← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 162

Sashe 16

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Su habib na fita suka kalli masu roko dake cike da Kofar gidan, baisu ce komai ba har suka bar wajen,
"Nikam am still surprised..wai haka yake bawa mutane Kodai mu kadai ya bawa?.." Habib ya fada sounding so inquisitive
"Wai Kai what's your problem?.. Bakaji yace we're lucky ba?.. Sannan bakaji yace he's looking for guys that have suffered life that are willing to do anything ba?.." Usman ya fada cike da Jin haushin habib, tsayawa sufwan yayi yace
"Wai meye anything da yake magana...anything like what?.." Sufwan yafada yana tsaye rike da waist dinshi,
"Dan Allah can you guys allow us to enjoy this moment...ai daga nan ka fito Yanzu...da sai ka tambayeshi...after all in kunyi hakuri zamuga aikin da zamuyi ..." Usman Yafada ya sake amsawa sufwan cikin fushi, basu Kara cewa komai ba har suka bar unguwar suka, suna dab da fita daga cikin unguwar sukaga wannan motar yanmatan gidan alhaji idris sun dawo,
"Wallahi inayin kudi sai na auri daya daga cikin wannan yan biyun..." Usman Yafada yana lumshe  idanuwa, kallon shi sufwan da habib sukayi suka kwace da dariya
"Kana kallon kanka kuwa?.." Sufwan yafada cikin dariya, harara usman ya watsa mashi Sannan yace
"Ai ba Yanzu nace ba...cewa nayi in nayi kudi..." Yafada cikin Jin haushin shi, dariya suka sukeyi Sannan sufwan yace
"Banga laifinka ba Wallahi..Don ko ni ina da nawa plans din..." Yafada atakaice
"What is yours?.." Habib ya tambayeshi cikin sanyinmurya,
"It comes with revenge on alhaji Ibrahim's family..."
"Hmm Kai dai babu ruwanka dashi...ko iyalanshi..." Inji habib, habib bai Karasa ba sufwan yace
"Nikam ke da ruwa dashi...ai he's my neighbor...kasan duk halin da muka fada yau Mutumin nan yana da nashi kason?.. Remember yana da halin da zai taimaka mana amma kememe Mutumin nan yaki...he's so greedy...kuma you know greedy people always pay for their greedy attitude..." Sufwan ya fada cikin bacin rai kaman he knows something big is about to happen in their lives, 
"Ai kuma he's not the only rich man da bai taimaka mana ba.., remember ba shi kadai bane wurin Wanda mukaje néman taimako ya hanamu...your own uncle refused the o helps us...balle wani neighbors.." Habib Bai karasa ba sufwan yace
"Shi kuma kawu musa  must pay dearly ..ni banason maganar shi saboda it always reminds me of my late young sisters....ya zaayi in mance da daukan fansa kan Wanda yana ji yana gani yaki taimaka mana da kudin hospital din sick sisters Dina?..hmmm kawai a bar maganar..." Sufwan yafada cikin tsananin bacin rai,
"Kawai dai Allah yasa mu samu aikin tukun...I pray he shouldn't change his mind..." Usman Yafada,
"Kuma Allah yasa aikin ya zama alkhairi a garemu...in kam ba alkhairi bane Allah yasa fasa..." Inji habib, dariya usman yayi yace
"Ka taba ganin aikin da ba alkhairi bane?.. Nadai San ba sata zai samu ba..."
"Kudai kuce ameen..." Habib Yafada mashi atakaice,
"Ameen.." Suka amsa kaman basu son magana.
"Nidai Yanzu ga shawara..me sai Hana Yanzu mu shiga gari mu Dan fantama?.. Mu samo new clothes da yanmata?.. At least mun samu wajen zuwa Zance...." Inji usman
"Great idea..."  Habib ya fada, adaidaita suka tsaida sai cikin kasuwa. Shopping sukayi Don sai da kowannensu ya kashewa kanshi wajen 30k, Sannan suka sayi turmin atampa guda biyar each Don su Kai gida ga iyayen su, shi kam usman shadda guda biyu ya sayawa dad dinshi, suna kan hanyar su tadawowa gida suka hadu da uncle din sufwan wato elder brother din babanshi, gaidashi sukayi yayi saurin kauda Kai kaman bai gansu ba.
A gida kam mahaifiyar habib is still inquisitive about inda habib ke samu kudi Don zaunar dashi tayi kaman wani small boy Tana interrogating dinshi. Shi kuma ya nuna mata ta kwantar da hankalinta it's their time to shine, ba Don taso ba ta amshi Kayan, nan take ya bata kudi yace ta Kai a dinka mata uku sisters dinshi su kuma a dinka masu biyun.
A gidansu sufwan kuma mahaifiyar shi bata wani damu da source of money din ba...kawai it should keep coming ko ya wace hanya ce, babu nuna godiya babu adua, all she's thinking shine yau cigaba da kawowa Sannan Tana ganin ya samu aiki baison fada mata gaskiya ita kuma since she's not the kind of mother that will call her son down and aske the truth she don't care, all she knows is itace mahaifiyar shi and she right and total control over him.

