Sashe 130
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Cikin kuka baraka ta Mike daga inda take zaune kasa, afra tsayawa tayi Tana kallonta, she wonder why take wulakanta such handsome man, Don ta lura itace vata damu dashiba, baraka bata kaita class da kyau ba amma she's dying for him ita kuma ko. Kadan bata san da zaman shi ba, ta lura da yanda take barin part din Inna da zaran ta ganshi, she feeks like ta bita ta tambayeta why sai kuma ta tuna kishiya ce,
" babu ruwanna " ta fad'a cikin ranta Tana juyawa, baraka kakkabe kayan jikinta tayi ta shiga ciki ta dauki alqurani da take karantawa kullum ta fara karatu, ita tasan da wa take zaune dole ta zage damtse wajen rokan Allah ya tsareta daga sharrin shi, batasan exactly abubuwan da yake aikatawa ba Amma tasan he's into something bad, tasan haka nan bazata dinga ganinshi a form din maciji haka nan for several times ba, sannan kudinshi ma abun tanbaya ne, ita the last time data San safwan he was coming to their house looking for small money amma the next thing he's a millionaire, ko kadan kudinshi bai burgeta because tasan bashi kadai ya iya neman kudi da nashi zaizo yayi yawa haka in a very short period of time ba, tasan Allah na sonta shiyasa yake nuna mata abubuwa gamedashi. Tana kratau Tana kuka, sai yanzu ta gane kawaice da babu su Inna gidan, everything seem so lonely.
Safwan na zaune bayan mota yana tunanin statement din baraka, he can't believe she's referring to him, the most annoying part is bai iya reading mind dinta, dukda bai samun daman ganinta always amma duk sanda ya ganta bai iya ganin abinda take tunani, he really wants to know why ta furta wannan statement,
"what did she know about me... "ya fad'a cikin ranshi, yana tunani, he's so distubed saboda yasan haka nan bazata ce ayi mata wannan aduoin as nata tsaraba ba. Kallon driver yayi yace
"kasan gida wanna daya rasu jiya?.. "ya tambayeshi
"eh alhaji... Nasan gidan... "driver ya amsa mashi,
"OK... Kaini inyi masu gaisuwa... "yafada atakaice yana lumshe idanuwa. While the driver was driving zuwa gjdan daya daga cikin workers dinshi daya rasu yaga wata majalisa inda mutane ba zaune, he remembered the place, sune mutanen That showed them kindness lokacin da sukazo neman aiki,
"stop the car.."ya umarci driver dinshi yana kallon elderly men dake zaune, he remember that inda duk mutane na da irin halin mai Unguwar da matasa da dama basu shiga matsalan neman kudi by all means ba, ya tuna mai unguwan na sayawa matasa da basu da abunyi a daidaita su nemi kudi dashi suna bayinshi ahankali har su biya ya zama nasu, parking driver yayi ya fito ya bude mashi kofa, zama yayi yana kallonsu daga nesa, ajiyan zuxiya Ya saki ya fito yana gyara zaman hulanshi, cikin Kasaita ya taka zuwa kusa dasu, duk juyowa sukayi saboda kamshin turaren daya doso su, da sallama safwan ya k'arasa wajen suka amsa suna kallonshi, durkusawa yayi ya gaishesu suka amsa in way that's showing basu gane ko waye ba, murmushi Safwan ta saki yace
"nasan kun manta Dani kou?.. "ya fad'a in a respective way yana kallon Mai unguwa,
"gaskiya ban gane ba..."Mai unguwa ya amsa mashi,
"in baka manta ba... Shekara daya da rabi da suka wace... Mu uku munzo nan tare d wani saurayi Wanda yake tuka adaidaita,...har kuka tara mana kudi... "safwan ya fad'a kanshi kasa, wani daga cikinsu yace.
