta dauko allo ta fice daga gidan, Tafiya kawai yake amma babu abinda take sai tunanin abinda amminta ta fada mata, murmushi ta saki Tana tunanin she's lucky yaya modibbo zai aure ta,daga nesa habib dake tahowa ya hangeta, dai dai inda ta biyo shima ya bi ya taho, Fatima tafiya kawai take sai yaji sunyi karo da habib, da sauri ta daga Kai , Tana ganin shine tayi saurin wucewa without saying a word,
"Fatima ki tsaya mana..." Ya fada mata amma tamkar ya Kara mata fuel ta bar wajen, yaja tsaye yana kallon har ta shige har makaranta su ta kauyen. Murmushi ya saki ya juya yana cewa
"An fada maki kenan..." Yafada hannunshi cikin aljihunshi,

Safwan kam yana barin restaurant suka shige cikin gari da usman ya sayi Samsung s10 plus which is the latest, daga nan suka dawo hotel room dinsu, plugging wayar yayi ya zauna bakin gado yana tunanin wannan yarinyar,
"Pls don't fuck me up..." Yafadawa kanshi, Yanzu yana mamakin yanda ya koma, he don't mind being in a woman for a whole night, yana samun desire amma not like now, a da sai yayi sati bai samu desire ba, kafin ya samu desire sai ya samu yaci ya koshi yake Jin shaawar mace amma Yanzu tunda suka dawo daga anambra yake ji kaman anyi unlocking wani hidden part of  him, he wants woman like crazy, kallon gaban wandonhi that is getting erected yayi ya saki numfashi,
"I know you will come..." Yafada cikin ranshi yana Tunawa da wannan yarinyar Mai silky body, bayan wuyanta daya gani looks so hot, he really wants her tonight, ji yake if bai kwanta da ita ba zai mutu, agogo ya kalla yaga bakwai da yan mintuna, bathroom ya shiga ya watsa ruwa ya fito daure da towel, zama yayi ya Dora kafa daya kan daya yana jiran tazo, bayan kaman minti ashirin aka bude kofa da sauri safwan ya daga Kai sai yaga usman, tsoki yaja usman ya kece da dariya yana cewa
"Ya dai?.."
"Ka San am expecting someone..sai ka shigo..so sai nayi tunanin she's the one..." Yafada mashi cikin bacin rai, dariya usman ya sake yi yana cewa
"Gaskiya you're funny...why do you think she will come...ni gaskiya bana tunanin zata zo..." Baki safwan ya tabe yace
"Ni kuka I can feel she will come...ai ko yar president ce she won't want to miss 500k, ,,kawai nasan zata zo..." Yafada with confidence,
"Anya dai..ya zaayi saboda 500k yarinya tazo ga Wanda bata sani ba...ai da wuya a samu yanmata , masu wannan attitude din, .." Usman Yafada mashi
"Hmmm. Kai dai ke wannan tunanin...money are like magnet dake Jan mata..in shot ba mata kadai ba...har da Maza kowa kudi na janshi..ko mu Yanzu ubanme yasa muka bi wannan hanyar?... Hanyar da muka San babu komai cikinta sai balai..ba kudi ba?.. Kawai money is the root of all evil...kuma ka jira ka gani zata zo..." Yafada mashi,
"Tou mu mun bada mutane sacrifice saboda kudi kilan itama zata bada kanta saboda kudi...Allah da yasa ka bita ahankali..." Inji usman, Dariya safwan yayi yace
"She will definitely pay my 500k in kind..." Yafada yana dariya sosai,
"Nidai Yanzu gida zani ko Allah yasa kudin sun zo..." Inji usman
"Nasan kilan dakinka na chan cike da kudi...kawai abun takaici shine ganin spirit..." Ai kam da gudu usman ya hau kan gadon yana kalle kelle yace
"Ba gane ba..." Ya tambayeshi cikin rawar jiki, nan safwan ya fada mashi exactly abinda ya gani yau da Safe. Hannu Usman ya fara yarfawa yana cewa
"Na shiga uku...Wallahi I can't stand seeing a spirit..." Harara safwan ya watsa mashi yace
"Ni ba'a gaya min ba...amma I tried Kaima tunda Allah yasa ka sani sai ka bi ahankali..Don cewa alhaji idris yayi in kaji tsoro dayawa you will run mad....Don haka kawai ka kwantar da hankalinka...she will try to punish you for killing her..." Safwan ya fada mashi hankalinshi kwance kaman he's not talking about rayuwa, idanuwa usman ya lumshe yana cewa
"Habib ya huta...bai saka kanshi cikin wannan matsalar ba..." Usman Yafada cikin sanyinmurya, tsoki safwan yaja ya koma ya kwanta, shima usman tsoki yaja yana cewa
"Nidai Bari in tafi...duk yanda akayi zan Kiraka...or better still in kwace kudin in dawo...ni da wannan unguwar saidai suganni da hummer jeep Dina, ..."
"Nidai in ka dawo don't disturb me..nasan I will be busy firing someone's ass..." Safwan Yafada yana biting lips dinshi, dariya usman yayi yana cewa
"Kai dai you're sure kenan.."
"Very sure kam..." Safwan ya amsa mashi, barin dakin yayi safwan ya sake kallon agogon, safwan Dan kwantawa yayi yana danne gaban towel dinshi
"Pls come mana..." Yafada yana lumshe idanuwa.
Chapter 35 · 0% Book details