← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 162

Sashe 60

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Sai da rabia Tasha kuka ta koshi Sannan bacci ya dauketa, shi kam safwan karfe uku ya tashi, ruwa ya sake watsawa ya Kali rabia dake bacci murmushi ya saki feeling so relax, Kaya ya saka ya fita tare da kulle door din,  mota ya shiga ya dauki bag dinta yaga miscall kusan Dari da yan Kai, dariya ya saki yana kallon wayanda suka Kira, calls din dad dinta sunfi yawa,
"Wannan kadan ka gani...za Kira ka gaji né...heartless fellow.." Yafada yana ajiye wayar, fita yayi ya bude gate ya dawo ya shiga mota ya bar gidan bayan ya kulle gate din da keys, cikin gari ya shiga ya sawo Kayan sawan mata kala kala da kuma wasu abubuwan da zaayi amfani dasu ciki kam har da dozens of pant and bra, daga nan ya shiga wata chemist ya sayi pain relieving tablets Sannan ya dawo gida, wayarta dake cikin bag dinta sai ringing tak amma bai dagawa, sai da ya shiga gida ya kulle ya  dauki wayarta yaga dad dinta ke Kira, baki ya tabe Sannan yayi piçking da sauri yace
"Rabi..rabi Ina kika je?.." Ya fada sounding very very,  shuru safwan yayi yana sauraron shi,
"Baki jina rabi?.." Ya fada a tsawace, tsoki safwan yaja before saying
"Dalla malam rufewa mutane baki...listen and listen well..if you want to see you daughter again zaka biya million hamsin..." Bai karasa ba alhaji Ibrahim ya fara ihu yana salati Jin muryar na miji a wayar yarshi,
"Dan Allah Kai waye?.." Ya tambayeshi cikin tsananin tashin hankali
"Oh you're asking...well am the one that want you on your knees...i don't have your time now..." Yana kaiwa nan ya katse wayar yana ajiyewa cikin bag din, fita yayi ya shiga ciki lokacin rabia ta tashi ta zauna sai kuka kawai take, yana shiga ya ajiye abinda ke hannunshi ya ware mata hannu yana cewa
"Baby am home...taso ki rungumeni Inji dadi a jikina..." Yafada yana tsaye with he's two hands open, rabia kallonshi tayi hawaye na ganganrowa,
"Baby Taso mana..." Yafada kaman zaiyi mata kuka, ahankali ta mika Tana takawa kaman she's learning how to walk Ta fada jikinshi, hugging dinta yayi yana cewa
"Doer am a bad person...some people deserve lesson of a life time...kome na zama yau har da sa hannun mahaifin ki...just tini tiny little help ..." Bai karasa ba  Sai kuma yayi shuru yana Mai Jin zafi cikin ranshi, he's so angry for even hearing he's voice, ahankali ya zauna bakin katifa ya jawota leg dinshi, sai shessheka kawai take alaman Tasha kuka har na tashin hankali,
"Hope dai you're hungry Yanzu.." Ya tambayeta yana kallon swollen eyes dinta, shuru tayi bata amsa mashi ba sai kukan ta kawai take,
"Me zakici?.." Ya tambayeta sounding like a true lover,
"Ni dai pls ka barni in koma gida...ai kayi abinda kakeso..Dan Allah..." Tada da cikin voice da bai fita at all,
"Inafa..ai bamu faraba in kinga kin koma gida tou sai kin fara Jin dadin abinda zan yi maki...so daga Yanzu ban Kara Jin maganar gida bakin ki...am I clear?.." Cikin kuka ta girgiza mashi Kai,
"Good baby..now tell me..what do you want to eat..." Ya tambayeta,
"Banjin yunwa..."Ta amsa mashi cikin hawaye,
"Ok.." Yafada yana kwantar daita kan katifar, kanta ya haye still going for another round, this time kam kaman zata mutu, sai ihu take Tana kiran dad dinta, bai saurara mata ba sai da ya samu natsuwa, kwantawa yayi yana sakin ajiyan zuciya kaman Wanda yayi race, sai na ya dawo normal yace
"Je kiyi wanka ki dawo..." Babu musu ta Mike Tana tafiya a wawware tayi wankan, tun Tana wanka taji she can't cry anymore, fitowa tayi ba komai jikinta kaman yanda ya bukata, ledar Kayan daya sayo ya nuna mata ta taka taje ta dauki daya ta saka ta dawo  ta zauna tare da hada Kai da gwiwa, mikewa yayi ya dauko ledar abinci ya ajiya gabanta ya umarceta taci, this time batayi mashi musu ba ta bude looking so tired, kadan taci Abincin Sannan ta tureshi gefe, maganin da  ya sayo ya balla mata ta amsa ta sha Sannan ta koma ta kwanta,