"haba ai face dinka look familiar.. Tunda ka taho nake tunanin ina na Sanka... "mutumin ya fad'a ya juya GA Mai unguwa that's still confused yace
"ka manta yaran nan uku da sukazo nan... Wayanda daga baya aka baka waje a sharada kace a nemosu ka basu aiki?.. AI daya daga cikinsu ne.." safwn na durkushe yana jin abinda mutumin ke cewa, Wato bayan sun bar nan an nemesu a basu aiki, ji yayi hawaye na neman zubo mashi sai yayi saurin maidasu,
"Allah sarki ...ashe shi ne.. AI har Ismail Wato yaron daya kawoku na kira na tambayeshi ko ya San wajenku yace bai sni ba... Kullum sai munyi maganar ku... Lokacin da kuka bar nan kun bar mana tabo a zuciya da har na nemi wani abokina ya taimaka min da wajen mutane uku.. Sai kuma muka nemeku muka rasa... Har wata uku muna sa ran zaku dawo amma babu ku babu labarin... "hawaye dake diga daga idanuwan safwan yasa Mai unguwa yin shuru, duk maida hankali sukayi suna kallon hawaye na diga kasa, he's trying not to cry but he can't control it, the next thing he heard was he's own voice crying out loud... Kuka ya farayi sosai dayaji an nemesu a baku aiki, yayi tunanin inda sunyi hakuri sun dawo bayan way lokutan da Sam basu shiga halin da suka shiga ba, he never wanted huge money, all he wanted was to have food on he's table for he's nagging mother and he ended up with blood on the table instead of food,
"subhanallah..."yaji mutane na fad'a saboda yanda yake kuka, wani daga cikin mutanen ya Mike ya dafa shoulder din safwan yana cewa
"kukan Meye kuma kake... AI da gani yanzu baka cikin matsala... You look well build.. Ba kaman lokacin da kuka zo nan ba... "mutumin ya fad'a yana shafa shoulder dinshi, bayan hannu safwan ya saya goge face dinshi yace
"mun gode.. Allah ya saka da alkhairi... Allah bai kaddara dawowan mu ba...mun.. Samu... Aiki. "yafada kaman mara gaskiya,
"AI wannan abun farin ciki ne ba na kuka ba... Sai ku godewa Allah... "inji Mai unguwa, Kai safwan ya daga mashi without saying a word,
"wane aiki kukeyi yanzu.."wani daga cikin su ya tambayeshi, saje goge face safwab yayi sannan yace
"alahji mai saa nayiwa aiki amma yanzu company na limitless nawa ne... "duk idanuwa suka zaro saboda sunji ya ambaci limitless, company da kowa ke magana a Kai, kowa yana mamakin wane attajiri ya fidda kudi ya Gina wannan company, girman wajen kawai ba karamin abu bane sannan kowa na garin ya samu labarin yanda aka dinga biyan mutane triple kan yanda ake biyan lebura, lokacin da ake gina limitless company duk wani Mai gina gida saida yayi hakuri Don babu masu aiki sunje inda ake biyanshi 3k arana wani MA har 6k depending on aikin da kake,
"Ashe kaine kasa leburori suka gudu suka barmu... "inji wani, murmushi safwa yayi har lokacin hawaye bai bar zuba ba,
"Masha Allah... Allah ya kawo karshen wahalal ku... Alhamdulillah..."inji wani
"more like the beginning.. "safwa ya fad'a cikin ranshi, at tines yana blaming Mai saa for he's misfortune but a zahirin gaskiya rashin hakuri contribute, inda sunyi hakuri da kilan basu je kiran maj saa ba,
"Allah ya taimaka... Amma gaskiya cikin shekara daya da rabi kayi kudin wannan company Mai. Girman gaske?.. "wani ya fad'a mashi, murmushi kawai safwan ya saki, mikewa yayi yace
"ina zuwa... "wajen motarshi dake tsaye yana walkiya ya nufa duk suka bishi da kallo