A week later  nana ta fara registration a school, kudi dad dinta ya bata ta sayi abubuwan da take bukata ta ge ta sayi Kayan gayu, though basu da tsada amma suna da kyau in their own way,  kawarta Maryam sai mamakin irin halin nana kawai take, she's thinking anya karatu zatayi?, saboda nana itama Maryam ta nemi ta zauna hostel saboda komai nasu tare sukeyi.
Su habib kuma yau suka sake komawa gidan alhaji idris kaman yanda yace su dawo su amshi kudi, yauma same talks about readiness and will ya dinga fada masu, one thing about him shine in yana fada maka maganar kudi you will want to jump and get it by fire by force saboda he will show you money si the only joy and happiness in life,
"Ku yi duk abinda kukeso Sannan babu Mai hanaku even the filthy hukuma will be at your beck and call, ..."Yafada masu sai da yaga yana Jan raayinsu sosai ya sake dauko kudi ya basu, yauma 100k ya bawa each of them, godiya  sukayi mashi as usual suka tafi.

, abinka da Wanda yake ganin kudi in two weeks suka fara chnazawa, some of their peer group suna wondering abinda ke faruwa, saboda the change was becoming rapid, mahaifiyar habib Sam bata da kwanciyar hankali saboda yanda habib ke shiga da fita cikin kudi, but mahaifiyar safwan never asked for once were the goodies are coming from.  Ita kawai ya kawo ta amshe.Ahaka dai wata daya yayi alhaji idris ya kirasu gidanshi ya shaida masu su shirya zasuyi tafiya gobe. Cikin farin ciki suka Mike saboda they can't wait for o start working because they want the real cash.

Nan na kawo karshen free pages dina, for those that are interested should pay 200 through 0024878383 stanbic and show their screenshot to 08106102727 via whatsapp or ku tura card na 250 to 08106102727 via whatsapp, abinda yasa nace card 250 is that masu bank transfer Ana charging dinsu  over 50 naira. And pls in har kika turo kudinki then kin dauki amanar bazakiyi sharing ba, in kuma kinsan baki iya rike amana then pls don't send because the moment you send it means you accept. And remember every reasonable person know that 200 or 250 ba kudin sayan novel bane, you should know that kudin da zaki biya it's just for reading, pls don't share my novel because if you do na Barki da Allah. Inda hakkina kanki Allah zai bimin. Nagode da irin hadin Kai da kuka bani a baya, when others were busy saying all sorts of things ku kuma were busy showing me love, Allah yayi maku fiye da yanda kuka yi min. Nagode.

Plsssss share.6❤💜💙💛💚
Sirrin wasu gayun
💜💛💙❤💚

® zuwairat (ummumaryam)

6⃣

Don't read if you didn't pay

Dedicated to my anty...bani da bakin gode maki sai dai ince rabbi ya biya bukata.w
Chapter 16 · 0% Book details