A week later babu Wanda zai gane mamanmu, ta rame tsufarta ya fito lokaci guda, she looks so sick Don kwance take Ana sa mata Karin ruwa, yaranta né zaune kusa daita Sai kuma Fatima da itama ta fita hayyacinta tayi tagumi Tana zauna kusa da mamanmu, tunda Habib ya bar gidan mamanmu batacI abinci ya Kai sau uku ba, shima sai anyi forcing dinta take ci, Tana daga kwance ake bata, gwaggo kam har fada take mata Wai bata da dangana saboda yanda take behaving, ko kallonta bata yi balle ta amsa mata, ita kullum Abunda take cewa is a dawo mata da danta ko ta mutu, in ta samu ta Mike sai ta koma tsakar gida Tana mashi adua da ihu Tana kallon sama kaman wata zararra, ita kam Fatima duk dare in ta shiga daki babu Wanda take gani sau modibbo ..now Tana  Cheering duk time da suka yi spending tare, duk dare sa tayi kuka ta koshi Sannan taje bacci. Abbanta kam kullum cikin bada cigiya yake néman habib, duk near by villages yaje ya tambaya sai wasu su ce sunganshi wasu kuma suce basu ganshi ba, tun da yayi Kwana biyar ya daina fita nema shi ya dangana ya barwa Allah komai saidai aduar da ake a masjid kullum na samun lafiyarshi.

Shi kam habib in ka ganshi kasan he's a mad man, wannan white jallabiya dake jikinshi ya fara komawa Brown, if ka ganshi sai ka zubda mashi kwalla saboda yunwa is about killing him, saboda kusan sati kenan bai saka komai a cikinshi ba, bakinshi ya bushe sosai yayi baki wulik Sannan ya rame beyond words,  yana kwance gefe daya a wata yar karamar kauye ko tashi bai ya yi balle yayi gudu kaman yanda ya saba, Don this pass one week babu abinda yake sai gudu sai in ya gaji ya samu waje ya kwanta yayi bacci Sannan ya cigaba da gudu amma Yanzu tun safiyar yau bai Kara gudu ba, yana kwance a baya wani gida har wajen karfe hudu na maraice, few feets from inda yake zaune tunakai né suna Shan ruwan tsari da aka ajiye masu, Kai habib ya daga ya kallesu ya Mike jikinshi na rawa yaje wajen Abincin da akuyoyin keci ya kafa baki ya fara ci, Mai awakan ya taho yana kallon ikon Allah, daki tsohon ya koma ya Kira matarshi tazo ta gani, Tana gani ta fara hawaye, Tana kuka saboda tausaya mashi, da sauri ya koma daki ta dauko fura dayasha Nono ta zo wajen ta bashi, da sauri ya daga red eyes dinshi ya amshe kwanon ya kafa Kai, sai da ya shanye tas ya Mike ya wurgar da kwanon ya  dinga gudu kaman yanda ya Saba. Yanzu he's so far from home saboda ya wan gudu da yake, shiyasa duk inda kawunshi ke zuwa bai ganinshi, Don yanda yake gudu ya fara barin garin Kano zuwa katsina. Har yau shi kuma shugaban su bai bar ihu kiran habib ba, ya shiga tashin hankali saboda rashin sake ganin habib, kullum he think he's limitless amma Yanzu he's afraid, ya gane karfi ya fi karfi and that scares him. Yana son ya tambayi alhaji idris ya samu address dinshi a kashe shi amma yasan basu taba Haka ba kuma yin hakan zaisa a gane he's limitless, he don't want to tell them ya kasa gane inda habib yake kuma yin shuru zai zama cin amanar su saboda anything can happen,  hakan yasan yayi deciding yayi consulting more powerful people abroad,
"You must die..." Shine abinda yake Maimaitawa.

pls kuyi hakuri, I will be traveling, sai Monday zan dawo, forgive me pls I love keeping to my words if in har I didn't then it's something important. Ku gafarceni sweethearts.
Thanks21💜💙💚💛❤️
Sirrin wasu gayun
💙💚💛💜❤️

® zuwairat (ummumaryam)

2️⃣1️⃣

Don't read if you didn't pay

Dedicated to my anty,..
Chapter 60 · 0% Book details