← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 116 OF 162

Sashe 116

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Safwan ne zaune a office dinshi ya dora kafa daya kan daya, sanye yake da da three quarter na expensive Jean sai T-shirt Mai kyau da tsada,  waya yake yana cewa
"AI shikenan.. tunda bani da matsayi a wajenki... Wata biyu muna abu guda?.. Kullum sai Kinyi min alkawari zaki fada mshi sai kuma ki zo da wani lousy stories.. Kawai.daga yau I. Won't call you again.. I wanted to make you my queen amma tunda bakiso Nima na hakura... "yafada atakaice, kuka naji daga dayan Bangaren amra Tana cewa
"wallahi in ka rabu Dani mutuwa zanyi...kasan you're the First person I love... "
"then proof it... Kawia ki fada mashi...banason more excuses... "yafda sounding so commanding,  cikin kuka tace
"wallahi kusan sau goma ina kokarin fada mashi amma it's not possible... Sai naje sai in kasa... "tq fada mashi crying like a baby,
"that's because baki damu Dani kaman yanda na damu dake ba... Wallahi you're the First girl limitless chased... Ni bana chasing mace... Amma because inasonki zaki tsaya yimin haka... "yafada mata straight from he's heart,  duk words din da yake furta mata babu karya ciki,  kawai Allah ya dora mashi sonta kaman hauka, he wants to be with her sosai amma this time he wants to. Make things right by getting married, yasan it's not going to be easy dukda basu San yayi tarayya da Adam kaninta a kalla sau goma ba,  haka nan sai ya kirashi yace the place is itching him,  sai yanzu ya gane the gay of a thing is more dangerous than karuwanci,
"nayi maka alkawari zan. Fada mashi yau... It's a promise... "
"really baby... "ya tambayeta cikin murna,
"yes... I will do it ko. Kasheni zaiyi sai dai in mutu .."
"bazai kashe ki ba.. AI he loves you.. kawaicall me if you have talked to him... " ya fada mata, kashe wayar yayi ya ajiye ya dinga rolling a kujerar shi yana dariya, 
"let's see what he will say about me becoming he's in-law... "yafada yana dariya. Ajiyan zuciya ya saki ya tuna da baraka,  her dad called him yesterday yana maganar bikin sauran sati uku,  he wonders how people behave when money is involved,
"you will all get what's coming to you," yafada cikkn kwanciyar hankali,  Don ma yanzu bai da wannan libido na kwnaciya da mace,  kawai macen da yake son riding is amra,  and he choose to talk about marriage dukda yasan in yau yake so he Knows how to get her amma yanzu Sam bai sha'awar wannan rayuwar yanzu,  he will only tear her from limb to limb in har ubanta ya hanashi aurenta, yasan a wannan game din nasu dole mutum ya ajiye zuria Don wata rana Suna iya baka assignment da you can't accomplished and later su kasheka,  in kana da yara sunci gadonka,  shiyasa kawai he wants to settle down da amra daman baraka ba zaman aure zaiyi daita ba sai kuma he will find Nana daman mufida yana da number dinta,  he will pays her a visit when he wants to,  the only person That in ya tuna sai yaji babu dadi Is rabia,  duk lokacin da yake tunawa da mutanen da ya lalatawa rayuwa yasan he done more to rabia,  at first she's not after he's money unlike sauran yanmatan,  she loved him  and he cares about her too, he regret the statements da ya furta mata lokacin data she was pregnant for him,  kawia he's thinking kilan ta kashe kanta because ko kadan babu labarinta,
"nasan bazaki taba yafemin ba... "ya furta ahankali,  sai kuma ya tuna da target dinsho Wato habib,  last meeting shigabansu yace he's close kawai he should keep searching,  idabuwa ya lumshe  yana tunanin yanda zai barka mashi makoshi duk ranar da suka hadu,  he don't want to kill him amma the control is all over him,  kawai. Kaman ana remote control din rayuwarshi haka yakeji, at times ko baison yi abu sai yaji kaman it's under most sai yayi wannan abun, kawai yasan he don't have control over he's own life anymore,  he sells he's soul to the devil kuma the devil Is in return controlling he's soul
"Allah yaisa wallahi... Allah yaisa... "ya furta kaman zaiyi kuka.