"ikon Allah... "wani ya fad'a yana kallon motar da bai taba ganjn irinta ba balle yasan sunan ta,
"kuna nufi wannan yaron ya taba zuwa nan neman taimako shekara daya da rabi da suka wuce?.."wani Wanda bai nan lokacin da suka zo ya fad'a sounding so surprised,
"eh wallahi.. Lokacin a daidaita suka nema a saya masu ma.. Kuma da degree dinsu.. "wani ya amsawa Wanda yayi tambaya, baki mutumin ya rike not believing he's ears and ears, check book safwab ta dauko ya dawo da Biro a hannunshi, wurinsu ya dawo yana rubuce rubuce, duk tsit sukayi kaman ruwa yacisu, sai da ya gama rubutawa ya mikawa Mai unguwa tare dacewa
"ka dauki rabi ja rabawa abokan hirarka rabi... "safwan ya fad'a yana mika mashi, Mai unguwa amsa yayi tare da zaro idanwa yana kallon 5 million dake rubuce, da sauri ya murza idanuwa yana cewa
"Dan Allah ka duba kodai ban gani ba sosai... "yafada yana mikawa na kusa dashi, salati wannan ya saki zai bude baki yayi magana safwab yace
"zan tafi... Nagode... Kuma in da Mai bukatar wani abu kofar office dina bude yake gareku gabaki daya...Allah ya sada mu d alkhairiinsa...kuma ina son ku sani wannan kudin d kuka tara mana a nan ya taimaka mana sosai.. Mungode... "yana kaiwa nan ya juya bai kara tsayawa ya kalli shock dake kwance kan faces dinsu ba ya shiga mota suka tafi, Mai unguwa kam Kasa magana yayi, duk mutanen wajen kasa magana sukayi Don abinda basu taba tunani ba shi ya faru,
"Ashe da akwai masu tuna baya har yanzun?.. "inji wani daga cikinsu,
"Allah Mai iko... Amma da akwai alaman tambaya.. Wane irin aiki mutum zaiyi ya samu irin wannan kudin na gina limitless company da kuma irin waccan motar da MA wasu kaddarori cikin shekara guda da rabi? "inji wani kuma dake zaune cikinsu,.
"Allah dai ya kyauta.. Wallahi lokacin da suka zo nan har kasa bacci nayi saboda tunanin su... Duk Wanda zai gansu sai yaji tausayin su.. Matasa da ilimi amma babu aikinyi... "wani yayi adding,
"AI da ganin wannan kudin ba na Allah bane... Shekara daya da rabi ko saving din kirki baka samu indai ba wani makeken aiki ka samu ba.. Amna ace Wanda yake neman abinda zaici da iyalanshi ya samu kudi haka cikin shekara da rabi da akwai matsala.. Allah dai ya shirya mana zuria.. "inji wani kuma daban,
"mutane kuna da matsala... Bakaji yace Mai saa yayiwa aiki ba?.. "wani ya hantareshi, tsoki wannan mutumin yaja yace
"wane irin aiki zaiyi ya samu such money... Wai kun taba ganin limitless company kuwa?.. Wallahi ko a 20 millions yayi kadan kuma ace Wanda yakr da wannan wajen aiki yayi na shekara daya da rabi ya samu wannan kudin... gaskiya dayace.. Daga kinta sai bata..matasan mu yanzu sai adua kawai... Yanzu zaka ga dankareriyar mota amma daka duba Dan yaro ne ciki...motar da Kai da ke shekara ashirin kana aiki baka samu ba saj kaji su basu fi shekara biyu ba sun saya.. Allah dai ya shirya mana zuria... "mutumin ya fad'a, Mai Unguwa dai shuru yayi yana sauraron su, kawai yana tunanin kudin da aka bada,
"yanzu dai da kake cewa kudinshi na da alaman tambaya baka rabawa damu kenan... "wani ya tambayi Wanda yayi magana' baki magidancin mutumin ya tabe sannan yace
"kadai San ba da wannan kudin ba dogara ba.. "ya amsa mashi atakaice, safwab kam ya zama group of discussion na wannan majalisa, wasu suna ganin it's possible to be a billionaire in one and half year while wasu suna ganin it's not possible sai dai in wani mugun abu kake yi.