Sashe 12
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A bangaren habib kam yana zuwa gida mahaifiyar shi ta bashi abunci ya sake ci ya sha ruwa Sannan yace
"Mama ki kulle idanuwanki..." Yafada kaman yana magana da wata baba dinshi, dariya tayi yace
"Jairi...me akayi né?.." Ta tambayeshi Tana dariya,
"Mama ke dai kulle idanuwanki..." Ya sake fada mata, murmushi ta saki ta saka hannunta daya ta rufe eyes dinta, ahankali ya fiddo kudin daga cikin aljihunshi ya Dora cikin hannunta, da sauri ta bude idanuwa, Tana ganin pure white money din tayi saurin wurgarwa tare da mikewa.
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Ta fada idanuwanta waje Tana kallon kudin kaman taga monster, Dan murmushi habib ya saki yace
"Mama kudi né fa.." Shima ya fada yana mikewa tsaye, hannu biyu ta Dora bisa chest dinta tare dacewa
"Dana Ina ka samu wannan kudin?.." Ta fada not going closer to the money, habib dukawa yayi ya dauki kudin ya tako zuwa wajen mahaifiyar shi dake ja baya yace
"Mamana ki zauna ki saurareni mana..." Ya fada mata calmly, ahankali ta koma ta zauna kasar inda take tsaye, shima gefenta ya koma ya zauna ya Kama hannunta ya rike ya Dora kudin bisa hannunta yana kallon yanda tensions ke tashi a jikinta,
"Mommy wani né ya bamu wannan kudin.." Da sauri tace
"Wanene wannan da zai dauki irin wannan kudin ya Baku?.. Dan Allah habib kar ka boyemin komai..." Ta fada jikinta na rawa,
"Wallahi mama wannan hamshakin Mai kudi da ake Kira da alhaji Mai saa shi ya bamu..." Idanuwa ta zaro tace
"Meye alakar ku da Mai saa?.."
"Wallahi mama munshiga wata shago néman aiki daidai shi kuma yazo siyayya da matarsa sai ya ganmu ya biyomu har waje ya baiwa kowannenmu wannan kudin Sannan ha bamu katinshi mu kirashi..." Ya fada mata cikin natsuwa, mama kura mashi Ido tayi try to know if he's saying the truth or lying saboda mama irin matan nan né masu Sanin gaskiyar yaransu by looking at their eyes, dukda basu da komai he children are her joy and happiness, Tana maida hankali kansu sosai,
"Wallahi mama da gaske nake.." Ya fada saboda yanda ta zuba mashi idanuwa Tana kallon shi,
"Na yarda..amma tambayata anan Shine saboda me zai dauki irin wannan makudan kudin ya baku?.." Ta sake tambayan shi as if she's not happy at all,
"Mama labarin yanda muke ta wahalar néman aiki muka fada mashi sai yace zai taimaka mana..." Idanuwa mama ta lumshe in are da sakin ajiyan zuciya Sannan tace
"Gaskiya ni banason wannan kudin...ko kadan zuciya ta bata maraba dashi...nidai inda da Hali ka maida mashi kudinshi..." Tafada sounding so serious, habib ji yayi duk babu dadi
"Haba mamana..ki tuna muna bukatar kudin nan fa...kuma mamanmu wake maida hannun kyauta baya?.. Mamana Dan Allah kiyi hakuri muyi amfani da kudin nan...kinga kina bukatar Sanaa kaman yanda kikeyi abaya..." Da sauri ya Kama hannunshi tace
"Na fahimce ka...amma kawai nidai bansan meyasa banason kudin ba...nidai Sam banji Ina son koda taba kudin ba..." Kaman zaiyi kuka yace
"Mamana saboda baki Tana rike kudi Mai yawan wannan ba...shiyasa kike Jin haka...amma mama ki kwantar da hankalinki kin kusa hutawa saboda yace zai taimaka mana..." Yafada mata cikin rarrashinta, hannunta ya Kama ya sake Dora mata kudin da ta Kara Bari a kasa yana cewa
"Mama ki and rikesu duka..kiyi duk yanda kikeso dashi...kinji mamana?.." Yafada mata cikin so da kauna, ahankali ta daga mashi Kai kaman wata yar yarinya, hannunta said a Kai saitin bakinshi yayi mata kiss, ahankali ta Mike ta shige daki rike da kudin, murmushi ya saki yana Jin dadin irin halin mom dinshi, she's not the greedy type at all, she manages her life and he loves her for that. Hi kullum aduar da yake Allah ya mashi mata da zata kullar mashi da mahaifiyar shi.
Shi kam usman Rabin kudin ya Kai gida, iyayen shi was so happy he met Mai saa, mahaifiyar shi was like
"Alhamdulillah allah ya amshi aduar mu..." Tafada cikin excitement. Baya sun fito sallah magrub suka zauna a usual wajen su, Don duk unguwar sun zan inda zasu nemesu in har bayan sallah magrub né, dukkan su zaune Sannan kowannensu da tunanin da yake, usman né ya fara dacewa
"Kudin ku sauran nawa?.." Ya tambayesu saboda yasan sunfishi commitments,
"Nidai bani da ko sisi..." Sufwan ya amsa mashi Sannan habib ya Kara dacewa
"Nima ban da ko sisi cikin wannan kudin..." Idanuwa usman ya zaro yace
"Har Ina tunanin mu shiga boutique mu sayi ko two pairs of clothes?.. Kai amma gaskiya kun kwafsa Wallahi..." Yafada sounding angry, dariya habib yayi Sannan yace
"Ai kasan mu tamkar family men muke..we consider our family first before any other thing..."