Rabia kam ta maida jikinta ta koma kaman yanda take da,  babu kumburi ko kadan a jikinta,  she looks OK on the outside saidai inside babu kyau,  kullum maganar ta taje taga parents dinta amma sai Dr yace ta Kara hakuri,  zai kaita, ko kadan batason yi mashi gardama because he have Don a lot for her,  she respect him like a father and an elder brother,  tasan a wanna duniya yanzu da wuya a samu mutum mai irin halin dr, irin kulan da yake bata da yaranta tasan ko ubansu ba lallai ya basu haka ba,  yaran are growing very fast saboda yanda suke shan expensive children formula,  sau biyu alhaji bello da matarshi suke zuwa ganinta da yaran,  the more suna girma the more face din ubansu na kara bayyana tattare da su and the more rabia Tana jin bata son zuwa kusa da inda suke,  tana zaune a balcony din gidan da take aka yi horn,  babu Mai gadi gidan Don haka duk wacce ke free ita ke bude gate ko ita ko masu rainon yaran, da sauri ta Mike cikin doguwar riga dake jikinta taje ta bude mashi gate ya shigo ta maida ta rufe, ko parking Dr baiyi ba yace
"how many times nake fada maki you shouldn't open the gate... "yafada yana sauka daga cikin motar, murmushi kawai ta saki tare da sadda kai kasa,  saida ya maida motar ya rufe sannan ya taka zuwa inda take tsaye, gaisheshi tayi ya amsa yana cewa
"Maman hudu ya jin dadi... "ya fada mata yana kallon ta,  gani yayi duk ta bata face,  kan balcony sukaje yanacew
"how are the children... "ya tambayeta Don yanzu kwananshi biyu bai zo ba sau yau, shuru tayi bata amsa mashi ba, ciki ya shiga ita kuma ta koma ta zauna nan, bayan kaman minti biyar ya fito da Mai sunanta sai Muhammad, kau da kai gefe guda tayi ko kallon inda yake tsaye batayi ba,  daman yasan she don't care much about the children,  kullum nuna mata yake ta rungumi kaddara amma bataji,  tje pain is too much for her that she can't let go so soon,  Muhammad din ne ya fara kuka yace
"sister ki amshe shi... He's crying... "ya fada nata cikin sanin murya, 
"ni me zanyi mashi..."ta amsa mashi not looking at him,
"AI bance ki bashi yasha ba... Rikeshi kawia zakiyi.. Nasan he wilk stop crying in yaji warmth dinki... "Dr ya amsa mata,  da sauri ya Mike ta fixge shi daga hannunshi wani irin ihu yaron ya saki Wanda yasa Dr ya bude baki yana kallon ta, bata tsaya wasting time ba tashiga cikin dashi, ta wurgawa Mai rainon shi ta shige bedroom dinta ta kwanta sai kuka,  Dr dake tsaye waje yaji shuru sai yabi bayanta, walida ya mikawa masu Mai rainonta kasancewan Kowacce na da Mai kula daita bisa umarnin alhaji bello,  tambayar su yayi inda take suka nuna mashi bed room dinta,  ahankali ya juya GA dakin ya shiga,  nan ya ganta kwance Tana kuka sosai,  zama yayi bakin gadon har jikinshi na taba nata,  hannu ya dora a bayan ta sannan yace
"haba sister... Why zaki nunamin bani da daraja wajenki... Why zaki nunamin ban isa inyi maki magana ba?.. "da sauri ta daga wet face dinta tace
"ba haka bane... My heart is boiling...duk sanda zangan su sau naji tashin hankali..."
"ba laifinsu bane... Mai laifi na chan wani wajen... Pls kar laifin ubansu ya shafesu... "ya fada mata cikin rarrashinta, 
"da ciwo ne... Baka ganin fuskarsu iri daya?.. Tou face din ubansu ne... Komai na fuskarsu irin nashi ne... What If halinsu ya zama irin nashi... "bata karasa ba ya dora hannu kan lebenta,
'"shuuuush... Stop being negative... Negative things happens to people with negativity... Yaran ki... "da sauri tace
"stop cewa yarana... "tafada mashi cikin matsanacin kuka, Dan murmushi ya saki tare dacewa
"tou na bari.. Yarana will be someone with good heart.. "
"has goat ever begets a lion?""ta tambayeshi, 
"no... Amma Insha Allah children will be the best... "yafada cikin sanyimurya,  cikij kuka tace
"mun zame maku burden... You people are spending a lot kan mu... "still hannu ya dora a bakinta yace
"pls ki bar magana haka mana... Allah ne yaga heart dinki ya hadamu dake... Yasan we're capable of helping you and the children ko da kuwa they're dozens of them... Pls ki bar cewa you're a burden kinji kou? "ya fada mata cikin calmness,  ahankali ta daga mashi kai,  amma bata bar kuka ba,  matsawa yayi kusa daita ya jawota ta dora kai a shoulder dinshi ta dinga kuka,  daman wannan is something she does on a Daily basis,  ko kadan bayason Tana kuka amma she won't stop,  hannu ta zagaya ta rike kugunshi gam Tana kuka,  bayanta ya dinga shafawa yana bata hakuri in a very sweet and calm way,  bayan kaman minti biyar tace.
"yaya..."ta kirashi cikin rawar murya, 
"Naam dear.."ya amsa mata in a gentle way, 
"pls in kana kaunar Allah da manzonsa let me go to my family today... Nasan bazasuyi accepting dina ba amma I need to know how they're... Pls... "ta rokeshi while holding he's waist tight, 
"tou shikenan... Amma pls promise me one thing... "
"anything... "tafada mashi
"that zaki dawo ki zauna da yaranki... Kinga you can't take them home.. Am sure bazasu yarda ba.. Don haka ki dawo pls... "ya rada mata,
"OK... "ta amsa mashi, 
"good... Yanzu ki saki waist dina ki shiga bathroom ki wanko face dinki ki shirya I will go with you... " yafada mata, da sauri ta saki waist dinshi tare dacewa
"sorry... "ta fada mashu Don kar yayi tunanin she's flirting with him, murmushi kawia ya sakar mata, mikewa tayi ta shiga bathroom shi ma ya Mike ya fita daga dakin sai sauri yake kaman mara gaskiya, yana fita ya bude gate sannan ya koma cikin mota yana jiran fitowanta.
Chapter 116 · 0% Book details