"Salon kuce in Baku cikn nawa kou...tou all of you should keep your eyes off my pocket..." Bai karasa ba yaji hannun sufwan cikin right pocket dinshi sai na habib cikin left hand side pocket dinshi, ihu ya farayi kaman yaro yana cewa
"Oleee olee..dalla ku sakar min aljihu..." Yafada sounding serious but laughing, kudin sufwan in a fiddo shi kuma habib bai samu ko sisi ba, daga mashi kudin yayi Sannan yace
"Yanzu tell me nawa zaka bamu ciki?.." Kokarin kamo sufwan yayi habib ya rikeshi kam, Jin bai iya motsi yasa yace
"Ku dauki 5k each ku barmin 40k..." Bai karasa ba habib yace
"Haba dude Dan Allah ka bamu 10k each Kai ka rike 30..pls..." Ya fada yana begging dinshi amma still holding him tight Don kar ya kamo sufwan, idanuwa yayi rolling tare dacewa
"Ya na iya da samarin kakana?.." Kiss habib yayi mashi usman yayi saurin goge wajen shi kuma sufwan yayi counting kudin ya maida mashi 30k aljihunshi Sannan habib ya sake shi, Banda harara babu abinda usman keyi masu, dariya kawai suke har Dana keta, tsoki yaja ya Mike ya she cikin masjid saboda ya bar ganin su, nan ba bin shi sukayi amma this time babu dariya. Bayan sunyi sallah ishai sunfito suna takawa ahankali habib yace
"Ko wane irin aiki alhaji Mai saa zai bamu?.." Yafada sounding concern
"Hmmm ni kuma abinda naji lokacin Dana hadu dashi né ya tsaya min a rai, .." Inji sufwan,
"Me kaji?.." Usman ya tambayeshi, nan sufwan yaya fara describing yanda yaji Bai karasa ba sauran suka ce they felt the same thing. Sai habib yace
"Ai dole muji hakan...tamkar munga Bill gate né fa...or our very own dangote...ai dole munjii shakku..." Habib ya fada masu, ajiyan zuciya usman ya saki yana cewa
"Back to your question...wane irin aiki kake ganin zai bamu?.." Ya sake tambayan su,
"Maybe zai. Bamu aiki a one of he's company...kasan he asked in munyi school..." Inji sufwan,
"Da mun huta kam...ko Dan dubu hamsin kake amsa a wata Ai ka gode..." Inji habib,
"Wallahi I can't wait for tomorrow mu kirashi..." Inji usman. Haka dai suka dinga hira har suka rabu kowannensu yaje ya kwanta, kowannensu had a weird dream da basu San kanshi ba, shi habib ko baccin kirki baiyi ba Don daya rufe Ido he seeing same thing that he can't really explain, wace gari duk sun hadu a dakin sufwan inda sukayi breakfast Mai rai da lafiya ya daga wajen danlami Mai shayi,
"Wallahi jiya ban samu bacci ba...mafarki kala kala na dingayi Wallahi..." Inji sufwan bai Karasa ba habib yace
"Wallahi Nima haka...kuma th most annoying thing is ban gane kan Dream din ba..."
"Wallahi Nima I had horrible dreams.." Inji usman,
"Tou fa..meye hakan ke nufi?.." Inji habib,
" I don't know ooo...Allah dai yasa lafiya..." Sufwan ya amsa mashi,
"Wai yau she zamu Kira Mai saa?.." Usman ya tambayesu, waya sufwan ya dauko ya kalli agogonshi Sannan yace
"Yanzu goma batayi ba...mu Bari sai da rana.." Ya fada masu, ajiyan zuciya habib ya saki yace
"Why not kar mu kirashi?.." Yafada cikin sanyinmurya, dasauri duk suka kalleshi Sannan sufwan yace
"Saboda me?.." Ya tambayeshi yana mashi Surprise look,
"Nima I don't really know..kawai am having a bad feeling..." Dariya usman yayi Sannan yace
"Ko jiya you were telling us the strange feeling is because Mutumin babban mutum né, ..and now you're saying we shouldn't call our only hope of survival because of our weird feeling?... Gaskiya ka bar wannan maganar kawai.." Usman ya fada mashi,
"Kilan it's a feeling people that are about to get rich get....shiyasa muma muke Jin hakan..."Sufwan yafada Sannan ya Mike yana cewa
"Bari in sayo Kati sai mu kirashi zuwa anjuma..." Yafada yana barin dakin, habib da usman kwantawa sukayi kafin sufwan ya dawo har bacci yayi gaba dasu, shima yana dawowa ya cire rigar jikinshi ya kwanta.